Sashe 124
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 7 min read
_30minutes after_
 Kwance suke cikin bath tube yana baya ta kwanto mai ta gaban sa bathtub ɗin cike yake da ruwan kumfa mai ƙamshin gaske hankalin su kwance idanun su lumshe wasa yake yi da hannun sa a ƙirjin sa ita kuma ta yi lamo tana sauraron sa hannun ta ɗaya cikin nasa hannun suna wani rough play in sun yi sai su yi murmushi mai sauti su cigaba..
 Kai bakin sa yayi daidai wuyan ta ya manna mata kiss yana shinshinar ta yana faɗin
"You sure you satisfied"?banza ta mai ta kai mai pinch a tafin hannun sa da ke cikin nata sai yayi saurin reacting
"Auchhh,,daga tambaya"!!dariya tayi kaÉ—an ta ce
"Uhum"sai ya kuma kissing wuyan ta yana magana da low tune
"You know...Ammi,,,really brought up a giant man...Ammi ta iya haihuwa ta iya raino har girma na she is always conscious if what am doing duk abin da zan yi sai ta cey boy be careful ka san baka yi aure ba ko,then i use to wonder what her words are reflecting to..,,kin san Ammi doesn't allow me to take sugar at all,,wai bata son in saba da zaƙi da yawa,,,huhh,you know what"?ya tambaye ta sai ta girgiza mai kai ta ɗago kan ta ta ɗan juya tana kallon sa sai ya ce
"I never knew that she was saving me until now...,ai ke zaki faɗi sakamakon gwajin da na maki dan ke kaɗai kika san banbancin reality da fantasy da na gwada maki koh ba haka bane ƴanmata"??ya faɗi yana ɗage mata gira ɗaya sama hannun ta mai cike da kumfan ta ɗaga daga cikin ruwan ta ɗan bige mai baki tana faɗin
"You are shameless Zaid"!!dariya yayi sosai ya riƙo hannun nata yana faɗin
"Tsakanin ki da Allah akwai É—a namiji da ya isa ya isar da ke yadda na isar da ke ne?ko kina ganin akwai wanda ya haifu da zai nuna maki ya haifu kamar yadda na nuna maki É—in yadda Ammi ta haifi jarumi"??girgiza kai tayi tana son tuno yaushe Zaid ya zamo tantirin marar kunya,kamar ya sann me take tunani sai ya ce
"When did Zaid becomes so spoiled and naughty huh"??sai ta kuma kallo sa tana murmushi ta kai hannun ta ta shafo fuskar sa tana sauke ajiyar zuciya...
"Zaid..,,ka san komai game da ni,,you even read my heart you study me more than i study myself...,,i just wish that...nothing can separate us nothing can create a huddle between the two of us...i can't imagine spending a second in each day without your thought in my head and seeing you close to me,,,please promise me,promise me that you will never leave me all alone because am used to you already,,am used to your possession please Zaid..don't leave me just...stay with me all my life humm"??ƙara jan ta jikin sa yayi yana ajiyar zuciya shi ya san Bilkisu ta gama mai komai tunda har ta amince ta aure sa a lokacin da yake helpless unconscious kamar gawa ta yarda ta rinƙa ɗaukar burden ɗib sa a kan ta and she never gets tired of caring for him tana tare da shi in all circumstances ko lokacin da ta bar sa kusa 2 weeks ya ji a jikin sa ya san ya rasa mai kula da damuwa da shi da duk wani ɗawainiyar sa but he praise Allah swt and he will always do that for giving him a kind hearted lady as his wife he never realised that she is so special to him until shekaranjiya da ta sume a gaban idon sa ya ga kuma eh ba fah farkawa zata yi ba in ba wani abin yayi ba sai ya godewa Allah dan haka itama ta rinƙa ji kenan lokacin da yake kwance banbancin sa da gawa numfashin da yake fitarwa ne,a haka take kula da shi and after he regain conscious sai ya rasa da me zai saka mata sai abin da ya mata da ya saka ta nesanta kanta da shi lallai ya tafka babbar asara for letting her go almost 3 weeks yana zaune cikin kaɗaici shi kaɗai all these goodies are passing him by...
  "My girl you have me already baki buƙatar samin tabbatarwa akan hakan dan you are all that i have you cared for me when i wasn't able to care for myself and so i am surrendering my self to you as the price for your humanly treatment to me"ji tayi kamar an tsunduma ta cikin aljanna mijin ta ya yarda da ita me ya fi wannan daɗi..
 Shiru basu kuma yin magana ba suna dai jin wani daɗi daɗi a zukatan su daɗin da baya misaltuwa..
 Bacci ne duk ya ɗauke su cikin bathtub ɗin basu ankara ba,bacci ne mai tafe da gajiya da jin daɗi..
 Basu farka ba sai kusan 2 na dare ita ta fara farkawa sai ta ji kamar she is hungry bata san dalili ba da in ta ci abinci yanzu baya zama mata kamar da a yanzu kusan sau shida take cin abinci a rana sannan in zata yi bacci ta farka toh dole sai ta nemi abinci.
 Jan jikin ta tayi daga nasa ta juyo tana ƙare mai kallo sai ta ga baccin yake bai farka ba,kallon sa ta rinƙa yi tana yaba kyautar da ubangijin ta ya mata na bata miji kamar sa she knows that she doesn't deserve his love duba da irin rashin kunyar da ta mai har da marin sa sai tayi saurin rumtse idanun ta tana jin ba daɗi sam lallai he is a gentile guy and of course a hero if not babu wanda zai ɗau abin da ta mai..
 Hannun ta ta kai saman fuskar tana shafawa chan ciki ta ce
"Hero wake up"!!ji yayi kamar ana taɓa fuskar sa sai ya shiga buɗe idanun sa a hankali har ya buɗe gabaɗaya sai ya saka hannu ya janyo ta yana faɗin
"Let's sleep am sleepy my girl"!!shiru ta mai har ya rumtse idanun sa sai ta ce
"Hero,,cikin bathtub fah muke"!murya ciki ciki ga alamar bacci nan taf a muryar sa ya ce
"My girl this is our house we can sleep anywhere okey"??shiru ta mai ta koma ta kwantar da kanta a Æ™irjin sa ta lumshe idanun ta dan ta ga alamar bacci yake ji ba kaÉ—an ba kuma kamar É—aukar alhaki ne in ta takura sa dan biyan nata buÆ™atar... Â
 Suna nan kwance har aka cinye mintuna goma sai ta ji hunger ɗin na ƙaruwa dan haka sai ta lallaɓa ta zare jikin ta daga nasa da dabara dan kar ya tashi ta yi saurin yunƙurin tashi amma sai ta ji hannun sa ya riƙo nata hannun saurin juyowa tayi ta kalle sa sai ta ga bacci yake yi dan haka ta murmusa tana mai girgiza kai tayi a hankali ta zare hannun sa daga nata ta mayar mai cikin foamy water ɗin ita kuma ta ɗauko hand shower ɗin tayi pressing ruwa ya fara fitowa sauri sauri ta yi rinsing jikin ta ta fita daga bathtub ɗin..
 Bath throb dake sagale kisa da mirror ta ɗauko ta saka bata ɗaure rope ɗin ba ta ɗauko towel ta naɗa kanta sai ta buɗe ƙofar jacuzzi ɗin a hankali ta fita sannan ta buɗe ƙofar toilet ɗin ta fito tana tafe tana ɗaure igiyar rigar har ta bar ɗakin ta sauko ƙasa dube dube ta shiga yi tana kallon gidan rasa hanyar kitchen tayi dan haka ta shiga bin duk wata ƙofa da ta gani tana buɗewa har tayi dace da buɗe ƙofar kitchen ɗin..
 Tana gani tayi hamdala ta shige bata tsaya ɓata lokaci ba ta bubbuɗe drawers ɗin sai ta hango tin ɗin quacker oat,fito da shi tayi ta ajiye ta juya ta ga litter kusa da gas dake kitchen ɗin,ɗaukar litter ɗin tayi ta ƙunna gas ɗin mai ɗauke da hot plate shida ta dubo ƙaramar pot very small ta tare ruwa a hand basin ta ɗaura bisa gas ɗin ta tafi tayi mixing oat ɗin babu daɗewa ruwan ya tafasa ta juye cikin cup ɗin,zuba komai tayi ta juya ta ƙara ruwa dan tafi son sha ruwa ruwa especially past 18 days ɗin nan tafi son shan oat ɗin kuma ruwa ruwa bata san dalili ba...