Sashe 151
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
***********
Wasa wasa har suka cinye sati biyu babu wani abu na auratayya da ya shiga tsakanin su kuma dangane da lafiyar sa yana samin kula kuma Alhamdulillah yana jin sauƙi sosai har ya fara bijiro mata da very soon zai bi haƙƙin sa dan bashin da ta tara akan ta yawa ne da su ita dai dariya take mai dan huɗubar Ammi kullum dawo mata yake yi a ranar da zasu koma Nigeria bayan sun zo dyba jikin Zaid da ta kira ta bayan sun shiga taxi da zai kai su airport, inda tace da ita kar ta yarda su ɓallo liƙi dan daga gani Zaid baya ɗaga mata ƙafa gashi sai mulka ƙiba yake yi alamun yana samin yadda yake so toh ta bijire mai har sai ta gamsu da ya warware da kyau in ba haka ba zaman asibiti ya kama su su kuma ba su barin mazajen su su zo jinyar ƙato saboda jarabar sa ta tsiya da ta saka sa kwamciyar asibitin...
Wannan gargaɗi kullum shi ke saka ta guje mai da zarar ta ga ya ɗauko hanyar nemar haƙƙin sa kuma tun ranar da Umman ta ta mata magana da daren nan a washegari ta nuna mai ta amince in sun koma zata raka sa su tafi ƙauyen koma a binciko ainihin labarin hakan ba ƙaramin daɗi ya ma Zaid ba har ya kasa ɓoyewa ya nuna mata kuma addu'ar da take yi ya saka ta ta fara jin sa'ida cikin ran ta game da azababben kishin da ke ɗawainiya da ita..
Duk wasu responsibilities ɗin ta na matar sa tana performing except of sexual acts wanda ita kuma tanadi take mai har ya warke ras dan da kan ta take amfani da kayayyakin da Ammi ta bata kuma labarin yawan baccin nan duk ya ragu mata ta yi tunanin yawan mating da suke yi zai yi affecting mata baby sai dai bai faru ba dan har ta shiga second month dake cikin first 3months trimester ɗin ta yadda take kafa kafa da shi shima haka yake yi da ita sam baya son wani damuwar ta ko rashin kwanciyar hankalin ta izuwa yanzu kam an fara shopping babies wears shi ce mata yake yadda ya iya shooting nata a karon farko toh dole ne ma da yardar ubangiji twins zata haifar mai ita kuma sai ta ce da shi ta san single viable life baby ne a cikin ta duk lokacin da aka yi wannan argument ɗin da faɗa ake ƙare sa sai daga baya ya zo yana bata haƙuri wai ita dole sai tayi accepting two babies ne a cikin ta ya ta iya da shi dole ta amince da hakan..
Zaune take tana waya da Baha akan wedding plans É—in ta
"Kin san fah bana son hayaniya Beelove amma dole bikin autar gida a san an yi biki a faÉ—in ABJ baki É—aya dan gaskiya ba irin taku bikin za'a min ba abu salam lami babu armashi"wani dariya Bilkisu tayi tana ganin wautar Bahajjatu dan kamar ba so take ta gane bambancin auren da ba'a mai bidi'a ba da wanda akawa bidi'a..
"Apple kina ji na ko,wato shi fah albarkar aure yayi laying ne akan ƙanƙantar sadakin sa haɗe da albarkar da aka saka masa,all these parties showing up isn't gonna work for you check this out,an mana aure ni da yayan ki duk muna cikin magagin rashin lafiya a haka muke har yanzu ba fah mu yi bidi'ar ba kenan ina ga waɗanda ke ɗaukar bidi'a a komai nasu na rayuwa zaki yi aure kin dage sai kin yi kaza da kaza da kaza what for?dan ki nunawa duniya ke ɗin wacece?ko dan ki nunawa duniya kina son mijin ki?you don't do that in kika haƙura Baha am telling you the silent wedding is the perfect and most blessed one wallahi zaki ji daɗin sa dan baki da fargabar ba'a gama haɗa maki reception ba ba'a kawo intensive decor designers ba ba'a kawo most talk of the year cake ba blah blah blah all those things duk in kika toshe kunnuwar ki wallahi zasu wuce kuma in kika so ma ke da mijin ki a ranar da aka yi bikin kuna iya tafiya honeymoon ɗin ku from there sai ku yi duk wasu abin da zaku yi da baku yi ba during the wedding"ajiyar zuciya Bahajjatu ta sauke tana faɗin
"Thank you so much Beelove gaskiya kin buÉ—e min idanu na at first ruÉ—in jin daÉ—i da claims sun gama rufe min ido and i wasn't able to see the effects of waÉ—annan bidi'ar Allah ya bar min ke matar yaya na"dariya Bilkisu tayi tana faÉ—in
"Amin and what are friends for dama if not for benefits"
"Haka ne kin ga dama chan yaya Afzal ba so yake ba ni ce dai na matsu sai ya amince but kin ga yanzu da na gane ai shima zai ji daÉ—i"
"Haka ne apple Allah ya shige mana gaba ai 2 weeks to the wedding ma zamu dawo"
"Toh ban da ja Beelove Allah ya kawo mana ku lafiya muna jiran dawowar ku"sallama suka yi ta ajiye wayar sai Zaid ya shigo dan dama a toilet yake yana wanka jiran ta ya rinƙa yi ta zo tayi joining nasa amma ta ƙi shiga ta ƙyale sa...
"My girl da wa kike ta waya tun ɗazu"?ya faɗa yana goge sumar kan sa cikin murmushi ta taso ta karɓi towel ɗin tana goge masa dan an daina saka masa bandage ɗin
"Da Baha nake magana"sai ya kalle ta ya ce
"Me take ce maki halan da har ya fi muhimmancin a gare ki sama da ki zo ki taya mijin ki wanka"?faÉ—aÉ—a murmushin ta tayi tana faÉ—in
"Wace ni in zaɓi aminiya sama da miji na"janyo ta yayi zuwa jikin sa ya matse ta har sai da ta ɗan ɗaga mai murya
"Zaid my baby"ta faɗa tana dariya sai ya ɓata fuska
"Babyn ma naki ne kenan toh wa ya baki babyn"?dukan ƙirjin sa tayi tana faɗin
"Who knows"dariya ne ya kuma kufce mata shi kuma ya ce
"Kar ki damu duk dan na ɗaga maki ƙafa ne amma yau na maki alƙawari ko kina gudun fanfalaƙi ne a faɗin hotel ɗin nan sai na sauke maki gajiya dan kin azabtar da ni na gaji"daga jin haka sai ta fara ja baya amma ya ƙi sakin ta ya daɗa matse ta
"Zaid my baby"
"Our baby"yayi interrupting nata ya cigaba
"I swear ba wasa nake yi ba ki shirya tarbon gwarzo kuma jarumin mijin ki any moment from now"kallon kallo suka yi musaya sai ta ja jikin ta tana faÉ—in
"Yi ka shirya we might miss the show"tana gama faÉ—in haka ta juya ta canza kayan jikin ta waiting for him to get done da shirin sa..
Ya gane cewa tsorata tayi amma menene na jin tsoro ba tarawar su ta farko ba kenan why is she scared of him?ɗaha kafaɗar sa yayi sai ya ƙarasa dressing ɗin sa daidai itama ta kammala suka fita suka nufi cinema inda suka yi kallon wani film drama da ya ɗauke masu evening nasu kusan duka..
A hanya suka tsaya suka ci abinci a wani arab restore amma sam abincin bai ma Bilkisu ba kawai ci take yi dan kar Zaid ya mata lahani ba tare da ta ci isasshiyar abinci dan yadda take ganin sa a yau har tsoron haÉ—uwar ta da shi take dan sam bai damu da ciki ne a jikin ta ba shi dai kawai ta yarda da shi...
***********
Tun a taxi ɗin nan yake ta tayar mata da hankali amma bata biye masa har dai suka dawo apartment ɗin su inda a nan kuma Zaid ya fara nuna mata zallar maitar sa da ƙulafucin sa,..
Ƙarƙashin shower suke ruwa na zubo masu daga shi har ita jikin su ɓari yake dan close body contact da suke exchanging yana daɗa ingiza masu buƙatar abin da suka daɗe suna marari..
Kamar wasa haka suka gurji juna a ƙarƙashin shower ɗin nan ya rinƙa rikita ta tun bata biye mai har ta amince ta bada kai bori ya hau ai kuwa yana samun haɗin kan ta ya rinƙa rikirkita ta tun yana fingering nata har abin bai mai ba kawai ya juya ya haɗa ta da bangon ya shige ta ya rinƙa yi mata hard job tsabar jaraba har bai so yayi releasing da wuri..
A haka suka birkicewa junan su har suka sami biyan buƙatar su suka yi wanka suka fito,kwanciya tayi saman jikin sa tana maida numfashi dan ta san in ma baccin tayi toh sai ta farka dan Zaid abin da suka yi a toilet ɗin nan kamar somintaɓi ne ba a kai ainihin act ɗin ba...
"You are so sweet babes i can't get enough of you"murmushi tayi tana faÉ—in
"Me either"sai yayi saurin cewa
"Really"?gyaÉ—a mai kai tayi ai kuwa ya fara shafa ta abin ya wuce tunanin ta dan a daren nan sai da Zaid ya neme ta sau uku abin gar ya fara tsorata ta sai dai in ta tuna da cewa ya daÉ—e bai neme ta ba sai ta ga bai da laifi...
************
A haka rayuwar su ta cigaba da gudana har Allah yayi suka gama iya adadin watannin da zasu yi a Dubai suka nufi Paris inda nan É—in ma soyayya ce mai garÉ—in gaske yake ta wanzuwa a tsakanin su supporting juna suke yi ba kaÉ—an ba ga mutunta junan da suke yi..
Sun kai ziyara wurare daban daban a ƙasar paris wurin da suka fara zuwa shine Eiffel Tower wanda Bilkisu ta daɗe tana mafarkin zuwa Zaid ya cika mata wannan mafarki nata bayan nan sun tafi wurare daban daban kamar Musee D'orsay,Luxemburg palace and garden da wasu wuraren ban sha'awa kuma they actually enjoyed it it was a lovely honeymoon trip.