Sashe 58
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ko da suka shiga ɗakin ganin sa suka yi a zaune jingine kaɗan da gadon idanun sa lumshe yana fitar da numfashi kaɗan kaɗan sai suka ga kamar a mafarki.ƙarasa isowa kusa da gadon Hajiya Madina tayi tana mai son gasgata abin da idanun ta suka gane mata.da isar ta hannun ta na ɓari ta ɗaga ta kai kan kafaɗar sa sai ya buɗe idanun sa kamar an wanke mata ido dan ganin sa shi kaɗai sai ta yi saurin kiran sunan sa
 "Zaid baby..Zai..ddd..are you really back..."duk a hargitse take maganar dan haka ya juya mata idanu alamun eh sau ta rarumo sa ta rungume tana mai sakin kuka haɗe da faɗin
 "Zaid..ka yi baccin doguwar zango ba tare da ka sani ba..you were unconscious for almost a month har ana ce mana zaka kai 3-4months kafin ka farfaɗo..baby i was in great hell of pains i was hiding it not to worsen the situation"sai ta yi bursting into tears shi kuma ya kasa faɗin komai amma yana jin wani abu a ran sa but he can say it out dan haka yayi shiru yana sauraron ta har dai Hajiya Zeenat ta zo kusa da su tana mai taɓa kafaɗar Hajiya Madina akan ta daina kukan da take yi bai dace ba sai ta daina kukan ta ɗago tana kallon sa kamar an ce da ita za'a ɗauke mata shi yayin da Bilkisu ya ƙure sa da idanu tana kallon duk wani motsin sa har dai tayi wani tunani ta bar ɗakin,ɗakin ta ta koma not minding what the time is kawai ta shiga kiran layin Bilal sau biyu tana kira yana ƙarewa ba tare d an ɗaga ba,bata haƙura ba ta ƙara kiran sa cikin magagin bacci ya ɗauka yana tambayar ko wanene dan bai duba lambar ba
 "Apple wake up you rascal"ta faɗa with great excitement a muryar ta.
 A rikice Bilal ya tashi haɗe da buɗe idanun sa da kyau ya ce
"Apple ke ce?what happened?is brother In-law awake"??duk a jere ya mata tambayoyin.
Bata san lokacin da ta sake dariyar murna da jin daÉ—i ba sai ta ce
"Bilal Zaid is back..Zaid ya farfaÉ—o am happy..am just excited and i feel that i can't take the whole happiness all alone that is why i call you ate you happy"??tayi tambayar da eagerness a muryar ta sai yayi saurin bata amsa ya ce
"Damn your second thought apple of course am happy..how could you even think that am not happy..of course i am apple na ma fi ki farincikin farfaɗowar brother in-law"!!murnar su suka yi tuƙuru suna tsaka da celebration ɗin Bilal ya ce mata
"Apple gobe fah shikenan zamu daina duk waɗannan wasannin da muke yi because you will become Mrs Maheer and the bond between us will be weaken"sai mood ɗin su ya chanza su duka dan yanzu ta tuno cewa da zarar an ɗaura auren shikenan duk wata ƙaƙƙarfar alaƙar da ke tsaƙanin ta da twin brother ɗin ta sai ta ji hawaye na bin fuskar ta sun ɗau lokaci a hakan kafin daga bisani ya daure ya ce
"Apple don't worry muna tare a zuciyoyin mu ko da bamu tare a zahiri kin ji"?amsa mai tayi tana share hawayen ta
"Na ji Bilal kuma na maka alƙawari ko da bamu tare son ka a zuciya ta daban take ba zan iya haɗa ta da kowanne ba you are special to me"kasa yin shiru yayi har sai da ya furta mata
"Apple am gonna miss you please don't forget about me"tarar numfashin sa tayi ta hanyar ce mai
"Common Bilal stop talking like that it makes me feel like crying already"sai ya ɗan murmusa ya shiga teasing ɗin ta ita ma tun bata biye mai har ta fara mayar mai da martanin tsokanar da yake mata.a haka suka ƙarar da ragowar daren basu ajiye wayar ba har sai da ƙarfe 4:30am ya buga a agogon ɗakin Bilkisu sai ta mai bye bye ta ajiye wayar.she was lost in her thought dan haka bata ma san lokacin da bacci mai nauyi gauraye da daɗi ya ɗauke ta ba.
_7:09am_
A lokacin ta farka shaf ta sha'afa bata yi sallar asuba ba dan haka a hanzarce ta sauko daga kan gadon tana addua'r tashi daga bacci haɗe da yawning,sauri sauri tayi alwalar ta fito ta tada sallah ta makara ba kaɗan ba shi yasa tayi saurin tada iƙama ta sallame raka'oi biyun ta zauna addua bata bar abin sallar ba sai da ta ɗau mintuna kusan talatin sannan ta sallame ta miƙe tana folding praying mat daga bisani ta shige toilet tayi wanka ta fito abincin ta ta tarar a kan table da aka saba ajiye mata abinci da magungunan ta dan haka shiryawa tayi cikin usual wear ɗin ta wato doguwar riga maroon colour sai bata yafa mayafin ba ta ɗaura kawai,.
Zama tayi ta buɗe abinci kallon abincin tayi for a moment kafin tayi bismillah ta fara cin abincin,ba wani yawa wanda ta ci ta tufe ta ɗau magungunan ta sha.har ta kwanta sai ta tuna da bata gan sa ba dan haka ta tashi ta nufi hanyar ɗakin sa babu komai a ran ta ta tura ƙofae ta shiga haɗe da yin sallama ba'a amsa mata ba dan haka kan ta tsaye ta shiga tana raba idanu dan ganin inda yake sai dai bata yi nasarar ganin sa ba dan kuwa an fitar da shi an yi transferring nasa zuwa wani well equipped room da bashi special care tunda ya farfaɗo sai ta ruɗe ta rasa me ke mata daɗi ina kuma ya tafi ta ma kanta tambayar sai ta shiga duba sa ta zaga ɗakin babu shi ta shiga bubbuga toilet door ɗin tana kiran sunan sa bai amsa ba sai ta fito a birkice tana neman sa ji tayi an jata gefe sai ta ɗago a tsorace.
Ganin Bahajjatu tayi ashe ita ta ja ta gefen sai ta kalle ta tana son tambayar ta inda aka kai Zaid sai dai Bahajjatun ta riga ta dan sanar da ita tayi fuskar ta tam cike da murmushi tace
"I know tambaya ta zaki yi inda Yaya na yake,fine yana chan ɗakin da aka chanza mai very close to yours dan ana saka ran ma an kusa sallamar sa nan da sati biyu sai dai ya rinƙa zuwa check up after 3 months"sai yanzu ta sami relief ta sauke ajiyar zuciya zata yi magana Bahajjatun ta riga ta ta hanyar rangaɗa mata guɗa sai ta shiga rera waƙar
"Tazama tazama tazama ɗauko riga tazama tazama ɗauko hula tazama tazama ɗau takalmi tazama"a haka fah ta rinƙa nanata wakar tun Bilkisu bata fahimrar inda waƙar ta dosa har ta fara harbo jirgin sai ta buɗe idanun ta ciki mamaki tana mai cewa
"Baha ban gane ba"sai Baha ta ce da ita cikin raha
"Ina nufin daga kimanin mintuna arba'in da suka wuce kin zamo mata kuma suruka wato dai kin zama matar babban yayan mu Dr Zaid Maher Mahmud kuma kin zamo suruka a wun Dr Maher Mahmud da Hajiya Madina Maher at the same time kin zamo sister in-law ɗin mu"da annashuwa shimfiɗe a kan fuskar ta ta ƙarasa maganar..
Abin a fizge ya zo mata dan haka sai da ta É—auke wuta na wucin gadi kafin ta dawo hayyacin ta ta ce
"Baha kina nufin an É—aura auren ne already"?dariya tayi ta ce
"Of course mana an É—aura auren ku in fact ana É—aurawa Bilal ya korawo ni ya sanar da ni cewa baku jima da gama waya ba shi yasa bai kora ki ba dan kar ya hana ki bacci so presently you are officially Mra Zaid Maher and wani abin da baki sani ba shine we all will be leaving zamu tafi mu bar ku tare saboda ya farfaÉ—o kuma yana iya motsa jikin sa kaÉ—an kaÉ—an no need ma zaman mu,jirgin 8pm na daren gobe zamu tafi dan Abba ma ya ja mana kunne akan mu yi mu dawo since you are now married you can take care of him kin ga tafiya ta kama mu ba tare da mun shirya ba beelove"abin mamaki ya ba wa Bilkisu sai ta kasa furta komai sai zancen zuci yanzu wai ta zama matar wani kenan fah!ikon Allah.
Suna tsaye a wurin Hakim ya zo wucewa dan kwaso sauran kayayyakin Zaid da ba'a gama kwasowa ba sai ya hango su dan haka ya kira Bahajjatu ta ce da shi tana zuwa har sai da ta gama maganar ta da Bilkisun sannan ta nufi inda yayan nata yake
"Ya aka yi ne yaya Hakim"!?ta tambaye sa sai ya ce mata
"Is about askin da za'a yiwa yaya Zaid ke kin san in har Abba ya gano cewa ba'a mai gyaran fuskar nan ba ke kin san akwai damuwa"sai ta ce
"Ai yaya ka san umarnin Ammi ne hakan kuma Abba ba zai taɓa yin rigima akan abin ba kawai dai ga matar sa since she is now his life partner i guess zata yi resuming duties nata kuma zata fara ne da gyaran fuskar ko ya ka ce"??murmushi yayi kafin ya ce
"Yayi baby sister kin kawo shawara mai kyau"..
Daga nan ya wuce zuwa É—akin Zaid na da dan kwaso abubuwan da aka manto su chan ita kuma ta nufi hanyar fita dan kayan ta da zata fara arranging saboda tafiyar su ma washegari.
Itakuma ɗakin ta ta nufa dan bata jin zata iya shiga nasa ɗakin at that moment.tunane tuname take ta yi in su Umman ta suka tafi suka bar ta daga ita sai shi ya zata kula da shi,ire iren tunanin da ta ɓata lokutan ta tana yi kenan har ta cinye rabin ranar dan in iyayen nata sun shigo duba ta sai tayi pretending tana bacci sau biyu suna duba ta dan haka suka rabu da ita su dai burin su ya cika an yi mai kankat.