Sashe 4
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Only ka ma ɗanka magana yana mana shishigi a rayuwar mu da yawa in bai son ganin soyayyar mu me zai hana shi zuwa ya samo tasa matar ta yadda ba zai rinƙa ganin namu soyayyar ba"ta ida tana batsewa a dole ya ɓata mata rai cikin hanzari ya miƙe tsaye dan cika mata umarnin ta ya ce
"Haba zaid ya zaka na saka Ammin ka da ni a gaba kamar kai ka haife mu tare fah ka gan mu ta yaya kake son raba abin da Allah ya haɗa?toh kar ka sake ka jini ko"? Ya gama maganar yana mai signal irin yayi haƙurin nan murmusawa yayi dan yasan Ammin sa ce ruler ɗin gidan dan haka Abban sa has no say sai abin da ta ce well duk a cikin soyayya ce ya faɗa a ran shi yayin da ya juya ya fara tafiya ya tsinƙayo muryar ta tana cewa
"Ni wai only yaushe yaron nan ka ce zai yi tafiya ne"?
"In the next 10days kuma tare dababy doctor zasu tafi ai yayi ko"? Cikin murna ta ce
"Kana nufin da É—iya ta zasu yi tafiyar"? Cikin murna ya ce
"Eh tare zasu tafi"
"Ohh Allah ya kai su lafiya i have to call hajiya Zeenat dan mu raba wannan farinciki tare miƙo min waya ta"ya miƙa mata yana farinciki shima yace
"I have to call prof mu raba farincikin mu"hararar wasa ta mai ta ce
"Whatever ni damuwa ta ma yaron nan ya tafi ya bar mu mu sake"
Murmushi kawai yayi ya wuce zuwa ciki dan iyayen shi are always behaving so childish bai san yadda zai yi da su ba.........
_Toh ya kuka ji takun farkon?mu cigaba ne ko dai mu dakata? yawan amsoshin ku da sharhunan ku su zasu bada cikakkiyar amsoshin ku da amincewar ku_
*_S,Ibraheem_*
Follow@siyamaibrahim
#vote
#comment
*âšœBWA*
_{Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers}_
👄 °°° °°°👄
°°
°
*🎀IYA RUWA FIDDA KAI*🎀
_{the love saga}_
*#Hot love*
*#Romance*
*#allegation*
*#Epic*
*# Arrogance*
*#Pains*
*#Regrets*
*#Obscure and more*
*SIYAMAIBRAHEEM* Wattpad@siyamaibrahim
*2*
Dr Zaid Maher Mahmud shine cikakken sunan sa ɗa ne ga Dr Maher Mahmud retired Dr mammalakin asibitoci biyu da ɗan sa ke running wato Dr Zaid,ya kasance babban ɗa ne ga Dr Maher Mahmud wanda ya ke da ƙanne uku Afzal wanda ya ke aiki a Canada da wani babban asibiti a inda mahaifin sa ya matsa akan sai ya dawo nan ƙasar Nigeria amma ya ƙi a cewar sa tunda yayan sa na kula da asibitocin sa na nan no need ya dawo haka ya ƙyale shi kasancewar mahaifiyar su ta saka bakin a bar shi har sai yayi deciding,
Hakim shine ɗa na uku wanda ya ke kan yin masters ɗin sa a science and technology a ƙasar Qatar sai autar su Bahajjatu wacce ita ce sa'ar baby doctor kuma babbar aminiyar baby doctor tun yarinta kasancewar tare suka taso har rana ita yau amintakar su na nan tana running babban fashion company na kan ta wanda mahaifin ta ya buɗe mata.
Gidan su ya kasance strict free home very simple and unique home babu takura da hantara na kasa na girmama na gaba da shi akwai ginanniyar ƙauna da shaƙuwa a gidan tsakanin su ilimin addini da na zamani daidai gwargwado akwai fahimta mai ƙarfi a tsakanin iyaye da ƴaƴan na su.
Dr Zaid da ya zama babban ɗa a gidan ya lashe gurbin babban yaya a gidan kuma babban ɗa very simple and jovial brother and a son bai haɗa ƙaunar kid sis ɗin sa da na kowa dan haka ma duk mai neman wani abu a wun shi a cikin ƴanuwan na ta ke bi ta wurin ta dan ita ce ƴar gwal ɗin sa since she is the only girl a gidan she is just 24years amma a hakan a wun shi a ƴar 5years yake ɗaukar ta ta yadda yake zuba mata sharuɗɗan irin saurayin da zata saurara a haka kuma ta ke bi dan duk hutu da arziƙin ki muddin ka zo mata da abin da baya cikin sharuɗɗan yayan nata toh ta haƙura da kai kenan sai dai ka nemi wata dan yadda yayan nata ke ji da ita haka ma ita kanta..
abu ɗaya ne ya kasa hana ta shine amintakar su da baby doctor dan kuwa ya buga ya buga har fushi yayi da ita sai dai haka ya haƙura ya bar ta dan ƙarshe shi ya koma rarrashin ta as strong head ɗin ta in ya motsa baya jin lallami shi kuma bai iya ɗaukar fushin da take yi da shi he just doesn't know how amma jinin shi ne kawai bai haɗu da na baby doctor ba dan tun yarintar su yake ganin taurin zuciya irin na ta kwata kwata when it comes to him ba ta da sauƙi ko kaɗan bata raga mai in ya ce 'a' sai ta mayar mai since they are all neighbours kusan a gidan su take yini dan mahaifiyar su Hajiya Madina na bala'in ƙaunar ta saboda ƙaƙƙarfar friendship relationship da ke tsakanin ta da mahaifiyar baby doctor wato Hajiya Zeenat,ganin hakan ya sa ya ke raga mata but in da ta shi ne yarinyar ta daina kusanci da ahalin shi but unluckily for him hatta mahaifin shi na ji da ita being his best friend only girl child ga ƙannen shi na son ta saboda hazaƙar ta da ilimin ta tunda both houses ɗin gidan boko ne sai relationship ɗin su ya yi ƙarfi daɗin ƙarawa irin career ɗin iyayen su suke yi sai abin ya burge iyayen har ma suke fatan wataran ala'ƙar su ta karfafa ta fi haka fatan su kenan amma ga su waɗanda ake ɗorawa hope ɗin ba haka ba ne dan a kulliyaumi idan zasu haɗu da juna toh babu alkhairi is either a rabu da juna ana dasa ma juna magana ko kuma a rabu ana aikawa juna mugayen kallo,
Dr Zaid ya kasance mutum ne shi mai son girma da kamun kai hakan ya samo asali ne sakamakon zurfin karatun da yayi a ƙasar balarabe wato Dubai dan sanin mutunci da ƙimar ɗan adam ya ƙare a ƙasar larabawa sai dai ɗaiɗaiku da ba za'a rasa ba masu ɓata ƙas, rayuwar sa a chan ya sa ya yi adopting halayyar su dan fah shi bai cika son raini ba bare shishigi a al'amurar mutani over 12years yana ƙasar dan ko da ya kammala karatun sa da su ya fara aiki until his momma mounted pressure on him kafin ya dawo ƙasar shi ko da ta ga abin na son repeating kanshi akan Afzal sai bata wani damu ba since her boy is close to her kuma shi Afzal ɗin ya nuna mata bai da niyar dawowa yanzu shi yasa ta sa mahaifin su ya bar shi kawai tunda bai ra'ayi.
Kwata kwata bai wuce 33years ba very young gentile and hard working guy dan shi ke handling hospitals ɗin iyayen na shi da na mahaifin shi da na aminin mahaifin nashi wato Dr Muhammad Sulaiman dan duk ƴaƴan shi babu wanda ya karanci medical line ganin haka ga shekaru na ja ya sa Dr Maher Mahmud bashi shawarar ɗora Zaid akan wanda za kular mai da asibitocin sa har kafin baby doctor ta kammala karatun ta ya ko ji daɗin shawarar dan haka ya tuntuɓe shi da maganar akan in babu takura sai dai ya ji daɗin amsar da ya bashi na ce mai da yayi ai shima ɗan shi ne dan haka duk yadda ya ga ya dace a wun shi ba matsalar komai tun daga lokacin ya cigaba da kular mai da asibitocin sa +na mahaifin sa it wasn't that easy for him gashi ɗan uwan shi yaƙi dawowa sai lokacin da baby doctor ta dawo sannan abubuwan suka mai sauƙi but still wannan baƙar tambarin ƙin da ke tsakanin su ya sa instead of them to be close and work hand in hand with each other sai suka kuma tsanar juna because shi yana nuna mata ya rigata zuwa system ɗin muddin girman kan ta ba zai saka ta saukowa ta nemi assistance ɗin sa ba toh kuwa sai dai ta rinƙa yin abubuwan ta ita kaɗai dan shi ba zai taɓa saka hannun sa a abubuwan ta ba hakan ba ƙaramin ci mata rai yake yi ba ganin ita da asibitin mahaifin ta amma ana mata iko da mulki gashi mahaifin nata bai shirya ganin abin da ke cikin duhu ba mahaifiyar ta kuwa bata son jin negative side ɗin Dr Zaid sanar da ita abin da ke faruwa is a total waste of time.
Bilkisu Muhammad Sulaiman shine ainihin sunan ta wanda aka fi sani da baby doctor,ita ce ɗiya ta uku a wun iyayen ta su biyu aka haifa lokaci guda ita da twin brother ɗin ta mai suna Bilal akwai babban yayan ta mai suna Jamil wanda yake age mate ɗin Dr Zaid kuma aminin sa but shi ya yi aure har ma da baby ɗin su Zarah kuma shi ɗin navy ne tun fari mahaifin shi ya so ya karanci medicine amma ya nuna interest ɗin shi ba a nan yake ba shi yasa ya rabu da shi,mai bi mai shine Lukman mai aiki da Nigerian custom shima haka mahaifin sa ya so ya bi medical line amma ya ki,abin ya dami mahaifin na su dan shekarun sa sun fara ja but babu mai jan ragamar asibitocin sa not until lokacin da Zaid ya fara tafiyar mai da abubuwan sa ganin haka ya sa yayi ƙoƙarin ganin ɗiyar sa ta dage a medical line ɗin dan dai ta zama mai share mai hawayen shi wani abin dole sai naka daman toh a nata ɓangaren ma haka ne she dearly loves her dad dan haka ta tashi da ƙudirin maye mai gurbin da yayyen ta suka kasa because even her twin brother bai amince ya hau medical line ɗin ba instead ya je ya karanci banking ita kaɗai ce ta bi line ɗin mahaifin ta shi ya sa ya fi fifita son ta akan yayyen ta bugu da ƙari sunan mahaifiyar Dr Muhammad gare ta.