Sashe 156
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 7 min read
Kiraye kiraye ya rinƙa yi akan matar sa fah ta sauka lafiya kowa sai taya sa murnar samin arziƙi ake yi a inda ya ce da su zai turo picture ɗin babyn anjima...
Tsaf Ammi ta shirya ta cikin atamfa riga da zani ta yafa ɗan kwalin,aka miƙo mata babyn da tun da ta haifo shi bata kalle sa ba sai yanzu,Ammi na miƙo mata ta yi waje akan zata koma gida in ya so zuwa anjima zata dawo,wannan hikima ce irin ta Ammi dan ta san Zaid ba zai taɓa shigowa ba wanda kuma kamar tauye mai hakƙin sa ne akan ikon sa dan ko ita lokacin da ta haife sa kasa natsuwa tayi har sai da ta ga Dr Maher ya zo kusa da ita sannan suka tasa sa gaba suna kallo sai ita ce zata hana nata ɗan having moment of joy tare da matar sa...
Yana ganin Ammi ta ɗan yi nisa yayi wuluf ya shigo ɗakin Baha dake kan haɗa mata tea da zata sha ya kalla yayi da murya ƙasa ƙasa yana faɗin
"Kid sis mijin ki na neman ki please go to him"cak ta dakata daga yin aikin da take yi tana tambayar sa
"Yana ina yaya"gajiya yayi da yawan surutun ta sai ya ce
"Ke,,fita ki tafi waje,i need privacy with my family"ya ɗan haɗe rai sai abin ya bata dariya wato dan yana buƙatar sirri shine yake ce mata mijin ta na neman ta lallai yayan ta ya waye da rashin ta ido yanzu...
Fita tayi ta basu wuri shi kuma ya koma ya rufe ƙofar ɗakin duk ɗoki yake yayi ido huɗu da matar sa.
Duk dramar da suke yi a kan idon ta tana Æ´ar dariya kaÉ—an kaÉ—an ganin yadda Zaid ya murzawa idanun sa tozali akan bai san kunya ba shi babyn sa yake son gani...
Zuwa yayi har saman gadon da take ya zauna ya kalle ta ya kuma kallon ta duk daÉ—i da murna sun mamaye sa ya ma rasa me zai mata ya goya ta ne ko ya rungume ta ne bai sani ba..
Babyn ya ɗauka ya riƙe a hannun sa yana kallon carbon copy nasa da ɗan kamannin mahaifiyar sa a fizge sai ya rinƙa murmushi Kamar yana dariya ya ɗago kan sa ya kalle ta yana faɗin
"My girl wannan babyn ya min wayo,kamanni na ya kwaso kaɗan yake kama da ke a fizge ni kuma ba haka na so ba so nayi duk ƴaƴa na su kwaso ki a komai"murmushi ta mai tana admiring nasa sai ya kai hannun sa kumatun yaron yana shafawa a hankali babyn kuma ya rinƙa juyar da fuskar sa a hankali yana yamutsa fuska,ɗan buɗe idanun sa yayi yana kallon mahaifin nasa sai kuma ya rufe idon..
Wani irin nishaÉ—i da daÉ—i ne ya kama Zaid wai he is now a father cikin dare É—aya..
Kallon ta yayi fuskar sa da fara'a ya ce
"Thank you babes Allah ya maki albarka ya ƙara maki lafiya da haƙuri da ni ya ƙara maki juriyar yaƙi a filin daga dan yanzu muka fara yaƙin we only won once and we need to win at least 4-5 more battles"da teasing tune ya ida maganar sai abin ya ba Bilkisu dariya sai dai ba halin darawa da yawa dole murmushi tayi ta girgiza kan ta dan jin sa kawai take ina ita ina wani ciki ai babu shi a tsarin ta kuma tayi na farko tayi na ƙarshe ciki kuma sai a future..
"Baki ce komi ba babes"sai ta girgiza kai,hankalin sa na kan babyn haka kuma yana lura da yanayin ta sai ya tuna É—azu fah tea ake haÉ—a mata ya hana.
"Oh ya salam my girl am so sorry baki ci abinci ba ni kuma ban baki ba"saurin tashi tsaye yayi da babyn a hannun sa ya nufi inda cup É—in yake dama an gama haÉ—awa sai dai ya fara hucewa daga shi har ita ba sani suka yi ba suna ne su doctors amma harkar haihuwar kam a yau ta shammace su basu yi la'akari da ya kamata tea É—in yayi zafi sosai ba kafin ta sha...
Miƙo mata yayi yana riƙe da babyn sai ta karɓa ta shiga sha tana kallon sa har ta gama idanun sa na kan babyn nan sai wasanni yake da babyn da bai san yana yi ba hannun sa yayi stroking cikin palms ɗin babyn baby kuwa yayi grabbing tamau sai ya rinƙa dariya yana faɗin
"My girl kina gani ko,,my baby is familiar with me"girgiza kai tayi ita da tayi labourn ma ba'a bata É—an ba..
"Hero ban fah san yanayin babyn nan ba"sai ya É—ago da hanzari fuskar sa da alamar apology yayi saurin É—ora mata babyn bisa jikin ta sai ya dawo ta bayan ta,haka suka tasa baby a gaba da kallo kamar zasu haÉ—iye sa duk mamaki suke ji shi wai shine ya iya impregnating nata har ta haifar mai da baby abin abin farinciki ne ita kuma mamaki take ta yadda ta haifo babyn daga jikin ta it's really a miracle she must say that...
Rungume da babyn a jikin sa ya kai bakin sa ya ma babyn kiran sallah sannan ya mai huÉ—uba ya saka mai sunan mahaifin sa dan dama haka suka tsara in mace ce ta farko sunan Umma za'a saka in namiji ne kuma sunan Dr Maher za'a saka..
Sanar da ita yayi tayi murmushi tana kallon sa sai ya É—ora da cewa
"Zamu na kiran sa da khalifah"gyaÉ—a mai kai tayi tana mai jin daÉ—in hakan sai ya É—ora mata babyn a jikin ta suka cigaba da kallon babyn suna É—aukar hotuna kala kala..
Gyaran murya suka jiyo daga bakin ƙofar sai suka dawo daga duniyar shirmen da suke yi,wayar sa da ya ɗaga sama da nufin kashe maau wani selfie ne yayi ƙasa da shi yana mai son saita kan sa dan mantawa yayi a asibiti suke..
Ƙarasa shigowa tayi tana murmushi ta ce
"Congrats doctor ina taya ka murna fah"sai ya wani sunne kai ƙasa yana faɗin
"Nagode aunty Zee"ba ita kaɗai ba hatta da Bilkisu dake ta ɓoye dariyar ta tun ɗazu sai da ya fito suka dara ita da Zee
"Yau kuma ni ce aunty Zee doctor"?sai yayi murmushi yana mai kallon Bilkisu ya mata alama da ido daga haka ya fita ya bar masu ɗakin suka gaisa ta karɓi baby tana yabawa haɗe da saka mai albarka...
Sai dare around 8 aka sallamo su inda a nan ne kuma daru ya kaure dan Baha tayi conveying saƙon Ammi akan nan gidan za'a kawo Bilkisu shi kuma ya dage da faɗin bai san zancen ba ai Ammin bata sanar da shi haka ba moreover a ina ake wannan wankar azabar shi fah kar a kawo mai al'ada da bidi'a matar sa a gidan ta zata yi wankan jego kuma ba zai lamunci wankan ruwan tafashen nan ba haka kawai a saka mata hawan jini da zubar jini ba gaira ba dalili...
Kiran Ammi Bahajjatu tayi ta sanar da ita komai sai ta ce a bar su su tafi chan gidan Bilkisun in ya so sai a samo mai kula da ita ta rinƙa yi mata al'adar jegon..
Da haka aka wuce gidan Bilkisu inda tana zuwa gida aka kai ta ɗakin Zaid ɗin dan ta samu ta huta sosai shi kuma aka ja mai layi da shigar ɗakin sai da ƙwaƙwarar dalili wannan dokar Ammi ne ya amince da hakan than a ce matar sa sam bata kusa da shi shi yana gida ita tana wata uwa duniya...
Tun da aka yi haihuwar nan Bilkisu bata wani sami hutun kirki ba dan jama'a ne ke tururuwa akai akai..
Yau kusan kwanaki biyar kenan da haihuwar ana kan shirye shiryen suna ita kuwa mai jego an mata adon gargajiya da ƙawatarwa dan zanen ƙunshi ja aka mata a ƙafar ta da hannun ta aka mata kitso masu ɗan girma dan kam da ƙyar aka yi kitson kasancewar tana gaba da kitso ko kusa bata son kitso,an mata kalailaya ta ƙara fitowa shar da ita ga jikin ta ya fara dawowa dan tana samin kulawa sosai ba laifi..
Haka babyn ta yaron akwai kyawun kallo dan har ana faÉ—in tana da nono mai kyay yaron MashaAllah..
Angon ƙarni kuwa ba'a magana an yi family abu kaɗan sai dai in ba'a yi magana ba amma zai ce _kun san am a family man_abin ya zame mai jiki already..
Kula iya kula yana ba matar sa duk wasu needs ɗin ta yana ƙoƙarin sauke mata su ba laifi haka zalika yana kan nuna mata how important she is to his life..