Sashe 149
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 3 min read
 Tashi tayi ta ɗauki wayar ta dake saman side drawer ta dawo saman sallayar ta zauna tayi dialing numbern Umman nata ta tsaya jiran ayi picking,ba jimawa aka ɗaga wayar sai ta sauke ajiyar zuciya ta ce
 "Umma ina yini"!!cikin ɗaurewar kai Hajiya Zeenat ta ce
 "Lafiya ƙalau Bilkisu lafiya cikin tsakar daren nan kika kira ni"??ajiyar zuciya ta kuma saukewa kafin ta ce
 "Lafiya Umma amma ba lau ba"!!tashi tayi daga kwancen da take tana faɗin
 "Me kuma ya faru Bilkisu ba dai jikin Zaid ɗin bane"?girgiza kai tayi kamar tana gaban ta kafin ta ce
 "A'a Umma ba shi bane"sight na relieve Hajiya Zeenat ta sauke sannan ta ce
"Toh ina jin ki menene"??jujjuya maganar take a ran ta ta faɗa ne ko kuma tayi shiru ne saboda a wani fuskar abin yana mata kamar sirrin su ne ita da mijin ta bai kamata ta bayyana ba sannan ta wani fuskar tana ganin ya kamata ta faɗawa mahaifiyar ta dan wannan zancen ba wanda zata iya sanar da Bahajjatu bane kasancewar ta ƙanwa ga mijin ta dan in a matsayin aminiya zata faɗa mata maganar toh ba laifi amma tana matsayin ƙanwar Zaid bata jin abin zai dace maybe ma Bahan ta rinƙa kallon yayan nata da wani irin ido ita kuma ba kasafai ta fiye son ana raina mata miji ba dan haka sai kawai ta yanke shawarar sanar da mahaifiyar ta kawai at least zata iya bata shawarwari more than Baha..
"Bilkisu ina jin ki dare fah yayi bacci zan yi kika hana ni yi"!!shiru tayi kafin ta buÉ—e baki ta fara yi mata bayani
 "Umma kin ga Zaid ne,,,har yanzu fah bai rabu da zanven wannan Asma'u of a girl ɗin nan ba,sai cewa yayi ma wai mu tafi mu samo asalin zancen har fah ya fara ganin laifi na wai bana fahimta ce min yayi baya jin yarinyar na da laifi akan allegations da nayi laying mata is like yana goyon bayan ta ne ko menene ban gane mai ba ni kuma gaskiya Umma hankali na sam bai kwanta da wannan shawarar nasa ba kwata kwata bana son sake haɗa ido da yarinyar nan i don't know why kawai bana son ta ne bata kwanta min a rai ba kuma Zaid sai nanata min kalmar in ba dan ita ba da baya existing yanzu da haka does that mean that ni baya recognizing nawa ƙoƙarin da nake mai dan ganin ya samu lafiyar sa ya dawo dai dai yadda yake a baya?Umma ni na gaji da halayyar Zaid babu abin da yake min da bana so illah abu ɗaya shine kiran sunan wannan yarinya da yake yi ba wannan kaɗai ba har kare ta da yake yi ba son sa nake ba ni na gaji ma da jin zancen ta ɗazu ya ke ƙara tambaya ta akan amsar da tambayar da ya min gameda maganar yarinyar da ya kawo min i have to take his moment duk dan kar ya kuma yin maganar saboda ban da tangible response ma tambayar nasa shi ya sa na ce zan sanar da ke Umma in kina da alternative please engage me in it dan Zaid yana pushing ɗi na so hard akan zancen Asma'u of a girl ɗin nan"!!!duk ran ta ya gama ɓaci yayin da take maganar ita kuma Hajiya Zeenat bata yi interrupting mata maganar ta ba har ta dire..
 Idan akwai abu da zata cire cikin zancen Bilkisu toh abubuwa guda biyu kacal jiga jigai zata iya cirewa cikin zancen nata wato kishi da rashin fahimta dole ta fitar da ita daga cikin wannan duhun tunanin da zargin dan kishi dai irin na Bilkisu bata taɓa ganin sa ba ko a baya da tayi irin tata kishin akan gaskiyar ta tayi ta ba akan zargi da rashin fahimta ba..