Sashe 122
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana zama ta ce da shi
"Ina abincin"!?saurin serving nata yayi yana mai yi mata Bismillah,janyo plate ɗin tayi gaban ta ta shiga cin abincin tana jin baccin na fizge ta daga sama so take tayi ta kammala da abincin nan ta kwanta,yayin da take cin nata abincin shi kuma yana kallon ta,kwata kwata bai fi rabin kashin abincin da aka zuba mata ba ta ci ta ce ta ƙoshi zai yi magana ta ce
"Enough please i wanna sleep na ci abinci ai toh me kuma ya rage"??ta mai tambayar tana mai ƙure sa da idanun ta sai ya hau girgiza mata kai.
Tashi tayi tana maganganu ƙasa ƙasa tayi kan gadon ta kwanta,still rigar wankan ne a jikin ta bata sauya ba.
Bin ta da ido yayi yana nazartar ta har dai ta kwanta sai yayi gyaran murya yana faÉ—in
"Fitar tamu fah?sai yaushe"?sama sama ta ji tambayar dan haka sama sama ta amsa mai tana fizgo maganar
"Please Zaid stop causing me somnambulism just let me sleep i beg of you"tana gama faɗar haka bacci mai ƙarfi ya ɗauke ta.jijjiga kan sa yayi yana mai yi mata dariya lallai baccin ba kaɗan bane in ba haka ba me kuma haɗin ta da somnambulism tana kwance tana sharara bacci,wani dariyar ne ya kufce masa ya yi yana biting lips ɗin sa yana kallon ta.
Girgiza kai yayi ya yi serving kan sa abinci yana ci yana kallon ta yana nazarin ta akan abubuwa daban daban..
Shi ya kwashe kayan da kan sa sannan ya fito ya bar ta a ɗakin ya sauko ƙasa,canza wurin tafiya yayi dan so yayi su ga likita sai su ɗan zaga gari amma copping with the situation sai kawai ya haƙura ya shiga motar sa aka buɗe mai gate ya tsaya yayi warning gate man ɗin akan kar ya kuskura ya bari wani ya shigo mai gida kai tsaye apart from their families dan matar sa na ciki na bacci bai son a dame ta,gyaɗa mai kai yayi sannan ya fita ya ɗau hanyar tafiya gidan aminin sa Dr Hussain dan yana ganin in ya mai bayanin abin da ke damin Bilkisu yana iya preferring masa solution..
Tafiyar mintuna talatin ne ya kawo sa Otako inda a nan gidan Dr Hussain yake,kiran sa yayi yana tambayar sa ko yana gida ya sanar da shi cewa eh yana nan lafiya,kashe wayar yayi ya fito daga motar sa ya taka da ƙafa har zuwa gate ɗin inda aka buɗe mai aka yi tambaya ya ce a ce Dr ZM ne ai kuwa Dr Hussain na jin haka yayi saurin fitowa har gate ɗin yana mai nuna farincikin sa da zuwan Zaid ɗin,har ciki ya kai sa suka zauna ya kirawo matar sa dan ta kawo mai abin taɓa baki amma ya ce ta bar shi he is okey daga gida yake..
Kallon sa Dr Hussain yayi da ya gama ya fara yi mai tsiyataku kala kala shi dai shiru ya mai har ya gama sai ya ce mai
"In ka gama sai ka saurari abin da ya kawo ni gidan ka har kake min magana son ran ka"dariya ya mai sannan ya ce
"Dr ina jin ka"gyara zama Zaid yayi yana mai fatar samin mafita daga wun Dr Hussain É—in.
Narrating mai komai yayi game da yawan baccin Bilkisu da unpredictable mood swings ɗin ta har da sabbin attitude da take portraying wanda a iya zaman sa da ita a ƙasar germany bai taɓa ganin halayyar ba sai yanzu..
Har ya kammala bayanin sa Dr Hussain na sauraron sa at the same time yana analyzing maganganun,tambayar sa yayi wasu alamomi sai yayi shunning nasa dan shi kan sa ba sani yayi ba tsakanin sa da Bilkisu dare É—aya ne after that nothong happened how could he know the answers to his questions.
"Yanzu baka san amsa ko É—aya ba cikin tambayoyi na"??gyaÉ—a mai kai yayi sai kawai Dr Hussain yayi murmushi yana jijjiga kai yana faÉ—in
"Yehyehyeeeeh"sai kuma ya saka dariya wanda ya ɗaurewa Zaid kai har ya jibya fara jin haushin Dr Hussain ɗin a ƙarshe dai tsaki ya ja yana ma Dr Hussain ɗin masifa
"Ba laifin ka bane ni na janyowa kaina da na kawo maka damuwa ta dan ka min magani ko ka nuna min mafita da ban zo ba da ba haka ba"sai da yayi dariyar sa mai isar sa sannan ya natsu ya dafa kafaÉ—ar Zaid yana mai yin murmushi ya ce
"Man you are about to become a father"daga sama ya ji saukar maganar sai ya É—ago kan sa ya kalli Dr Hussain yana mai girgiza cikin ruÉ—u
"No..,ba haka bane,Bilkisu can't be pregnant no"ya rinƙa girgiza kai babu iyaka ƙarshe dai Dr Hussain dafo sa yayi yana mai gyaɗa mai kai ya ce
"Me yasa kace haka"?sai ya girgiza mai kai yana cewa
"Because she....,,!!"sai kuma yayi shiru yana mai faÉ—in
"A'a wani abin ne daban ba wannam ba"É—an murmushi yayi yana faÉ—in
"Calm down just relax anf think about this ideologically,yaushe mutum mace ma kuma likita ta taɓa zama tana sharara bacci every now and then?sannan tana experiencing yawan fushi marar dalili again bata son yin magana"??sai Zaid ya natsu yana nazarin maganar Dr Hussain.tashi yayi yana faɗin
"Am out of here Hussain thanks"tashi Dr Hussain yayi yana son dakatar da shi amma bai tsaya ya saurare sa yayi tafiyar sa gida..
He arrived at exactly 12 noon yana tura ƙofar tana tashi daga kwancen da take kenan tun da safe da ya bar ta bata farka ba sai yanzu toh ko dai maganar Dr Hussain gaske ne?amma is it possible for her to conceive a karon farko da suka tara?.
observing nata ya shiga yi dan gasgata maganar Dr Hussain sai ya ga babu ko guda dan haka ya shashantar da zancen ya ƙarasa ciki yana mai faɗin
"Kin farka sleeping beauty"da murmushi yayi tambayar sai ta amsa masa da kai tana mai ƙare mai kallo da alama dai daga anguwa yake tambaya ta jefo mai
"Ina ka tafi"da murmushi saman fuskar sa ya ce
"Inda na ce ki raka ni kika ƙi"sai ta kyaɓe fuska tana faɗin
"Toh ba gashi nan na tashi ba"dariyar wayayyu yayi yana É—age mata gira É—aya sama ya ce
"Ba zan iya ba dan yana yiwuwa muna fita ki bige da bacci you see,,you will become a liability to me so just don't worry another time"ko a jikin sa ita kuwa abin ya taɓa ta sai ta tashi tana faɗin
"Damuwar ka"tayi hanyar toilet.dariya ya raka ta da shi sannan ya shiga cire kayan sa yana tunanin yadda zai rikita ta a yau ɗin dan so yake su dawo normal ba kamar baƙin juna ba..
_8pm_
Tun da ya dawo yake ta mata wasu alamomin nuna kulawar sa gare ta sannan ya hana ta baccin da ke taso mata da ta kishingiɗa zai tayar da ita sannan yayi yayi ta zo su zaga gidan ta ƙi wayar ta ta nemi da ya bata ta kira gida amma ya ce bai san inda wayar take ba ya ara mata na sa ya ƙi wai wayar ta sami matsala ya bar ta ta tafi gida ya ce sai washegari da safe shi da kan sa zai kai ta gidan kar ta damu,kasa gane mai tayi anya lafiyar Zaid kuwa ko dai wani abin yake shirin yi mata ne a ɓoye..
Kwance suke kamar dai jiya dan a yau ɗin ma baya ta bashi ya saka hannu ya juyo da ita yana wasa da sumar kan ta ƙasa ƙasa yana tambayar ta
"My girl,ina so ki sanar da ni damuwar ki"shiru tayi dan jin sabuwar sunan da ya laƙaba mata _My girl_ sai ta murmusa sunan ya mata daɗi,haka kawai ta ji kamar ta sanar da shi damuwar ta dan ta matsu a wuce wurin ta san matsayin ta a rayuwar sa
Gyara kan ta tayi tana mai ƙara naɗe kan ta a jikin sa.
"Zaid,,ina da damuwa amma ban san yadda zaka É—auke ta ba"sai tayi shiru,sauke mata kiss yayi a forehead É—in ta sannan ya ce
"Go ahead and say it"!ta É—au lokaci tana juya maganar kafin ta furta
"Zaid wani matsayi nake da shi a rayuwar ka"??daÉ—a rungume ta yayi yana murmushi farinciki fal cike da zuciyar sa ya ce
"Matsayin ki mai girma ne dan ina mutunta ki ina daraja ki haka ina gudun ɓacin ran ki"!!daɗa shige mai tayi tana faɗin
"Ban gamsu ba"É—ago fuskar ta yayi ta zuba mai idanu shima ya saka nasa idon cikin nata sai ya matso da fuskar sa daidai nata ya É—ora lips É—in sa saman nata ya mata french kiss sannan ya raba lips É—in sa da nata ya kalle ta ya ce
"You are so angelic and kind i can't reject your charisma and karma i must say that you are a gift from Allah SWT to me without my knowledge he blessed me with such a loving and caring heart trusted creature as my wife,you deserve more than what can be described as a return to your goodness and love and so...,,for that...i..Zaid,.Maher..Muhammad want to ask you,Bilkisu Muhammad Sulaiman to grant me the opportunity and second chance to love you and care for you,to protect and guide you from all dire evil i promise never to toy with your feelings and your dignity i promise to be your slave,your companion and everything,so please am pleading,can you grant me my request as a boss in superior position and a servant in inferior position Ms Bilkisu Muhammad Sulaiman"?ƙamewa tayi wurin kamar bata numfashi what are her ears hearing??kallon sa tayi a hankali ta hango tsantsar gaskiyar sa a fili,sai ya haɗe hannayen sa biyu wuri guda alamun ta amince mai,.
Hannun ta na ɓari ta kai kan nasa hannun ta haɗe da nata ta sauke ƙasa tana kallon sa a hankali kaɗan kaɗan ta shiga matso da fuskar ta zuwa nasa fuskar suna fitar da numfashi at the same time za'a yi baza ayi ba har suka haɗe bakin su wu ɗaya suka sauke ajiyar zuciya...
*_S,Ibraheem_*
Follow@siyamaibrahim
*âšœBWA*
_{Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers}_