← Book details Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 117 OF 157

Sashe 117

Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 8 min read

  Idan hankalin ta yayi miliyan ya tashi duk wani kwanciyar hankalin ta ya kau natsuwar ta baya tare da ita tunanin ta kuwa bai bata komai sai mummunar abu faɗuwar gaba kuwa tun ɗazu ya aure ta sam ta kasa zama wuri ɗaya hatta da dinner da aka kirawo ta ta zo tayi amsawa kawai tayi da toh amma kusan mintuna goma babu ita babu labarin ta,kai kawo take ta yi a ɗakin ta sarai ta san tana son hukunta Bilkisu amma bata san ƙaurace mata zai iya saka ta a babbar matsala ba gashi kaɗaici da ya addabe ta ya saka ta barin masu gidan duk laifin ta ne ita ta sani tun safe da zata fita ta dakatar da ita ta ƙura mata ido ba komai take son gani ba sai makasuɗin ramewar ta dan ba kaɗan ba ta zabge ta faɗa sai tayi fayau kamar wacce jini bai ishe ta ba tun safe yarinya ta fita amma har ƙarfe takwas saura bata dawo gida ba tun tana daurewa har haƙurin ta ya gaza ta shiga kiran layin ta amma ba'a ɗagawa wannan tashin hankali da me yayi kama.
  Tana kan zurga zirgan tana son samo mafita sai ta ji an turo ƙofar ɗakin,juyowa tayi ta kalli ƙofar.
Prof ne ya shigo hankali a É—an tashe yana tambayar ta
"Dear lafiya kika ƙi fitowa mu ci abinci tun ɗazu muna ta jiran ki amma baki fito ba what's happening"?a dame fuskar ta kamar zzata yi kuka ta shiga mai magana
  "Prof laifi na ne,ni na ture yarinya ta daga gare ni,duk ni na janyo dan ban ja ta a jiki ba na bar ta ita kaɗai ƴar ƙarama da ita na janyo mata kaɗaici da damuwa,ni ce,..ni na janyo gashi nan tun safe da ta fita bata dawo gidan nan ba na kira na kira amma ba'a ɗagawa me ya same ta ban sani ba a wani hali take Allah kaɗai ya sani prof na kori ɗiya ta da halin da na nuna mata wanda bata saba gani daga gare ni ba"!!!sai kuka ta faɗa jikin prof ta fashe da kuka mai tsanani.
  Rungume ta yayi yana rarrashin ta amma a zuciyar sa kuwa murna yake yi dan kuwa tarkon su ya ɗanu daidai saboda tun ranar farko da matayen nasu suka same su da shawarar da suka yanke amsa masu kawai suka yi dan ran su yayi fari ba wai dan su sun gamsu da shawarar ba dan su gani suke babu wanda ya kai su son ƴaƴan su hikima suka ti ta yadda ƴaƴan nasu zasu kusanci juna har ma su shirya tsakanin su su koma gidan su dan distancing junan su ba zai kawo masalaha ba hakan ne ya sa suka ɓullo da plan,.
  _A ranar farko da Bilkisu ta fara attending office aka kawo mata folder ɗin cs patient ɗin nan akan ta zo ta amshi aikin actually it wasn't her priority dan wani ne ya kamata yayi sai aka hana sa aka bashi hutu akan baby doctor zata yi aikin kuma ba sai ya zo yayi assisting ba ya bari za'a nemo assistant wannan hikimar ta Dr Muhammad ne dan tare da aminin sa suka yi shawarar wato Dr Maher sai shi ya ce zai saka a yi emergency call a chan asibitin akan ana neman Dr Zaid ya zo yayi assisting aikin da za'a yi a theater room,bayan shigar Bilkisu surgery room ɗin ne Dr Muhammad ya sa aka kirawo Zaid akan yayi saurin zuwa nan asibitin dan an kusa fara surgery ɗin already Dr Maher ya sa an kira sa an sanar da shi toh kiran Dr Muhammad da ya sa aka mai ya zo mai a matsayin tunawa a kan hanya yake da kiran ya shigo mai sai yayi saurin ƙarasawa asibitin ko da ya tafi kuma tambayar doctorn da zai yi aikin yayi aka ce da shi ya dai shigan dan yanzu aka sanar da su an canza mai surgery ɗin suma basu san wanda zai yi ba.babu ɓata lokaci ya shige theater room ɗin ya canza toh fah shine yana fitowa idanun sa ya sauka kan Bilkisu har aka yi aika aikar da ya faru cikin ɗakin theater ɗin nan lokacin da suka sha'afa kallon juna da Dr Josh ya so ankarar da su aka dakatar da shi ba wani bane face Dr Muhammad wanda ya san duk zurfin su a kallon junan su in ya danna alert bell ɗin nan dole su farga shi yasa ya bar su dan su sami attraction tsakanin su wanda hakan ya faru ganin sun shagala da yawa ne sai ya danna bell ɗin,after that iyayen sun yi iya ƙoƙarin su akan haɗa yaran amma all plans failed sai suka jinkirta suna jiran golden opportunity ya zo masu shine ɗazu da safe bayan Bilkisu ta bar gida sai  Dr Muhammad yayi magana da Dr Maher ya mai bayani ko zasu sami wata hanyar dan ya ga Bilkisu ta bar gida cikin annashuwa sai suka haɗa wani plan ɗin aka ma Zaid ɗin kiran gaggawa wai ya tafi asibitin da Bilkisu ke aiki dan ana buƙatar wanda zai yi operating wata client tana saman couch tuntuni jin haka sai ya bar aikin sa da yake yi ya nufi asibitin cikin sauri sa shigar sa yayi daidai da fitowar Bilkisu daga office ɗin ta sai suka yi bumping into each other har hakan ya faru ko da Dr Muhammad ya ga hakan sai yayi concluding akan gidan su Zaid ɗin zai tafi da matar sa shi yasa bai damu ba damuwar sa ɗaya rashin sanin abin da ya saka ta sumewa but tun da Zaid ya mai bayani ɗazu sai ya sami kwanciyar hankali but da ya dawo gidan he wasn't able to tell Hajiya Zeenat dan yana gudun kar tayi suspecting nasa sai ya bar ta har sai tayi noticing da kan ta sai gashi Allah ya sa ta gane hakan da kan ta har tana neman Bilkisun_

Cikin yin ƙasa da murya ya ce da ita
"Don't you think that baby is with someone"??saurib É—ago kan ta tayi ta kalle sa cikin kaÉ—uwa kafin ta ce
"Ban gane ba"!?sai ya murmusa kafin ya kai bakin sa daidai kunnen ta ya ce
"Your baby is finally with her husband isn't that what you've always wish and wanted"?da mamaki all over her face ta ce mai
"What"?gyaÉ—a mata kai yayi sai ya sanar da ita iya abin da ya gani a asibiti ba tare da ya faÉ—a mata little secret É—in su ba shi da Dr Maher..
Rungume sa tayi tana faÉ—in
"Am a bad mother right"?sai ya girgiza mata kai ta cigaba
"Yes i am dan gashi nan ta sume a kan hanya ba dan damuwar da na saka ta ciki ba ai da ba haka ba i know that i am behind it will she forgive me"??tayi directing question É—in mai sai ya ce
"Yes dear,yanzu dai ki zo mu je mu ci abinci in ya so gobe sai ku tafi gidan Bilkisun ku gaida ta ok"!kallon sa tayi zata yi magana ya ce
"No,,no more talks no more crying let's go"daga haka ya ja hannun ta suka sauko ƙasa.
She is surrounded by her family having dinner but hankalin ta na kan babyn ta she is taking all the blames dan haka ba wani sosai ta ci abincin ba sai ɗan kaɗan da ta taɓa sama sama ta ce ta ƙoshi,they were all surprise dan bata saba ba amma bata basu chance na tambayar ta ba ta tashi ta haura sama.
Tunani mai zurfi take akan laifin tun farko nata ne dan da ta ja ta a jiki da ta san matsalar ta sai dai ta nesanta ta da ita gashi ta shiga matsala mai girma ko yanzu ya take ko ta ji sauƙi Allaj kaɗai ne masani..

Back in Dr Zaid's house bai tashi daga baccin ba sai wuraren 2pm da salati ya farka ya kai duban sa ga side clock dake gefen gadon sai ya ga time rumtse idanun sa yayi ya buɗe su sai ya maido da kallon sa gare ta ya ga baccin take yi still kuma tana jin daɗin baccin nata sai ya ɗaga kan ta ya mayar saman pillow ya janyo comforter ya lulluɓa mata jikin ta da shi durƙusowa yayi ya manna mata peg a goshin ta ya gyara mata suman kan ta sannan ya shige toilet da nufin yin alwala sai dai yana fara alwalar ya tuno da abin da ya faru ɗazu dan in the course of easing himself he ended up releasing some secretions dan haka dole wankan janaba ya hau kan sa fasa alwalar yayi ya jingina da wall ɗin toilet ɗin yana barbaza suman kansa cikin jin kunyar kan sa dan he never knew that by just seeing a lady's body he can release so easily ba again he just touched her bai sami response daga gare ta ba kenan ma amma yayi releasing what if they die together?me zai faru kenan?saurin cire silly thought ɗin yayi ya yi niyar wanka..

Fitowa yayi ɗaure da towel a ƙugun sa yana tafe yana tunanin shawarar da ya yankewa kan sa akan zaman su shi da Bilkisu,he thought of a fluent idea at least ko babu komai they are bounded by marriage kuma aure ya wuce gaban wasa as a husband he should be capable of handling his home he have to become the leader of his own home the king in his kingdom he need to be autonomous he just have to be independent not guided bu anyone dole shi Amzai yi building family nasa dan haka zai yi iya ƙoƙarin not to be a coward for the second time again he have to amend.
Yana tsaye hannun kan waist ɗin sa yana ƙare mata kallon ƙurulla sai ya ɗan murmusa ko me ya saka sa murmushin shi ya sani,takawa yayi zuwa bakin gadon ya duƙa ya kuma manna mata peg a goshin ta yana admiring kyakyawar fuskar ta har cikin zuciyar sa yana yaba kyawun ta da surar ta..
Chapter 117 · 0% Book details