Sashe 109
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
 Bai hana ta ba dan ya san huce haushin ta take yi kuma hakan ya fi da ta zauna da damuwar sa cikin ran ta tana kallon sa a matsayin weird person and not gentile..
 Dan ƙashin kan ta ta bar sa ta daina dukan nasa ta kuma ture sa tana share hawayen ta,
A yanzu ya ƙara fahimtar sunan Asma'u ne bata son ji kwata kwata kenan saboda ya kira sunan Asma'u ne ta birkice masa a ranar har tayi punishing nasa haka..kallon ta yayi ya ce
 "Did you not like Asma'u"??rumtse idanun ta tayi da ta ji ya kirawo sunan Asma'un daɗin wani abin takaicin ya kuma rura mata a ran ta by calling Asma'u's name
"Baki son jin sunan Asma'u ne"??cikin bala'i ta ce
"Get lost just go to hell i hate you"halbin sa tayi da pillow dake kusa da ita daga haka ta tashi ta bar masa ɗakin tayi shigewar ta toilet,zama yayi a ƙasa yana tunanin ta yadda zai ɓullowa lamarin Bilkisu dan in ya bar ta a haka abin zai yi mata yawa dole ya fahimtar da ita alkhairin da Asma'u ta mai a baya da dalilin sa na son sanin lafiyar ta he have to create an atmospheric understanding between them dan baya son hatred ɗin da Bilkisun ke da shi akan Asma'u yayi yawa itama ai mutum ce kuma yarinya she should be treated as a human and not an enemy..
Â
 Tashi yayi ya nufi bakin ƙofar toilet ɗin ya manna kunnen sa sai ya ji shiru hakan ya saka sa yin magana
"Bilkisu i have to get going ina son tafiya Yola gobe na so mu tafi tare da ke but bana son in takura maki dan na lura baku da fahimtar juna but if you study Asma'u zaki gane cewa yarinya ce marar matsala da damuwa you will like her she is very simple and friendly believe me"tsakanin sa da Allah yake maganar dan shi bai É—au abin a matsayin wani babba ba sai daga cikin bayin ya ji tana ce mai
 "Zaid ka tafi mana hala riƙe ka nayi?na hana ka tafiya ne?go...go to Asma'u i never stunted you do i"?yana iya sensing ɓacin rai cikin muryar ta dan haka ya ce
"Ƙarya kike yi...na san baki son yarinyar nan kuma kina faɗa ne dan you are up to something"abin mamaki wato bai ma yarda da ita ba kenan yake nufi dan haka daga bayin ta ce da shi
 "Duk ba laifin ka bane laifi nane da ban taimake ka ba na bar ka da duk hakan ba zai taso ba"daga haka ta fito daga bayin yana kallon ta cikin azama ya zo zai riƙo ta banka mai harara tayi waje shima sai ya biyo ta ya manta ba gidan su bane daga shi sai ita ba tana tafe tana data sanin yardar mai ya haɗa jiki da ita shi kuma yana faman kiran sunan ta yana ce mata ta tsaya suyi magana amma ko kallon sa bata yi ba suna falon suka ja burki dan ganin Umma da suka yi zaune nan wurin ita kuwa tana ganin su tayi kamar bata san Zaid ɗin na gidan ba dama sai ta kalle su da fara'ar ta ta ce
 "Hello"kasa amsa mata suka yi sai Bilkisun ce ma tayi ƙarfin halin zama a ɗaya daga cikin kijerun falon shi kuma cikin jin nauyin Umman yayi da kan sa ƙasa ya zo har gaban ta ya tsugunna ya gaida ta amsa mai tayi tana tambayar sa jikin sa sai ya amsa da Alhamdulillah daga haka ya tashi ya ma Umman sai anjima yana kallon Bilkisu dan so yake su yi magana amma ko inda yake bata kalla ba hasalima juyar da kan ta tayi zuwa wani gefen bai da zaɓi haka ya fita ya wuce.
 Duk motsin su a kan idon Hajiya Zeenat yi tayi kamar bata wurin yana fita Bilkisu ta ja wani tsaki mai ƙarfi kafin ta bar wurin rai ɓace ita dai Hajiya Zeenat abin dariya ya bata dan haka ta dara har da tafe hannu da wani zai zauna ya bata labarin wannan drama da ake yi mata a gida ƙaryatawa zata yi ta ce ba gaskiya bane sai dai gashi nan tana gani da idanun ta lallai Bilkisu ta ɗauko da zafi sai dai kamar yadda suka yanke hukuncin ne akan shawarar zuba masu ido su ga iya gudun ruwan su..
A nan É—akin ta maganganu ta shiga yi ita kaÉ—ai.
"Bilkisu Zaid ya gama raina ki har ya rinƙa yi maki maganar wata a gaban idon ki duk dan ya raina ki ne kuma saboda ya gano kina son sa da yawa shi yasa you just have to control yourself ki daure ki cije ki daina nuna mai damuwar ki a sarari because he will only break you down remember what aunty Zee told you akan yawan kishin ki she told you that zai janyo maki raini and you see Zaid ya ɗauko hanyar raina ki Bilkisu do something reasonable try to maintain your formal image try...try...you can just keep on calming and controlling yourself"furzar da iska tayi daga bakin ta nan take hallayar ta na ainihin Dr Bilkisu Muhammad Sulaiman AKA baby doctor ya yi resuming back and then she thought of leaving her old fashioned life and about Zaid zata cigaba da jiran ranar da zai dawo hayyacin sa yayi realising cewa shima yana son ta she knows that she lost something but definitely ta san wataran Zaid zai gane muhimmancin ta she just have to let him be for now..
Throughout ranar nan har zuwa dare haka tayi su babu jin daÉ—i but abu É—aya take tunowa ta ji sanyi a ran ta wannan abin kuwa shine ita É—in matar sa ce ko babu so a tsakanin su aure ya haÉ—a su and she promise not to intrude into his affairs har sai ya dawo hayyacin sa..
Da tunanin sa ta kwanta har bacci ya É—auke ta bata daina tunanin sa ba she misses him she missed everything about him,kewar sa ne da kaÉ—aici suka dame ta sai dai ta rantse ba zata kuma zubar da hawayen ta akan Zaid ba..
**********
Da ya bar gidan su Bilkisu gida ya koma dan fasa fitar yayi ya nufi chan bayan gidan ya zauna a poolside yana tunani kala kala ga Bilkisu ga Asma'u ya rasa da wanne zai ji ya san Bilkisu matar sa ce and he feels bad a lokuta da dama especially in suna faɗar nan a baya suna zama peacefully but tun ranar nan da abu ya shiga tsakanin su ta fara ƙin sa har ya kai tana furta mai kalamai marasa daɗin ji in har ta iya ce mai ta tsane sa abin da ya mata ya ɓata mata rai ba kaɗan ba dan ta nuna ƙarara and he don't blame her..
A nan ya shiga tuna lokacin da ta rinƙa dasa mai naganganu ta rinƙa nanata mai kalmar hate baya son tunawa,sam bai san me ya shige sa ba da ya kasa daina kiran sunan Asma'u a gaban Bilkisu ba ko dan yana tunanin ta ne..
Juyawa yayi saman bed couch dake pool side ɗin yana mai cigaba da tunanin sa as a responsible person dole ya kare haƙƙin mutanin da ke kusa da shi and Asma'u has once helped him she saved him from that incidence bai kamata ya saka mata da haka ba bata cancanci haka ba.
Tunowa yayi da ranar da abin ya faru ita ce mutum na ƙarshe da ya gani ya kuma ji tana bashi ƙwarin gwiwar ya tashi ya yaƙi Mudan and he knows in ba ita ba wa ya taimake su suka bar dajin nan shi ya sa yake ta son komawa ya san halin da take ciki but yana ji kamar in ya tafi zai ɓatawa Bilkisu rai she might not be happy with him but dole yayi striking balance between his wife and Asma'u..
Juye juye ya rinƙa yi har azahar tayi sannan ya tashi yayi hanyar masallaci bai dawo gidan ba sai da aka idar da la'asar yana dawowa ya nufi hanyar ɗakin Ammin sa dan yi mata sallama saboda ya yanke hukuncin komawa chan gidan because the more he sees Bilkisu's house the more he feels guilty and baya son hakan kuma yayi tunanin in ya tafi chan maybe Ammin sa ta canza ta dawo masa a yadda ya san ta because waɗannan attitude da take masa baya jin daɗin su..
Da shigar sa ta nufo hanyar fita dan tana sauri zasu tafi wurin meeting É—in da zasu yi sai ya ga kamar ma she get irritated easily by merely seeing him close to her dan haka ya tun kafin ta ce mai wani abin ya riga ta da
"Ammi please wait...i am here to tell you that zan koma chan gidan"kallon sa tayi zuciyar ta kuwa fal farinciki ne dan tayi zaton yiwa kan su faÉ—a suka yi suka yanke shawarar komawa gidan su sai ta ce mai
"Alright...wish you luck baby"babu damuwa akan fuskar ta yayin da take mai maganar sai ya ji guiltiness ya kama sa why is his Ammi behaving like this kamar bata damu da shi ba..