Sashe 52
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 6 min read
°°°°°°°°°°°°°°°°°
Tafiyar su Hajiya Zeenat da kusan awowi uku zuwa huɗu Bilkisu ta farfaɗo sai bata ga kowa a ɗakin ba dan haka ta shiga ta wanko fuskar ta sannan ta fito ta zauna tana laluɓar wayar ta,ƙunna wayar tayi sai ga kira nan da sabuwar lamba kuma kamar lambar Nigeria ne dan haka sai ta ɗauka muryar ta a ɗan shaƙe tayi sallama,bai amsa ba sai da ya sauke ajiyar zuciya sannan ya amsa da
"Wa'alaikumul salaaam baby na"!!har jan salam É—in yayi kawai saboda farincikin É—aga wayar sa da ta yi.
Ko a magagin bacci ta tashi sarai zata shaida mammalakin muryar wanda ba kowa bane face Dr Aslam.
From no where ta ji wani baƙin ciki ya kawo mata ziyara sai ta danne dai bata ce komai ba dan tana son sanin dalilin sa na ƙin zuwa duba su bayan an dawo da su daga ƙauyen nan kafin su zo nan ƙasar.jin bata ce da shi ƙala ba sai shi ya mata magana
"Baby ya jikin ki da fatan dai kin farfaɗo garau babu wata damuwa kuma"?shiru tayi kamar bata jin sa shi kuwa ya san tana jin sa amma halin izza da jin kai irin nata ba zai taɓa barin ta ta amsa mai ba ko da kuwa amsawar mai muhimmanci ne sai kawai ya cigaba da maganar sa
"Ɗazu Dr Afzal ke sanar da ni cewa Abban mu zai dawo nan Nigeria kuma zai zo asibiti saboda akwai wani babban case da muka kasa handling properly shine na tambayi Dr Afzal ɗin ko ya jikin ki ya ce min da sauƙi but i wasn't comfortable so i asked him to give me your phone digits da na karɓa kuma ban zauna ba sai yanzu shi yasa na kira ki da fatan dai kin warware sosai"?da alama dukkan abubuwan da ya faɗi daga zuciyar sa suka fito but ta yaya iyayen ta zasu tafi Nigeria amma bata da masaniya akai ko lafiya Allah ne masani.
Bai yi fushi ba sai ya kuma cewa
"Baby ina son visiting ɗin ki saboda lokacin da abin ya faru na sami labari but my dad send me to clear up something a wata ƙasar for almost a month ina chan i couldn't communicate with anyone dan jin yadda jikin ki yake na yi ƙoƙarin kiran ki but it wasn't reaching through,da na dawo Kuma na ji labarin barin ki ƙasar zuwa germany i wanted coming but our twin bro asked me not to worry too much ya ce min kina cikin ƙoshin lafiya and he told me that you have regain consciousness shi yasa na sami sauƙin damuwa ta but still ina da niyar zuwa ganin ki kafin ki dawo dan na san laifuka na sun yi yawa"!!ya ida maganar yana mai lowering muryar sa ƙasa maimakon ta ji haushin da take ji a kan sa ya rafu sai ta ji kamar ƙara ninka mata haushin sa aka yi a ran ta dan abin lura shine tun da ya fara maganar in banda kalmar "ki" da yake amfani da shi baya furta komai toh me yake nufi?zai ce bai san tare da Zaid suka sami matsalar ba kokuma tsabagen wulaƙancin da cin fuska ce urin ta Aslam ya sa bai nuna damuwar sa akan shi Zaid ɗin ba?bata tsaya jiran shawarar da zuciyar ta zata bata ba sai kawai ta shiga balbale sa kamar dai yadda take a da
"Dakata mana Aslam..so kake ka ce min baka da masaniya akan cewa ba ni kaÉ—ai na sami wannan matsalar ba amma har da Zaid?so kake ka gaya min an baka details na komai da ya faru da ni but an manta a sanar da kai ciki har da Zaid?koko tsabagen i don't care halin ka ne kake son nunawa a wannan situation É—in ma?mutumin da tun da abin nan ya faru ko inda kansa yake bai sani sannan wai baka tambayi nasa lafiyar ba ka dage kana son sanin ya tawa lafiyar.toh ka sani ko wani É—an adam na da jini a jikin sa yadda kaje jin ka ruÉ—e ka damu da son sanin lafiya ta ni kaÉ—ai toh shima Zaid É—in miliyoyin mitani ne ka mararin jin lafiyar sa ba ma mutum É—aya tal ba dan haka ka ga mallam sai anjima you just spoil the moon"..zata kashe wayar ya dakatar da ita
"Wait... Waitttt..tsaya,haba baby wannan zafin rai irin taki har tsoro take bani.yanzu saboda Allah bany kin min adalci kenan?i am here sick and hungry of you just your face alone amma kika yi attacking ɗi na da maganar wannan mai kama da basamuden marar tsarin kallon?baby kin fah sani ba dan Allah Zaid yayi selecting naki a matsayin wacce zai tafi outreach da ita ba sai dan ya wahal da ke ya kuma ƙuntata min dan ya san na riga shi shiga a wurin ki kuma na fisa komai duk fah shi yasa ya yi hakan sai gashi a hanyar ƙuntata min cikin ruwan sanyi Allah ya nuna mai he can deal with him duk wayon sa da dabarar sa yanzu fah alhakin zaluntar mu ke bibiyar sa in ba haka ba ta yaya kawai zai zo ya ɗauke li ya kai ki wata uwa duniyar dabbobi da jakai da sunan outreach kawai dai Allah ne ya kama sa shi yasa ma ni ban tsaya ɓata lokaci na dan sanin ko ya nasa jikin yake ba"..ran maza ya ɓaci dan shi tunda ta fara maganar yake hasashen kamar haƙar Zaid ya cimma ruwa dan yadda ta iya rufe idanun ta ta burbuɗa masa masifa akan Dr Zaid Maher toh lallai in har ba wata abu ba ce a tsakanin su ba ba zata yiai haka ba.
Tun da ya fara aibata da muzanta haɗe da kushe Zaid da halittar sa sai kawai ta tsinci kanta cikin wani irin yanayi wanda daidai Aslam na dasa aya a surutun sa ita kuma ta datse wayar dan bata son ƙara jin muryar sa a take ta saka sa a black list ta wurga wayar kan gado ta koma da baya ta kwanta tana nazarin maganganun Baha so take ta tantance ta cire magana ɗaya mai amfani amma ta kasa haɗa maganganun ta maida su kalma ɗaya mai ma'ana ita kanta bata san me take ji game da Zaid ba taysayin sa ne ke ɗawainiya da ita kokuma a'a damuwa da shi da lafiyar sa tayi kokuma wani abin ne na daban Allah ne kaɗai masanin wannan abin da take ji a zuciyar ta dan she become over reactive whenever is about Zaid itama bata san dalili ba.wani juyi tayi akan gadon tana cigaba da tunanin ta sai ta ji sallama ɗago kanta tayi dan ganin ko waye sai ta Ammi ce tashi tayi ta zauna a kan gadon tana mai gaida Ammin amsawa tayi ta tambaye ta ya ƙarfin jiki
"Baby dama zuwa nayi in sanar da ke cewa Umman ku da Abban mu sun tadi Nigeria sakamakon wani aiki da ya taso wanda dole sai Abban ku na nan"ta É—an yi briefing mata komai kamar dai yadda suka sanar da su sai ta ce
"Eh Ammi ai yanzu muka gama waya da Aslam ya sanar da ni"
"Oh ya kira ki ne ashe"yadda tayi maganar sai ya saka Bilkisu É—agowa tana kallon yanayin ko in kular da ta saka yayin tambayar ta sai ta girgiza kai kawai.
Toh Ammi Æ´ar ayi a wuce wurin ne dan haka ta gyara zaman ta da kyau ta fuskanci Bilkisu ta fara zayyano mata abin da ke tace da ita wanda ba komai bane face maganar auren su da Zaid