Sashe 32
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 7 min read
Daidai lokacin da Dr Maher da Dr Muhammad suka fito daga ɗakunan su kenan dan samin mafitar abin da likitan ya sanar da su ƙarfin hali kawai suke yi ba dan sun shirya ba dan haka bayan doguwar nazari da hangen nesan da suka yi sun yi arriving a kan zasu yi signing ɗin a yi surgery ɗin su kuma su bisu da addu'a dan matuƙar babu addu'ar toh ko ma me za'a yi ba lallai bane su yi succeeding a surgery ɗin ba da haka suka koma suka cigaba da tunanin rayuwa...
°°°°°°°°°°°°°°°°°°
As early as 7am duk sun gama shirin zuwa asibitin dan haka cab ne ya sauke su suka ranƙaya zuwa ciki abu na farko da suka yi shine samin doctor ɗin suka amshi form ɗin kiran matayen nasu suka yi suka nuna masu form ɗin kasa ƙarasa karantawa suka yi sai kuka dan haka su mazan ne suka yi namijin ƙoƙarin saka hannu a papern aka yi submitting zaman jiran likitan suka yi ƙarshe dai ƴaƴan ne suka koma rarrashin iyayen su har zuwa lokacin da doctors ɗin suka iso aka masu bayani babu ɓata lokaci aka fara shirin yin surgery ɗin sai kuka Hajiya Zeenat da aminiyar ta ke yi basu tabbatar da cewa situation ɗin yayi worsening ba sai da aka fito da shi kamar gawa dan bambancin sa da gawa shine shi yana breathing in-out kaɗan kaɗan apart from that bai da maraba da gawar.
Basu tsaya ɓata time ba aka shigar da shi iyayen na kuka kamar me daga nan aka shigar da baby doctor ɗaya ɗakin ECT ɗin wanda yake ɗauke da transparent doors and windows ta yadda duk abin da ake yi a ciki ana iya gani daga waje itama haka aka wuce da ita kamar marar rai sai suka mai da duban su gare ta har aka ƙarasa da ita ɗakin setting komai aka yi aka yi testing electrodes ɗin suna tsaye a wurin suka ga an fara dadanna machine ɗin daga haka suka fara witnessing babbar tashin hankalin da basu taɓa gani ba a rayuwar su.
Bayan jona mata electrodes ɗin aka danna sai ya fara charging yana bada electical spark da ke shiga directly brain structure ɗin ta suke charging domin bada response ma incoming electrical transmission daga electrode ɗin hakannis equal to her bodily movement first spark ɗin da ya shige ta kawai sai ta shiga jijjiga kamar epileptic patient jijjigan yayi rhyming da saukar hawayen gabaɗayan su da ke kallon procedure ɗin a karo na biyu kuwa hannu Hajiya Zeenat ta saka a baki ta fashe da wani irin kukan ban tausayi sai Hajiya Madina ce ta rungume ta itama tana kukan Bilal kam kasa cigaba da kallon yayi ya matsa chan nesa da ɗakin ya shiga risgar kuka mai ƙarfi babu ƙaƙƙautawa ..
Chan ana fama da surgery ɗin Zaid Maher nan ana faman stabilizing baby doctor,a karo na shida da aka ƙara spead ɗin electrode ɗin ne Hajiya Zeenat ta fasa wani ihu haɗe da zamewa ƙasa numfashin ta ya ɗauke cak kanta aka yo ana faman jijjiga ta wannan tashin hankalin koh a mafarkin su basu taɓa encountering da shi ba for crying out loud when will all these be over and done with Zaid is there battling with his life a surgery room mutumin da shi ke yi wa wasu yau shi ake yiwa,baby doctor na ciki ba'a san yadda hali zai yi ba anf now Hajiya Zeenat ruɗewa Dr Muhammad yayi sai da aka fitar da shi daga arena ɗin dan a samu a farkar da Hajiya Zeenat..................
*_S,Ibraheem_*
Follow@siyamaibrahim
#vote
#comment
*âšœBWA*
_{Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers}_
  👄 °°°   °°°👄
       °°
        °
*🎀IYA RUWA FIDDA KAI*🎀
   _{the love saga}_
*#Hot love*
*#Romance*
*#allegation*
*#Epic*
*# Arrogance*
*#Pains*
*#Regrets*
*#Obscure and more*
 *SIYAMAIBRAHEEM* Wattpad@siyamaibrahim
*12*
 Cikin hanzari Afzal ya ɗauko bottle water ya miƙawa Ammin sa ta yayyafawa Hajiya Zeenat numfashi ta ja kafin daga bisani ta yi ajiyar zuciya wanda ya tafi tare da kuka mai taɓa zuciya ɗagata Hajiya Madina tayi zuwa kan kujeran da ke nesa da ɗakin ECT ɗin ta yadda ba zata gansu ba,ita kanta mai rarrashin danne zuciyar ta take yi dan only a mother can understand the pains that Hajiya Zeenat is passing through..
 Fitowa Dr Maher yayi ya tarar da Dr Muhammad yana ta zirga zirga duk hankalin sa baya tare da shi sai kai kawo yake yi dan haka Dr Maher ya dafa shi haɗe da ce mai
 "Prof"!!
 A rikice ya juyo ya zubawa aminin na sa ido ya kasa cewa komai dan haka Dr Maher ya ja shi gefe ya fara mai magana cikin faɗa
 "Habawa prof,yanzu kai abin da ka ke yi kana ganin ka kyauta?idan har kai a matsayin ka na namiji mai riƙe ragamar gidan sa ka kasa handling matsalolin nan then how did you expect others and the rest of your family members to understand this fate?chan ga Bilal yana ta kuka ga Hajiya ta sume and you,,you are here all confused..abin da nale so da kai shine ka kwantar da hankalin ka ƴaƴan mu zasu farfaɗo cikin yardar ubangiji mu cigaba da yi masu addu'a humm"?alama ya masa da kai alamun gamsuwa sai suka rungume juna..
 Afzal kaɗai ya rage mai ƙarfin halin kwantar masu da hankali dan haka shi ke ji da Bila ya ji da iyayen sa mata ya kuma ƙarfafawa iyayen maza gwiwa not because he is nit feeling the intense pains sai dan shi kaɗai ke da ƙarfin zuciyar..
 Ana haka wani doctor ya fito yana tambayar ina mahaifiyar client ɗin da ake wa ECT,ruɗewa sukawa suka miƙe gabaɗayan su cikin rikicewa duka suka ce
 "We are here"kallon su yayi dan ya ga yadda duk suka amsa wai sune mahaifiyar ta shi mutum ɗaya yake nema su kuma sun tashi dukan su sai kawai ya koma ciki kusan mintuna biyar ya fito ya ce
"Where is apple"?sai a sannan suka gane ɓaranɓaramar da suka yi da fari toh amma ai ba laifin su bane sai suka juya dan kiran Bilal amma suka ga baya nan dan haka excuse Afzal ya ɗauka dan ya kirawo shi,fita yayi daga area ɗin ya tafi chan bayan building ɗin inda ya hango Bilal ɗin zaune duk yayi zuru zuru sai yayi saurin ƙarasawa ya kira sunan sa
 "Bilal"juyawa yayi suka haɗa ido sai yace da shi
 "Let's go in someone wants to see you"miƙewa yayi ya bishi kamar bai da lafiya har ciki suka shiga suka wuce mutanin wurin suka shiga cikin main ECT suit ɗin sai a sannan ya hankalin sa ya fara hasaso masa hala Allah ne ya karɓi addu'ar sa apple ɗin sa made it shiru yayi har suka ƙarasa shiga inda ya ga duka electrodes ɗin da aka jona mata an yi dismounting ɗin su ga ta a ɗaya couch ɗin an kwantar da ita saman wani resistable mattress an saka mata oxygen tent idanun ta lumshe kamar dai ta farfaɗo kamar kuma bata farfaɗon ba..
 Instead ya jira command daga wun doctorn da ya kira shi ai ko Afzal ɗin da ya kirawo shi suka shigo bai bu ta kanshi ba ya fizge hannun sa ya nufi tent ɗin da take ciki tana numfashi a hankali.
 Sunan ta ya shiga kira a ruɗe as in is this really real
 "Apple.....Apple kin dawo mana.. Apple you arw back.. you are back to us"!!!buɗe lumsassun idanun ta tayi ta zuba mai for a while sai ta lumshe idanun kuma kafin ta kuma buɗewa ta kai hannu ta cire oxygen mask ɗin ta buɗe baki da nufin yin magana amma sai ta ji harshen ta ya mata nauyi dan haka sai ta yi shiru ta mai da mask ɗin ta lumshe ido,hakan ya sa twin bro ɗin nata fahimtar cewa magana take son yi ta kasa a hakan ma ya sami relief sai ya girgiza mata kai tare da ce mata