Sashe 15
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Excuse me Dr Zaid Maher baka da right din ɗaga min murya dan na yi dariyar abin da bai fice min a kai na ba laifin waye?kai fah ka faɗa min cewa wannan ballagazar ita ce budurwar ka yarinyar da babu tsari babu tarbiya a tattare da ita kai ka sani haka kuma kana gani da idanun ka bata da tsarin da za'a ce ta kai standard ɗin zama budurwar doctor ba doctorn ma kamar kai mai girman kan tsiya da iyayi,iya nan jijji da kan ka ya dakata ashe?dan haka ni ba laifi na bane dan na yi dariya dan abin na dariya ne mana ta yaya zaka ce da yarinyar nan wai budurwar ka kai tsaye,ai kowa ma dole yayi dariyar wannan abin". Tana isa nan ta yi gaba ta wuce shi shi kuma ya tsaya nazarin kalaman ta dan akwai ƙamshin gaskiya a ciki shi kan shi ya kasa ganewa da tantance dalili ƙwara guda da yasa ya ke jin kamar akwai wani al'amari da ke son faruwa da shi game da yarinyar wato Asma'u kenan but ko ma dai menene he don't think Bilkisu should give that bad impression to Asma'u dan ba dan ita ba da an shafe tarihin sa a doron ƙasa ƙila dan bata san da haka bane shi yasa but zai gyara mata tunanin ta akan Asma'u.
Shi kaɗan shi yake wannana analysis ɗin har dai ya kamo ta dan dama ba wani sauri take yi ba har suka shiga taxi suka kai madakatar su babu wanda ya kuma cewa kanzil da suka fito ta riga shi shiga cikin gidan yana maganar zuci ya ƙarasa ciki shima a inda yake cewa
 "Ƙarfin halin yarinyar nan yawa gare shi ita ce da laifi kuma ita ce da fushi"ya cigaba da tafiyar sa har ya kai masaukin sa inda ya yi wanka ya chanzo zuwa ƙananan kaya zuwa lokacin an kawo mai abinci ya ci ya fita abin shi ko ina zai tafi.
Ita kuwa da ta shiga ciki dariya ta tuntsire da dan abin gaskiya ya shammace ta ace mutum da izza da iyayi amma ya ɓige da son wannan fanɗararriyar yarinya kuma yana mafarkin mahaifiyar sa zata lamunci wannan shirmen tasa.
Har ta gama cin abinci tana alhinin wannan abin yayin da zulfa'u ke tambayar ta dalili sai ta ɓoye mata saboda yadda suke respecting Dr Zaid ba zai kyautu ta faɗi abin kunyar da ya ke yi ba dan mutuncin sa ne zai zube wanda hakan ba zai kyautu ba sai ta ce da ita wata mata ce ta ke sanar da ita wai akan mijin ta zai ƙara aure ita kuma ji take kamar ta yi hauka dan haka wai baby doctor ta taimaka mata su je gidan su yarinyar ta sanar da su cewa ta gwada mijin kuma ta tabbatar da cewa yana ɗauke da cutar zamani,kuma a zahirin an yi hakan but sai ta lauya wa zulfa'u instead ta sanar da ita ainihin maganar sai ta chanza,
 Itama dariyar abin ta yi dan matan su akwai duhun kai haka halayyar su take duk baƙon da ya zo sai an gwada mai ƴar hali..
 Chan misalin ƙarfe 5:00pm daidai sai ga tarin yara wai sun zo karatu ciki kuwa har da waɗanda basu zo ba jiya kenan yaran gidan sun sanar da abokan wasan su akwai kayan kwalam dan haka yaran suka zo bayan yaran gidan mai gari sun koya masu karatun da aka koya masu jiya,
Murna sosai Bilkisu ta yi dan sun yi bitar karatun jiyan har ma yaran makwabtar sun yi_(abin mamaki dama akwai yara masu ilimi da basira a dokan daji waɗanda da za'a bincika da yawa in aka saka ido a kan su aka tsaya masu wallahi za su zama abin alfahari a ƙasar nan baki ɗaya dan baiwar su ta daban ce wato they are exceptionally genius kan su na ja but due to wasu dalilai irin na rashin gata,rashin abin taimako wato kuɗin kai yara makaranta,rashin lura irin ta iyaye akan ƴaƴan su na da special talent sai a kasa fiddo ƴaƴan nan daga duhun da suke, zamani ne na don kai wani mai shi ko da ya lura da hakan daga wun gifted child ɗin nan ba zai taɓa taimakawa ba sai dai ya kawo na shi ɗan yayi tapping daga wun gifted child ɗin nan in suka gama su maida ɗan ɗan daba ko ɗan ta kife ya rasa tudun dafawa bayan sun moru da shi a ƙarshe ma in suka ga yana son kawo masu cikas sai su nemi su salwantar da rayuwar ɗan,ɗaiɗaiku ake samin na kwarai cikin alumman yanzu saboda son kai da son zuciya yayi yawa Allah dai ya sa mu fi ƙarfin zukatan mu ya yaye mana son kai dan wasu da na su ya rasa su taimaki wani mai buƙata gwara sun yi biyu babu wato na sun ya rasa sannan mai buƙatar ma ya rasa)_
"Yauwa toh yanzu tunda mun gama bitar na jiya zamu É—ora da sabo kuma ina so ku tabbatar da cewa duk a shirye kuke saboda gasae jiya da nace zaku yi ban manta ba ga kyaututtukar ku nan a ajiye muddin kuka lashe zan baku kun amince"?
Cikin jin daÉ—i suka ce
"Eh mun amince anti"dariya ta É—an yi kafin ta masu gyara ta ce
"Idan muna nan wato wun karatun islamiya da malama za ku na kura na idan kuma muka bar nan da aunty za ku na kira na ba anti ba dan anti wata kalma ce ta daban a yaren Æ´an boko wanda na san kuma kuna son ku ji kuma ku iya yaren ko ba haka bane yaran malama"? Da zumuÉ—i suka ce
 "Eh muna so malama"cikin farin ciki suka fara karatun nasu yayin da iyayen ke jin daɗi dan wannan bokayen turai da suka zo masu kamar rahama ne a gare su gashi ƴaƴan su na karatun addinin su har ma da ɗoriyar ta boko ake son yi masu basu da bakin godiya sai dai yi masu addu'ar gamawa da duniya lafiya,kafin jiya a bawɗe suke bautar su dan rashin sanin ƙa'idoji but tun da suka ga yadda baby doctor ta ke komai nata cikin tsari da ilimi sai su ka ga ashe sharar fage sule yi a fannin ibadar su dan haka sun ƙudiri niyar samin ta ta koya masu har da dai sun manyanta dan sun yi ƴa da ita amma ilimi amfani ne da shi tunda shine ginshiƙin rayuwa dan haka sun yarda su sauke girman kai da kishin fitinar da suke fama da shi su zo ta koyar da su dan a ganin su kamar dan ilimin addinin da amaryar su wato zulfa'u ke da shi ya sa mijin su ya fi son ta ba wai dan yana rawar ƙafar ita ɗin amarya bace matar da ta kai watanni takwas ai ta wuci gaban a ce miji na mata rawar kan amarci sai dai wani dalilin daban wanda kuma a zahirin gaskiya hakan ne dan zulfa'u akwai ilimi daidai gwargwado bata dai yi zurfi ba amma da babu gwamma akwai ko da kaɗan ne toh ita duk ta fisu dan tana kiyaye sharuɗɗan addinin ta yadda ya kamata har azumin litinin da alhamis take yi ga shi ta ƙware wun iya girki da tsafta toh dole mai gari ya rinƙa mararin ta gata ƴar gidan masu da shi a ƙauyen kuma ita kaɗai ce mai waya a matan gidan dan tun kafin ta auri mai gari mahaifin ta ya siya mata da shi ta zo dan haka da fari da kishin wayar suka fara ta fita harkar su suka koma kan kayan kallon da ta zo da shi a nan ta buɗe masu wuta shine ta sami sa'ida suka rabu da ita aka zo kan haihuwa zasu fara hayayyaƙo mata ta wanke du tass akan ai ita nata mai kyau ne su da sai da suka kai shekara ɗai ɗai har biyar zuwa shida kafin su haihu ai ita nata ya yi kyau toh a nan ma ta yi nasarar fidda kan ta suka dawo suna cewa wai hala kyawun ta ne yake ruɗin mai gari toh a nan shi da kan sa ya tsawatar masu da uwargidan sa kam ta yi ɗiya da zulfa'u dan kwatakwata ba za ta wuce 20-21 years ba a hakan wai ta tsufa bata yi aure ba dan mahaifin ta ya dage sai ta yi karatun arabic wanda yake haɗe da na boko primary ita dai ta fi bada ƙarfi a na arabic ɗin dan ta san ko ta zurfafa da na bokon ba lallai bame mahaifin ta ya yardar mata da na bokon gaba da primary ɗin ba shi yasa tana sauke Alqur'ani mai gari ya ringa sauran samarin zuwa dan kar ya rasa yarinya mai ilimi a gidan sa ai ko ta yarda aka yi aure,toh bayan duk waɗannan gadajen zaren da suke ta haɗa mata sai dai ta ce da su su zo ta koyar da su irin nata ilimin amma fafur suka ƙi wai bata kai wannan matakin ba ta nemi da ta koyawa ƴaƴan su suka hana sannan ƙananan ƴaƴan ɗakin uwargidan aka saka su a islamiyya wai dan su nuna mata suma ba daƙiƙai ba ne haka suke ta yi har dai Allah ya kawo su baby doctor gidan..
Bayan sun kammala karatun sun kuma yi gasar group 2 sun lashe sai group 3 kafin group 1 kuma duk sun sami kyaututtukar su yadda ya kamata a ƙarshe ta sanar da su akan duk ranakun litinin zuwa juma'a za su na yin karatun boko kuma da yamma a rinƙa ɗorawa da na islamiyya hakan ba ƙaramin farinciki ya dulmiya iyayyen su ba yayin da labari ya kai kunnen mai gari rasa abin cewa yayi sai dai Allah shi mata albarka da yaje ta yi,