Sashe 111
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 6 min read
Kashe wayar ta tayi ta É—au face mask É—in ta ta saka tun daga office É—in ta fito ta shiga theater room É—in tayi zaman ta saman wani stool tana kallon time,har kusan 15minutes sannan ta ga shigowar wasu doctors biyu wanda É—ayan ya kasance Dr Aslam ne É—ayan kuma Dr Josh Jeremiah ne kenan su zasu yi assisting nata.
Basu ma lura da ita ba da shigar su ɗakin canza kaya suka nufa suka saka scrubs ɗin su suka saka mask da elbow gloves riƙe a hannun su suka fito suna hira kaɗan kaɗan.
Zama suka yi suna jiran zuwar sauran theater team É—in.juyawar da zai yi ya hange ta zaune sai yayi blinking idon sa ai kuwa ya ga ita É—in ce sai ya tashi tsaye ya cite face mask É—in sa fuskar sa tab cike da annashuwa ya nufo ta yana kiran sunan ta
"Baby...baby ke ce"?kallon sama zuwa ƙasa ta mai kafin ta juyar da kan ta gefe dan bata son yana kiran ta ko kiran sunan ta shi kuwa kamar banza haka ya rinƙa jin daɗi har ya janyo stool ɗin sa kusa da ita yana tambayar ta
"Baby ya kike ya jikin ki yaushe kika dawo ban sani ba"!!É—an tsaki tayi ta tashi da nufin barin wurin sai yayi saurin ce mata
"No am so sorry zauna ni bari in matsa"da haka ya ja kujerar sa baya amma idanun sa na nan saman fuskar ta bai kuma daddara ba ya ƙara tambayar ta
"Baby yaushe kika dawo ne wai na so zuwa duba ki but i was told that baki dawo ba hope kin ji sauƙi baby"??kalmar ƙarshen da yayi a kunnen Zaid yayi sa da shigowar sa kenan dan yin assisting a surgery da aka kirawo sa yi just few minutes ago shine ya haɗu da wannan mummunar kalma daga bakin Dr Aslma rai a ɗan ɓace ya kalle sa ya ce
"Excuse me"juyowa suka yi baki ɗayan su suna mamakin ganin sa ita bata san da zuwan sa ba tayi tsammanin ɗaya asibitin zai tafi shi yasa ta zo nan sai gashi yau a nan ɗin yake but how?shi kuwa Dr Aslam da ya ga wanda ya mai magana sai ya ji wani ƙulun baƙin ciki wai shi Zaid ɗin nan kullum ne sai ya shige mai gaba a al'amuran sa ne?tsaki yayi ciki ciki zai yi magana Zaid ɗin ya riga sa
"Kar fah ka manta...."sai ya zo gab kusa da shi yayi ƙasa da muryar sa ya kai bakin sa saitin kunnen sa cikin gayya ya ce.
"She is now mine dan haka sunan babyn nan ba da kai ya dace ba da ni ya dace"yana gama faɗin haka ya ɗaga kan sa ai kuwa Dr Aslam ya shaƙa dan haka yayi wurgi da hand glove ɗin yayi waje cikin takaici da jin haushi..
Shi kuma Zaid yayi shigewar sa ɗakin saka scrub ya shirya tsaf ya fito da zuwan sa aka shigo da patient ɗin dama ya sab assisting zai yi dan haka ya tsaya a position ɗin assistants ita kuwa dama tun da ya shigo take kallon sa da gefen ido tana ganin abin da ya ma Aslam tayi hamdala bata san me ya ce da shi ba but ta san ya fita cikin fushi hakan kuma ya mata daɗi dan ba son surutun sa take ba.,tana tsaye a wurin surgeons ta miƙo hannu aka bata surgical incision knife ko kallon Zaid ɗin bata yi ba bare a yi gaisuwa har ayi harmonious chats kan ta tsaye tayi incising skin ɗin ta kuma yin incising fat ta yi damping jinin da towel sannan ta tsaga rectos muscles ta tsaga peritonium sannan ta tafi straight ta tsaga uterine muscle ɗin saboda caesarean section ne,tana gamawa ya kawo hannun sa da nufin assisting nata dan jan abdomen ɗin saboda ya ƙara faɗi,yana kawo hannun sa daidai ta kawo nata ai kuwa sai hannun nasu ya haɗe wuri ɗaya sai suka ɗago at the same time suka kalli juna.
Like seriously lokaci suka ɗauka suna kallon juna forgetting that a theater room suke kuma har sun feɗe mutum ga baby nan na yawo cikin amniotic sac very visible ana iya gani su kuma sauran theater team ɗin sun rasa ta yadda zasu ankarar da su saboda suna gudun kar su yi wani abin ya janyo matsala dan incision knife ɗin na nan a hannun ta kallon junan su suka yi sannan suka kalle su hankali tashe dan breathing pattern ɗin matar ya fara yin ƙasa ƙiris ya rage ta shiga secon stage of unconsciousness which is bad for her and the baby.
Har Dr Josh ya buÉ—e baki da nufin yi masu magana amma sai ya hangi wani ta transparent glass window na surgery suit É—in na dakatar da shi akan kar yayi maganar...
*_S,Ibraheem_*
Follow@siyamaibrahim
*âšœBWA*
_{Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers}_
  👄 °°°   °°°👄
       °°
        °
*🎀IYA RUWA FIDDA KAI*🎀
   _{the love saga}_
*#Hot love*
*#Romance*
*#allegation*
*#Epic*
*# Arrogance*
*#Pains*
*#Regrets*
*#Obscure and more*
 *SIYAMAIBRAHEEM* Wattpad@siyamaibrahim
Kin shammace ni na rasa me zan ce but i also wanna surprise u,take dis page as my appreciation to ur surprise sakhallahu khair Hafsah Maman Xee 💖
 33
 Entangled
  Not for too long matar nan ta fara gasping kamar tana son shiga 3rd stage of unconsciousness amma abin ban mamakin shine idanun su na nan saƙale da na juna tana kallon ƙwayar idon sa yana kallon nata at the same time sauran team members na tsaye na kallon su ganin abin ba na ƙarewa bane sai wanda ke wajen ya danna alert bell wanda ya kamata circulating nurse ce tayi amfani da shi in emergency ya taso cikin theater suit.
 Yana dannawa firgigit suka yi resuming sai dai still infection yayi invading a cikin incision ɗin da aka yi.
 ita ta fara saisaita kan ta gudun kar yayi tunanin shi ya saka ta losing balance ɗin ta shima sai ya hau saisaita kan sa dan kar ta yi blaming nasa akan ya saka ta yin kuskure abin da bata saba ba a aikin ta dan babu yadda za'ayi tayi making incision sannan tayi spending more than an hour sai dai in abin ya zo da gargada but the moment she make an incision 45-50minutes ya ishe ta yin abin da zata yi a jikin mutum ta ɗinke sa tayi tafiyar ta..
 Bata tsaya jiran sa akan sai yayi assisting nata ba ita da kanta ta shiga expanding abdomen ɗin but still he assisted her ƙala bata ce da shi ba ta bar sa su kuwa sauran theater team sai kallon ikon Assamadu suke yi wannan wani irin bad luck ne sun san dai an ce masu both Dr ZM and Baby Doctor are married and that they are married to each other but me yasa suke yin abu wani iri wata ce tayi lowering muryar ta ƙasa tana faɗin
"Maybe they aren't satisfied with the love they showed to each other before coming"sai suka É—an murmusa..
 Ai kuwa karaf sai kunnen Bilkisu ta kalli wacce tayi maganar ta ce da ita
"Get lost"matar nan ta daburce ta ruÉ—e ba dai É—an wannan maganar da tayi bane har ya shiga kunnen Dr Bilkisu ba in haka ne ta shiga uku dan wannan shine karo na marar adaÉ—i da Bilkisu ke warning nata akan in tana aiki tare da ita ta daina yi mata side chick talks amma bata ji.
 Saɗaf saɗaf ta fita tana tsoron hukuncin da Bilkisu zata mata in ta fito Allah ya sani kwata kwata bata son masifar baby doctor dan in ta fara balbale mutum bata jin yi haƙuri sai dai in Dr Muhammad ne ya zo da kansa..