← Book details Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 157

Sashe 1

Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 8 min read

*⚜BWA*

_{Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers}_

👄 °°° °°°👄
°°
°

*🎀IYA RUWA FIDDA KAI*🎀
_{the love saga}_

*#Hot love*
*#Romance*
*#allegation*
*#Epic*
*# Arrogance*
*#Pains*
*#Regrets*
*#Obscure and more*

*SIYAMAIBRAHEEM* Wattpad@siyamaibrahim

_This page is for u Faltex Farhana can't love u less dear_

_Bismillahir rahmanir rahim_

*1*

"One... two...three.. start"
"Again
"One...two...three.. place"!!!

"Goddamn it again"!
"One.. two.. three.. place"

"Take it easy baby"

Cikin hanzari Circulating nurse É—in da ke tsaye tana ta zazzaro idanu outside sterile surgery field É—in ta buÉ—e baki tana cewa

"Breathing pattern diminishing"
Daɗa himma nurse anaesthetic ɗin ta yi tana ƙoƙarin reestablishing numfashin patient ɗin wanda ke kwance kamar marar rai yayin da take iya ƙoƙarin ta sauran theater team ɗin na ƙoƙarin resuscitating patient ɗin ta hanyar bayar da chest compression at a higher rate of 4:1 sai dai still patient ɗin didn't pick up ƙara rikicewa suka yi a inda ɗaya daga cikin su ta juya ta ce
"Increase the speed to 220"gwalo idanu suka yi suna mamaki amma bata ko bi ta kan su ba ta ce a ƙara instead a ƙara zuwa 220 da ta ce sai aka kai 190 wani irin wawan tsawa ta dakawa anaesthetic ɗin

"Are you out of the team will you increase the damn speed" muryar ta was a little bit pieced off da alamun anger but atill hakan bai hana cool cracking voice ɗin ta bayyana ba tun kafin ta ɗora da wani kalmar tuni anaesthetic ɗin ta ƙara spead ɗin har ya so ya wuce misali sai da aka mata alamar ta rage yayi yawa jiki na kyarma ta rage tana sauke ajiyan zuciya wani na korar wani.

"One...two...three..place"ta manna electrode É—in a bare chest É—in patient É—in ya zaburo ya koma a nan heart beat É—in ya fara motsawa yana regularizing wanda hakan ya nuna a jikin monitoring machine device É—in da ke theater suite É—in,bata daddara ba haka ta cigaba da placimg electrical electrode É—in nan duk sauran team members É—in sun sadaukar akan the patient is passing already dan haka a ganin su wahal da kanta kawai take.

Ɗagowa tayi ta kalle su ta ga alamun lost a fuskokin su wani irin harara ta banko masu kamar zata duddulo kwayan idanun waje dama ga su nan tubarkallah jiki na rawa suka fara gwaje gwaje yayin da wasu ke gwada blood pressure wasu ke gwada temperature wasu ke auscultating ita kaɗai ke faman resuscitating ɗin babu irin wanda bata yi ba CCM,Mouth to nose,air bag,ƙarshe mouth to mouth resuscitation ta yanke hukuncin yi kallon ɗaya daga cikin team members ɗin tayi ta mai alamu da ido wanda da gani assistant ɗin ta ne ya gane me take nufi ya so ja amma yanayin kallon da take mai ya sa yayi saurin fiddo sterilized gauze ɗin da ke cikin galipot rufe da murfin shi yayi saurin yin amfani da forceps ɗin da ke kan instrument table ɗin yayi amfani da ɗaya forceps ɗin ya warware ya yi place gauze ɗin a daidai bakin patient ɗin yana gamawa ta ɗauke numfashin ta ta nufi daidai bakin patient ɗin bayan ta sa an yi mata ƙasa da face mask ɗin da ta saka babu wata wata ta saita bakin ta akan na patient ɗin ta sakar mai da numfashin da ta ƙumsa jan numfashi yayi ta kuma breathing in-out ta ɗauke numfashi ta kuma saita bakin ta daidai na patient ɗin ta busa mai iskar bakin ta sai ga shi patient ɗin ya numfasa da ƙarfi tuni sauran suka cigaba da aikin suturing da suke yi gudun kar a sami invasion of infection a cikin incide cut ɗin haka ta cigaba da bada mouth-mouth resuscitation ɗin nan har sai da circulating nurse ɗin ta ce

"Perfectly done"a sannan suka sauke ajiyar zuciya especially ita dan wata nannauyar ajiyar zuciya ta sauke na samin nasara 5¼ hours ana abu ɗaya duk an fitar da ran samin nasara dan kuwa ba su taɓa yin complicated surgery irin wannan ba first step approach ɗin was successful amma second approach ɗin ya zo masu da inevitable complication wanda babu wanda zai ga patient ɗin ya ce zai rayu dan duk signs of dying patient has been exhibited by the patient dama tun kafin a fara patient ɗin has gave up already sai dai good rapport da ke tsakanin theater team ɗin da patient ɗin ya sa ya sami ƙwarin gwiwar cewa zai fito da ran shi after surgery ɗin..

Akwai wani particular theater team member ɗin da tun da aka fara surgery ɗin yake tsaye ƙeƙam kamar an dasa wani live statue ƙwaƙwaran juyin nan bai yi ba movements ɗin shi was restricted iya wall mounted white latrine da ke haska ko ina a cikin surgical suite ɗin bai ƙara gaba ba haka bai koma baya ba yayi folding hannayen shi cikin shigar complete surgery attire ɗin shi wato dark green surgical gown da hular shi iri ɗaya hannun shi cikin elbow surgical glove ƙafar shi sanye da surgical suite flexible booth wanda ya rufe mai ƙafar shi tun daga tafukan ƙafar sa har zuwa dab da gwiwar sa yayin da sauran theater team ɗin suka saka boot ɗin yakai masu har gwiwa shi a iya gwiwar ta tsaya mai dan tsananin tsayin shi fuskar shi ɗauke da operating google ya haɗe fuskar nan tamau kamar wani wanda bai san abin da ake kira da murmushin fuska ba duk waɗannan tashi faɗin da ta rinƙa yi yana kallon ta cikin tsananin izza da dakiyar zuciya ƙala bai ce da su ba har suka kammala suturing ɗin suka yi cleaning patient ɗin aka gwada temperature,pulse,respiration da blood pressure ɗin shi sannan aka saka shi a wheel table couch aka yi wheeling ɗin shi zuwa post operative room.

Scrub nurse ce ta ƙarasa gyara wurin surgery ɗin yayin da circulating nurse ta shigo ta fara praising ɗin su sun amsa mata except surgeon ɗin da ta mata banza ta wuce zuwa tap ɗin surgery room ɗin ta fara cire elbow hand glove ɗin ganin haka ya sa ta yi shiru ta ƙarasa zuwa cikin part ɗin surgeon preparation room ɗin ta yi saurin unbuttoning mata surgical gown ɗin tana yi tana son mata sannu amma ganin babu fuska ya sa ta mazge ta ja bakin ta tayi gumm but dole ne ma ta mata sannun nan dan duk sauran doctors ɗin sun cire hannun su a case ɗin except su theater team ɗin da suka yi performing recent surgery ɗin cikin izza ta goge hannun ta ta cire face mask ɗin,ya salam wata kyakyawar slim innocent creature ta bayyana wacce fuskarta ya kasance doguwa dai dai ƙima ɗauke da dara daran idanuwa masu ɗauke da breathtaking light blue eyeballs yayin da fararen eye sclera ɗin ta suka zagaye attracting eyeballs ɗin ta making them to appear so angelic and uniquely perfect hancin nan karan shi tun daga marabar frontal bone ɗin ta har zuwa gab da upper lip ɗin ta inda a nan ya dakata bakin nan daidai fuskar ta so cute ɗauke yake da lip bam marar shining daga fuskar ta kawai mutum zai gane cewa ilahirin jikin ta haske ne tass dan kuwa fuskar nan babu taɓo ko kaɗan ga alamun hutu nan da ya bayyana a fuskar dan the face is looking so smooth and rough free babu spot ko ɗaya kamar a taɓa jini ya fito ko da ta cire hular kanta dan saka ƙaramar headwear da ke gefen ta well parked neatly appeared dark curly hair ne ya bayyana wanda shi bai kasance a cike ba daidai dai bai yi kaɗan da yawa ba haka bai yi kaɗan ba parking ɗin an bi shi ne da pony style wanda ya sauko har gefen kafaɗar ta baƙi ƙirin ne babu abin kushewa ko da aka gama cire mata gown ɗin ma glowing skin ɗin ta ne ya bayyana mai ɗaukar ido da hankalin mai kallo,scrub wear ne a jikin ta navy blue riga da wando ta cire surgery boot ɗin ko da ta cire surgical boot ɗin sai ta fito doguwar ta samɓal very slim kamar wacce bata cin abinci dan ba wani jiki ne da ita ba sai tsayi da doguwar fuska mai ɗaukar hankali,saka flat surgery shoe tayi wanda yayi covering mata ƙafar ta gabaɗaya da ganin ta ka ga mace marar damuwa a rayuwar ta, ta fito tana ɗaɗaure fuska babu wasa ko kaɗan a fuskar ta ta fito tana mai cewa

"Let's meet at the conference room in the next 15minutes"daga haka ta cigaba da tafiya bata kuma furta komai ba takun ta biyar a na shida da zai sada ta da transparent tinted glass full operating room door É—in ta ji saukar muryar shi a kunnen ta cikin gadara da nuna isa na shi É—in wani ne ya ce mata

"You are a loser and you will always be a loser ki rubuta ki ajiye"za ka rantse ba magana ya gaya mata ba dan duk ƙwazbar ka ƙarya ne ka ce ka ji sautin muryar sa bare ka ce ga abin da ya gaya mata dan he made his voice to be as lower as anything ta yadda daga ita sai shi zasu iya jin maganar.

Kallon tsana ta aika mai da shi ta harare shi harara irin na takaici kamar idanun zasu faɗo ƙasa ta buga tsaki ta tura ƙofar ta fita kamar zata tashi sama dan haushi..
Chapter 1 · 0% Book details