Sashe 134
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 6 min read
She was speechless me hakan ke nufi sai zuciyar ta ya ce
"You are pregnant"but how ta kuma tambayar kanta sai ɗaya ɓangaren ya bata amsa da
"_Last night in germany_"
Wani irin faÉ—uwar gaba ne ya riske ta tana tafe tana tunanin events da yawa it has never crossed her heart wai ciki ne da ita kenan all the cravings and attitude duk as result of cikin ne..
Har suka ƙaraso cikin office ɗin matar ta miƙo mai takardar ya mata godiya ta fita sai ya duba ya karanta,ita kuma Bilkisun duk a ruɗe take ta kalli Zaid ya fi sau a ƙirga mamaki take yi ta yaya ya iya yin wannan abin once and she is now pregnant...
Kallon ta yayi yana tambayar ta ko lafiya,girgiza mai kai tayi tana tunanin abin da zata mai he have to forgive her but she can't near seeing him in such condition dole ta aiwatar da abin da ya dace kafin ta haife É—an da ke cikin ta..
Jin muryar likitan tayi yana faÉ—in
"Barakallah MashaAllah,i must say your wife is pregnant she is 3 weeks pregnant congratulations"wani sanyi Zaid ya ji a ran sa sai ya rungumo ta jikin sa yana faÉ—in
"Thank you sugar thank you so much"rungume hannun sa tayi dake rungume da ita tana gyaÉ—a mai kai tana murmushin dole dan tausayin sa ne ke damin ta ko ya zai ji in ta mai abin da take da niyar yi...
Rubuce rubuce doctorn ya masu akan abubuwan da zasu buƙata bai san su ɗin ma sun san da zaman hakan ba ƙala bata ce ba har aka gama bayanai suka yi exchanging hand shake da likitan ya rungumo ta suka fita jira yake kawai su koma masaukin su dan ya gwada mata irin murnar da yake ciki sakamakon wannan ajiya nasa dake jikin ta...
Suƙuƙu suka bar asibitin duk murnar ta da farincikin son more honeymoon ɗin ya fita mata a rai kallon sa take yana ta washe baki yana cikin farinciki da jin daɗi sai dai bata san yaushe farincikin zai dawo mai ba after what she will do to him
"Am sorry hero,,am really sorry"a zuciyar ta tayi maganar tana tausaya masa.
Shi kam da annashuwar sa suka nufi babban mall dake ƙasar wato Dubai shopping mall Zaid ya zage ya rinƙa kwasar mata abubuwan da ya san zasu faranta mata rai dan farincikin da ta saka sa ciki bai san da me zai saka mata ba..
Da ido ta rinƙa bin sa da kallo har suka kammala suka bar mall ɗin bini bini kaɗan sai ya tambaye ta hope she is fine babu wani discomfort sai tayi faking murmushi ta nuna mai babu komai har suka iso masaukin su sallah suka yi sannan ya ɗau wayar sa ya kira Dr Hussain yana ɗagawa ya ce
"Man ya naga international number"da fara'ar sa ya ce
"Mannn muna dubai,,maganar ka ta zamo gaskiya my wife is 3 weeks pregnant"sai suka saka shewa suna sharing joy É—in abin ita dai ta zama mutum mutumi..
Suna gama wayar ya sake trying layin Hakim ai kuwa ya shiga dama shine suka daɗe basu yi waya ba..,rumui rumui suka gaisa sai da suka kai ƙarshe ya ce da Hakim ya kira Ammi ya sanar da ita cewa ta kusa zama granny sai kuwa Hakim ya fasa ihu yana jin daɗi wai ya kusa zama uncle murna kamar ya janyo su kusa da shi..
Hakim voice of every body a familyn sai kuwa ya shiga spreading news da ɗumi ɗumin sa sai dai Zaid ya kashe masu wayoyin su ya ce yau ɗin ranar love ne in washegari yayi sai su buɗe wayar su bi voice messages suyi responding haka ta rinƙa yin murmushin dole ba dan tana so ba dole ta biye mai ranar suka rinƙa baje kolin soyayya amma hankalin ta sam baya jikin ta but she knows what she will do is the best kuma zasu yi benefiting gaba ɗayan su...
Kiran sunan ta yayi bayan sun fito daga wanka yana goge jikin sa ita kuma tana zaune gaban mirror
"Sugar,are you satisfied?kin san masu ciki da buƙata"halbin sa tayi da foam da take goge fuska da shi sai ya matsa yana dariya ita kuma tana murmushi..
Rungume ta yayi ta baya yana faÉ—in
"I love you my girl"ta É—an murmusa tana faÉ—in
"I love you more my hero always remember that"suka yi ma junan su murmushi suna kallon kan su ta mirror..
*_S,Ibraheem_*
Follow@siyamaibrahim
*âšœBWA*
_{Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers}_
  👄 °°°   °°°👄
       °°
        °
*🎀IYA RUWA FIDDA KAI*🎀
   _{the love saga}_
*#Hot love*
*#Romance*
*#allegation*
*#Epic*
*# Arrogance*
*#Pains*
*#Regrets*
*#Obscure and more*
 *SIYAMAIBRAHEEM* Wattpad@siyamaibrahim
_This page is a give away to all Iya Ruwa Fidda kai fans masu yin comment daki daki iâ¤u guyz_
*39*
*_Dilemma_*
_Ƙauyen koma_
 Tun ranar da yayyen Asma'u suka wa mahaifiyar su magana akan ta yarda su tafi da Asma'u cikin birni dan samin kwanciyar hankalin ta ta ƙi yarda ta saurare su basu kuma tuntuɓar ta ba sai suka bar ta dan ta sauko ta yadda zata amince da ƙudirin su..basu sake neman ta da zancen ba sai bayan kwanaki shida suka kuma tunkarar ta da zancen ta so ƙyale su amma suka roƙe ta da ƙyar da siɗin goshi ta amince da sharaɗin duk wanda yace yana son ta da aure su tabbatar sun sanar da shi hallayar ta da kuma cikin dake jikin ta dan kar a dawo ana abin dana sani..
Amincewa suka yi suka yarda da haka suka kirawo Asma'u suka tasa ta gaba masu faɗan baki nayi masu ji kamar su make ta na ji sam bata ɗau halayyar su ba Mudan ya rigada ya gama lalata masu rayuwar ƙanwa...
Ita dai murna ne duk ya mamaye ta da farinciki ko ba komai zata bar ƙauyen su ta huta da tsangwamar jama'a dan itama takaicin kan ta take sam sai yanzu take nadamar halayyar rashin ɗa'ar ta bata san wataran yana iya dawo mata a karkace ba sai yanzu da duniyar ta juya mata baya ta nuna mata iyakar ta..
A yadda suka tsara tafiyar bayan kwanaki biyu daga ranar da mahaifiyar su ta amince zasu yi tafiyar dan haka ta shiga harhaɗa kayayyakin ta cikin ghana most go da aka siyo mata sabo komai nata na buƙata ta tattara ta saka ciki bata muradin dawowa ƙauyen har abada kuma ta ma kanta alƙawari akan kafin su yafi sai ta tafi gidan su Mudan ta ma mahaifiyar sa rashin mutunci sannan ta mai maganar da sai ya gwammace mutuwar sa dan ba zata ɗau kayan takaici ita kaɗai ba,Mudan ya gama yi mata cuta cuta mafi muni a rayuwar ta ya illata mata rayuwa sam ba zata taɓa barin sa ya cigaba da morar rayuwar sa cikin jin daɗi ba addu'a take Allah ya ɗauke ran sa bayan ya gama azabtar da shi..