← Book details Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 84 OF 157

Sashe 84

Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 6 min read

  Da ta ga ya sami natsuwa sai ta fara mai magana a hankali cikin sauke murya ƙasa
  "Yanzu fah,,kana jin zaka iya fidda abin da ke damin ka yanzu"?sai ya ɗago ya kalle ta zuciyar sa na ingiza sa akan ya aiwatar da abin da yake ji kawai.
  Without second thought ya ce da ita
  "In muna tare ni da ke sai in rinƙa jin wani abu i can't say ko me sunan abin amma ban taɓa jin sa ba na kasa gane ko menene kuma na rasa wanda zai fahimce ni ko kin san me ke dami na"??tausayin sa da son sa ne ya daɗa ƙaruwa a zuciyar ta haɗe da ƙimar sa da ya ƙara ninkuwa a zuciyar ta..
  In za'a bar ta tana iya faɗin abin da ke zuciyar sa amma dan son tabbatarwa sai ta ce mai
"Tun yaushe ka fara jin hakan Zaid"? Shiru yayi kafin ya ce
"Ban sani ba amma ya daÉ—e"ajiyar zuciya ta sauke mai É—auke da abubuwa daban daban
  "Kuma kana ganin me wannan ɗin"??sai ya natsu yana tunanin me zai ce da ita dan shima bai sani ba mai bashi amsa yake nema
"Ban sani ba Bilkisu,nemar mai sanar da ni nake"!!sauke kan ta ƙasa tayi tana jin wani sanyi a ran ta ko ba komai ta fara sanin matsayin ta a wurin sa ko da kuwa is inconclusive..
  Tashi tayi daga zaunen da take saman couch ɗin ta dawo gaban sa ta durƙusa gwiwar ta biyu ƙasa kamar mai neman afuwar sa,for the second time ta kuma cupping fuskar sa da hannun ta tana son yi mai magana,rasa abin yi yayi dan duk waɗannan taɓe taɓen fuskar sa da take yi daɗa saka mai wani feelings yake wanda ya kasa fighting
"Zaid ina ganin kamar baƙon al'amri ne ke shirin faruwa da mu dan nima haka nake ji in muna tare sai dai ban san me ke dami na ba ko dai asibiti zamu tafi a duba mu"?ta taɓo mai inda yake mai ƙaiƙayi dan da gangar ta kunna shi kawai dan yayi realising abin da ke damin sa a ƙasa da second ɗaya ya ce da ita
  "yes...yesss hakan ya dace but we are going back tomorrow ya zamu yi"?abin dariya sai ta shiga darawa har dai ya gane kamar teasing nasa take yi sai ya dawo hayyacin sa ya cire hannun sa daga nata yana son tashi a 360 ta yi wuf ta dawo da shi ta zaunar tana mai son tsagaita dariyar ta dan ta ga ran sa ya fara ɓaci kuma bata son ya ga kamar tana underestimating masa dignity sai ta ce
  "Yi haƙuri ba da gangar nayi dariyar ba kawai zuwar min yayi amma ka yarda da ni ba da niyar wani abin na yi dariyar ba am sorry"..
  komawa yayi ya zauna yana son calming kan sa dan ko lokacin da ya tashin sai da ɗaya sashen zuciyar sa ya ce da shi bai kyauta ba shi da ya zo nemar mafita bai kamata yayi fushi ba..
  Ita dai bin sa take bata ce mai komai ba ga duhu a ɗakin ga matsalar da ya zo mata da shi tana son yin dariya amma babu halin yin hakan dole ta barwa kan ta dariyar ba dan ta so ba.
  Jin muryar sa tayi cikin calm tune yana ce mata
  "Kin yi shiru kin bar ni sannan kina min dariya dan na kawo maki damuwa ta?why are you trying to toy with my head"??shiru tayi tana jin wani iri sai da ta daɗe a hakan sannan ta ɗan ƙara tsayin ta daga durƙuson da tayi ta ce da shi
  "Zaid ban san me zan maka ba haka zalika ban san ya zan maka bayanin abin da ke damin ka ba"a muryar mai jin bacci ta mai maganar wanda ya haifar mai da tashin tsigar jikin sa duk hair da ke fitowa daga hair follicles na jikin sa sai da suka amsa ta hanyar miƙar da suman jikin sa tsaye sai yaji babu abin da ke mai daɗi sauƙi ɗaya yake ganin zai samu shine ya kusanta kusa da ita dan haka ya kai hannun sa a hankali ya sauke saman sumar kan ta da ta mayar gefe ɗaya.
  Abin nan da ya mata ya haifar mata da saukar sanyi a jikin ta har ta lumshe idanun ta ta juyar da fuskar ta ta inda hannun nasa yake idon ta na nan lumshe,yayi experiencing ease da farinciki da abin da ya mata sai ya ga yana son samin wani sauƙin da farincikin sama da wanda ya samu a yanzu sai kawai ya fara bin fuskar ta da yatsar hannun sa yana kai kawo,the touch alone made her lost in thinking ba yadda zata yi dole ta hau kan abin da yake ɗora ta a kai..
  Yana ankare da yadda take nuna jin daɗin ta sai ya ga ashe ba shi kaɗai ke farincikin ba har da ita,abin ya mai armashi sai kawai ya kai hannun sa bayan kan ta ya matso da ita kusa da fuskar sa ta yadda kusancin su ya sa suna iya inhaling numfashin junan su nata na shigar sa yana ruɗa sa haɗe da rikitar mai da tunani,nasa na shigar ta ba tare da wani shamaki ba,duk sun gama rikicewa sun ruɗa sensory system nasu wanda ya haifar masu da exceptional sensation haɗe da sexual urge.
  Numfashin su na fita da sauri da sauri duk sun rasa wanda zai dakatar da su ba shi ba ba ita ba duk hormones sun gama yi masu dabaibayi they are stimulated to the chore dan sun kai matakin farko a stages of orgasm as for him,har ya kai plater stage kasancewar hormones da ke secreting ba ɗaya bane da wanda yake secreting a jikin ta ba dan haka nasa urge ɗin dole ya fi nata.
  Cikin cracking voice mai gauraye da husky tune ya ce da ita
"Kuna ganin zan yarda akan baki san abin da ke dami na bane?duk nishin sa da numfarfashin sa sun addabe ta sai ta ce
"kana ganin magana ta boge ce"? muryar ta na karyewa take maganar sai ya kamar ta daɗa saka sa cikin shauƙi bai san lokacin da ya ce da ita
  "I can't...i...ca...n't...resist it"gabaɗaya ya gama da ita rikicewa ta rasa me zata yi dan samin sauƙi da sukuni a ranta sai ta ce mai
"Resist what"?haÉ—iye yawu yayi kafin ya ce
"The feelings...i..ca...n't Bilkisu....help me out"!!!abin al'ajabi da bai taɓa faruwa da su ba sai suka kasa gane me suke yi.
  "Zaid...ka...ka...kana...tunanin ni zan iya taimaka....maka...da..matsalar ka"??ɗaɗɗaya tayi maganar duk sai fizgo kalmomi take yi dan dai ta fidda abu mai ma'ana daga bakin ta because ita ta ma iya controlling kanta sama da shi..
Chapter 84 · 0% Book details