Sashe 40
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 7 min read
A daren dai sai after 2 na dare suka rintsa dan sai da ya tabbatar da cewa ya samo ainihin doctor ɗin nan wato Dr Ruzu shaharrren herbal doctor ne wanda ya shahara a fannin magungunan gargajiya da sarrafa kayan itatuwa da ganyayyaki wurin samin makarin cuta duk tsananin ta wanda ko da mutum ya kai shekara ashirin yana fama da cuta muddin ya baka magani toh inshaAllah kai da wannan cutar har abada,shine likitan da watanni uku da suka gabata gwamnatin ƙasar china ta miƙo masa gayyatar su akan ya dawo ƙasar ya zama babban likitan gargajiyar su a fadar shugaban ƙasar china saboda ƙwarewar sa da hazaƙar sa da suka ji suka kuma gani wanda a ƙasar germany ɗin ma an san da shi ta fannin bayar da magungunan gargajiya masu inganci,toh a rashin sani aka kusa rasa sa a ƙasar sa ta gado wato Nigeria dan saura ƙiris ya amshi gayyatar gwamnatin ƙasar china sai dai wani mai yaƙi da ha'inci,mai muryar talakawa,mai bawa marasa murya murya,uba ga marasa shi kai har ma da masu shi,adali,zaƙaƙurin shugaba mai taimakon al'uma wato Dr ordinary president Ahmad isah shugaba a gidan radion Abuja mai suna *HUMAN RIGHTS RADIO AND TELEVISION* yayi nasarar ɓarar da katin gayyatar da ƙasar china ta kawowa likitan ya hambaɗa masu hayaƙin tsohuwa ta hanyar yin kane kane wun hana Dr RUZU amsar gayyatar haɗe da nuna mai muhimmanci sa a ƙasar sa da kuma illar tafiya chan dan dama a ƙa'ida bai kyauta a ƙarawa mai ƙarfi ƙarfi ba wanda a tarihi kowa ya san ƙasar china ƙasa ce da ta shahara a ilimin sanin ganyayyaki da itatuwa masu muhimmanci wanda ya kasance ɗya daga cikin hanyar income na ƙasar dan hikimar su wurin tantance magungunan gargajiya da sanin hanyoyin amfani da su wa marar lafiya kenan in har ƙasar Nigeria ta yi rashin irin wannan babban likitan gargajiya da kafatanin ƙasar china aka rasa wanda yayi nasarar zama likitan gargajiyar fadar shugaban ƙasa kama daga ƙasar har zuwa ƙasashen ƙetare na fararen fata har aka tsallako aka zo ƙasar bakaƙe ƙasar Africa a African na yankin ƙasar Nigeria toh lallai da an yi babbar rashi but with the awareness being created by the ordinary president to the genius herbal doctor Dr RUZU sai aka sami cigaba daga watanni ukun da duniya ta kuma sanin sa sosai sama da da zuwa yanzu an sami marasa lafiya masu fama da cututtuka daban daban kama daga paralysis either unilateral or bilateral paralysis,Diabetes Mellitus,cases related to long hospitalization that can lead to unnecessary comma(kamar dai condition ɗin Dr Zaid Maher) and so many other illnesses da asibiti ta kasa maganin sa shi yana ƙoƙarin sa wurin bayarwa wanda ba shi kaɗai bane ke wannan ƙoƙarin ba wasu lokutan great herbal doctor ɗin nan ma wato pharmaciest Zainab Sharif mai bada nata gudunmawar a fannin magungunan gargajiya har da ma dai ta yi kwana biyu da barin aikin but one of her daughter is on the line wato tana karantar fannin herbal drugs a ƙasar Dubai duk ta hanyar shugaba ordinary president Ahmad isah aka yi exploring waɗannan great herbal doctors namu wanda in banda addu'a babu abin da za'a sakawa wannan great man da shi _(ilimi kogi ne faɗi ne da shi ƙaryar ka ka ce za ka ga ƙarshen sa ba tare da ka samo abubuwa kala kala ba ciki har da na ƙwarai da akasin sa,komai na da sanadi kasancewar Dr Muhammad Sulaiman great and best medical doctor amma bai duba wannan ba ya shiga nemar mafitar matsalar su wato lalurar Dr Zaid bai fah yi girman kan shi ya sani ba ko ma da yayi practising ba he went into research ba dare ba rana dan dama Allah subhanahu wata'ala baya saukar da cuta ba tare da ya saukar da maganin ta ba sai dai in ba'a bincika ba but ko da a birnin sin maganin yake in har ka bincika zaka samu but nowadays we the children of the computer age find it stressful,boring,burdensome,annoying and time wasting mu tsaya bincike especially wai gargajiya sai dai a yi na bature kawai a tsaya jiran adadin da effect zai yi exhibiting but gargajiya ba da mu ba i mean the real gargajiya not muna gargajiya drugs wanda sau da dama muna da su,muna da magungunan cututtukar mu a nan kusa da mu but due to uniform habit na mu na i don't care da ignorance ya sa sam ba mu taɓa sanin komai sai dai mu yi ta ɗura kuɗaɗen mu muna siyo abin da kusa kullum muke kiciɓis da su but sakamakon ignorance na mu ba mu sanin su ne,the long and short paragraph containing the bulky note shine mu daina ko ma mu rage son jiki wurin bincike da son sanin abubuwa a rayuwar mu da zamu ƙaru da su in a positive way mu kasance cikin bincike da bankaɗo abubuwa da dama da bamu sani ba wanda mu kan mu mun san ba mu kaɗai zamu amfani da shi ba the entire nation will benefit from a single introvert and unrecognized individual experiment,dan haka am urging not only us the youth but kowani citizen na ƙasar da yake da ya yi ƙoƙarin shiga chan ciki cikin research dan samo latest update da related histories ɗin su dan samowa kan mu al'uma mai walwala sai tare da haɗin kan mu da hannun mu zamu gyara ƙasashen mu either regarding our health,wealth,safety and security,environment,education and so many other things ina fata Allah zai taimake mu akan portraying waɗannan ƙananun shawarwari da na bayar Allah ya sa mu dace amin)_
_Next morning_
Da sanyin safiyar ranar juma'a Bilal ya nufi asibitin da ganawa da ƴaruwar da nufin in ya kai wata ɗaya zuwa biyu zai kawo masu ziyara dan Hajiya Zeenat kam cewa tayi ƙafar Zaid ƙafar baby doctor na barin ƙasar dan tare aka kai su so dan ta ji sauƙi ba yana nufin zata tafi ta bar sa bane a'a tare zasu koma yanda aka san cewa a tare aka illata su toh ana fatar a taren za'a gan su sun koma lafiyar su ƙalau dan sai lokacin zasu samu su hukunta la'anannen da ya kusa kai masu ƴaƴa inda ba'a dawowa,ƙulluwa sosai suka yi da Mudan sunan sa kaɗai suka ji but anything regarding his personal life affairs basu da labari dan ba ta shi su ke ba kawai jiran farfaɗowar yaran au suke dan hukunta la'anannen zai fi armaahi in suna cikin daidan su.
When he opened the door,he felt something strange da bai san dalili ba sakamakon ganin ta zaune ita kaɗai tana cin abincin ta na safe saboda akwai 6am medication da za'a yi serving mata,on normal basis haka kawai bata cin abinci irin haka dan in bai manta baa jiyan nan da ƙyar ma ta iya cin dinner dan sai da aka kai ruwa rana sannan ta tsaƙuri kaɗan ta ce ta ƙoshi but yau,right now she is behaving different kamar wacce ta shekara bata ci abinci ba me yasa?.
Ƙarasa shiga yayi ya kalle ta kafin ya zauna ya kira sunan ta
"Beelove"!!jin kamar sautin muryar sa ya sa ta ce.
"Bilal"tare da É—agowa dan tabbatarwa because she has been longing to hear his voice. kallon ta yayi cikin sigar tausayi sai ya ce
"Na'am apple".da wani irin speed ta jawo hannun sa ta riƙe cikin nata ta fara maganganu
"Bilal i missed you,ya aka yi ka san halin da muke ciki har ka sanar da su umma aka kawo mu nan?kana ji na?ka san wa buge Zaid?Mudan ne..Mudan kuma yarinyar nan yarinyar da muka yarda da ita ita ce ta nunawa Mudan hanyar da muka bi shine suka zo..suka zo...suka buge Zaid a ta nan" tayi maganar tana mai nuna mai occiput ɗin ta sannan ta cigaba da magana cikin ƙaraji
"Bilal i want to do something..i hate that girl i hate her with passion she caused all these misfortune i hate her"da kuka ta ƙarasa maganar.