Sashe 71
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 4 min read
"Zaid ka yarda da ni wallahi ba haka bane,shigowa nayi dan in kira ka mu tafi asibiti saboda time ya tafi kuma ban son mu kai dare bamu dawo gida ba shi yasa na shigo maka kai tsaiye believe me ba intentions ɗi na ba kenan wallahi"..kamar zata yi kuka haka ta ƙarasa maganar sai kuma ya ga rashin kyautawar sa dan he was little bit hard and his words weren't respectful hakan ya sa ya ce da ita cikin tausasa murya
"Is okey na fahimta and am sorry just wait for me ina zuwa"kamar jiran sa ya kai ƙarshen ayar maganar sa tayi hanzarin barin ɗakin.
Shine da abin jin kunya amma ita ce da jin kunyar sa saboda yadda ta gan sa babu kaya cikakke a jikin sa.zama tayi a parlor tana jiran fitowar sa sai kallon kan ta take yi shigar ta dai ba shigar tsiraici tayi ba dan doguwar riga ce mai igiyar ɗaurawa simple gown ash silver colour sai gyalen da ta naɗa kan ta da shi wanda ya kasance milk colour haka jakar da ta sagala ƴar ƙarama itama milk colour ce takalmin ta kuma mai tsini ne kalar gyalen.
Tana zaune tana jiran sa sai yanayin da ta riske sa ya shiga dawo mata sai yawo a idanun ta abin ke yi,gyara zama tayi tana mai sauke nannauyar ajiyar zuciya ta lumshe idanun ta tana cigaba da tuno halin da ya gan ta jiya and yau kuma reverse is the case ita ce ta gan sa almost naked.
Fitowa yayi yana mai gyara botirin blazer da ya saka,botir É—aya ya saka ya bar É—ayar sai ya ce da ita
"Tashi mu tafi"buÉ—e idanun ta tayi ta sauke a kansa sai ta kasa É—aukewa dan wani irin special kyau ya mata da safen sak ya fito a ainihin Dr Zaid Maher É—in sa da ta sani da chan.
Tafa hanun sa yayi yana faÉ—in
"Excuse me Ms Muhammad,na ce ki tashi mu tafi"cikin jin kunya ta tashi tana son riga sa fita sai dai bai bari ba dan dawo da ita baya yayi by means of holding her hand firmly yana faÉ—in
"Kar ki damu in dai akan ɗazu ne feel free feel comfortable ba komai,,ya ɗan ja fasali kafin ya cigaba..after all you are my wife so ba komai bane dan kin gan ni a halin da kika gan ni ɗazu"!!!ɗif ta ji wuta ya ɗauke mata shin kunnuwar ta daidai suke jiyo mata maganar ko dai ƙarya ne kawai gizo maganar ya mata??his wife?strange,,a zuciyar ta tayi maganar sai tayi saurin ɗago kai daidai shima ya ɗago dan ganin me ya hana ta yin magana
Cak suka haɗa ido,kallon juna suka shiga yi ido cikin ido suka ƙi cire idon tsawon lokaci,sai da yayi ƙarfin halin juya idon sa sannan itama ta sami damar juyar da nata idon har dai ya sami damar yi mata magana
"Shall we"??ta amsa mai da kai daga haka suka É—au niyar fita..
Har zasu fita wannan receptionist É—in ta tare su da fara'ar ta tana cewa
"Good morning Mr and Mrs Maher,you look perfect i couldn't keep my compliments to myself,i must say that you are the best couples i have ever seen you are just too perfect for each other"ta faɗa da sincerity sai dai walwalar fuskar Bilkisu ya daɗe da ƙauracewa fuskar ta dan matar ta wani zaƙe a dole sai tayi impressing nasu ko wa saka ta.
Haɗe girar sama da ta ƙasa tayi ta kai hannun ta kan na Zaid haɗe da ce mai
"Mu tafi"sai ta juyo ga receptionist É—in cikin isa da gadara ta ce
"We don't need your compliments we know that already humm so keep it to your self"daga haka ta ja hanun sa da matuƙar haushi suka fita,suna fita ta ware kamar ba ita tayi displaying little madness ba ɗazu ɗazu a cikin hotel ɗin,shima dai kam yana da ƙudirin tambayar ta dalilin dasawa mutani magana son ran ta ba tare da sun mata komai ba.