Sashe 62
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 7 min read
"Excuse me young lady,,no need for all the unnecessary care just give it to me i will make sure he take the drugs hmmm"?babu ko tsilin fara'a a kan fuskar ta sai baturiyar nurse ɗin ta mata wani irin kallo irin kallon are you okey at all ɗin nan ke kika kirawo ni sannan kina min wani irin kallo??sai dai bata furta ba ta bar ma kana ta yi gaba abin ta tana tunanin anya yarinyar nan bata da matsala a ƙwaƙwalwar ta kuwa..
Da harara ta raka bayan nurse ɗin kafin ta sake tsaƙi ba tare da ta san ya kufce mata ba kafin ta kai inda ruwan shan maganin yake tayi ƙwafa ya fi a ƙirga shi dai da ido yake ta bin ta dan shi kam yau ya ga abin mamaki daga gare ta as smallish as she is amma ta iya yiwa matar nan rashin kunya what did she mean?mr mme actions ɗin ta ke nufi?he have to ask her.
Kyaketa yayi ta gama zuba ruwan ta matso haÉ—e ce mai
" tashi ka zauna sai ka sha maganin"bin umarnin maganar ta yayi babu musu ko jan magana ya zauna ta miƙo hannun ta ta ce mai ya buɗe bak,buɗewar yayi ta zuba mai haɗe da bin maganin da ruwa ya haɗiye sannan ta gyara mai pillow ta mayar da kofin ruwan ta ajiye.
Dawowa tayi ta zauna ttana tunanin tambayar sa ko yayi wanka amma hakan ta daure ta tambaye sa cikin sanyin murya
"An maka wanka ne"??sai ya ji abin banbaraƙwai dan haka ya bi ta da idanun sa wanda ya saka ta yin ƙasa da nata idanun tana tsoron kar ya zarge ta akan abin da ba shine ba.
For a While sai ta ji sautin muryar sa
"A'a han yi ba me ya faru"??faÉ—uwar gaba ta ji sai ta kasa cewa komai har dai ya gaji da shirun ya ce
"Me ya faru na ce ban yi ba"!!cikin fargaba ta ce
"Toh dama zan taimaka maka me in ba zaka damu ba"da mamaki ya kalle ta ya girgiza kai ya juyar da kan sa grfe sai ta ji ba daÉ—i dan haka ta ce mai
"Zaid taimakon ka zan yi ka yi wankan ka ga Hakim baya nan duk sun koma please let me help me dan ka sami bacci mai daÉ—i humm"??shiru ya mata yana kallon ta ita bata son yadda yake kallon ta sam dan haka sai ta kaear da fuskar ta gefe shi kuma ya ce da ita
"Kina so ki taimake ni saboda kina wa kenan"cikin tsoro ta ce
"Zaid am your wife and am here to help you get bath ka ga har chanza kaya na nayi dan in kaika wajen building ɗin nan saboda ka yi saurin farfaɗowa gabaɗaya am not here tk harm you daga ni sai kai ne kawai a ƙasar nan kuma saboda ina matar ka ne yasa aka bar ni tare da kai dan in kula da kai please Zaid let's get you clean up dan mu fita ka ga waje ka ji"??ba ƙaramin ƙoƙari tayi ba yayin da take maganar dan saura kaɗan tayi fainting masa a wurin sakamakon yawan faɗuwar gaban da take ta samu yayin yin maganan da shi ƙasa ma taje kallo dan ba zata iya cigaba da kallon sa ba..
Wani irin kallo ya ke mata wanda ya saka ta jin akwai idon wani a kan ta sai ta ɗago suka haɗa ido ta ga irin kallon da yake binta da shi irin kallon nan can only mean one thing oh ya salam what did she get herself into?ita da ke son dagewa dan kar ta yi ƙasa saboda ta taya shi farfaɗowa amma yake mata irin wannan kallo haka?ya zata yi ina zata kalla ta sami sauƙi dama ta sani za'a sami matsala amma wannan kallon da yake mata duk ya fi hargitsa ta da tsorata ta dan ita kaɗai ta san ma'anar kallon..
*_S,Ibraheem_*
Follow@siyamaibrahim
*_I heart u all masoya na 1 luv💋_*
*âšœBWA*
_{Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers}_
  👄 °°°   °°°👄
       °°
        °
*🎀IYA RUWA FIDDA KAI*🎀
   _{the love saga}_
*#Hot love*
*#Romance*
*#allegation*
*#Epic*
*# Arrogance*
*#Pains*
*#Regrets*
*#Obscure and more*
 *SIYAMAIBRAHEEM* Wattpad@siyamaibrahim
 *20*
 Cigaba da aika mata da kallon ɗaure jijiyoyin jik ya ke yi sai ta rasa ya zata mai bayanin itama ba da son ran ta aka masu auren ba sai dan dalilai da dama kuma a yanzu ita bata son ya ji abin da zai ɗaga mai hankali ko ya firgita sa dan bai kamata yana ƙoƙarin warkewa ba sannan ta ƙara danƙwafar da shi ba.
 Tunowa tayi da maganganun yayan ta na fara ɗabbaka responsibilities ɗin Zaid a kan ta sannan tayi resuming wifely duties nata ba tare da ɓata lokaci ba dan kula na musamman yake nema daga wun makusancin sa wanda babu wani makusancin da ya fita a yanzu dole ko zai cigaba da yi mata wannan murɗaɗen kallon sai ta yi abin da zai faranta mai.
 "Zaid baka amsa min ba ka yi shiru..."!ƙarfin hali tayi har ta mai tambayar sai bai ce mata ƙala ba ya cigaba da kallon ta.
She just hate the way he stairs at her bata jin sauƙi a zuciyar ta,bata ƙara second ba ta tashi ta shiga toilet ta hau neman abubuwan da zata haɗa mai dan ya sami warm bath,bathing lotions ɗin sa ta harhaɗa tayi regulating mai ruwan wankan a right temperature dan har sai da ta nemi bath thermometer ta gwada ruwan wankan sannan ta shiga haɗo abin guaran fuska kama daga shaving cream zuwa liquid face cleaners da su shaving stick,face mask da ake mannawa bayan an gyara fuska saboda ya taimaka wun smoothening fuskar,mirror da cucumber paste duk ta haɗe su a cikin ƙaramar tray da ke ɗakin wanda a ciki ake zuba kayan datti kamar sachet na magunguna da su kwalayen drips
 Fitowa tayi da su sannan ta koma ta ɗauko warm water a bowl haɗe da ƙananan towels biyu ta dawo.
 Ɗarɗar take ji amma ba zata iya cigaba da kallon sa yana son losing appearance ɗin sa ba kawai saboda yana kan jinya a gadon asibiti ko ba komai ai shi ɗin mai matsayi ne a gare ta tunda har hukuncin Allah ya sa ta zamo matar sa..
 Ko kallon kwayar idanun sa bata yi ba ta shiga mixing abin buƙata har ta kammala sannan ta ce mai cikin tsare gida
 "Zan maka gyaran fuska ne kafin ka yi wanka please cooperate"..bin ta da ido yayi kamar wanda bai da bakin magana sai ido,haɗa ido tayi da shi ko second bata ƙara ba ta cire nata idanun daga nasa haɗe da cewa
"Let's begin"bata tsaya jiran sa ba ta hau ɗeban shaving cream na kamfanin aloe vera ta zo dab da fuskar sa tana tsoron kar ya dakatar da ita sai dai ga mamakin ta sai ta ga ya ajiye mata fuskar ba yabo ba fallasa hannun ta na ɓari ta kai kan fuskar sa wanda ba ita kaɗai ba har shi sai da ji electrification da ya haɗe a yayin da hannun ta ya taɓa fuskar sa.
Kasa janye hannun ta tayi sai ta bar shi wu guda tana kallon sa yayin da shima ita yake kallo,kallon kallo suka tsaya aikawa juna har suka É—au lokaci mai tsayi ba tare da sun sani ba,bata farga ba sai da ta ji sautin muryar sa cikin gajiya ya ce
"Auchhh"!!a nan ta tuna cewa ta bar hannun ta mai ɗauke da cream a kan fuskar sa a wu ɗaya,cikin sauri ta cire hannun bakin ta na ɓari muryar ta na karyewa ta shiga ce mai
"Am...a...m...amm so.oo..rrr...yyy"kallon ta yayi ita kuma tayi saurin ɗaukar hand towel ɗaya ta shiga hoge mai part ɗin da ta bar hannun nata,ko da ta kai towel ɗin da nufin goge cream ɗin sai ta ga har suman wurin ya karye yayi laushi sai ya fita,cire towel ɗin tayi daga kan fuskar sa tana kallon towel ɗin shima towel ɗin ya ƙurawa ido,at the same time suka ɗago suka zubawa junan su idanu sai chan ta cire nata idanun daga nasa tayi ƙasa da idanun cikin in ina tace
"Kayi haƙuri ban lura bane"..
Ci kanki bai ce da ita ba sai ya kawar da fuskar sa dan haka ta bi sa ta direction É—in da ya juyar da fuskar sa ta kai hannun ta cikin tsantsene da hikima ta shafa mai cream a fuskar,a hankali ta shiga murza mai cream É—in tana yi tana kallon reaction na sa dan tana gudun kar ta kuma maimaita abin da tayi earlier on.
  Da ta tabbatar cream ɗin ya bi ko ina a fuskar sa sai ta koma kan suman kansa da ya taru har ya wuce misali,in bata manta ba gyaran suman sa yayi shige ne da na boys scout mai fasali na zamani dan haka tayi picking scissors da ta ɗauko musamman dan gyara mai sumar.