← Book details Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 35 OF 157

Sashe 35

Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Is okey is a very visible reaction it occurs it happens it's actually normal and you need not worry about the months because we operated directly in the brain and for the brain to heal up completely it need a gradual healing process for it to be able to transform back to it normal functioning state and so i urge you to help the patient in it's recovering process"..su dai kallon shi suke ta yi bai sanar da su amsar ƙarshen ba dan ko ya faɗa ba zai sami attention ɗin su ba dan basu hayyacin su sai ya ce da su
"I guess that's all for now you may see the patient in the next 4 hours".

Godiya iyaye mazan suka masa dan matan kasa cewa komai suka yi sai hawayen da ya ciko masu idanu dan haka ɗaga su suka yi suka fito ko hanyar ɗakin basu bi ba suka wuce zuwa masaukin su a inda sai a lokacin suka sharɓi kukan su sosai a nan suka tuno ma da source of all this problems dan haka Hajiya Zeenat ta fara haukacewa prof akan ita fah ba zata yarda ba sai an koma Nigeria an san yadda za'a yi da ɗan iskan yaron da ya janyo ma ƴaƴan su wannan fitinar ita ba yafewa zata yi ba an ɗauko hanyar halaka masu ƴaƴa daga taimako shi dai rarrashin ta yale yi dan a cewar sa ɗaukar fansa duk bata taso ba ta ƙara haƙuri har su sami kan ƴaƴan su.mai hali baya dainawa dan haka sai da ta gwada mai iko dan kuwa balbale shi tayi wai dan ba shi ya ɗau cikin ƴaƴan ba bai san azaban da suka ji a lokacin da suke ɗauke da cikin ƴaƴan ba shi yasa zata ce a kamo masu ɗan iskan yaro ya ce a'a,in banda haƙuri babu abin da yake ta bata dan ya san ya takalo kenan maybe ma ta daina sauraron sa har sai yaran sun farfaɗo dan haka ya je ya haɗa mata warm water dan tayi wanka banza ta mai ta ce ba'a yi shi kam dariya abin ya basa dan tun da abin ya faru bata sami natsuwar ta ba sai yau kuma madaɗin ta ɗan samar ma zuciyar ta hutu da sukuni tunda sun ji outcome na komai sai kuma ta ɓige da wani rigimar su kam Allah ya basu mata.

A chan apartment ɗin su Dr Maher kuwa rasa abin faɗa Hajiya Madina tayi game da abin iya magana Dr Maher yayi amma bata bashi amsa ba ƙarshe ma da ya ishe ta sai ta ce

"Dr"ya amsa mata da
"Na'am Hajiya"..
"So nake ka sa a kamo min yaron nan"ya É—an yi shiru na wasu lokutan kafin ya ce
"Hajiya wani yaro kuma"a É—an fusace ta ce
"Dr yaron nan yaron ƙauyen nan da ya lahanta mana yara yaron nan da ke son ya kashe mana yaro shi nake son a kawo min shi in gan shi da idanuna dan in tantance ko ya kai matsayin laying hannayen sa aka ɗa na ina son sanin ko he is worthy enough to cause this calamity to my boy did you understand me"!??ta ƙarasa a tsawace bursting into tears of pains sai ya rungume ta yana jijjiga ta shi kansa yana son a hukunta yaron but for now lafiyar yaran su shine major priority ɗin su..
Afzal da ke da niyar shigowa dan sanar da su cewan shi zai koma Nigeria ya turo Hakim dan akwai ayyuka da dama da suke asibitocin iyayen nasu wanda ba mai iya kula da su because Dr Aslam baya nan Kuma jigajigan doctors É—in duka na nan suna jinyar doctors biyu,jin abin da suke faÉ—a ya sa ya fasa shigan sai kawai yayi waya da Bilal da ke asibitin ya ce da shi ya cigaba da kula da iyayen su da patients É—in ya mai bayanin komai,ya mai fatan alheri dan a ranar yake son komawa tsoron sa É—aya idan Hakim ya zo ya ga yanayin su tun ma na yayan shi it will be hard in bai É—au law a hannun sa ba dan yaron na da mugun zuciyar tsiya da basu san inda ya É—auko shi ba shi da Bahajjatu..

A ranar ya bar ƙasar germany ya dawo ƙasar Nigeria shi Hakim ɗin ya zo ya ɗauke sa ya tambaye sa abin da ke faruwa shiru ya mai sai da ya dame sa akan ya mai bayani dan ya matsu ya san halin da suke ciki da fari ya gaya mai yanda likita ya gayawa iyayen su akan surgery was successful har ya fara samin natsuwa kafin daga baya dai ya daure ya sanar da shi gaskiyar maganar yana jan motar ne ya ja wata irin wawan burki da yayi sanadiyar tsorata yayan nasa Afzal da ke zaune a gefen sa dan har mai achaɓa da yazo wuce su sai da achaɓar ta ƙwace masa shi kuma ya juyo a firgice ya cire glasses ɗin idon sa ya zuba yayan nasa idanun sa da suka rikiɗe zuwa wani kalar shi ja shi ba ja ba babu abin da Afzal ke iya hangowa in banda masifa da bala'in da ke yawo a idanun ɗan uwan nasa.. Tabɗijam akwai sauran rina akaba Hakim hmm....................

*I love u my wattpadians muahhh💋💋💋_*

_Enjoy the chappy huh😍😍_

*_S,Ibraheem_*
Follow@siyamaibrahim
#vote
#comment
*âšœBWA*

_{Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers}_

👄 °°° °°°👄
°°
°

*🎀IYA RUWA FIDDA KAI*🎀
_{the love saga}_

*#Hot love*
*#Romance*
*#allegation*
*#Epic*
*# Arrogance*
*#Pains*
*#Regrets*
*#Obscure and more*

*SIYAMAIBRAHEEM* Wattpad@siyamaibrahim

*13*

Tun kafin ya furta wani abin Afzal yayi saurin dakatar da shi ta hanyar riƙe mai hannun sa ya ce
"Hakim calm down calm down please"amma bai ko tsaya sauraron sa ba dan ya gama zuciya a wani irin tune mai nuna tsantsar ɓacin rai da fushi ya wani ynƙuro ya damƙo kwalar long sleeve da ke jikin Afzal ɗin ya fara maganganu
"What are you saying..tell me what are you saying?huh?my brother?my brother is unconscious?kana son sanar da ni cewa yaya Zaid na chan bai san inda kan sa yake ba har yanzu?aren't you a doctor?can't you make him recover quickly?did you need money?name your price zan biya ka kawai ka farkar min da É—anuwa na if not..if not Dr Afzal i will sue you..i will sue you..ya É—an dakata na second É—aya ya cigaba,,who was that bastard?who is he?who are his parents?huhh?waye iyayen sa a duniyar nan baki É—aya?wa ya bashi izinin saka filthy hands É—in sa a jikin yaya na?tell me am asking you"? Ya ida yana mai fitar da hawaye a nan ne idanun sa suka rine ainihin rinewa na kalar ja..

Riƙe hannun nasa Afzal yayi da niyar sauke su daga wuyan sa sai dai bai saki ba instead ya kuma damƙewa da kyau a zuciye ya ce
"Ina tambayar ka wanene banzan da ya taɓa min ɗanuwa na"a ɗan zafafe Afzal ya mayar mai da martani shima
"Who knows kid brother!i don't know kar fah ka manta nima yaya Zaid ɗanuwa na ne na jini we all share the same bloodline a jikin mu why don't you understand anything in ka yi fushi ne wai?baka ganin halin da yake ciki ne?addu'ar mu kaɗai yake buƙata ba revenge ba ko ɗaukar law a hannun mu ba did you get it"?saurin katse shi yayi ya ce
"No!no Dr Afzal i don't get you"!!a yanayin da yayi maganar one can tell that a sigar da ake kira da gatse yayi maganar shi Afzal ya san da hakan sai kawai ya rikice mai shima ya shiga balbale sa

"Come back to your senses Hakim,iyayen na chan basu da kwanciyar hankali,yaya Zaid da baby doctor na kwance bamu dan lokacin da zasu farfaɗo completely ba baka jin tausayin su ne?baka ganin yanzu ba lokacin ɗaukar fansa bane?baka ganin zai fi ma kowa armashi in aka yi reporting case ɗin to authority kuma by then victims ɗin sun farfaɗo?a tunanin ka ni ban damu ba e?a jin ka cikin walwala nake na ganin ɗanuwa na cikin wannan wahalar?gani kake kai kaɗai ka fi kowa son sa a duniyar nan?ce maka aka yi Bahajjatu bata da zuciyar da zata iya kisan kai ne?amma bata yi ba dan ita kanta jiran farfaɗowar yaya Zaid take yi saboda she believes in da hankalin sa komai zai zo da sauƙi wurin kamo wanda yayi wannan abin..i never intended telling you this but saboda gudun kar ka tafi ka ga halin da yake ciki ka dawo ka yi blaming mutani da dama ko ka yi creating scene a wurin nan shi yasa na sanar da kai but just look at you look at your self Hakim duk ka bi ka haukace min har kake min iƙirarin in kuɗi nake so in yi naming price ɗin are you insane?have you forgotten that i am your elder brother?da ina da remedy na matsalolin nan kana ganin ba zan yi maganin sa tun kafin ya kawo nan ba?for God sake Hakim ka bani haɗin kai please am the only one doing all these hustle i myself am tired am fed up already i can't handle and control it all alone i thought i have someone that will understand me but i was wrong babu wanda ya shirya fahimta ta ciki har da kai Hakim why"?kamar zai yi kuka yayi maganar sai jikin Hakim yayi sanyi bai san ya furtawa yayan nasa waɗannan zafaffan kalamai ba dan in har ran shi ya ɓaci babu abin da bai furtawa sai daga baya ya zo yana regretting wasu kalamai...
Chapter 35 · 0% Book details