Sashe 22
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Bilal are you alright"??da mamaki suka haÉ—a ido da Hakim É—in kafin ya ce
"Yes brother am fine me ya faru"?
Ajiyar zuciya yayi kafin ya ce
"Shikenan ba komai just taje care"daga nan ya datse wayar ya ajiye yana goge zufar da ke tsatsafo mai ya koma É—akin yana cigaba da kallon ta.
A shekaranjiya Hakim É—in ya dawo yin wani assignment da sai a gida zai iya yin sa tun dawowar sa babu inda ya tafi kullum yana gida toh ana ruwa a Æ´an kwanakin shima kuma saurin kamuwa da Rhino virus ne da shi shi yasa baya son fita cikin ruwan jin gaggawan da yayan na shi ya mai sai ya fita ai ko da atishawa ya koma gidan su yana ta rawan sanyi..
_3hours layer_
Â
Sauran matan sun koma zulfa'u ce kaɗai ta fara barci a saman three seaters ɗin falon shi kuma yana zaune in zaman bai mai ba sai ya miƙe tsaye ya rinƙa zirga zirga hankalin sa duk ya gama tashi dan bata farfaɗo ba har expected time dan haka anxiety ɗin sa sai ya daɗu.
 Ana haka sai ya ji ta fara tari tana jujjuyawa kaɗan kaɗan,da sauri ya nufe ta yana tambayar ta
"Bilkisu are you alright?me ke damin ki?ina ke maku zafi"?
A hankali ta buɗe idon ta ta sauke su a kansa sai ta rinƙa bin sa da kallo tana ƙoƙarin tunano abin da ya faru kafin yanzu sai ta fara yunƙurin tashi.
"Easy take it easy gently"haka yana bata encouraging words tana miƙewa har ta yi leaning da jikin gadon tana numfashi dan bayan ta zama stable yaba da wuri an chanza mata kaya zuwa doguwar riga mai kauri aka saka mata cardigan da hula toh a yanzu da zufa ta farka dan haka sai ta cire cardigan ɗin tana jan numfashi kaɗan kaɗan sai ya je ya ƙunna fan ɗin ɗakin yayi regulating ta yadda ba zai yi yawan da zai ishe ta ba..
Ya dawo ya zauna ya ce mata
"Ya kike ji ina ke maki ciwo"?mamakin care É—in na sa ta ji sai ta ce
"Am fine am alright"
"Are you sure babu inda ke maki ciwo"? Yayi tambayar yana mai tsare ta da idanu sai ta jujjuya mai kai alamun a'a
Numfashi ya sauke kafin ya ce.
"Why?why Bilkisu?kina da wannan rashin lafiyar amma baki faɗa min ba kika shiga ruwa kika tsaya for a long without considering your health me ya sa kika yi hakan"?shiru ta mai tana jin wani baƙon abu sai ta juyar da kan ta gefe dan tana da rauni yanzu sai ta fara hawaye dan haka shi sai ya juya zuwa direction ɗin ta ya ce
"Bilkisu kin san kina da pneumonia amma baki sanar da ni ba kika yi shiru har muka fita yawo cikin sanyin nan ga shi ruwa ya taɓa ki but.... "Sai ya kasa ƙarasawa ya yi shiru yana kallon ta for a moment sai ya ce
"Me ya sa"?
 Jin muryar sa da yanayin sigar tambayar sai ta ce
"Kana cikun ruwan na yi na yi ka dawo cikin motar dan kar sanyi ya kama ka ka ƙi ni kuma zan shiga motar kenan ban san me ya faru ba... "A nan itama ta yi shiru tana son danne abin da ke son taso mata.
Wani hali ya shiga dan it is clear to him now cewa shi ne sanadiyar shigar ta wannan yanayin dan haka sai yace
"But you should at least consider your health first why are you stubborn?a ko da yaushe you prove your stubbornness i never knew that your stubbornness is up to this degree da har kina gwada shi da health É—in ki"!? Yadda yayi maganar sai ya bata dariya but bata yi ba sai ta murmusa kawai ta sunkuyar da kan ta shima sai ya ji murmushin ya zo mai a bazzata mamakin kan su ne ya kama su.
 Miƙewa yayi ya ce
"Bara na kirawo maki ita ta ba ki abinci dan you need to take your medication humm"?girgiza mai kai ta yi har ya fita zulfa'u ta shigo bata lura ba dan hankalin ta na wani wurin daban tana jin kamar kar ya tafi.
"Likiciya..likiciya ya jikin na ki"?a nan hankalin ta ya dawo jikin ta sai ta yi murmushi ta ce
"Da sauƙi"
"Me za ki ci a dafo maki"?sai ta ce
"Tea kawai zan sha kar ki dafa komai dare ne"
"A'a ba'a yi haka ba likiciya ina zuwa"!! Daga nan ta bar É—akin ta koma kitchen dan samo mata abin da zata ci ita kuma tana nan tana bitar jaridar bunu dan ta kasa haÉ—a tunanin ta wuri guda sai da zulfa'u ta dawo da tire a hannun ta har ta haÉ—a mata tea É—in ta zuba mata indomie É—in da ke turiri ta na kiran ta amma inaa bata ma jin ta sai da ta É—aga murya ta ce
"Likiciya kina ina"a firgice ta dawo hayyacin ta ta ce
"Na'am ina nan"girgiza kai zulfa'u ta yi ta ce
"Anya likiciya kin warke kuwa"?
Dariya kaÉ—an ta yi ta ce
"Eh na warke mana amaryar mai gari"
"Toh gashi yi ki ci ki sha likita ya ce in kin gama a baki magani"
Amsawa tayi tana ci,duk wanda zata kai baki sai ta tuna da shi da lokacin da ya ke tambayar ta a ruÉ—e É—azu kafin ya bar É—akin a haka har ta gama bata sani ba.
Miƙo mata maganin da ya bata tayi ta ce
"Ungo sha"ta karɓa ta haɗiye sannan ta ce da ita sallah zata yi.
 Taimaka mata ta yi ta shiga toilet ɗin ta yi alwala ta zo ta yi sallar magrib ɗa isha'i lokacin shabiyu saura sai ta kwanta abin ta ta rufe jiki ta rufe ido amma barci ya ce bai san da wannan ba haka ta rinƙa juyi tana tunane tunane barkatai sai 2am ta sami ɓarawon yayi gaba da ita..
***********
_10am_
Ta farka daga barci sai ta yi tozali da su hindatu da Æ´aÆ´an su ga Asma'u nan gefe tana zaune tana kallon ta ganin ta farka sai suka yo kan ta suna tambayar ta ya jiki
Murmushi ta masu ta amsa su Asma'u kuma ta zo gab da ita ta ce
"Ina kwana aunty Bilkisu ya jikin ki"?
 "Jiki da sauƙi Ma'ulle"ɗan dariya ta yi jin sunan da ta kira ta da shi dan bata saba ba"..
Haka dai suka É—au lokaci suna ta yi mata hira kafin su ba ta space ta shiga ta yi wanka ta chanza kayan ta,,abinci ta ci ta fito ta sami Asma'u zaune a falon tana kallo cikin lumana kamar ba ita ba ce ke daru satunan baya da suka wuce ba.
Zama ta yi kusa da ita ta ce
 "Asma'u wa ya faɗa maki ban da lafiya"?
Da fara'ar ta ta ce
 "Ɗan birni ne ya zo gidan mu da safen nan ya ce da mi ba ki da lafiya kuma mama ba ta da lafiya shi yasa ni na taho ya jikin na ki"?
Wani abu ne ta ji ya tokare ta a ƙirji jin sunan da ta kira a matsayin wanda ya sanar da ita rashin lafiyar sai mood ɗin ta ya chanza out of the blue ta ji duk duniya komai ma bai mata daɗi sai ta ce
"Okey,jiki da sauƙi Asma'u nagode,ya kamata ki tafi gida dan ki duba mama in kin tafi ki ce ina gaida ta zan zo in na ji sauƙi"miƙewa Asma'un ta yi ta ce
"Toh aunty Bilkisu zata ji ni na tafi Allah ya ƙara sauƙi"
"Amin ma'ulle nagode"rakota ta yi har waje sannan ta dawo gida ta zauna tana tunanin abin da ke damin ta a Æ´an kwanakin nan game da tarayyar Asma'u da Zaid babu daman tagan su tare sai ta rasa natsuwar ta gabaÉ—aya sai ta ji duk duniyar ba ta mata daÉ—i ta rasa me ya ke mata daÉ—i ko menene wannan É—in Allah ne masani..
Wunin ranar haka ta yi shi ba ta da walwala bare sakin fuska.
Around 4:00pm ya yi sallama ya shigo É—akin lokacin tana zaune kan sallaya tana azkar dan shi kaÉ—ai take ganin zai É—auke mata lokacin kaÉ—aicin da take ciki wanda bata san dalili ba.
Jin sallamar sa sai ta dakata ta ta rufe littafin azkar É—in ta juya da kan ta tana kallon sa shi ya riga ta magana ta hanyar ce mata.
"ya jikin ki da fatan babu abin da ya same ki"!!
Kasa amsa mai tayi sai ta girgiza kai ta sunkuyar ƙasa tana nazarin yanayin tambayar ta shi.jin muryar shi ta yi yana ce mata
"Kin sha maganin ki na yamma kuwa"?
Why is he being too caring?does he feel something like sympathy towards her?toh menene na damuwa da ita da yawa haka?ta rasa mai bata amsa sai ta ce
"Eh na sha thanks"!!daga haka duk suka yi shiru kafin ya ce
"Alright ni zan tafi gidan su Asma'u i want to see her mom's condition"!!ai sai ta ji wani abu na mata yawo a kai bata san lokacin da ta miƙe tsaye ba ta ce
"I want to follow you ina son ganin ta nima dan in gaida ta"!!wani irin kallon ban fahimta ba ya mata ya ce
"Kina son fita bayan baki gama recovering ba..?no you can't leave the house ki zauna a gida garin da sanyi when you recover fully ni zan raka ki mu je gidan su but not now"..
Chanza fuska ta yi zuwa kalar tausayi ta ce
"Ka daina min abu kamar mahaifi na,na ce maka na ji sauƙi i can move around anywhere"! Ta ida tana kallon shi ido cikin ido sai dai shi bai gama yarda da zaɓin ta ba dan bai manta episode ɗin da ya faru a jiya ba he can't risk that.
"No you are going no where stop being stubborn"..
HaÉ—e rai ta yi ta ce
"Fine ka yi tafiyar ka in yi tawa"daga haka ta juya ta É—au cardigan É—in ta ta fara tafiya dan dama da hijabi a jikin ta tana kaiwa tsakiyar É—akin ya dakatar da ita