Sashe 128
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 10 min read
Cikin sauri ta ke abubuwan ta so take ta fara zuwa gidan kafin ta tafi boutique É—in ta amma sam sai gani take kamar bata sauri dan haka ta É—au wayar ta tayi kira tana ta duba hanyar waje.
"Hello apple please karka tafi ka tsaya i want you to drop me off a nan gidan yaya na"ko me aka ce mata daga ɗaya ɓangaren sai ta ce
"Alright gani nan fitowa"daga haka ta kashe wayar ta É—au jakar ta tayi hanyar fita tana zuwa daidai inda ake wanke mata mota ta wani haÉ—e rai tana faÉ—in
"In ka kammala ka kawo min office"da sauri ya amsa da
"Toh ranki ya daɗe a ƙara min haƙuri wallahi tun jiya na so aikin sai dai yanayi na ɗan kanamo bai bar ni na zauna ba kum....!!!saurin dakatar da shi tayi dan in ta tsaya sai su kai awa awa bai gama zancen ba
"Na ji,ya isa,,Allah ya ƙara lafiya"kafin ya ce wani abin har tayi gaba ta buɗe mini door ɗin ta fita.
Fitowar ta yayo daidai da fitowar motar Bilal daga gidan su dan haka ya buɗe mata ƙofar gaba da sauri ta ƙarasa ta shiga tana mai rufe ƙofar
"Goodmorning princess"da murmushin ta tace
"Morning prince"sai suka dara kaɗan,tayar da motar yayi yana tambayar ta dalilin da ya sa ba zata fita da motar ta ba bayani ta mai sai ya gyaɗa kai daga haka suka ɗau hanyar zuwa Apo suna ɗan taɓa hirar su.
A bakin gate É—in gidan ya sauke ta yana mai yi mata bye bye itama ta mai daga haka ya ja motar ya wuce ita kuma ta fiddo wayar ta ta kira layin Bilkisu.
Kira uku ba'a É—agawa sai ta kuma kira a karo na huÉ—u sai a nan aka É—aga cikin muryar bacci ta ce
"Baha ya aka yi"da mamaki Bahajjatu ta ce
"Wai bacci kike kan yi har yanzu Beelove"?tashi tayi daga kwancen da take tana faÉ—in
"Toh me kike so in yi Baha"wani dariyar mamaki tayi jin wai Bilkisu na bacci by this time matar da ta saba barin gida by 8-8:30am sai gashi har 9 na neman gotawa amma bata farka ba me hakan ke nufi
"Ke toh ni dai ina ƙofar gidan ku fito mu gaisa"wuf ta sauko daga gadon tana mutsitsiƙa ido tana faɗin
"Kina nufin nan gida gidan mu"wani dariyar mamaki tayi ta ce
"In ba nan ba ina kike tsammani"ai kuwa cikin sauri ta ce
"Gani nan zuwa"ta katse wayar ta duba ta hango hijabin da tayi sallah da shi samab sallaya É—auka tayi ta saka not minding to check where her husband is..
Fitowa tayi ta saka slippers ta sauko har ƙasa ta buɗe ƙofa ta fito zuwa farfajiyar gidan tana mai ce ma security guard dake post ɗin sa ya fito ya buɗe ƙofar..
Cikin hanzari ya nufi ƙofar yana leƙa cikin ɓacim rai ta ce mai ya buɗe mana dan haka sai yayi saurin buɗe ƙofar,.
Hango junan su suka yi kamar a mafarki da sauri Bahajjatu ta ƙaraso ciki da zuwan ta suka rungume juna sai murna suke ganin a waje suke sai Bilkisu ta ja hannun Baha suka yi ciki duk sun karaɗe gidan da surutun su.
"Zauna ina zuwa"zata tashi ta riƙo hannun ta tana faɗin
"Ke dawo am okey gaisawa na zo mu yi am late for work"wani dariya Bilkisu tayi kafin ta ce
"Da ni kike ko wa"?dariyar itama tayi ta ce
"Ban ce ba"suka dara sai ta ce
"Still just..bani 2 minutes yanzu zan dawo"kallon ta Baha tayi tana faÉ—in
"Kar dai a share ni a nan yauwa in ba haka in koma da abin"cikin sauri Bilkisu ta ce
"Yi haƙuri mana apple ɗi na yanzu zan zo"ai kuwa ta ce da ita
"Apple ɗin ki na inda kika ajiye shi ni ba apple ɗin ki bace ni apple ɗin wani ne kun ji min sabon salo"in banda dariya ba abin da Bilkisu tayi tana girgiza kai wato ita dai Bahajjatu haka Allah yayi ta da son ba'a in kuma tayi sai ta ɓata rai irin da gaske take ɗin nan..
Haurawa tayi sama zuwa ɗakin sa ta tura tana tunanin where could he be..,tana saka kai ta gan sa tsaye ɗaure da towel ya saka hannun sa a waist dama tunanin inda ta shiga yake dan so yake yau ko ta ƙi ta ta yarda sai sun tafi asibiti an duba masa ita dan tabbatar da zargin sa ko da kuwa suna tafe tana bacci ne...
Tana ganin sa ta zo da sauri ta faɗa jikin sa ta rungume sa ta ƙasa tana faɗin
"Hero ina ka shiga na tashi ina ta neman ka uhmm"??rungumo ta yayi yana faÉ—in
"Baki damu da ni bane ai shi yasa baki neme ni ba tun 7 nake tayar da ke ki tashi ki shirya ni jiya na ma Abba rashin ji ya kira ni in zo theater amma rigimar ki ta hana ni tafiya sai Dr Josh na yi assigning yayi aikin yau kuma tun 6 yake kira ni nace mai gani nan a hanya sannan ki taya ni shiryawa kin ƙi kin share ni kina ta baccin ki"..
DaÉ—a rungumo sa tayi tana faÉ—in.
"Toh ai shi Abba ya san kai family man ne kuma dan kayi delaying tafiya asibitin ai baka da laifi"cikin amusment ya É—ago da yana kallon ta da mamaki ya ce
"I thought am the shameless one but you turned out to be more shameless than me"murmushi ta mai tana faÉ—in
"Ni kam duk ba wannan ba,Baha na nan na jiran mu"waro idanun sa yayi yana faÉ—in
"Baha,?da safen nan"?gyaÉ—a mai kai tayi tana kallon sa ta ce
"And she warned me not to keep her waiting"!!sakin ta yayi yana mai ja da baya ya ce
"Dress me first i need to get to the hospital before 10 dan surgery É—in wi be by 10:30"..matsawa tayi ta nufi closet É—in sa ta buÉ—e ta kalla kaf sai ta É—auko mai wano peach long sleeve top ta haÉ—o da wandon suit É—in da zai haÉ—a da rigar ta fito da shi ta ajiye saman gadon ta koma ta É—au Bottage Veneta suit É—in daga hanger ya sha guga deep blue ta ajiye saman gadon sannan ta koma ta haÉ—o mai accessories da zai haÉ—a da kayan haÉ—e da takaimin da zai saka..
Tahowa tayi ta karɓe perf ɗin da ke hannun sa ta shiga fetsa mai a hankali har ta gama ta miƙo mai inners ɗin da zai saka sai ya tsaya yana kallon ta,gano abin da yake nufi tayi sai ta ɗan murmusa tana girgiza kai...
Tsugunnawa tayi ya ɗaga ƙafar sa ta saka mai boxers ɗin ta ɗago ta saka mai singlet daga haka ta ɗauko inner long sleeve ta saka mai ta saka mai buttons ɗin rigar daga haka ta ɗau wandon ta saka mai ta mai tocking ta saka mai belt sannan ta bi shi da wani turaren kafin ta ɗora mai rigar suit ɗin na ciki ta ɗauko na wajen ta saka mai,necktie ɗin ne ta bar sa da shi ta ce bata iya sakawa ba
Janyo hannun ta yayi yana faÉ—in
"Ai kallo zaki yi dan ki koya"sai ta tsaya ta zuba mai ido yana É—aura necktie É—in duk yadda yayi sai ya maimaita mata sau biyu wai ta koya..
Da ya gama sakawa ta haɗo mai wayoyin sa ta riƙe tana tambayar sa
"Have you eaten"??girgiza mata kai yayi yana faÉ—in
"I will after the surgery"waro idanu waje tayi tana faÉ—in
"Please forgive me hero i couldn't even take care of you what kind of a wife am i"dariya ya mata yana faÉ—in
"Ai ke kika iya kula da ni have you forgotten that you make me scream on bed"?ya faÉ—in yana lasar lips É—in sa haÉ—e kanne mata ido É—aya...
Girgiza kai tayi tana murmushi Zaid ya cika tabbataccen marar kunya,dariya ya mata yana gyara zaman suit É—in sa yana faÉ—in
"Don't worry i wasn't that spoiled haÉ—uwa da ke ne ya saka ni komawa haka but believe me am a nice guy"sai ta mai grin ta ce
"And horrible sometimes"dariya ta saka sa yi sosai har yana girgiza ƙafa ya ce
"Where?when"?hararar wasa ta mai tana faÉ—in
"Ni dai na tafi in ka gama ka fito"ta yi haba cikin sauri ya riƙo hannun ta yana faɗin
"Good luck kiss"murmushi ta mai ta dawo baya haÉ—e da kawo hannun ta tayi cupping fuskar sa ta manna mai kiss a lips É—in sa sai ya girgiza kai yana faÉ—in
"The deep kiss saboda in sami ƙarfin yin aikin"sai ta ɗan dara kaɗan ta kuma kai bakin ta da nufin yi mai wayo sai kawai yayi sama da ita yayi grabbing lips ɗin ta ya shiga kissing,ainihin deep kiss ba abracadabra ba,sai da ta ga yana neman zaucewa ya fi ta zaƙewa sai ta cire bakin ta tana numfashi haɗe da mai murmushi shi kuma zuwa lokacin ya fara sakin layi dan haka ta ta laƙato hancin sa da hannun ta ta kuma ɗora mai kiss a lips ɗin sa tana mai yin ƙasa da muryar ta ta ce
"Akwaumi fah anjima akwai gobe akwai kullum babu inda zan tafi just put yourself all together kuma ka yi concentrating in ka dawo zaka sami abin da ka fi so okey"kamar zombie ya gyaɗa kai sai tayi dariya tana mai yi mai alama da ya sauke ta ƙasa..
Sauketa yayi ta riƙo hannun sa suka fita daga ɗakin suka sauko har ƙasa inda suka ga Bahajjatu na latsa wayar ta..
Ɗago kai tayi ta gan su tare sai tayi murmushi tana mai gaida yayan nata ya amsa fuska a sake yana tambayar ta mutanin gidan sanar da shi tayi kowa lafiya ƙalau,..
Kallon Bilkisu yayi yana faÉ—in
"Zan tafi but make sure you set everything before i return back home"buɗe idanun ta tayi ganin yana son sakin magana a gaban ƙanwar sa sai ya waske yana faɗin
"Kar fa ki manta kin san dai jiya kin gudu yau dole mu tafi"sai ta buɗe baki cike da mamakin sa yaushe Zaid ya ɓaci da rashin kunya..
Ita kam Baha ba ganewa tayi ba ta fi ba ma conversation ɗin nasu ma'ana akan wani wurin zasu tafi ita kuma Bilkisun na ƙin amincewa..
Kashe mata ido É—aya yayi yana mai blowing mata kiss ta air,ya rigada ya gama kunyata ta sai kawai ta ce da Baha
"Bara na raka sa saboda mu sake mu yi hirar mu da kyau"kallon ta Baha tayi tana faÉ—in
"A'a wallahi ki natsu ki tabbatar ki bawa yaya na kula ni na yafe wani hira"dariya tayi tana faÉ—in
"Allah ya baki haƙuri"..daga haka suka yi sallama da Baha ya ce da ita zasu zo nan gida ranar friday ta sanar da ƴan gidan...
Bakin motar sa ta ja ta tsaya tana kallon sa hannun ta rungume a ƙirjin ta tana girgiza tana kallon sa shi kam murmushi yake mata dan ya san so take ta hukunta sa akan abin da ya mata ɗazu amma sai yayi shiru..
Ƙarar wayar sa ne ya saka sa ɗagawa cikin sauri yana faɗin
"Gani nan zuwa Abba"daga haka ya sa hannu ya matso da ita kusa da shi ya manna mata kiss a goshi haÉ—e da juyar da ita ita ta dawo ta inda yake da shi kuma ya koma ta wurin motar
"Hero zaka amsa query in ka dawo"ta haɗe girar sama da ta ƙasa sai ya kalle ta yana faɗin
"A min haƙuri my girl,you know what?this name _HERO_ i love it and i cherish it,but ai tuna maki nake yi dan bana son laziness ɗin nan naki a ce just 4 rounds a jiya kafin dare amma har kin nuna gajiyawar ki ya zaki yi in na ce every after 1 hour zamu rinƙa driving"??? Ɗan duniya,ta faɗi a ran ta sannan a zahiri ta ce
"Sai kayi driving ɗin kai kaɗai"tana gama faɗin haka ta juya ta tafi shi kuma ya rinƙa yi mata dariya har dai ya buɗe ƙofar motar ya shiga ya tayar ya wuce..