Sashe 153
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tana kwance tana jiran dawowar sa ta ji ko da me zai zo mata,laluɓo wayar ta ta yi ta ƙunna data ta kwan biyu bata hau social media ba dan haka tana ƙunnawa sai saƙonni suka rinƙa tururuwa a wayar ta har suka gama shigowa ta kashe datan ta fara duba saƙonnin mostly daga friends and families ne sai colleagues ɗin ta na wurin aiki daga baya ta shiga wani group chat wanda saƙon ya shigo a lokacin ne dubawa tayi sai ta ga notification ne game da conference da za'a tafi nan da kwanaki huɗu kuma list ɗin waɗanda zasu tafi ya fito shine aka turo,,sau biyu tana scrolling sunayen amma babu nata sunan ciki sai na Zaid abin bai mata daɗi ba dan haka ran ta a ɗan ɓace ta dungura wayar ta yi kwanciyar ta..
Shigowa yayi ɗakin yana kiran sunan ta sai ta kasa amsa mai har ya ƙaraso
"My girl baccin ne har yanzu"?É—an É—aga kan ta tayi kaÉ—an ta kalle sa tana faÉ—in
"A'a ido na biyu"ƙarasowa yayi ya manna mata kiss a goshi yana faɗin
"Babes kin ga list É—in conference É—in nan kuwa"?a bazata tsakin da tayi ya fito sarari sai ya juyo yana kallon ta daga tsaye ya ce
"What happened"?tashi tayi zaune tana mai kyaɓe fuska kamar zata mai kuka ta ce
"Hero sunan ka fah ya fito ni kuma nawa sunan bai fito ba,sau biyu ina scrolling sunayen nan amma ban ga nawa sunan ba kenan kai kaÉ—ai zaka tafi ni kuma a bar ni a gida i can't bear the distance"muryar ta na rawa ta ida maganar sai ya ji jikin sa yayi sanyi..
Zama yayi kusa da ita yana bin ta da ido tsawon lokaci sannan ya saka hannun sa cikin nata yana murzawa fuskar sa É—auke da damuwa
"Nima ban so haka ba my girl amma ban da yadda zan yi ne i can't disappoint our parents ke baki tafi ba ni ban tafi ba Afzal bai tafi ba kin ga ai hakan bai kamata ba at least ni in na tafi zan yi representing family É—in mu so don't worry babes kamar yanzu ne kwanaki uku ne fah kaÉ—ai"hararar sa tayi wanda ya saka sa dariyar dole dan yadda ya yi rolling idanun ta ga su manya MashaAllah sai da ya saka sa jin wani iri
"Stop laughing hero,ba abin wasa bane am really gonna miss you"rungume ta yayi tsam a jikin sa yana sauke ajiyar zuciya itama tana sauke ajiyar zuciyar sai ya ce da ita
"Kema kin san zan yi kewar ki dan ke ɗin natsuwa ta ne haka kuma jin daɗi na da hutu na ne ko saboda wannan kawai zan ji kewar ki My girl"..daɗa ƙanƙame sa tayi tana faɗin
"Toh yanzu tafiyar fah ya zamu yi da shi"?suna a rungume ya bata amsa
"Gobe inshaAllah,zamu tafi gobe sai mu dawo a goben,morning flight zamu bi dan mu kai da wuri muyi abin da zamu yi mu dawo da wuri saboda ki shirya min abubuwan buƙata ta"gyaɗa mai kai tayi tana faɗin
"Toh hero Allah ya kai mu goben lafiya"
"Amin babes,yanzu dai ki zo ki shirya ni zan tafi wani meeting ne by 9 kuma this is 7 already and i wanted visiting my baby but....time bai bari ba maybe if i get back zan yi visiting baby na so get ready"ya kashe mata ido É—aya sai ta yi murmushi tana girgiza kai dan Zaid is becoming more naughty than before..
Basar da zancen nasa tayi ta miƙe ta wuce toilet ta haɗa mai ruwan wanka ta fito ta tura sa ciki daga nan ta nufi closet ɗin sa ta fiddo masa kayan da zai saka komai sai da ta nema mai abin da zai hau da kayan nasa,ajiye masa tayi bisa kan gadon ta wuce ƙasa..
Kitchen straight ta wuce ta haÉ—a mai fast breakfast omelette da hot coffee tea ta haÉ—a mai ta jere bisa apple tray mai É—an girma ta kawo mai É—akin..
Shigar ta yayi daidai da saka button ɗin sa ta ƙarshe yana gyara necktie ɗin sa..
Da fara'a saman fuskar sa ya juyo ya kalle ta dan ta madubi ya hango ta lokacin da tale shigowa..
Isa yayi inda take tsaye sai ya ga ta ƙi ƙarasa shigowa dan haka ya karɓi tray ɗin yana faɗin
"My girl baki ƙaraso ba me ya faru"?ya faɗa yana mai tsare ta da ido,sai ta ji ran ta ya sosu matuƙa ba dan komai ba sai sakamakon ganin sa ya fito a ainihin Dr Zaid Maher ɗin sa wani irin kishin sa ne ya taso mata take ta ji ran ta ya ɓaci..
Lura yayi da canjin yanayin ta dan haka sai ya ajiye tray É—in hannun sa ya matso ta yana kallon reaction É—in ta..
"Me kuma ya faru na ga kamar ran ki a ɓace yake"!!kallon ƙwayar idanun sa tayi kafin ta amsa mai
"Ni ban yarda ka fita meeting É—in nan ba kuma"da mamaki all over his face ya dube ta yayi scoff
"Are you for real Mrs Maher"??gyaÉ—a mai kai tayi tana faÉ—in
"Eh ni dai kawai kar ka tafi ka zauna ka huta"riƙo kafaɗun ta yayi yana kallon eye balls nata
"Are you...jealous"??cikin idon sa ta kalla sannan ta gyaÉ—a mai kai sai yayi murmushi
"Amma kin san ni É—in naki ne ke É—aya koh?akan me zaki dami kan ki dan zan tafi meeting É—in nan?baki yarda da ni bane"?girgiza mai kai tayi kafin ta ce
"Hero na yarda da kai mana,,,is just that,,,i feel insecure...dube ka fah yadda ka fito ni gaskiya kiahin ka nake jin kar matan wajen nan su sace min kai dama ga matan Abuja ba kunya ne da su ba wun sace ma mutum miji,ni tsoron haihuwar nan ma nake ji dan da zarar na haihu shikenan zaka daina kula ni duk attracting naka da nake yi da zarar na ƙara nauyi na haihu zaka dauna marari na maybe ma ka ce na maka tsufa ba zaka iya da ni sai ka auto wata am scared of this pregnancy bana son EDD ɗin nan ya zo hero i don't wanna loose you"duk a birkice take maganar wanda ya saka Zaid gano tsantsar kishin ta da ya motsa..
"Hmm,,babes amma kin san ke kika fiddo min kayan nan koh?ba fah ni na zaɓe su ba and you are now complaining,,if you want i can change them in basu maki bane but maganar kina tsoron haihuwa baby duk bai taso ba ko kin manta yadda kika damu dan kina son ganin babyn mu?uhm?and again,wa ya ce maki zan canza ki dan kin haihu sai in ce kin min tsufa da yawa?who told you that baby?ba zaki taɓa yi min tsufa ba ko da zaki haifar min ƴaƴa sama da biyar ne i still will love and respect you dan kin min abin da ba ko wace mace bace zata iya yi min shi ba so why should i run away from you kawai dan kin haihu?uhum?i will love you more than ever babes okey?dan haka ki cire EDD Phobia ɗin nan daga ran ki ki saka ni mijin ki Dr Zaid Maher zan cigaba da kula da ke,son ki fiye da da okey"?tana kallon sa tana sauraron sa har ya ida aai ta gyaɗa mai kai
"That's what i love about my wife tana da fahimta sosai"murmushi ta mai dan wani sanyi ta ji ya ratsa ta compared to da da take ganin in har ta haihu shikenan Zaid zai fita harkar ta..
"Toh mu je a bani abincin kin san ni É—an gatan Ammi ne"ya É—age mata gira É—aya sama sai ta É—an dara ta ce
"Kai ma fah kenan,ina ga ni da ke auta kuma mace tilo É—aya tal"?sarai ya gane inda maganar ta ya dosa wato shi da yake babba ma an mai gata bare ita da ke auta kuma mace..
Dariya yayi yana faÉ—in
"Baby kin gama raina ni wato ni da ke babba ma an min gata bare ke ko"?É—aga kafaÉ—a tayi ta ce
"Ban fah faɗi hakan da baki na ba kai ka ce tohm babu ruwa na"dariya ta ba shi dan haka ya dara haɗe da janyo hannun ta suka zauna a ƙasa inda ta fara bashi abinci a hankali har ya kammala yayi hamdala haɗe da yi mata godiya da saka mata albarka..
Har bakin motar sa ta raka sa da zai shiga ya ɗaga hijabin da ta saka ya manna lips ɗin sa saman cikin ta wai goodbye zasu yi da babyn sa kafin ya dawo ita dai bata ce mai komai ba tana kallon sa har ya gama sannan ta durƙuso ta manna mai good luck kiss a kumatun sa yana murmushi ya ja motar ya tafi ita kuma ta koma cikin gidan...
Zaga gidan ta rinƙa yi duk ɗakuna da wuraren da tun da ta zo gidan bata taɓa dubawa ba yau ta duba har pool site sai da ta tafi gidan ya mata kyau zai yi daɗin soyayya hakan ne ma ya saka ta saka mai kula da wurin tmya gyare mata pool site ɗin aka ƙara tsaftace shi ta saka aka kawo mata drinks da wasu snacks duk aka ajiye a table dake tsakankanin pool couch biyu ɗin...
Cikin gida ta koma ta ɗau wayar ta ta kira sa bai ɗaga ba a karo na farko sai tayi dropping mai saƙo dan ta san maybe yana kan yin wani abin ne mai muhimmancin dan har huɗu na yamma ta yi kuma ta san ba iya meeting ya tsaya yi ba hala har da wasu ayyukan ya tsaya yi wanda ya ɗauke mai time haka....