← Book details Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 157

Sashe 6

Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 8 min read

Despite all this her attitude tana da disability É—aya she is cold blooded saboda tana da chronic pneumonic patient ce ita for so long tun da ta cika shekaru shida a duniya abin da ya É—aga ma iyayen ta hankali da yayyen ta dan shi twin brother É—in ta ma har kuka yakan yi akan shi a dawo mai da rashin lafiyar as a young child back then bai san komai ba sai da suka girma a nan ya dage akan kula da ita har wasu lokutan takan tasa shi gaba da masifar ta akan he is being overprotected kamar shine Prof É—in gabaÉ—aya bai biye mata sai dai ya rarrashe ta as she is the eldest shine hussainin ta haka ta ke mai big sis stuff kamar ta bashi wasu shekaru ne..

Yayin da ƙiyayya ke ruruwa tsakanin Dr Zaid Maher da Dr Bilkisu Muhammad soyayya ce ke gudana tsakanin Bilal twin brother ɗin baby doctor da Bahajjatu ƙanwar Dr Zaid babbar aminiyar baby doctor daga gida wun iyayen su Bahajjatu an san da labarin soyayyar su dan haka ake jiran ranar da za'a saka bikin su at first abin banbarakwai ya ma baby doctor but tunda ta ga ita kanta Bahajjatun tana ji da soyayyar twin brother ɗin ta sai ta zuba masu idanu moreover ya fi ta girman jiki dan shi lafiyayye ne unlike her da ke fama da rashin lafiyar sanyi shi yasa take very tiny but very attractive and cute ba za'a ce ita ce ke farke cikin mutani sama da shida a rana ɗaya ba in ba gani mutum yayi ba..

A wun Dr Zaid tiny structure ɗin baby doctor ke ƙara hasala sa in ya ga yadda take yarfa sauran abokan aikin sa akan kawo mata tayin soyayyar su shi ba dan ma ƙaddarar kasancewar ta mace ba kuma ɗiyar mutumin da yake respecting da tuntuni ya tsage mata.

Akwai wani daɗɗaɗen tarihin families biyu ɗin wato family ɗin Dr Muhammad Sulaiman da family ɗin Dr Maher Mahmud wannan tarihi kuwa shine tun zamanin kakkanin su iyaye matan ne ke ɗaukar ragamar bada umarni a gidajen su kuma mazan ke bada total obedience ma duk decision ɗin da matan suka yi hakan ya samo asali ne a sakamakon ƙulalliyar soyayya da ƙauna da aka gina ta akan yarda,aminci da tsaftattaciyar ilimin addini da na zamani dan haka a wun mazan ba wani abin aibu bane dan sun biye wa ra'ayoyin matan su ba su ɗau abin a matsayin wani abnormal issue ba since suna zaune lafiya da iyalan su toh ko da yauan baby doctor yayi aure wato jamil da matar sa zainab momma in-law ɗin ta Hajiya Zeenat ke ƙara koya mata yadda zata tafiyar da gidan ta a cewar ta itama haka mother in-law ɗin ta ta koya mata da ta zo gidan as a newly bride dan haka itama take koyawa sarkuwar ta yadda zata yi ruling gidan ta a gaskiya zainab bata taɓa tunanin her momma in-law will be as simple as this ba dan haka take respecting ɗin ta kamar ta bauta mata ita kuma ta mata alƙawarin in har zata na kular mata da ɗan ta ba tare da ta cutar da shi ba toh zata ji daɗin zama da ita this epic is applicable to the other family that is Dr Maher Mahmud family hakan ne ma yasa duk a cikin matan abokai sun fi kusa Hajiya Madina da Hajiya Zeenat dan sun fi baje kolin mulkin su yadda suke so haka kawai in ya ɗebe su sai su yi tafiyar wata guda su da mazajen su wai an tafi yawon buɗe ido ƴaƴan su kam sun gaji da masu faɗa sai zuba masu idanu suka yi at last suka bar su toh ganin kamar ƴaƴan sun fita a harkar su yasa suka haɗa ma ƴaƴan kai suna murje soyayyar su a gida ta yadda ƴaƴan da kansu zasu kora su su rinƙa zuwa yawon buɗe idanun su amma ƴaƴan suka ƙi sai dai in suka ga suna yi a gidan su tsawatar masu wanda hakan bai masu shi yasa suka kuma haɗawa ƴaƴan tarko ba tare da sanin su duk dan su bar su su wala..

All in all shine akwai strong bond tsakanin duka ahali biyun kuma ya faru ne sakamakon kyakyawar soyayyar da aka gina ta akwai yarda da kulawa a tsakanin two families É—in wanda ya sa suke ganin kamar haÉ—a zuriar su wu guda zai haifar da kyakyawar unbreakable bond wannan buri kuwa ba akan kowa bane face Dr Zaid Maher da Dr Bilkisu Muhammad baby doctor......

_Toh koh burin iyayen zai cika?sai a hankali za'a warware murÉ—aÉ—É—en al'amarin.._

*_S,Ibraheem_*
Follow@siyamaibrahim
#vote
#comment
*âšœBWA*

_{Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers}_

👄 °°° °°°👄
°°
°

*🎀IYA RUWA FIDDA KAI*🎀
_{the love saga}_

*#Hot love*
*#Romance*
*#allegation*
*#Epic*
*# Arrogance*
*#Pains*
*#Regrets*
*#Obscure and more*

*SIYAMAIBRAHEEM* Wattpad@siyamaibrahim

*3*

Da shigar ta ɗakin ta ta yi wurgi da jakar hannun ta ta faɗa kan gadon ta wanda ya ke lailaye da white and silver bed linen ya sha kwaliya kamar ba'a kwanciya a kai ta ɗau kimanin mintuna goma a kwance kafin ta yi wuf ta miƙe ta shiga bathroom dan yin wanka ba wani daɗewa ta yi a bathroom ba ta fito ɗaure da mini towel ɗin wanka da bath net tunda ta kwanta a kan gadon bata farka ba sai 6:25pm garau ta farka da full strength ɗin ta sauri sauri ta shirya cikin Adidas straight pepper red gown ta saka flat adidas pams shoe ta yafa veil ta ɗau maƙullin motarta ta sauko ƙasa ganin duk dinner suke yi yasa ta zauna ta yi joining ɗin su har sun kai rabi kafin Hajiya Zeenat ta ɗago ta ɗan kalle ta ta ce

"Baby anya gajiyar surgery É—in nan ya rabu da jikin ki kuwa"? ÆŠan shiru ta yi kafin ta ce

"Eh ya sake ni umma me kika gani"?É—an numfashin relieve Hajiya Zeenat ta sauke ta ce

"Gani na yi kamar son fita kike"!! cigaba da cin abincin ta tayi tana girgiza kai dan overprotective attitude É—in umman su na bata dariya tana 24 amma she is still being treated as a child of 5years..dakatar mata da tunanin ta ta kuma yi ta hanyar cewa

"Baki bani amsa ba fah fita zaki yi"? Ajiye spoon É—in hannun ta tayi ta buÉ—e baki dan son yin magana amma Abban su ya rigata

"Heart nake ga ai aikin ta ne kuma tun around 4 da ta dawo bata fito ba sai yanzu kenan ta sami hutun da take buƙata right baby"? ya ida yana maida duban sa ga Hajiya Zeenat wace ta haɗe fuska kamar wacce ta haɗu da mummunar furuci, ta juya kenan da nufin yi mai sababi akan bai damu da babyn ta ba shi kuma ya juyar da tasa fuskar ta ɗaya bangaren,me yaran zasu saka in ban da dariya in da sabo sun saba da dramar iyayen na su tare da aminan su makwaftan su gidan su Dr Zaid gashi baka isa ka shiga tsakanin su ba kana saka baki zasu gwasale ka.
Hararar wasa ta jefa mai a lokacin da ya kuma juyowa dan ya ga reaction ɗin ta suka sakarwa junan su murmushin ƙauna.

Gyaran murya Bilal yayi ya ce
"Toh ke apple ina zaki tafi by now kin dai ga time it's already 8pm ina ga kamar ki huta"!! haɗa ido suka yi ta mai alamar yayi shiru kar umman su ta hana ta fita dan abin kamar wani sabon abu a duk lokacin da zata tafi dubo patient ɗin ta muddin dare yayi toh tsoro ba zai bar Hajiya Zeenat ta amincewa ɗiyar tata zuwa dubiyar ba sai an sha fama shi yasa bata ƙaunar gaya mata tana da morning theater sai dai ta ce theater ɗin zai yi commencing by 1-2pm dan in dare yayi ta bar ta ta tafi dubiyar patient ɗin ta.

A yau ɗin ma dramar kenan gashi apple ɗin ta na son jaza mata dan haka ta yamutsa fuska ta yi shiru abin ta ganin hakan ya sa Hajiya Zeenat ta yi saurin miƙewa ta isa kujerar kusa da tata ta zauna ta fara taɓa jikin ta duk ta ruɗe

"Baby jikin ne?ina ke damin ki?ba dai sanyin air split É—in theater É—in nan ne ya maki yawa ba"?duk ta ruÉ—e wanda hakan ya janyo attention É—in sauran family members É—in suka mai da duban su ga baby doctor.,ita kuma ganin hankalin umman ta ya tashi ya sa ta É—an sasauta tamke fuskar da ta yi ta ce

"Babu ko ɗaya umma"daga haka ta yi pim haka fah yayan ta Lukman ya rinƙa tambayar ta ƙarahe hawaye ta fara matsewa daga idanun ta ta miƙe ta ce da twin brother ɗin ta

"Apple ungo zo ka raka ni"ta wurgo mai maƙullin motarta ya cafe ya na mata alamar ya zata mai haka daidai lokacin ya ke samin damar ganawa da Bahajjatun sa itama kallon tashi mu je kawai ta mai dan bata jin wani doguwar surutu dan kar ma a gane faking fushin ta take yi,

Zai yi gardama ta ce mai
"Ka tashi mu tafi kawai kokuma wallahi in jaza ma babu abin da ya shafen"ta juya baya ta fara tafiyar ta sumsum ya miƙe ya sallame su wai sai sun dawo yaya Luk kawai ya amsa yana murmushi dan ya san borin gwal ɗin gidan ya tashi yau babu ji babu gani.

Bayan sun fita babu daɗewa ya kammala cin abincin sa ya ma iyayen na sa goodnight dan ya ba wa Abban su space ɗin rarrashin Hajiya umman su sakamakon chanjin yanayi da ta shiga tun bayan fitar ƴan biyun ta Abban su kaɗai ya amsa goodnight ɗin yayin da umman ta kyaɓe fuska Lukman na barin wurin ta saka ma prof kuka mai haɗe da shesheƙa tana cewa
Chapter 6 · 0% Book details