← Book details Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 116 OF 157

Sashe 116

Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 5 min read

  Sosai ya hura mata iska har ta fara regaining tana numfashin da kan ta shi kuma haka ya zuba mata idanu yana kallon ta amma kasancewar ta ɗan ɗau lokaci tana unconscious sai kan ta bai buɗe ba gabaɗaya ko da ta buɗe idanun ta cikin nasa idanun ta sauke har ta mai kallon second sai kuma idanun nata ya rufe alamar dai ta farfaɗo kuma Alhamdulillah bacci take buƙata.
  Yana gama observing nata sai ya zauna haɗe da saka ta jikin sa ya rungume ta yana kallon sama what could possibly be the cause of her unconsciousness bai sani ba amma ko ma menene he pray ba zai kasance damiwa bane dan baya so ta dalilin sa ta faɗa wani halin he knows that he wronged her he hurt her but he wanna make it up for her he wanna clear his self a idanun ta a zuciyar ta.
  Suna a haka sai ya ji ƙarar wayar sa daga cikin aljihun sa kamar ba zai ɗaga ba sai ya saka hannun sa ya ciro wayar ya kai idanun sa kan sunan
_Abba na_,shine sunan da yayi appearing a saman screen É—in.
  Ɗaga wauar yayi ya kara a kunnen sa yayi sallama daga ɗaya ɓangaren sai Dr Muhammad ya amsa sallamar haɗe da tambayar sa
  "Ɗazu na shigo asibiti sai aka tare ni ana faɗa min cewa baku jima da barin asibitin ba kuma an sanar da ni cikin sauri ka fita tare da matar ka is everything alright"??cikin sanyin murya ya ce
"Abba nima ban sani ba haka ta faÉ—i ta sume but yanzu ta farka sai dai tana bacci"!sauke ajiyar zuciya Dr Muhammad yayi yana faÉ—in
"Toh Allah ya ƙara maku lafiya"da amin Zaid ya amsa sannan suka yi ending wayar..
  A nan ƙasa ya ajiye wayar ya maido da hannun sa saman kan ta ya haɗe su da ɗaya hannun sa da ke saman kan ta already yayi clumping yana ɗan kai kawo da ita a jikin sa time to time sai ya sauke mata kiss a saman suman ta wani lokacin a goshin ta,duk ya rasa natsuwar sa da tunanin sa kwata kwata kan sa ya kasa jasaso masa abin yi mai ma'ana guda shi dai ya san yana tare da ita rungume da ita kuma he doesn't wanna let go off her..
  A haka sai da suka ɗau lokaci mai tsayi suna nan zaune shi bai ɗauke ta ya kai ta ɗakin ba shu bai suturta ra ba haka ya bar ta naked sannan suna zaune a tsakar hanya wanda in ba tashi suka yi ba wani in ya shigo yana iya hango su daga ƙasa,.
Jingina yayi da ƙarfen step ɗin ya laluɓo bra ɗin ta ya mayar mata da shi sai dai bai saka hook ɗin gabaɗaya ba guda ɗaya ya saka ya bar sauran daɗa rungumo ta jikin sa yana kallon fuskar ta sai ya ga bacci mai nauyi ne ya ɗauke ta kuma dalilin sa na ƙin tashi shine yana gudun kar ya motsa ta farka alhalin baccin bai ishe ta ba.
  Wani tunani yayi sai ya sunkuyo da fuskar sa ƙasa kaɗa ya kai bakin sa daidai right cheek ɗin ta ya manna mata peg sannan ya ɗaga kan sa ya gyara rungumar da ya mata ya tashi tsaye rungume da ita yana yin komai cikin taka tsantsan dan kar ta farka ta firgita at last headache ya addabe ta,cikin takun ɗaiɗai da tsantsene ya isa har bedroom ɗin sa da ita.,a hankali yayi taku kaɗan har ya kawo kan gadon sai ya kai gwiwar sa saman gadon ya rage tsayin sa sannan ya kwantar da ita a hankali yana gama kwantar da ita ta juya mai baya alamun ta kai wani mataki a cikin baccin nata,
  Gyara mata kwanciya yayi ya mayar mata da suman ta baya sannan ya dawo ta ƙasa skirt da ke jikin ta wanda ya ke mai faɗi da girman gaske ya sa hannun sa ya cire belt ɗin da ta saka da spaces na skirt ɗin a natse yake komai har ya gama cire belt ɗin sannan ya kai hannun sa ya ɓalle hooks da ke side by side na skirt ɗin sai skirt ɗin ya ƙara faɗi,cikin kula ya hau cire mata skirt ɗin ta gefe ɗaya,bayan ya gama sai ya yi ƙoƙarin juyo ta tayi facing ɗin sa nan ma ya ja skirt ɗin ƙasa sai ya cire gabaɗaya.
  A daidai lokacin da idanun sa suka yi tozali da scratch free laps ɗin ta sai da numfashin sa ya ɗauke na wucin gadi sai da yayi yaƙi da numfashin sannan ya dawo mai,wani abu yake ji yana wuce mai maƙogwaro yana zul zul da zafi gaske sai ya ɗauke idanun sa ya mayar kan fuskar ta,she is sleeping calmly and gentile she is damn beautiful and cute so innocent and quit as she sleeps,so many things he likes about her amma bai san dalilin ta na nesanta kan ta da shi ba at least ko da once in a day ne ta bari su rinƙa haɗuwa amma ta datse hanyoyin haɗuwar sannan ta mai strict warning akan taɓa ta kawai in yayi bata yafe ba toh ya zai mata shi..

  gyara zaman sa yayi a kan gadon sai ya ɗago kan ta ya ɗora saman ƙafar sa yana shafa suman ta at the same time yana ƙarewa halittar jikin ta kallo daga pant da ke jikin ta sai bra wanda rabin boobs ɗin ta duk a waje yake idon sa ya mayar kan pant ɗin da ke jikin ta ya ƙurawa ido yana kallo kamar yana ganin wani abin nishaɗi a kan pant ɗin.
  Seeing her naked boos exposed makes him feel an explicit desire and hunger,he is hungry he need something copiously what did he do?tambayar kan sa yayi amsar ɗaya ce
_ka cigaba da kallon ta ai matar ka ce ba haramci cikin kallon ta sannan ko taɓa ta kayi baka yi laifi ba_
  Da wannan tunanin ya daɗa jingina da jikin gadon ya gyara kan sa ya kai hannun sa saman ɗaya daga cikin boobs ɗin ta ya shiga lailaya hannun sa to and fro yadda yake yi yana samin sauƙi da natsuwa dan haka sai ya lumshe idon sa ya cigaba da bin jikin ta sassa sassa ta inda hannun sa ke iya kaiwa ya rinƙa samawa kan sa sauƙi har dai shima baccin ya ɗauke sa baccin da ya manta rabon sa da yin irin sa..

°°°°°°°°°°°°
  _7:55pm_
Chapter 116 · 0% Book details