Sashe 73
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
 "Bilkisu kina ji a jikin ki kamar abin da zaki bar zuciyar ki da jigilan yi zai iya ɗaukar nauyin ta?kina ganin ba zaki cutar da rayuwar ta nan gaba ba in har kika bi shawarar zuciyar ki ba?har ya kai matakin da zaki gasgata tunanin ki ba tare da kin ƙarasa yin gwajin ki ba?anya ba babbar asara kike shirin tafkawa rayuwar ki ba kuwa?what if you welcome his love whole hearted and then he ends up breaking and tearing your heart apart?what if he still have that girl in his heart?what if he remembers her and decide to throw her away in a garbage bin?tuno wannan abin ne ya saka ta miƙewa a 360 tana zazzaro idanu waje tsabar masifaffen kishi ta hau cewa
 "Tir...tir..tir...Allah ya kiyaye Zaid haɗa hanya da wannan yarinyar maƙiyayr mu,,,i reject this thought,,haba,inaa...babu abin da zai yi da ita"..posting tayi tana panting tana son calming kanta sai furzar da iska take yi tana sauke ajiyar zuciya sai numfashi ke faman tsere a tsakankanin kowani second da take shaƙar iskar dake shiga cikin alveoli nata..
"Bilkisu ki natsu ki bi zuciyar ki,Zaid ya zama naki har abada har abada dan ko babu komai aure ya haɗa ku wanda kike fatar ta ɗore har abada,ba laifi in ki amshi abin da kike ji game da shi a zuciyar ki da hannu bibbiyu,,stop the unnecessary hide and seek stop relating your misery to your perfection,no it was meant to happened baki da laifi kuma dan kin yi kishin sa ba abin kunya bane,mijin ki ne fah,ke zaki bada ƙofar da har wata zata buɗe ta shigo rayuwar ku,ke ke da maƙullin zuciyar Zaid dan haka in kin rufe kin adana a keɓaɓɓen wuri babu wacce zata iya zuwa ta ɗauka har ta buɗe kai tsaye ta shige ba tare da shakka ko fargaba ba"..
 Shiru tayi ta dakata tana kallon kanta a madubi sai ta ji kamar akwai wani abin dake taso mata daga ciki cikin zuciyar ta wanda har yake son fasa tsakankanin ƙirjin ta saurin kai hannun ta wurin tayi ta dafe tana sauke ajiyar zuciya.
 Kusan awa tayi a bathroom tana yanta da warwara,bata fito ba sai da ta gama concluding kuma ta amince da final decision da ta yankewa kanta..
 Bath throb ne a jikin ta a haka ta fito daga bayin tana gyara ɗaurin igiyar rigar hankalin ta yayi nisa so take ta ɗau wayar ta ta shiga google dan samin gamsashiyar amsar da take nema dan abin kunya ne ta tambayi Bahajjatu wannan abin is gonna be too childish of her..
 Ko da ta shiga falon bata lura da hasken dake fitowa daga cikin blanket da ta rufe Zaid da shi ba kawai wayar ta ta ɗauka ta yi saurin ƙunna data ta shiga google ta yi typing abin da take nema.
 Ba jimawa ya fito mata da amsoshi har da hotuna abin ya bata mamaki.,,tun da ta zauna a kujerar bata tashi ba sai da ta ji kiran sallar wayar ta na Æ™asar madina da tayi setting kasancewar bai da yawan musulmai sai tsitrarai.Â
 Nannauyan ajiyar zuciya ta sauke tana mai kai idanun ta gare sa da zuwa lokacin baccin gaske ya ɗauke sa sakamakon daɗewar da tayi zaune a wurin tun yana tsimayen ta har bacci ya ɗauke sa.
 Share hawayen da ya silalo mata tayi tana kallon sa in complete shock dan bata san abin da ke ɗawainiya da ita for all these while sunan sa _*Love*_ ba,dama haka abin yaje ko dai ita nata ne ya zo mata a haka da wahalarwa?sai ta ji duniyar ya mata ba daɗi komai ma bai mata daɗi wannan wace irin rayuwa ce haka so zai mata tana zaman zaman ta?ya rasa lokacim da zai kama ta sai lokacin da suka fara samin fahimtar juna lokacin da suka fara fahimtar juna?ta yaya ma so zai mata haka alhalin ya san wanda yake kaiwa harin sam bai san da zaman sa ba??share hawaye ta kuma yi tana kallon sa sai hakan bai mata ba har sai da ta tashi ta nufi kujerar ta zauna a hankali tana son hana kukan ta fitowa fili dan kar ta tashe sa ya farka ya ga tana kuka..
 A hankali kamar mai jin tsoro ta shiga yaye mai blanket ɗin idon ta kyar a kan innocent gentile face ɗin sa da ke nan so calm and good looking.
 A hankali ta kai hanun ta dake shaking kan fuskar sa,,hannun ta na kaiwa kan fuskar sa ta lumshe idanun ta sai ga hawaye na silalo mata dan ba komai take tunani ba illah kanta da take tausayawa dan Zaid....bata gabar sa ita ta sani taimakon ta ɗaya ne Allah bai bashi izinin tambayar ta Asma'u ba dan ta san da zarar ya san halin da take ciki shikenan tata ta ƙare sai dai ta haƙura dan ita ta ɗorawa kanta lalurar da ta san ba zai kawo mata hanya mai ɓillewa ba..
 Har bakwai saura tana kallon sa tana hawayen tausayin kanta haka shima tausayi yake bata dan ta san in har ya gano Asma'u ta taimakawa Mudan har yayi achieving kai su ƙasa toh zai zama so shattered kuma he will be heart broken ko zai iya ɗaukar wannan abin?Allah ne masani..
 Share hawayen tayi a karo marar adadi sannan ta yi calming kanta ta ja iska sannan ta furzar kusan sau uku tana breathing exercise kafin ta mai wani kallo wanda ke tafe da tsantsar tsananin so mai zafi zafi dan hucin son na kan huro mata yana huro mata zafin sa wanda ke ratsa jikin ta har ya fara melting mata jinin jikin ta.
Ita wannan ne kuma ƙaddarar ta a rayuwa ya zata yi da irin zazzafar son sa da ya shige ta ya ɓula ƙowani gaɓa a jikin ta??jan hanci tayi sannan ta hau kiran sunan sa tana yi tana gyara muryar ta dan ya fara rawa kuka ke son kwace mata but she didn't allow it..
 Sau biyu tayi tapping nasa sannan ya juyo da corny looking face nasa ya sauke kan nata already falon is spread with light sai hasken ya so tona asirin halin da take ciki but ganin zai gane sai ta sunkuyar da kanta ƙasa sam ta manta banu kaya a jikin ta sai rigar wanka.
 Shiru shiru ta ji bai ce komai ba haka bai yi attempting tashi ko moving ba sai tayi zaton ko baccin ne bai ishe sa ba ya koma dan haka ta ɗago dan kuma tada shi sai dai abin mamakin shine tangaras ta gan sa a kwance ya kafe ta da idon sa yana mata kallon ƙurilla sai ta rasa abin faɗa dan haka ta bi inda yake kallon da ido sai ta ga ƙirjin ta ya kafe da ido ɗan buɗaɗɗen wurin da yayi exposing ƙirjin ta sakamakon rashin haɗewar rigar wu guda saboda kamar falmarar riga yake haɗawa ake yi a ɗaure toh nan space ɗin yake kallo kamar his life is laid on it sai dai the most surprising and amazing things is that she didnt react,bata yi wani silly reaction ko response ba illah maida idon ta kan sa da tayi tana mai cewa
 "Lokacin sallah ne yayi ka tashi kar ka makara"a yanayin maganar ta one can see the misery she is in presently ga alamun karaya daga muryar ta.
 Kallon ta ya shiga yi cikun ɗaurewar kai yana mamakin rashin responding ko reacting ma kallon da ya mata.
 Tashi yayi daga kwancen ya ɗan zauna haɗe da haɗa hannayen sa biyu yayi cupping fuskar sa yayi zugum kafin daga baya kuma ya tashi yana mai ce da ita
"Thanks"ta mai murmushi haɗe da saukar da idon ta ƙasa dan bata son haɗa ido da shi kallon sa kaɗai na increasing venom da je yawo a jikin ta wanda ya sami kafar shiga ne sakamakon son sa da yayi poising ɗin ta because his love at this moment have no difference with a poison dan ya shige ta ba a lokacin da ta shirya ba ba da sanin ta ba ya shige ta so she consider his love as a poisoning element that convert and react to her chemical electrodes that moves and perform their functions by each passing second and she have no justification to this love she have for him indeed this is *the love saga....*
 Tana kallon sa yayi shigewar sa ita kuma ta zauna a wurin tana tausayawa rayuwar ta ko ya zata kasance in har ta gama tabbatarwa da ita kaɗai ke shawagi cikin son sa amma ban da shi..
 Da yake tana fashin sallah ɗazu da ta shiga wanka ta ga ta fara staining pant ɗin ta sai ta gane monthly period nata ne ya zo hakan ne ma ya sakata zama ba tare da ta saka kaya ba dan ko ta saka ɓaci zasu yi kuma wahala take sha ba lallai bane ta iya wanke su ko a gidan Umman ta ke mata wankin in ta fara but now she is married kuma ba so take Zaid ya san halin da take ciki ba because they are still different basu zama abu ɗaya ba..
Â
 Tashi tayi ta nufi table da landlune ke ajiye,so take tayi making order na dinner ɗin su,har ta kai hannu ta ɗauka sai ta ga ya leƙo daga shi sai towel da yayi tying around his waist jikin sa jiƙe da ruwa ga kumfa nan a wasu sassan jikin sa kamar ya sani har ya fara soaping kansa sai ya fito dan bai so su ci abincin hotel ɗin he wanna give her a special treatment for taking care of him.
"Don't bother calling,a waje zamu ci abincin dare humm"!!ya ida yana mai assuring nata da idanun sa sai ta ɗan murmusa sannan ta mayar da wayar ta ajiye shi kuma ya koma ciki dan ƙarasa wankan sa..