Sashe 37
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
She was mad she was insane dan maganganu kala kala ta shiga yi wanda a nan yayi nasarar ingiza ta har ta amince da buƙatar da ya zo mata da shi ita kaɗai ce zata amince da wannan buƙata ta shi amma ba Afzal ba.
"Thank you baby sis kin gama min komai da kika amshu buƙatata no more cry no more worries from now henceforth hum"?amsa mai tayi da kai tana share hawayen ta ce mata yayi ta tashi au tafi dinning dan cin dinner,she wasn't hungry but saboda yayyen ta sai ta ji kamar ta ɗan sami appetite na cin abincin.
Bin bayan sa t yi suna saukowa suna magana ƙasa ƙasa a nan ya ce da ita ta ma kelita haƙuri ta mayar da ita bakin aikin ta dan yarinyar na mata ƙoƙari sosai jin sa kawai ta yi dan kamar ydda yake da kafiya akan abu haka itama ke da kafiya as far as she is concern kelita is fired and that stay final in ba dan ma shi da yake yayan ta ba ne kuma ta san halin sa ba da sai ta ce hala neman kelitan yake yi da ya nace da batun a mai da ta bakin aikin ta,da haka suka ƙaraso dinning table inda suka yi zaman 5minutes dan jiran Afzal kafin ya sauko yayi joining ɗin su,gaisuwa ta musamman suka yi shi da Bahajjatu ta mai sannu da zuwa tare da tambayar sa masu jiki ya ce mata da sauƙi dan shi gudun sanar da ita gaskiyar lamarin yake bai san she is aware of everything ba..
Serving ɗin su aka yi suka fara cin abincin peacefully ya ga har sun yi rabin plate bata ce ƙala ba suka kusa gama cin abincin bata tanka ba sai ya fara suspecting ko dai an sanar da ita ne but me ya sa bai jiyo hayaniyar madness ɗin ta ba daga ɗakin sa?ko dai ta gyaru ne ta daina masifar ta da ke yawo a jikin ta ne?who knows maybe Allah ya shiryar da ita.sai ya basar shima bai ce komai ba har suka gama aka yi clearing table zata tashi ta wuce ya kirawo ta
"Baha"!!tsayawa tayi ta ce
"Na'am yaya"!
"Zo ki zauna ina da magana da ke"komawa ta yi ta zauna kamar wace ba abin da ke damin ta sai da ya gama nazarin ta sannan ya tambaye ta
"Wai kin kuwa san halin da yaya ke ciki shi da aminiyar ki"??jijjiga mai kai tayi tana share hawayen ta sai mamako ya kama shi ya ce
"Wa ya faÉ—a maki"?ta ce
"Yaya Hakim ne"shiru yayi yana tunanin anya ba sauƙi daga Allah bane ya fara zuwar masu seeing that yayi wa Hakim nasiha ɗazu ya ji yanzu kuma Bahajjatu ta san labarin abin da ke faruwa but yet bata yi reacting ba?what a miracle yayi exclaiming kafin itama ya shiga yi mata nasiha ƙarshe ma haɗa su yayi ya rinƙa yi masu nasihar dan dai ya kwantar masu da hankali daga bisani ya ce da su su je su kwanta su huta.tashi suka yk suka sallame shi kowa yayi hanyar ɗakin sa shima ya nufi nasa ɗakin da relieve na samin chanji a gidan na su daga wun ƙannen sa at least sun girma da zasu iya taya sa wurin taimakon yayan su da baby doctor si yi recovering lafiya ƙalau,with this thought in his mind ya kwanta bacci dan bai so a kira shi a fara tambayar sa dalilin sa na dawowa sai ya kaahe wayar gabaɗaya he believe Bilal can handle everything kafin Hakim ya tafi dan shi a nasa ma in ya gama monitoring Bahajjatu ya ga eh lallai ta yi hankali bata da zuciyar nan da ya san ta da shi sai su tafi tare da Hakim....
Kusan kwanaki biyu yana lura da ita babu abin da ya samo na ganin ido daga gare ta dan haka ya yanke hukuncin yi mata albishir na tafiyar ta da Hakim zuwa ƙasar germany akan da dare in sun haɗu a dinner zai sanar da ita dan da ya so su tafi tare da either Lukman or Jamil but dukkan su babu wanda ke available sai dai in sun dawo daga tadiyar da suka yi.
It was in the morning da suka haɗu wun breakfast yana ma sauri zai tafi asibiti yake sanar da su cewa he have a surprise for the both of them in ya dawo suka ce mai sun matsu ya sanar da su amma ya ƙi yayi tafiyar sa.fitar sa babu daɗewa suma suka yi ficewar su..
_10:00pm_
Afzal,Hakim da Bahajjatu,zaune a parlor suna jiran jin me zai sanar da su amma yayi shiru sai chan ya ce
"Guess what"?turo baki tayi ta ce
"Whattt yaya kana ta ja mana rai"!!É—an dariya yayi kafin ya ce
"Zaki bi Hakim ku tafi germany gobe dan komai naku is well set babu wani abu da ya rage"!!murna ne ya kama su su duka har ta je ta rungume sa tana ce mai
"I love you yaya i love you so much thank you for allowing me to go visit them"murmushi suka mata daga baya suka ma Afzal É—in godiya ya ce da su su shirya tafiyar wuri za su yi,murna ne fal a ran su dan haka cikin nishaÉ—i suka yi shirin su suka kwanta bacci....
*************
A chan germany kuwa da Hajiya Zeenat ta gama fushin ta sai ta haƙura ta tafi ta yi wankan ta abincin ne dai bai shiga sosai ba dan bata jin zai sami masauki a jikin ta ɗiyar ta na kwance sama da sati biyu bata ci komai ba ina ta ga ƙarfin cin wani abin.
Sai da prof yayi dagaske kafin ta chakwalkwala abincin ta ce ta ƙoshi ta matsar gefe.ce mai ta yi ita sallah zata yi kafin su koma asibitin ya ce toh shima bari ya tafi dan yin sallar dan haka kiran Dr Maher yayi a waya akan ya zo su tafi sallah,sai da ya kwantar mata da hankali sannan ya fita daga ɗakin ta tayar da sallah shi kuma ya sauko ƙasa dan jiran Dr Maher.
Da lallaɓa da encouraging words ya samu ta haƙura ta yi shiru ta daina kukan har zuwa lokacin da kiran prof ya shiga ya sanar da ita sallah zasu tafi ta mai Allah ya kiyaye hanya bayan tafiyar sa ne ta yi sallar itama ta zauna roƙon ubangiji da ya ba ma ƴaƴan su lafiya ya ta da kafaɗun su ba dan zunuban su ba,sosai ta masu addu'a dan watanni uku zuwa huɗu da aka ɗebar ma ɗan ta akan adadi lokacin tashin sa ba abu mai wuya bane a wun ubangiji...
Da ta idar ne ta nufi ɗakin su Hajiya Zeenat a inda suka zauna zaman jimamin conditions da likitan ya zayyano masu game da farfaɗowar Zaid but sun yi realising cewa komai shall be possible da yardar Allah.ba jimawa suka shirya dan tafiya asibitin inda tare suka fito suka tarar da taxi na jiran su ba ɓata lokaci suka shiga ya wuce da su zuwa asibitin,ko da suka tafi sai suka tarar da Bilal ne kaɗai suka tambaye shi inda Afzal ya tafi bai ɓoye masu komai ba ya sanar da su cewa ya koma Nigeria but ya ce Hakim zai zo dan saboda akwai ayyuka da suka taru da yawa a hospitals ɗin iyayen su and there is no one to take care of them sai shi kaɗai,
Abin ya ɓatawa Ammi rai har ta fara bambamin cewa aiki ya fi ƴan uwan sa muhimmanci a gare sa kenan in ba haka ba ana wannan hali har wani aiki mutum zai je yi but Hajiya Zeenat ta yi calming nata ta ce dole ne ya kula da wani fannin since there is no one to do it da haka dai ta yi shiru not because ta yi niyar yin shirun sai dan kar ta janyo magana a hospital premises.
Ƙarasa shiga cikin ɗakin baby doctor suka yi inda suka ganta kwance tana bacci kamar dai yadda suka bar ta this is 3 hours da barin su asibitin but bata tashi ba abin ya dame su sai suka koma chan gefen Zaid dan ganin ko an sami improvement but shima still a nan gwiwowin su ya fara sagewa shi Bilal mai kukan ne dai ya ƙarfafa masu gwiwa dan shima jiran zuwan Hakim ya ke yana son komawa gida yayi resuming aikin sa maybe kafin sati ya wuce zai ji an ce da shi an sami improvement dan zaman sa a nan ɗin gani yake kamar abubuwan basu cigaba..
Zaman jiran farfaÉ—owar baby doctor suke yi dan sun san shi kam Zaid ba tashin yanzu yanzu bane.. Cikin hikimar ubangiji kuwa zaman su babu jimawa suka ji kira daga ofishin likita da suka tafi hints ya basu akan yanda zasu kula da ita yanzu da ta farfaÉ—o dan gudun kar ta kuma collapsing kamar yanda ta yi É—azu godiya suka mai suka fita suna murnar ta farka..
She is awake and cool dan a zaune jingine da bed cradles suka riske ta an saka mata soft pillow ta bayan ta tana sipping wani abu da basu san ko menene ba a tea cup rufe da murfi sai straw da take sipping da shi wanda ya ke ta saman kofin..
Hamdala suka yi na ganin ta cikin sukuni har ma tana iya shan abu tana iya riƙewa da kan ta.ƙarasawa ciki suka yi a nan aka shiga tambayar ta me ke damin ta ina ke mata ciwo ita dai murmushi kawai ta rinƙa yi har suka yi shiru ta ce da su
"Am fine am absolutely fine you all can see that am good"!!ta faÉ—a tana masu murmushi dan hankulan su ya kwanta sai suka faÉ—aÉ—a fara'ar kan fuskar su.tambayar su ta yi