Sashe 105
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ammi am sorry..am so sorry"..kallon sa tayi ta É—an buÉ—e idanu tana faÉ—in
"Sorry?sorry for what Zaid"?Ammi ta gama É—aure sa da jijiyar jikin sa wannan tambayar na nufin ya buÉ—e baki yayi mata bayanin komai a wuce wurin
 "Ammi i couldn't take care of your flower ki gafarce ni"sai kuma ya riƙo hannayen ta cikin nasa ya camza poaition daga zaune zuwa tsugune gwiwowin sa ƙasa kamar mai nemar yafiyar ta.
Cikin jimami ta ce
"Zaid ka saka ni cikin loko ban fah gane inda zamcen ka ke nufa ba"!!duƙar da kan sa ƙasa yayi dan ya rasa ƙarfin kallon ta kunyar ta yake ji sosai..
"Ammi Bilkisu ta yi fushi da ni...,ranar da muka dawo ba tare muka dawo ba,a chan ta baro ni ita kuma ta dawpmo sai daga baya na dawo..., nayi tunanin zata tafi chan gidan ne shi yasa nikuma na kasa tafiya gidan dan kunyar ki nake ji ban san yadda zaki ɗauki magana ta ba but believe me Ammi na ba zan maki ƙarya ba ban san abin da na ma Bilkisu ba kawai fushi ta yi da ni ban san laifin da na mata ba trust me Ammi i tried so hard ta tsaya muyi magana but she didn't listen to me"zuba mai idanu tayi tana kallon sa kamar bata san da zaman labarin ba sai yanzu da yake sanar da ita,ƙala bata ce da shi har sai da ya kai aya sannan ta buɗi baki kamar abin ya bata mamakin nan ta ce da shi
 "My boy toh ni kuma mai ya shigo da ni cikin matrimonial affairs ɗin ku?uhum?you see..,shi dama auren haka yake dole ana samin matsaloli dan haka is not a big deal ba wani issue bane you can solve it yourself,ka ga tun ɗazu Abban ku ya tafi office kuma ya kamata in tafi dubo sa dan i have start missing him already okey,let me get going"tana gama faɗar haka ta ɗau car keys dama cikin shirin fita take shigowar sa ne ya sa bata fitan ba.
 Abin da Ammi ta mai yana iya kiran sa shaguɓe dan yi mai hannun ka mai sanda ta yi sam bai zaci haka response ɗin ta zai kasance ba sai gashi ta bar sa guiltiness ya gama da shi kenan.
 Cikin zuciyar sa ya ce
"Wannan ai shine iya ruwa fidda kai" É—in,Ammi ta gama da shi yana tunanin in ya mata bayani zata yi reasoning da shi sai gashi ta bar sa what will he do..
 "My boy bara na tafi take care ko"!!murmushin ƙarfin hali yayi daga haka ta sa kai ta fita shima sai ya tashi cikin azama ya biyo bayan ta a yadda ya so abin ya zo mai bai zo mai a haka ba dan so yayi da Ammi ta fahimce sa sai ya mata maganar tafiyar da yake son yi zuwa koma dan har mafarkin Asma'u yayi cikin baccin sa na daren jiya wai tana mai kuka tana neman taimakon sa shi yasa da ya tashi a yau ya ƙudiri aniyar tafiya Yola da sai wani satin ya so tafiya amma mafarkin da yayi da ita sai ya yanke shawarar tafiya yau kawai in ya so sai ya kwana a chan dan yana ji a jikin sa kamar babu lafiya..
 Tare suka sauko har ƙasa ta mai bye bye shi kuma ya zauna nam falon yana tunanin yadda zai ɓullowa lamarin tsakani da Allah ji yake in har bai tafi ya ga yarinyar nan ba ba zai iya samin sukuni ba,ajiyar zuciya ya sauke ya kirawo mai abincin su ya ce da ita ta kawo mai breakfast shi kuma ya shiga laluɓar layin Dr Hussain dan ya san by now yana chan yana hutun sa.
 Sau biyu yana kiran sa sai a karo na ƙarshe ya ɗaga cikin tsokana ya ce
"Na baby doctor ba da kanka a sare in ka koma gida ka ce da Ammi ya ɓace"dariya yake yi a yayin da yake mai wannan tsokanar shi kuma Zaid ɗan murmusawa yayi yana kuma tuno dargar da suka yi shi da ita a shekaranjiya tunowa yayi da yadda body structure nata yake in ba dan yanzu da ta ƙara weight ba very tiny amma mighty,kuma tunowa yayi da daren su wanda ya rasa matsayin da zai ba wa wannan dare cikin zuciyar sa dan har yanzu ya kasa tantance ma'anar daren nan ko da mai zai wa daren laƙabi shi bai sani ba..
"Hey na Bilkisu"sai yayi tsirit ya dawo daga tunanin da yake yi ya ce da shi
"Good morning Hussain"amsa mai yayi da
"Morning babyn Ammi"dariya yayi kafin ya ce
"Hey kar fah ka manta na ajiye mata dan haka na fi Æ™arfin a ce da ni baby"dariya sosai Dr Hussain ya mai kafin ya ce.Â
"Toh na ji na Bily goga"dariya suka yi at the same time wani banzan tunani Zaid wanda ya saka sa cige lips É—in sa yana girgiza ka yana murmushi sai ya shafo sajen sa yana jin nishaÉ—in yanayin da yake ciki dan hasashe mai tsanani yake yi duk hankalin sa ya tafi ga wannan tunanin ya manta shaf akan waya yake..
 "Zaid kana nan kuwa"?ajiyar zuciya ya sauke sannan ya ce cikin kwanciyar hankali dan hasashen da yayi ya saka hankakin sa kwanciya
"Guy akwai damuwa fah"sai yayi shiru hakan ya saka Dr Hussain saurin tambayar sa
"Damuwa kuma?wace irin damuwa kuma Zaid"
"Huh"ya furzar da iska daga bakin sa yana jujjuya maganar a ran sa kafin ya furta
"Menn,Bilkisu has gone mad for the past 2 days"...
 Abin ba ƙaramin dariya ya ba Dr Hussain ba wai she has gone mad
"Kai fah É—an rainin wayo ne Zaid,matar taka kake ce mawa tana hauka?anya ba tare kuke haukar ba ma kuwa"?abin ya ba Zaid dariya dan haka ya ce
"Hussain ba fah wasa nake ba.,fushi fah sosai Bilkisu ke yi da ni kuma wallahi wallahi ban san me na mata ba ainihin laifin da na mata ban sani ba"!sai a sannan Dr Hussain ya natsu ya ba da Zaid hankalin sa
"Wai da gaske kake kuna da matsala tsakanin ku"?sai kuma Zaid ya ga rashin dacewar hakan ko ba komai bai kamata ya faÉ—i sirrin sa ga wani ba aure ya wuci gaban wasa dan haka zai barwa kansa damuwar sa in yaso in ta sauko sai suyi settling kan su dan hakan zai fi.
"Don't border manta kawai"abin mamaki sai Dr Hussain ya ce
"No Zaid gaya min mana"girgiza kai Zaid yayi kafin ya ce.Â
"Am serious ka manta kawai yanzu ina kake"?girgiza kai Dr Hussain yayi yana jimamin rayuwar Zaid mutum ya É—aurawa kan sa izza kana tattare da matsala da damuwa amma ka ce ba zaka yi sharing da wani ba sai kai kaÉ—ai Allah ya shirya mai abokin nan na sa..
 "Ina gida na"sai ya ce
"Wani gidan naka"cikin rashin tunanin komai ya ba sa amsa
"A nan yola"da sauri ya tashi daga jinginar da yayi da kujerar yana faÉ—in
"Alfarma zaka min kuma kar ka ce a'a please Hussain"sai yanzu Dr Hussain ya gano bakin zaren
Goddamn it bai so hakan ba dan har shi kan sa baya son alaƙar sa da Asma'u bare yanzu ma da abubuwa suka kacame masu da matsalar da ta kunno kai gidan su Asma'un dan komai a kunnen sa tun daga rashin mutuncin fyaɗe da Mudan ya mata har kawo ga labarin cikin da ke jikin ta duk yana sane hakan ne ma ya sa yake son nesantar Zaid da ita
"Hello Hussain kana nan kuwa"??duk a dame yake
"Ehh....ehh...ina nan..errmmn..ka sani..yanzu dai ka bari anjima zamu cigaba da magana ka san yanayin mutum mai iyali ba sai na maka bayani kaima ka san yanayin ai"shashantar da maganar yayi dan baya so Zaid ya zurfafa cikin zance kwata kwata baya son ya É—auko masa maganar Asma'u..
 Cikin Æ™osawa Zaid É—in ya ce.Â
"I know that you wanna dodge me and my questions amma ka sani in baka tsaya mun yi maganar nan da kai ba yau ba sai gobe ba zaka gan ni a yola am serious"..
Iska ya furzar daga bakin sa kafin ya ce
"Zaid you won't enjoy any thing cikin bayanin da kake so na maka dan haka kawai ka bar maganar nan dan rashin jin sa ya fiye maka allhairi"shiru Zaid yayi kafin ya ce
"Wani abin ne ya faru da Asma'u"?wai shi Zaid ba'a iya shigar da shi ne?toh ko ma dai menene ba zai ji komai daga gare sa ba.
 Pretending yayi wai baya jin sa sosai ƙarshe ma kashe wayar yayi yayi saurin sakawa a flight mood..
Ba ƙaramin ɓaci ran Zaid yayi ba kenan wasa da intelligence nasa Dr Hussain yayi,bin kiran ya rinƙa yi kamar marar hankali amma bai zuwa abin ya ƙona mai rai wurgar da wayar yayi saman kujera yana mai jin ba daɗi cikin ran sa abincin da aka kawo masa ma har ya fara hucewa kallon abincin yayi ya kalli agogo hannun sa ya ga har goma yayi sai ya ɗau slice ɗaya na toasted bread ɗin ya ɗauka ya kai bakin sa yayi biting ya ɗau kofin ginger tea da aka haɗo mai ya kurɓa daga haka ya tashi ya nufi hanyar waje yana kiran mai aikin ta zo ta kwashe kayan abincin..