Sashe 141
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tashi Hajiya Madina tayi ta shiga ta haɗa mata ruwan wanka haɗe da zuba mata bath lotions masu sanyin ƙamshi sannan ta haɗa mata wani ruwan turare da na tsuguno sai da ta tabbatar da cewa komai yayi daidai sannan ta fito ta ce da ita ta shiga ciki tayi wankan,.
Tashi tayi ta shige da kayan jikin ta ta rufe toilet ɗin bayan shigan ta ne Hajiya Zeenat ta buɗe baki fa nufin yin magana amma Hajiya Madina ta hana ta ta ce magana ta wuce iya halin da take ciki ma ya ishe ta haka nan ba sai an ƙara mata da wani damuwar ba...
Ko a toilet ɗin ban da kuka babu abin da ta ɗau lokaci tana yi kuka take na kewar mijin ta dan babu abin da ke dawo mata sai wankan da suka yi na ƙarshe tare da shi yadda suke facali da ruwa daga cikin bathtub ɗin har yadda ta rinƙa wasa da fuskar sa tana shafa mai foam a fuska ta shafa a girar sa sannan ta shafa mai round his mouth wai tana mai father christmas duk waɗannan moments ke ta dawo mata tana tuno su tana kuka,..
Bata fito da wuri ba dan sauran kayayyakin ma bata bi ta kan su ba ta fito ɗaure da towel idanun nan sun rikiɗe sun koma jajir sun ƙara girma..
ganin ta haka sai Hajiya Madina ta ce
"Ke kin yi amfani da sauran kayan kuwa"?ko ta kan su bata bi ba dan haka ta girgiza kai sai ta harare ta tana faÉ—in
"Toh koma ciki"haka kamar idol ta koma ita kuwa Hajiya Zeenat mamakin Hajiya Madina ne ya cika ta ana ta kai tana ta kaya wato duk inda zata tafi da waÉ—annan kayayyakin take tafiya ikon Allah...
Tana tsaye daga bakin ƙofar tana jiran fitowar ta haka a takure tayi tayi tsugunon sannan ta ɗauraye jikin ta da ruwan turaren da ya gama yin sanyi...
Alwala ta kuma yi sannan ta fito zata yi sallah Ammi ta hana ta akan ta fara cin abinci,a halin da take ciki komai aka ce da ita tayi zata yi dan son gamawa da mijin ta..
Natsuwa tayi ta ci abincin a hankali har ta kammala ta yi rinsing bakin ta ta saka doguwar riga ta saka hijabi ta hau saman sallaya ta tada sallah,..haka ta rinƙa yin sallolin har ta idar sannan ta zauna ta yi addu'oin da zata yi ta tashi tsaye tana kallon Ammi fuskar ta gwanin tausayi sai Ammin ta miƙe suka fito tare da Bilkisun suka nufi ɗakin Zaid ɗin da zuwan su ta ja birki ta tsaya tana faɗi mata
"Ga É—akin nan make sure you take care of your husband properly okey"gyaÉ—a mata kai tayi sannan ta shige ciki ta zauna idanun ta kan fuskar sa kan sa naÉ—e yake da bandage kamar dai ba wani abin da ya same sa tana kallon sa tana tausaya masa..
Hannun su ta haɗe wuri ɗaya tayi interlocking ta yi kissing hannun tana jan hanci tana surutai kamar zararriya kewar sa take ji tana magana tana taɓa cikin ta tana kallon fuskar sa
"Hero please wake up i missed you alot i missed your cuddle please come back to me come back to our baby am so sorry i couldn't stay back and see you in pains please forgive me my husband my hero"tana kuka ta rinƙa nanata kalmar ya yafe mata har dai ɓarawon bacci ya zo ya sace ta ba tare da ta shirya ma baccin ba dan ko cikin baccin mafarkin sa take yi...
*_S,Ibraheem_*
Follow@siyamaibrahim
*âšœBWA*
_{Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers}_
  👄 °°°   °°°👄
       °°
        °
*🎀IYA RUWA FIDDA KAI*🎀
   _{the love saga}_
*#Hot love*
*#Romance*
*#allegation*
*#Epic*
*# Arrogance*
*#Pains*
*#Regrets*
*#Obscure and more*
 *SIYAMAIBRAHEEM* Wattpad@siyamaibrahim
 *41*
 Karaf ta tashi sakamakon jin motsin hannun sa cikin nata hannun dan a mafarkin ta ta gan sa yana mata sallama akan ya tafi har abada kuma yana son ta fiye da yadda take tunani tana tsaka da mafarkin ne ta ji motsin hannun sa shine ta yi wuf ra farka..
 Ganin sa tayi yana juye juye a hankali daga dukkan alamu kan ne ke mai ciwo dan haka ta yi saurin raba hannun su ta fita tayi hanyar ɗakin ta tana kiran sunan Umman ta..
 Kamar daga sama Hajiya Zeenat ta ji ana kiran ta sai tayi saurin tashi tana dube dube sai ta kuma jin sunan ta a nan ta tabbatar da cewa Bilkisu ce dan haka tayi saurin gyara hijabin ta ta fito tana duba ta..Â
 Chan nesa ta hango ta tana tahowa a hargitse sai tayi saurin ƙarasawa inda take tana son dakatar da ita daga ihun da take yi saboda yanayi na asibiti kar ta dami wasu..
 Tana ihun tana tafe har suka haɗe da Hajiya Zeenat ta rungume ta a jikin ta tan faɗin
"Baby lafiya,,me ya faru"?jiki na ɓari tana faɗin
"Umma Zaid ne ya farka zo ki gani"...
"Ya isa haka nan na ji toh mu tafi amma calm down kina ɗaga hankalin ki da yawa kin kuma san bai dace da state of health ɗin ki ba"shiru tayi amma jikin ta bai bar ɓari ba haka dai tana jikin Umman suka koma ɗakin Zaid ɗin wanda zuwa lokacin har ya koma baccin sa dama tsorata da tayi da lamarin ne ya saka ta firgita fiye da ƙima...
 "Kin gani,,har ya koma bacci zo ki zauna ki daina ɗaga hankalin ki akan rashin lafiyar sa zai warke kin ji baby"?gyaɗa mata kai kawai tayi ta koma ta zauna kusa da shi ita kuma Hajiya Zeenat ta fita ta koma ɗakin Bilkisun duk tausayin yarinyar ya gama kama ta a ce an yi aure har yanzu ba'a sami kwanciyar hankali da natsuwa ba sau biyu suna zaman asibiti duk a hargitse yaushe su wannan jarabawar zata zo masu ƙarshe ne...
 Tun da ta koma ɗakin ta zauna ta ƙura mai ido tana kallon sa kamar bata san sa ba,a cikin jikin ta ta san rashin lafiya ne ƙarara ke addabar ta amma dole ta danne dan ta kula da shi,a haka har asubahi ya gabato in ta kalle sa ta kai mai kisses a jikin sa gabaɗay ta gama sagewa da wannan irin murɗaɗɗen al'amari masu yau lafiya ana zaune cikin jin daɗi gobe akasin haka when will all these get over....
 Jin kiran sallah tayi dan haka ta miƙe ta shiga bayin ɗakin da yake ta yi alwala ta dawo ta tayar da sallah gabaɗaya jikin ta wani iri yake mata kamar ba'a jikin ta ba rashin lafiya ne ke ɗawainiya da ita amma haka ta daure tayi sallar ta zauna ta rinƙa yi ma mijin ta addu'ar samin lafiya haɗe da fatar iyakar wahalar kenan...
 Tana idarwa ta miƙe ta nufi gadon nasa tana kallon sa a haka bacci mai nauyi ya ɗauke ta dan throughout daren jiya bata koma bacci ba tun da ta farka haka ba dan hankalin ta na kwance ba ta koma baccin hannun ta cikin nasa....
 A nan ɗakin ta kuwa Hajiya Zeenat da Hajiya Madina haramar komawa suke yi saboda dama abin da ya kamata su yi sun yi kuma ya farka and they thought of leaving the children alone saboda in har Bilkisu na ganin su tana iya zama relaxed kuma ko wace mace a gidan mijin ta dole ita zata zama komai na gidan kamar yadda su suke yi a nasu gidajen dan haka 11am flight zasu bi su koma saboda likitan yayi reassuring nasu akan komai zai yi daidai since he is now back to his normal state of health...
 "Ni ko Hajiya Madina in tambaye ki mana"cewar Hajiya Zeenat sai ta juyo ta kalli aminiyar nata ta ce
"Ina jin ki"gyara zama tayi kafin ta ce
"Wai a ina kika samo waÉ—annan haÉ—e haÉ—en da kika ma yarinyar nan jiya"??murmushi Hajiya Madina tayi kafin ta ce
"So kike ne in baki ko ko son sanin asalin sa kike"?sai itama ta mayar mata da murmushin dan ta san halin Hajiya Madina sarai in har bata son revealing maka abu toh sai ta rufe maka baki ta yadda sai ma ka rasa me zaka kuma yi mata tambaya a kai..
 "Ko ɗaya kawai dai tambaya ne amma tunda an min hannun ka mai sanda bara nayi shiru"dariya suka yi at the same time suka tafa sai Hajiya Zeenat ta zayyane ma Hajiya Madina abin da ya faru a daren jiya wato firgitan da Bilkisu ta yi..
 "Hmm ai ni yaran nan ma tausayin su nake wallahi kin san fah tun da aka yi auren nan kwata kwata ba wani natsuwa suka yi ba sam yadda na so su more auren su bai yiwu ba dan basu zaga ba babu honeymoon ga ciki ya shiga ɗan space ɗin da suka samu kuma sun zo hutawa and this is the result i feel very bad for them is not easy gaskiya a ce kullum mijin ka bai da lafiya dan ma yarinyar na da juriya ne if not wace macen ne zata iya da rashin lafiyar sa Allah dai ya ƙara masu lafiya"ajiyar zuciya Hajiya Zeenat tayi tana faɗin
"Amin"daga haka suka shiga tattaunawa akan sha'anin rayuwa har dai suka komo kan zancen su Bilkisu na rashin dawowar ta har dai Hajiya Madina ta tashi da niyar tafiya dubo su sai suka jiyo sallamar Bilkisun haɗe da turo ƙofar ɗakin..