Sashe 3
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Good what did you do as the chief head then"? Bata so furtawa ba amma haka ta daure ta furta
"Let it be"cikin jin daÉ—in É—iyar ta shi ta ji maganar shi ya ce
"Allah ya maki albarka"ya juya gare su ya ce dasu
"You guys can go amma kar ku bari hakan ya sake faruwa again ina dr ZM"? Suka rasa abin cewa yayin da ita kuma ta ɗan yi leaning da kujerar da take zaune jira kawai take su fita ta saka mai kukan gajiya da tayi da aiki tare da su ita ya haƙura ya tura ta ɗayan asibitin sa ta yi aikin ta a chan in ya so sai shi dr ZM ɗin da na nace mai ya bar shi a nan.jin yayi tambayar shi yasa ta daɗa mayar da hankali dan jin amsar da zasu bayar sai dai kafin su ba da amsar ya riga su ta hanyar cewa
"Am here sir"cikin mamaki suka juya auna kallon shi ita kanta buÉ—e lumsassun idanuwar ta tayi ta zuba su a kan shi shima kallon seconds ya mata ya É—auke fuskar sa ya mayar kan wannan dattijon wanda ya faÉ—aÉ—a murmushin sa ya tambaye shi
"Where were you ban gan ka cikin conference room ɗin ba tun da na zo"kallon sauran yayi sun gane me yake nufi dan haka suka fita ya tura ƙofar ya zauna kusa da shi ya ce
"Dad ban sami damar halartar meeting ɗin ba ne sakamakon emergency call da aka min a skylight yanzu na dawo"mamakin ƙaryar da ya zabga take yi mutumin da yake asibitin nan tun ma kafin a fara meeting ɗin zai ce wai ya wani tafi skylight lallai wasu lokutan al'amurar shi na bata mamaki gashi dai namiji a tsaye amma some times yakan bata mamakin kare kansa da yakan yi in ya aikata ba daidai ba gashi mahaifin ta baya ganin laifin sa
Murmushi ya mai kafin ya ce"Zaid Allah ya maka albarka irin ayyukan da kake yi da ɗawainiyar da kake yi between this three hospitals ban da komai na cewa gare ka sai albarka da maka fatar alkhairi indeed my friend has trained and raised a kind hearted son ina fata wataran alaƙar mu ta ƙara ƙarfi fiye da haka"haɗa ido suka yi shi da ita wai me yasa addu'ar iyayen su bata wuce wannan ne?basarwa suka yi kamar babu komai yayin da shi kuma ya amsa mai da
"Amin dad"daga haka ya juya ya kalle ta ya ce
"Baby ya maganar outreach É—in da zaku tafi a garin Adamawa have you finish your preparation"?
Ya ilahi wai me Abban ta ke nufi ne da batun wannan outreach ɗin a ce gabaɗaya asibitin an rasa waɗannda zasu tafi outreach sai su yau da ita da wasu ne abin zai zo da sauƙe amma ita da shi how?ina ba zata yarda ba,ɗagowar ta kenan dan sanar da shi cewar itafah ta fasa amma kuma sai ya rigata magana
"Dad ta gama tun last week muka gama komai da yadda abin zai gudana within 3week É—in baka da damuwa in dai ta nan ne"ya ida yana mai sakar mata da murmushin mugunta dan ya rantse sai ta tafi outreach É—in nan ko tana ra'ayi ko bata ra'ayi kuma ya san ya gama É—aure ta da jijiuoyin jikin ta dan bata iya jan magana muddin yana wurin dan izza da jiji da kan ta ya sa bata son yawaita magana a gaban sa dan haka shiru ta yi tana kallon ikon Allah
"MashaAllah Alhamdulilah toh ai ina ganin babu wata magana kuma tunda kun gama komai about your accommodation kuma komai has been settled jiran ku kawai ake"É—agowa yayi ya kalle shi cikin girmamawa ya ce
"But dad ai har accommodation ɗin has been taken care of by me in ba zaka damu ba nake ganin tunda ni na kawo shawarar ai ni ke da alhakin kula da lafiyar ta dan haka na yi booking mata accommodation already sai dai in ita ce ta ce bai mata ba"taɓdijam wai me ya maida ta ne a gaban mahaifin ta ya ke shararo mata zance cikin zance bayan ya san ba zata iya ja da maganar Abban ta ba amma ya mata shigar sauri?kamar ta fashe dan haushi
"Ikon Allah wannan yaro da ƙoƙari ka ke ai babu wani abin da zai saka ta ƙin girmama alkhairin da ka mata dan haka babu komai with you my baby is safe na sani so nan da 10days zaku tafi outreach ɗin Allah ya maku albarka ya raya mana ku"da amin suka amsa shi kuma ya miƙe ya fita yana cewa
"Baby mu haÉ—u a gida in kin huta akwai maganar da zamu yi ok"?
"Yes dad sai na dawo"murmushi yayi ya fita abin shi,yana fita ta daÉ—a haÉ—e fuskar nan tayi kicin kicin da fuskar ta yi kamar bata san da zamar sa ba sai da ya gyara murya shima ya haÉ—e fuskar sa
"Idan kin gama shirin naki just let your foolish boyfriend know about it"yana kaiwa nan ya miƙe ya fita ya bar ta cikin tunani ta yaya ma zasu zauna inuwa ɗaya da shi shi jin kai itama jin kai hmm abin da kamar wuya.
Ko da ta chanza kayan ta zuwa fashionista black joude arabian gown ɗin ta sai kyawun ta ya daɗa bayyana ta fito a siririyar doguwar ta yarintar ta ya fito sarari sosai doguwar heel ce a ƙafar ta sai jakar da ke hannun ta ɗaya hannun ta riƙe da maƙullin motarta ta fito ta nufi car park ta buɗe motar ƙirar toyota corolla XL ta saka jakar a kujerar zaman banza ta dawo ta buɗe ɗaya side ɗin zata shiga kenan ta hango shi shima zai shige cikin tasa motar harara suka bankawa juna kowa ya shige motar sa suka fita yana gaba tana baya har suka isa inda zasu tsaya a inda shi ya shige ɗaya gate mai kallon inda ta shigw kenan makwafta ne su kamar zasu tayar da anguwar da horn ɗin da suka saka cikin sauri kamar haɗin baki aka zo aka buɗe masu gate ɗin a fusace suka shige ciki aka mayar aka rufe.
Shigar ta falon kenan ta tarar da su suna abin da suka saba yi ita dai Allah ya bata kyautar iyaye a ko da yaushe kamar wasu yara suke yanzu ma dai umman ta ce cikin shigar fitted gown an sha kwaliya an zubo suman nan har gadon baya she is just looking perfect kamar wata wacce bata manyanta ba yayin da Abban ta ke cikin shigar ƙananan kaya kamar ba shi yazo hospital ɗazu ba cikin shigar manya duk sai suka koma mata wasu teenagers
"Prof na gaya maka baby ba zata tafi wannan outreach É—in ba muddin ba tare da company É—in wani ba i can't risk that"tana maganar ne tana wani mammatsewa yayin da shi kuma cikin son impressing É—in ta ya ce
"Haba no heart she is not going alone tare da zaid zasu tafi that is in kin amince amma in bai maki ba sai a yafe tafiyar"kamar wani wanda yake bauta mata haka yayi maganar ga mamakin sa sai ta saka dariyar manya ta ce
"Common are you serious"? Cikin jin daÉ—i yayi impressing É—in ta ya ce
"Yes of course"ta rungume shi tana cewa
"Na amince zaid is a good boy zai kular min da baby na"daɗi ya ji sosai inda ganin abin na su ba mai ƙarewa ba ne ya sa ta gyara murya wanda hakan ya dawo da su daga jubilation ɗin da suke yi da sauri suka gyara zama murmushi ta masu ta ce
"Good evening love birds"hararar wasa mahaifiyar tata ta mata ta ce
"Baby me yasa kike da son yi mana shishigi ne wai kin dawo instead ki tafi apartment ɗin ki sai kuma kika tsaya kallon mu gashi kin hana mu ƙarasa hirar mu ko prof"? Ta ƙarasa tana kallon direction ɗin shi inda yayi saurin girgiza mata kai.
Dariya kawai ta masu ta wuce tana jin daɗin ganin farincikin iyayen ta ko da kuwa sun ɓata mata rai ne da zarar ta birkice masu zasu sauko su fara rarrashin as if ita kadai ce ƴa a gidan tana alfahari da su duk da ma dai Abban ta na yi wa umman ta total obedience kamar wani wanda bai girma ba ita kuma umman ta na ruling gidan according to her desire sai dai ta san duk a cikin soyayya ce dan da babu soyayya duk hakan ba zai faru ba.karasa haurawa tayi tana fatan wataran in ta shirya neman abokin rayuwa ta sami kamar Abban ta dan a tarihin gidan su irin rayuwar da ya gabana kenan she just pray that the epic will repeat it self a kan ta...
Shima da shigar sa kenan ya tarar da iyayen shi zaune bakin swimming pool an sha ƙananan kaya ana zuba soyayya ko ba'a faɗa ba a nasu fannin dai kusan abin da ke faruwa a gidan su bany doctor ke faruwa a nan dan mahaifiyar shi ce ke faman bayar da command akan abin da za'a kawo masu in suka tambayi mahaifin sai ya ce duk abin da ta zaɓa ya mai alhalin bai da niya amma dan gudun ɓacin ran ta sai ya basar girgiza kai yayi ya nufo su ya tsaya masu a kai kamar soldier sai da mahaifiyar ta sa ta juyo ta lura da dawowar shi cikin sauri ta miƙe tsaye tana cewa
"My boy yaushe ka shigo ban sani ba me za'a kawo maka kafin ka yi wanka"? Instead ya bata amsa sai ya haÉ—e rai kamar bai iya dariya ba ya ce
"Ammi sau nawa nake hana ki ke da Abba yin irin waÉ—annan shigar?ban ce maku in zaku yi ku bari sai ba mu nan a gidan ba"? Ya ida maganar cikin sanyin murya
Cire hannun ta tayi daga kan kyakyawar fuskar sa wanda yake nan exactly irin nata ta juya ga mahaifin sa ta ce