Sashe 23
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Wait"tsayawan ta yi bata juyo ba sai ya tako har inda take cikin izza ya ce
"Fine,you will follow me,since you are too stubborn but make sure you don't fall sick again"daga nan ya fita itama ta biyo shi tana murmushin dokar da ya gindaya mata.
Sallamar ƴan gidan suka yi akan zasu tafi duba mahaifiyar Asma'u sai suka tambaye su har ta ji sauƙin fita ne sai ya ce masu bata jin magana ne ai ita kuma ta natse akan sai ta tafi so they wished them safe journey,
A same car ɗin suka fita har gidan su Asma'u abin daɗin shi ne Asma'un bata nan ta fita an aike ta siyo madara nan gidan maƙota jin hakan ba ƙaramin daɗi yayiwa baby doctor ba dan haka ta assasa mai akan ya zo su tafi yamma na yi shi kuma bai gane ba yana ganin kamar tana tsoron kar rashin lafiyar ta ya taso ne shi yasa ta ce su tafi dan haka ya tashi suka sallami mahaifiyar Asma'u ta ko yi masu godiya sosai.
Lafiya ƙalau suka tafi haka ma lafiya ƙalau suka kamo hanyar dawowa gida suna tafe suna satar kallon juna kamar munafukai ana haka sai kawai ta tsala ihu wanda ya firgitar da shi har yayi sanadiyar kwacewar motar daga hannun shi da kyar ya iya daidaita motar ya ja gefe ja juyo da zumar tambayar ta dalilin ihun da ta yi sai dai ya kasa sakamakon abin da idanun sa suka gano mai.........
_Toh ko me Dr Zaid ya gano??sai dai a next page dan haka mu tara a page 9 dan sanin ko menene wannan abin da ya firgita baby doctor ya kuma saka Dr Zaid Maher kasa furta ko da kakmar 'a' ne_
*_S,Ibraheem_*
Follow@siyamaibrahim
#vote
#comment
. *⚜BWA*
_{Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers}_
  👄 °°°   °°°👄
       °°
        °
*🎀IYA RUWA FIDDA KAI*🎀
   _{the love saga}_
*#Hot love*
*#Romance*
*#allegation*
*#Epic*
*# Arrogance*
*#Pains*
*#Regrets*
*#Obscure and more*
 *SIYAMAIBRAHEEM* Wattpad@siyamaibrahim
*10*
Cigaba da kira yayi but bai ji an ɗaga ba jin kiran yayi yawa ne ya sai ya janyo ra'ayin jama'ar gidan suka shigo suka gan ta kwance ƙasar toilet ɗin sume kamar marar rai da sauri suka shiga yayyafa mata ruwa amma inaa bata farfaɗo ba kira ne ya kuma shigowa wayar da sauri zulfa'u Ta ɗauki kiran inda a nan ya shiga tambaya ba tare da ya san ba mai wayar ne ya ɗauka ba
"Baby doctor me ya faru ? ina my boy"? sai ya jiyo muryar zulfa'u inda a nan ta ke sanar da shi abin da ya faru wanda hakan ya rikitar da Dr Maher har ya kasa cewa komai ya sauke wayar daga kunnen sa.
lokacin ne baƙin ciki ya ziyarce su dan daidai lokacin da tayi kiran gabaɗayan su suna cin dinner toh jin yana ta cewa baby doctor me ya faru ina my boy sai gabaɗayan su suka kasa cigaba da cin abincin kiran layin ya rinƙa yi amma ba'a ɗaga hakan ya kuma ɗaga masu hankali tashin hankalin ma sai da ya sanar da su abin da ke faruwa ai kuwa Hajiya Madina ta shiga tashin hankalin da bata taɓa hasasowa ba a rayuwar ta ɗan ta da ta fi so ɗan da ta fara daga kan shi ɗan ta wanda bata iya ɓoye son sa ko da kuwa a gaban waye duk ta fita a hayyacin ta ganin ana ta kira amma ba'a ɗagawa sai da Hajiya Zeenat ta riƙe ta ta shiga gaya mata sanyayyun kalamai duk dan ta yi calming ɗin ta bata sami sukuni ba..
_Two weeks back_
 "Me ya faru da yaran nan me ya same su ina suke"?duk sai hankulan su ya koma kan wayar da yake yi suddenly suka ga ya koma ya zauna kamar an zare mai laka a jikin sa duk sai suka kuma shiga duhu da ruɗu kasa cewa komai suka yi sai da prof yayi ƙarfin halin tambayar sa
 "Dr me ke faruwa ne ina yaran me ya same su halan"??.
 Kasa basu amsa yayi sai da ya ɗauki lokaci kafin ya ce
 "Zaid ya sami attack presently daga shi har Bilkisu ba su cikin hayyacin su what should we do Dr"?tsit wurin yayi babu wanda ya iya cewa ƙala har tsayin lokaci kafin daga bisani Hajiya Madina ta tsinci kan ta da zubda hawaye masu ɗumi da raɗaɗi,riƙe ta Hajiya Zeenat ta yi ta ja ta suka bar wurin tana mai kwantar mata da hankali dan ita kanta ƙwarin gwiwar take buƙata her baby isn't in good state ga shi wanda yake kamar guardian angel ɗin ta ma baya cikin full senses ɗin sa bare a ce in wani ya kwanta wani zai tada wani.
 A haka suka zauna cikin jimami da zullumi yayin da Dr Muhammad Sulaiman ya gwada kiran layin baby doctor sai dai bai shiga ba sai ya kira layin Dr Zaid a nan aka ɗaga aka sanar da su cewa har lokacin fah basu farfaɗo ba sai hankalin sa ya tashi ya ce da su su yayyafawa Bilkisu ruwa dan kaf ƙauyen babu wanda zai iya da present condition ɗin Dr Zaid sai dai ita ɗin bayan wasu lokuta ya kuma kira aka sanar da shi cewa bata farfaɗo ba still a nan ne hankali ln sa ya kuma tashi ya kashe wayar ya fita kusan rabin hour bai dawo ba sai chan ya dawo cikin hanzari ya tarar da Dr Maher still zaune a inda ya baro shi a matsayin sa na uba ya san current state ɗin da Dr Maher yake ciki ba sai an sanar da shi ba dan haka sai ya zauna kusa da shi ya ɗan taɓa shi
A hankali ya juyo tsantsar tashin hankali ne ya fito ƙarara a kan fuskar sa sai ya ce da Dr Muhammad Sulaiman
 "Prof ya a ciki yanzu da yaran nan?mu ya kamata mu kasance makusa da su amma mun baro su cikin wani halin muna nan wata duniyar wa zai kai masu ɗauki"?sai yayi shiru cikin wani yanayi hakan ya ba ma Dr Mahmud damar yi mai magana
"Dr ka daina saka wani damuwa a ranka dan yanzu na gama booking mana flight zamu bi jirgin ƙarfe 8 na dare there is still time but kafin nan na na saka Lukman tafiya garin dan ɗauko su shi da jibril"
 Interrupting ɗin sa Dr Maher yayi ta hanyar ce mai
 "Prof me yasa zaka saka su fita ka san dai dare ya rigada yayi a chan sosai kuma hanya ba lallai bane ya yi kyau".
ÆŠan murmusawa prof yayi sai ya ce
"Dr kar ka damu by air zasu yi tafiyar kuma daga nan direct city hospital zasu fara kai su kafin mu koma gida sai a san where out"rungume sa Dr Maher yayi ya ce da shi
"Thank you prof you are a friend am greatful"hugging É—in sa back prof yayi kafin daga bisani ya ce da shi
"We have to inform them abin da ake ciki ko hankulan su zai kwanta"girgiza mai kai yayi suka miƙe suka nufi apartment ɗin su inda suka iske matayen na su a nan suka sanar da su abin da ke faruwa dan haka suka shiga shirin komawa 9ja duk a hargitse suke da an gan su za'a gane cewa kwanciyar hankalin su ya ƙaurace ya kau,shirin gaggawa suka yi babu ɓata lokaci suka isa airport ɗin babu natsuwa a zukatan su a haka jirgin su ya tashi daga ƙasar London zuwa ƙasar Nigeria...
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
A nan gidan mai gari kuwa ganin ba farfaɗowa zasu yi ba sai ɗaya daga cikin ɗan mai gari yayi hikimar karbar wayar Dr Zaid ya shiga contact list ya fara duba sunan abokin aikin Dr Zaid ɗin wato Dr hussain wanda shine mammalakin motar da suke ta yawo a ciki ko da ya buga sai ya shiga amma ba'a ɗaga ba sai da ya tsinke ya kuma dialing amma aka kashe sai aka yi calling back da sauri ya ɗaga wayar yana ɓarin baki ya ce
 "Ranka ya daɗe dan Allah ka taimaka ka zo ka taimaki rayukan likitocin mu sun fita lafiya ƙalau amma aun dawo duk kamar babu mai rai a cikin su dan Allah ka yi gaggawan zuwan"!!
 Toh dama dalilin da ya sa shi muktar ya san Dr Hussain shine ranar farko da Dr Zaid ya tafi kai mai ziyara da suka zo garin shi da matar sa tare suka tafi da muktar ɗin kuma a labarin da yake bashi shine shi Dr Hussain ɗin abokin aikin sa ne though ya bar hospital ɗin su kasancewar shima ya fara running nasa hospital ɗin amma sti ana mutunci da juna,toh wannan shine dalilin da ya sa nuktar ya san Dr Hussain kuma abin da yasa ya gane sunan shi a contact list shine times without number ya sha ganin lambar da sunan har da dai ma ba bokon yayi ba bare ya gane amma kullum in suna hira ya ga Dr Zaid ya kira lambar toh ya san da Dr Hussain suke magana yau da gobe sai ya gane kuma dama shima yama da ƙaramar baby nokia so he is familiar with contact list kuma a hausance yakan yi saving numbers.