Sashe 36
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
Rungume sa yayi ya shiga rera mai kuka yana faÉ—in
"Please forgive me brother,ka yafe min i failed to understand you feelings i was thinking cewa yaya Zaid yaya na ne ni kaÉ—ai na manta he have a mother a father a sister and brothers even loved ones out there ka yafe min É—anuwa na ka gafarce ni"hugging É—in sa back yayi yana rarrashin sa dan shima ji yake kamar yayi kukan dan da halin da É—anuwan sa ke ciki gwara a ce cikin hayyacin sa yake kullum ana masa allurar kashe zafi har ya farfaÉ—o gabaÉ—aya but bai da ikon yin komai dan babu komai da ke hannun sa he can't do anything absolutely nothing especially when it comes to his family affairs he is weak baya iya executing komai game da treatment sai dai ya sa a masu toh dama Zaid ne ke da wannan taurin zuciyar na treating family É—in sa dan shi baya iyawa gashi Zaid É—in na kwance banbancin sa da gawa dai shine numfashin da yake fitarwa..
Kuka Hakim ya zage yayi wanda ya yanke hukunci saidai ya barwa zuciyar sa dan inshaAllah ya yi niya kuma baya jin zai iya haƙura dan ba halin sa bane ƙin cika abin da yayi niya sai dai in Ammi ce ta gano ta hana sa amma ko mahaifin sa baya iya mai bare yayyen sa wannan hali na sa da Bahajjatu ya sa Dr Maher nesanta sa da yara abokan wasan sa tun yana yaro da ya girma kuma ya yi ƙoƙarin nesanta sa da abokai dan gudun kar ya ɗauko masu abin yaɗawa a duniya saboda ba dan shi ya haifi Hakim ba kuma shi ya yi conducting delivery ɗin ba tsab yana iya cewa chanza mai ɗa aka yi toh sai abin ya zo mai da sauƙi same attitude da yake yi shi Bahajjatu ke yi su biyun su suka fita zakka a gidan dan ba'a san inda suka kwaso muguwar zuciyar da ke taso masu ba time to time dan Hajiya Madina dai bata da zuciya iyakan zuciyar ta shine tsakanin ta da Dr Maher kuma nasu ne na ma'aurata wanda ya zama very visible kowa ya sani shima Dr Maher ɗin bai da zuciya hasalima bai da damuwa he is gentile wanda ɗan sa Dr Zaid kaɗai ya biyo sa a komai except kamannin da ya ɗauko na mahaufiyar sa dan ko Afzal ma a juye yake wasu lokutan normal wasu lokutan subnormal wasu lokutan abnormal gane mai sai su ƴanuwan sa amma bare sai ya iya cewa ko jinnu ne da shi masu juya shi but in aka haɗa su da Hakim sai a ɗauke sa a bar Hakim though Hakim appear to be simple and quite amma ba hakan yake ba dan abu kaɗan zai harzuƙa shi while Afzal happen to be someone with mood swing shi kan sa ya sani shi yasa baya misbehaving a wuri kuma da zarar ya ga wannan mood swing ɗin zai fara mai sai yayi isolating kan sa dan baya son affecting mutanin kusa da shi unlike Hakim da bai da control of his emotions and anger he break it out bai iya ɓoyewa...
"Can we go home now"cewar Afzal
"Sure brother"ya bashi amsa daga nan suka cigaba da tafiya har suka iso gidan buɗe ƙofofin motar suka yi suka fito Afzal ne ya fara shiga ciki kafin Hakim ya biyo sa sam fuskar sa babu walwala ko kaɗan dan haka ma masu aikin gidan sun lura suka kama kan su amma still sai da mai girkin ta fuskanci masifar sa dan bata gama arranging abinci a kan dinning ba..
Jiki na ɓari ta rinƙa bashi haƙuri dan ba kasafai ya ke samin saɓani da ita ba bai ma cika shiga sabgogin su ba ya fi yi da masu tsaftace gidan.yau ganin tambotsan sun motsa ta mai uziri Afzal have to calm him kafin yayi shiru
"But brother kana fah gani bata gama shirya maka abinci ba kusan an hour aikin me take yi in fact ta tafi she is fired bata da amfani"tarar numfashin sa Afzal yayi ya ce
"Common Hakim ina mun gama da maganar nan tun a hanya?ban ce magana ya wuce ba?why must you start the unnecessary blame?kana ganin hakan shine mafita a gare ka?in har ba ka fara controlling fushin ka ba Hakim i fear you won't get a wife trust me"ya juya ya fara hawa kan benen sai ya dakata ya juyo ya ce da shi
"And apologize to her she is old enough to be your grand momma humm"?girgiza mai kai yayi bayan ya gama haurawa ya juya ya ba ma matar haƙuri dan kam in bata yi sa'ar granny ɗin sa ba toh zata girmi dad ɗin sa not even his Ammi shima ya san bai kyauta ba zuciyar taaa ce sai a hankali..
Haurawa saman yayi bai tsaya ko ina ba sai ɗakin Bahajjatu da ke zaune tana amsar reports akan boutiques ɗin ta,abunuwan da ake buƙata ake sanar da ita akan an yi placing order sai dai sakamakon bata nan ya sa wasu suka fara zuwa dan withdrawing order ɗin sai dai an basu haƙurin nan da sati ɗaya komai zai daidaita,abin haushi kamar ta janyo kelita da ke mayar mata da zancen ta tablet ta gaggaura mata mari take ji sai dai ba hali technology bai kai nan ba sai ta shiga masife ta
"When?when did i hired you to start selling me?when did i ask you to beg some stupid useless costumers for me?when did i agree to pay you for that?huh"?kamar zaki haka ta koma kelita kam ta ga tashin hankali da bata taɓa gani ba dama ma'am na da fushi haka but bata taɓa demonstrating ba tabb ita kam me ya kai ta gaya mata gaskiyar lamarin da ma ƙarya ta mata ko ma juya zancen msybe da bata sha faɗar har haka ba,tana tsaka da tunanin ta ta ji abin da ya girgiza ta
"You know what?just go you are fired because i hate working with cheap creatures".. Wani irin ihu kelita ta yi ta tablet É—in ta fara surutai
"Jesus christ madam please spare me don't do this to me i curse the devil that want to see me in hell i reject it madam i beg you in the name of Allah almighty don't send me away because i have no where to go"hanzarin katse ta Bahajjatu ta yi cikin takaicin sunan Allah da ta kira a gurɓace ta ce
"Go to hell go there i guess your parents are there waiting for you right?go and meet them right away for calling my creator name with no respect i will have to sue you to court annoying thing get lost and make sure you evacuate that office before i return mtsw"bouncing ɗin ta tayi ta kashe tablet ɗin ta yi wurgi da shi sai a hannun Hakim dan ya ɗab jima yana sauraron conversation ɗin su a zuciye ya zo but ganin itama ta zuciyan sai ya ɗan sassauta na sa fushin ya ƙaraso ciki yana son sanin ainihin matsalar ta.
Bata san ya shigo ba sai da ya kira sunan ta
"Baha"!!a firgice ta juyo ta ce
"Na'am waye"?
ÆŠan murmushi yayi saboda tsabagen masifa wai da duka hasken da ke haska É—akin amma bata iya ganin sa har sai ta tambayi ko wanene..
Zama yayi a saman couch da ke gefe kaɗan da gadon ta yayi crossing ƙafar sa ya miƙa mata tab ɗin haɗe da cewa
"Me aka maki kike ta masifa bayan kin san na hana ki yawan saurin zuciyar nan"!sai a nan ta gane ko wanene sai ta sauke ajiyar zuciya kafin ta ce
"Yaya Hakim can you imagine"??sai ya tsaya kallon ta ya ce
"Menene"?tsaƙi mai sauti ta yi ta miƙe tsaye cikin jin haushi ta ce
"Wai wannan banzar yarinyar mai fuskar shanu wai ita kelita ta je tana roƙan clients ɗi na akan sun ce sun janye order da suka yi placing dan ban kawo masu akan lokaci ba?ta je tana siyar min da dignity a wun waɗancan banzayen ƴan uwan ta masu fuskar shanaye?ni saka ta nayi?ko aikar ta na yi?hala gani take biyan ta na yi na ɗauko ta dan ta rinƙa min iskanci da sunan customer care service provider,my brother is unwell and yet those animals think that i have time for their useless order i have to deal with her dan ta ma gama raina ni firing her won't satisfy me huuuh"!!ta furzar da iska daga bakin ta wanda alama ce ta abin ya ƙuntata mata dan haka miƙa mata bottle water yayi wanda ya tsiyaya mata a glass tumbler ya san ƙanwar ta sa ya san matsalar ta,matsalar yayan ta ne da na aminiyar ta ya sa duk kowa take sauke mai fushin ta kuma shi bai ga laifin ta ba dan is normal a wurin sa
Amsar tumbler ɗin ta yi ta ƙwalƙwali ruwan sannan ta ajiye ta koma ta zauna ta na sauke ajiyar zuciya kamar wacce ta yi race ɗin 50km,bin ta yayi ya zauna ya ɗan bata time dan ta dawo full senses nata,ta ɗau lokaci kafin ta dawo hayyacin ta sai ta ce da shi
"Ina yaya Afzal É—in"??kallon ta yayi yana jimamin sanar da ita abin da aka sanar da shi shima sai ya ce
"Yana É—akin sa yana freshen up"sai ta girgiza kai ta gyara zama ta ce
"And them??are they alright"??tayi tambayar ne cikin tsoro shima ya sani sai ya amsa mata da
"Yeah suna cikin ƙoshin lafiya"bata yarda ba dan babu wanda zai gwada mata halin sa sai ta ce
"No yaya Hakim ban yarda ba ban yarda ba,ba kuma zan taɓa yarda ba tell me me yaya Afzal ya sanar da kai akan su"?she is out of her conscious mindset already sai yayi amfani da hakan yayi narrating exactly abin da Afzal ya gaya mai dan ya san ta nan kaɗai zai sami abin da yake so..