Sashe 95
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
A fannin prof kuwa bayan Hajiya Zeenat ta bar sa tsaye kiran wayar ƴaƴan nasu ya shiga yi sai dai basu ɗaga ba sai ya duba Dr Maher da ƙyar ya hango sa a nan yake sanar da shi abin da ya faru sai yayi shiru abin sai lokacin ya shige sa sai ya shiga neman layin Zaid but ba'a ɗagawa duk hankulan su tashe ga mutani duk sun matsu su ga baƙin germany but har yanzu shiru wasu har sun fara ƙananun maganganu wai an tara su sannan yara basu zo ba wa ya sani ko gado iyayen su suka yi wun yawon baje soyayya a wurare maybe tafiyar su suka yi wani wurin dan ɓarje soyayyar su su kuma an bar su nan kamar marasa abin yi,a kunnuwar Dr Maher Muhammad,duk maganganun nan yana jin su sai ya juyo ya kalle su sam basu san yana kusa da su ba sai suka shiga kame kame but he have caught them already kuma dole ya mayar masu da martani
"Alhamdulilah dama kyawun ɗa ko ƴaƴa muddin ƴaƴan halas ne toh su gaji iyayen su kuma MashaAllah ba gadon zina suka yi ba gadon tsantsar so,yarda da aminci mai tsafta suka yo dan shi mu iyayen su suka ga muna yi kuma abin alfaharin mu ne ƴaƴan mu su fi mu ba su yo gadon su daidai mu ba,na san kun fahimce ni sosai right"??shiru suka yi cikin jin kunya da nauyin sa dan tun da suke mu'ammala da shi basu taba ganin sa yayi displaying ɓacin ran sa a fili haka ba he is always gentile and silent but gaahi yau mai basu amsa daidai su wato Dr Sulaiman bai ba su ba sai shi kan sa lallai sun janyowa kan su dan haka suka buɗi baki da nufin ba shi haƙuri amma shocking interruption suka ji daga gare sa
"Is okey kuna iya tafiya gidajen ku and gobe ba jibi ba kuyi evacuating min asibiti dan mutumin da bai da ƙima a idanun ku bai kamata ya cigaba da ciyar da ku ba kamata yayi ku tafi ku nemi wanda is capable enough responsible and waɗanda ƴaƴan su nasu yo gadon iyayen su ba su baku muhalli a ƙarƙashin inuwar su"yana kaiwa nan ya ce da prof
"Zo mu tafi Dr Sulaiman"haka suka wuce mutanin nan leaving them standing idol,bayan sun wuce su ne prof ya dakatar da Dr Maher
"Dr amma wannan hukuncin yayi masu tsauri da yawa kuma ka yanke hukunci cikin fushi you shouldn't have done that"kallon sa Dr Maher yayi kafin ya ce
"Prof ka fah ji abin da suke faÉ—i Æ´aÆ´an namu zasu aibata haka su ce da su wai gado mu suka yi?kenan mune iyayen banza marasa kamun kai ko?toh ai yayi tunda yanzu nayi setting nasu free suna iya yin duk yadda suke so"yana gama faÉ—a haka ya ce da shi
"Mu tafi airport"mamakin sa prof ya ji dan bai saba yin hakan ba,girgiza kai yayi kafin ya shiga motar sa shima Dr Maher É—in ya zaga ya shiga,tada motar Prof yayi ya ja suka bar new residence É—in Æ´aÆ´an nasu..
Zaune suke kusa da pool side ɗin gidan suna faman soyewar su kamar babu gobe,hira ta yi masu daɗi sai dariya suke yi buɗar bakin sa kenan da nufin yin magana amma ya ji muryar yayan sa sai ya juyo yana mai ɓata tai dan sam baya son abin da zai yi distracting masa hirar sa da apple ɗin sa hakan ne ma ya sa ya ce da ita su gudo su zo nan dan nan ne kawai babu hayaniya amma binciken ƙwaf irin ta yayan sa ya sa ya gano su a nan..
Kallon ta yayi kamar wani sokon mata ya ce.
"Apple am coming ki bani minti biyu i need to see yaya Luk"gyaÉ—a mai kai tayi tana murmushi.
Tashi yayi ya nufi inda yake yana ɓata fuska shi dole gashi auta ya tsaya a tsaye ya ce
"Yaya Luk me kuma ka zo har nan wurin masoya"?ba lokacin shirme bane dan haka bai biye mai ba ya ce.
"Yaushe kuka yi magana last da Bilkisu"?sai ya shiga taitayin sa ya ji faÉ—uwar gaba ya riske sa sai ya shiga tuno rabon su da yin waya
"18 hours ago"jijjiga kai Lukman yayi ya ce
"Ba su É—aukar wayoyin su and this is past 10 ya kamata sun dawo by now"sai Bilal ya ruÉ—e kafin ya ce
"What happened brother,ko dai an sami matsala ne da flight É—in su"???..
Girgiza kai Lukman yayi kafin ya ce
"Duk ba wannan ba yanzu ka zo mu tafi airport mu dubo su any other thing follows later"shi da yake jimamin rabuwa da masoyiyar sa sai ya ma manta roƙon ta yayi mintuna biyu har ya bi Lukman ɗin sai ya jiyo muryar ta tana cewa
"Bilal ina zaka tafi"?sai a nan ya tuno sannan ya dawo da É—an sauri ya ce
"Apple Bilkisu da brother In-law basu É—aukar wayar kowa zamu tafi dubo su ne yanzu bari mu je"ai tuni itama ta ruÉ—e ta shiga ruÉ—u tana cewa
"Zan ni ku"sai ya girgiza mata kai yana faÉ—in
"No apple you can't follow us ki tafi wun su Ammi na san yanzu they must be disturbed ki yi calming nasu har mu dawo okey"??É—age mata gira yayi daga haka ya bar ta nan ya nufi yayan sa suka wuce zuwa wun motar Lukman É—in..
Kamar ta kurma ihu jin banzayen kalaman da ke fitowa daga bakin wasu mutani da suka zo wucewa ta pool side É—in sai maganganun banza suke yi akan iyayen su,haushi ne ya kama ta sai ta daka masu tsawa
"Enough,,enough of all these rubbish...you are in our home not yours...so you either maintain silence and enjoy the party or you leave silently no body forced you to attend the party....ingrate humans arrrhggg"da ihun dai still ta kai ƙarshen ayar zancen nata mai ɗauke da masifaffen tune..
Sum sum kamar annamimai suka wuce ta,halbin su da glass table cup da ke hannun ta tayi ta shiga gyara jelar baƙar rigar ta da ke share wuri sannan ta ui tsaki ta wuce itama..
By now Hajiya Madina hankalin ta ya fara tashi da rashin É—aukar wayar da Æ´aÆ´an nasu basu yi ba ga rashin isowar su wurin akan time gashi har 11 saura kwata dole tayi protecting respect da dignity na families É—in su dan haka ta nufi wun MC É—in ta amshi microphone ta shiga yi masu bayani
"Assalamu alaikum,ina fatan zaku bani aron lokutan ku da hankulan ku actually this party was supposed to be over by 11pm but due to inconveniences and unavoidably reasons we couldn't conduct it and time is not by our side,we are really sorry for the short comings we never planned for that but it happened we are deeply sorry for snatching your time from you and halting your activities and duties,the couples are still not present due to some little flight problems i hope and pray that your hearts will be good enough to forgive us for not fulfilling our words,i never wanted saying it but i have to...we wish you all safe trip back home and thank you all for coming we really appreciate your gifts will be handed over to you in a jiffy before you leave,thank you"...
Surutu wurin ya kaure da but bai dame ta ba dan ta san hakan ne kaÉ—ai zata yi ta rufe bakin masu cecekucen wmtaron..
Zata wuce kenan sai ga Bahajjatu ta nufo ta cikin zafi zafi ta ce
"Ammi why did you apologize to them repeatedly baki san abin da suka rinƙa cewa bane and yet you went on apologizing to these ingrates"kallon ta Hajiya Madina tayi ta ce
"Duk wasu complains a yi shi anjima not now we have to find your friend and her husband"sai ta ce
"Ammi ai su yaya Luk da Bilal sun tafi nemo su"kallom ta tayi cikin mamaki ta ce
"How did they come to know about it sai ta labarta mata sai a nan hankalin ta ya daÉ—a tashi ta shiga tunanin maganganun Hajiya Zeenat na É—azu..
Duba Hajiya Zeenat ta shiga yi but bata gan ta ba sannan ta kira wayar ta but ba'a É—auka ba sai ta shiga kiran layin Dr Maher but shima bai É—auka ba hankalin ta ne ya kuma tashi daga bisani ta ce da Bahajjatu ta zo su tafi airport É—in.
Cikin azama suka bar gidan suka ɗauki hanyar tafiya airport hankali tashe,kasancewa Baha ce ke driving sai ta saka motar a speed sosai dan haka kusan lokaci guda suka sauka a airport ɗin da motar su Bilal,already su prof sun iso tuntuni an kuma tabbatar masu da jirgin germany ya sauko tun bayan awowi 2-3 da suka wuce dan haka su Bilal na ganin su suka masu tambaya prof ne ya sanar da su a lokacin da yake bayanin su Hajiya Zeenat na ji sai hankalin ta ya tashi fiye da ƙima dama tana ta ji a jikin ta babu lafiya dan haka ta nemi wurin zama a wurin ta zauna jikim ta duk yayi sanyi barin ta suka yi dan sun san abin ya ishe ta sosai da ƙyar dai Hajiya Madina ta lallaɓa ta ta tashi suka shiga motar mazajen su suka nufi hanyar komawa gida dan gabaɗaya ba a hayyacin ta take ba tunanin ta ya zurfafa tsoron ta kar dai sace su aka yi addu'oi take ta yi cikin zuciyar ta..
Barin su airport ɗin ke da wuya Afzal ya zo dan samin ƙarin bayani sai dai same answer da aka ba iyayen su shi aka ba shi hankali tashe ya baro airport ɗin ya kamo hanyar gida yana nazarin inda zasu kasance alhalin sun san ana gida ana jiran su...
_1 hour after_