Sashe 104
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 7 min read
Not too long aka kawo mata breakfast ta zauna da nufin farawa sai dai abin mamaki banda tuno fuskar Zaid a lokutan da suke cin abinci tare babu abim da take yi ƙarshe ma da abin yayi yawa sai ta hau hasaso sa tare da ita a yanzu ma har dai fuskar sa ya fara yi mata gizo bata ankara ba ta ji abu na bin fuskar ta ko da ta kai hannun ta sai ta ga wai hawaye ne ke bin fuskar ta sai ta mayar da cokalin ta jingina da gadon ta ta shiga rafka kuka ba ji ba gani tana ta maganganu marasa ma'ana
"Duk kai ka janyo mana,na gama tsara mana yadda rayuwar mu zata kasance yadda zamu rinƙa gudanar da activities ɗin mu amma ka wargaza mana duk laifin ka ne duk kai ka jawo mana wannan abin yanzu ina wannan halin amma babu kai kusa da ni duk pains ɗin ni kaɗai nake ɗaukar sa kai babu ruwan ka baka ma san ina yi ba and i believed you i trusted you i gave you my body,my heart and my soul i thought you will take care of it amma i was very wrong na tafka babbar kuskuren da na daɗe ina gudun tafka sa a rayuwar aure na,my dignity my virginity i gave it all to you thinking that you will respect me after that but sai kayi proving min cewa kai ɗin cikakken namiji ka kira min sunan wata a daren farkonna da kai ka rinƙa faɗin kalamai masu taushi akan ta gaba na fah,gaban ido na ina kwance a jikin ka ko shakka ta baka ji ba baka yi respecting ɗi na ba ka raba ni da mutunci na sannan ka juya min baya me ya sa Zaid?why??why did you choose to punish us in thus hard way?sarai ka sani na ƙi jinin jin sunan yarinyar nan amma ka rinƙa maimaita sunan ta kamar abin bautar ka"!!!..kuka take yi tuƙuru duk idanun ta sun kumburo sun yi ɓulu ɓulu kamar an daɗa mata girmar su ba ƙaramin raɗaɗi take ji a ran ta ba dan ta gama mafarkin washegarin daren farkon ta zai dasa tarihi mai tsafta a zuciyar mijin ta she endured the pains of a virgin lady wacce karon ta na farko da haɗuwa da namiji zata ji raɗaɗi ta kasa riƙe zafin har sai ta fitar da muryar ta fili amma ita ta danne ta bar wa kanta duk dan ta saka sa yin alfahari da ita amma ga abin da ya mata bai ma damu da abin da ya mata ba ya zage ne kawai yana maganganu akan wata Asma'u
 Tsabar baƙin ciki a nan ta kwanta har baccin azaba yayi gaba da ita wanda har cikin baccin ma banda blaming Zaid babu abin da take yi a ganin ta duk shi ya ruguza masu rayuwar auren su da ta jima tana tanadi.
 Uwa uwa ce duk fushi faÉ—a da rigimar da zaku yi da ita dole ta damu da son sanin lafiyar ka,.ko a jiya danne zuciya Umma tayi ta fita harkar Bilkisun har zuwa wayewar yau da za'a yi breakfast aka ce za'a kirawo ta amma ta hana ta ce a bar ta yarinyar da bata iya zama da miji ba ai har iyayen ta ba iya zama da su zata yi ba dan haka ko bayan sun watse sun tafi wuraren aikin su ya rage daga ita sai ita a gidan ta rinÆ™a saÆ™awa tana warwarewa Æ™arshe dai ta yanke hukuncin zuwa É—akin ta dubo ta in yaso sai ta ce faÉ—a ta zo yi mata dan kar ma ta É—auka ko damuwa tayi da ita.Â
 Zuwan ta ɗakin ke da wuya sai ta gan ta kwance a ƙasa fuskar ta duk ga alamar hawaye nan sun bushe gefe ga abincin ta nan bata taɓa ba sai kuma ta dawo jin tausayin ta she knows that she overreacted yesterday and today amma dole ne ta nuna mata rashin gaskiyar ta ba wai dan tana ɗiyar ta shikenan ta rufe ido ta ce zata goyi bayan ta ba as a good mother she have to correct her daughter's misconception akan zaman ta da mijin ta..
 Hawaye ne ya cicciko idanun Umma sai ta miƙe ta bar ɗakin dan ita ta san raɗaɗin kishi saboda a fagen kishi sam Bilkisu bata kamo ta ba amma yanayin rayuwa ya sa dole ta sassautawa kan ta sai gashi duk addu'ar da ta rinƙa yi akan kar Allah ya sa Bilkisu ta yo gadon ta sai da ta yi nata kuma har da son taɓa mata ƙwaƙwalwa yake dan ko a baya da ita tayi nata kishin Allah ne kawai ya taimake ta ya sa har yanzu suke tare da Prof ba dan haka ba da ba'a ma haifi Lukman ba dan her past was a hectic one sai dai yanzu ya zamo past kuma tana fatar Allah ya yayewa Bilkisu wannan mummunar kishi da ke ɗibar ta dan mazan yanzu basu da tabbas ba kowa zai ɗauki shashancin ɗiya mace ba bare ma a ce tana ƙarƙashin sa sai yadda ya ga damar yi da ita..
************
Bai farka daga baccin da ya ɗauke sa saman sallaya ba sai wurare ƙarfe tara saura kuma da ciwon kai ya farka dan tun yana tsammanin har ya gaji ya kwanta dan ya san by now iyayen sa sun gano asalin abin da ya faru but he pray that Bilkisu hasn't told Ammi about their little mighty secret oh Allah..
 Tashin farko bai tsaya ba ya nufi ban ɗaki yayi wanka ya fito ya zauna yana shafa cream a jikin sa brain nasa sai pictures ɗin ta yake kawo mai amma ya kasa gane abin da ya hanasa dakatar da ita daga tafiyar da tayi ta baro sa,.take kuma zuciyar sa ta bashi amsa da
"Why will you exhaust your time thinking about her,ai da ƙafar ta ta fita again kafin ta fita sai da ta yi cursing naka and she went ahead and slapped you kana mijin ta humm in ma ka cigaba da tunanin ta kenan kana supporting violence ɗin ta just let her be for the main time in ta sauko sai kuyi settling"..
 Wannan tunanin ne ya ƙarfafa masa gwiwa har ya gama shafa cream ɗin sa ya yi sauran lakuce lakucen da zai yi sannan ya ɗauko best traditional attire nasa wato kayar mallam bahaushi,baƙar shadda ce mai shara shara kamar boyel material,ya saka inner white singlet sannan ya saka kayan sa,hula ya ɗauko mai adon silver colour pattern ɗin kuwa baƙa ce,agogo mai baƙar fata ya saka ta brand ɗin Gerlad genta takalmin Salvatore Ferragamo ya saka black colour bayan ya gama shirin sa ya bi adon nasa da turaruka masu ƙamshi a gaban mirror ya tsaya ya gyara sajen sa sai ya fito dal kamar wani ango sabon aure..
 Cikin ƙarfin sa da kuzari ya baro ɗakin sa ya nufi ɗakin Ammin sa yana ɗan jin ɗar ɗar amma yana ganin in har bai sanar da ita gaskiyar lamarin ba ba zai sami sauƙin abin da ke damin sa a ran sa ba at least ko scolding nasa tayi ya fi ta yi ignoring nasa dan share sa da tayi ba ƙaramar damuwa bane a gare sa sam baya son damuwa ya so a ce Bilkisu ta fahimce sa sun yi maganin damuwar su amma sam bata ba sa sarri ba dan shi yanzu ko wuƙa zaka saka mai a wuya ba zai iya faɗin ga takamammen laifin da ya mata ba shi ya rasa dalili behind her possession sam bai ji daɗin abin da ya faru tsakanin su ba a daren nan..
Sallama ya doka a bakin ƙofar ɗakin ya dakata yana jiran a mai iso,bata biye masa ba har sai da yayi sau uku sannan ta ce da shi ya shigo.
Kamar munafiki haka a ɗarare ya shiga ɗakin nan ƙasa kusa da ƙafar ta ya zauna yana mai duƙar da kan sa ƙasa dan sai ya ji kunya da nauyin Ammin ya mamaye sa da wani kalma zai yi amfani wurin yi mata bayanin shi kan sa bai san abin da yayi yiwa Bilkisun ba but ya san ita ɗin mahaifiyar sa ne and he knows for sure son da take mai bata yiwa siblings nasa dan haka ko ya mata bayani zata fahimce sa tayi preferring masa solution..
 Da ɗan guntun confidence ya gaida ta
"Ina kwana Ammi"fuska ba yabo ba fallasa ta amsa cikin sakin murya
"Lafiya ƙalau my boy how was your night"?mamaki ne ya kama sa me hakan ke nufi..,,Ammi bata gano matsalar ba ko kuma har yanzu babu wanda ya sanar da ita ne,,she is nice to him ya ji mamaki...
"Lafiya Ammi"daga haka sai yayi shiru yana tunanin ta ina zai fara maganar ko ya ma zata É—au maganar bai sani ba.
 Kusan minti ɗaya bai iya furta komai ba haka zalika itama Ammin bata ce da shi komai ba tana jiran sa,.ganin Ammin bata mai maganar komai ba haka bata ɗauko maganar sashen shekaranjiya ba sai yayi tunanin kawai sanar da ita...