Sashe 14
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
"A nan gidan zamu yi shi yanzu haɗo kawunan yaran gidan nan su zo nan shashin naki mu fara kin ga yanzu biyar ta yi zuwa shida da rabi sai mu tashi kafin lokacin sallar magrib sai mu ɗora bayan sallar isha'i zuwa takwas da rabi sai washegari ko ya kika gani"? Ta zuba mata idanun ta shiru ta yi tana tunanin ta yaya za'a fara wannan sabuwar tarba wacce ƴan gidan basu saba da shi ba iyakan yara su tafi makarantar allo tun ƙarfe biyu zuwa bakwai na yamma toh babu wani tsatsauran saka ido da suke ma yaran bare su san ya yanayin karatun nasu yake gudana dan haka ta ce mata
"Anya likiciya wannan sabuwar aƙida za ta karɓu kuwa a gidan nan"?darawa tayi kafin ta ce
"Me zai hana kuwa zulfa'u?ke dai kawai ki tafi ki sanar da su su zo nan akwai labari"miƙewa tayi ta fita tana fargabar Allah dai ya sa su amince su biyo ta amma abin da kamar wuya...
Bayan fitar ta sai ta yi saurin fiddo cupcakes ɗin ta ta jere su saman dardumar ɗakin ta fiddo ƙananan goodies ɗin ta ta baje su a wurin ta ɗau wayar ta ta na latsawa kusan mintuna goma sai ga yaran sun fara shigowa ɗai ɗai har dai suka ƙarasa shigowa daga baya iyayen yaran suka biyo su sai zulfa'u da ta tafi kiran yaran.
Dakatawa da latsa wayar ta yi ta ce da su su zauna,suka zazzauna suna kallon kayan kwalam É—in dama abin da take so kenan ta janyo ra'ayin su kuma ta yi nasara dan haka ta fara da cewa
"Yara manyan gobe sannun ku da zuwa"cikin fara'a ta yi maganar suma cikin zalama suka ce
"Yauwa sannu anti"cikin turancin su da take irin wanda suka tsinta a bakin manya,
Murmusawa tayi ta ce
"Yauwwa toh yau dai ga kyauta nan na kawo maku sai dai ba zan baku ba"ta ida tana haɗe rai sai yaran suka yunƙuro suka ce
"Me yasa ba za ki bamu ba anti"? Ta É—an tsare gida kafin ta ce
"Kuna son kyautar kenan"? Cikim sauri suka haÉ—e baki wun cewa
"Eh muna so mana anti"point É—in gyara kenan kalmar _'mana'_ da suka yi amfani da shi wannan kalmar na rashin tarbiya ne dan haka tace
"Cewa zaku yi eh ba rh mana ba"
Sai suka yi saurin gyara maganar ta hanyar cewa
"Eh muna so aunty"sai ta sassauta fuskar ta ta ce
"Toh zan baku sai dai da sharaɗi"suka hayayyaƙo suka ce
"Menene anti"?
"Karatun islamiyya zamu yi wanda in har kuka bani haɗin kai toh inshaAllah kullum zaku rinƙa samin kyautar da ta fi wannan ma kun yarda"cikin zumuɗi suka ce
"Eh mun amince anti"tafawa ta yi ta ce
"Yauwwa yaran anti toh ku gyara zaman ku"ta yi demonstrating masu zaman tarbiya suka kwaikwaye ta ta fiddo Qur'an ɗin ta ta ajiye ihzu biyu ta buɗe shafin baƙi ta ce da su
"Kun san wannan"? Suka girgiza kai alamin eh ta ce
"MashaAllah toh kun iya karanta shi"? A wannan karon kaÉ—an ne suka amsa wanda hakan ya bara ikon gane cewa ba su da yawa da suka san Qur'anin dan haka ta ce ma waÉ—anda suka iyan su fara ai kuwa ba laifi ta sami kaÉ—an kaÉ—an daga cikin su da suka kawo alif zuwa nunun babu tangarÉ—a kuma yaran duka Æ´an É—akin uwargidan mai gari ne dan haka sai uwar ta fara alfahari kenan kishin ma har da Æ´aÆ´a ake yin ta lallai akwai aiki dan haka ta ce da su
"Yanzu dai zamu yi karatu tun daga alif har zuwa ƙarshe bayan sallar isha'i sai a yi maimaici wanda a nan kuma zan baku kyautar ku kun amince"? Suka amsa da eh daga haka suka fara kaɗan kaɗan har ƙarshe suka maimaita sau uku sannan ta ce su tafi masallaci in sun dawo sai su cigaba yaran da murna suka tafi bayan fitar su iyayen suka fara tambayar ta
"Likita mun gode fah wai dama bayan karatun siddabarun naku har na islama kuka iya"? Dariya kawai tayi ta ce
"Ai da sannu zaku tantance hakan yanzu dai ku tafi ku yi sallah in yaran sun dawo sai mu ɗora"da toh suka rabu yayin da zulfa'u ta rinƙa yabawa baby doctor da irin ƙoƙarin da ta yi akan Allah kadai zai bata lada dan dama tun zuwan ta gidan ta so gyara tarbiyar amma iyayen yaran suka ƙi bada haɗin kai toh gashi yanzu Allah ya kawo ta abin sai godiya.
Bayan sallar isha'i yaran suka dawo ta saka su maimaitawa ashe dai yaran na da brain gyara kaɗan aka ci su daga haka ta basu kyaututtukar su sannan ta raba su gida uku a inda tayi mixing ɗin yaran ɗakunan uku ta ce da su washegari gasa za'a yi duk group ɗin da suka lashe gasar za'a basu kyauta mai girma dan haka ta raba masu inda zasu yi bita yaran suka tafi da murna da ƙudirin lashe gasar washegarin iyayen su sai murna suke ashe dai ƴaƴan su na da hazaƙa cutar da kansu suke ta yi basu sani ba wai suna kishi.
Bayan fitar iyayen suka cigaba da hira tare da zulfa'u a inda take ce mata har karatun boko zata fara koya masu kaɗan kaɗan murna sosai zulfa'u tayi ko ba komai sun sami hasken duhun kan da suka daɗe a ciki suna tsaka da hirar su mai gari ya aika a kira baby doctor dan haka ta tafi ta same shi a falon shi yana zaune shi da Dr Zaid hira suke yi,suka gaisa ya jinjina ma ƙoƙarin ta na ranar da godiya dan matan shi sun sanar da shi komai cikin jin daɗi da farinciki dan haka ya mata godiya ta musamman
"Haba ai ba komai yi wa kaine kuma ai ƙanne na ne babu komai ai mune da godiyar karamcin da kuka mana na bamu muhalli a ƙarƙashin inuwar ka Allah ya saka da alkhairi".
hira suka taɓa har zuwa ƙarfe tara na dare jifa jifa yake saka masu baki dan shima ya ji daɗin sabuwar rayuwar da ta ke son kawowa ahalin gidan,9:15pm suka yi sallama ta wuce ko da ta koma tea kawai ta sha da cupcake ɗaya ta kwanta bacci.
**************
_Next day_
Kamar jiya haka yau ma ya kasance sai dai a hanyar dawowar su ya É—an ja ta da hira
"Jiya kin yi ƙoƙari i must say good job"ta kalle shi cikin mamaki dama ya iya complement hmm
"Thank you"daga haka suka cigaba da tafiya sai dai a daidai bakin titin suka yi karo da Asma'u tana tahowa babu tsari
"ÆŠan birni"ta kwala mai kira suka dakata suka juya kallon ta a hujajjan ta ke tafe da zuwar ta ta yo kansu kamar zata faÉ—a masu da sauri Bilkisu ta dakatar da ita ta hanyar saka hannu tsakanin su da ita
"Malama kina da matsala ne"?kallon raini ta mata kafin tace
"Ni da É—an birni nake magana ba ke ba"
Murmushi ta yi ta ce
"Ai duk É—aya muke ni da shi dan haka in kina da abin cewa faÉ—i ina jin ki"
Abin ya bata haushi dan haka ta ce
"Chan maki ban da lokacin ki"ta juya ga Dr Zaid ta ce
"ÆŠan birni sai ka zo anjima ai zaka zo koh"? Sai yanzu ya san bata da tsari sosai sai dai bai jin zai iya yi mata faÉ—a dan haka ya girgiza kan sa ta juya ta yi tafiyar ta.
Kallon sa Bilkisu ta yi ta ce
"Allah ya shirya"bai amsa ba sai ya haɗe girar sama da ta ƙasa ya ce
"Ya zaki rinƙa yi ma budurwa ta ɓatanci a gaba na wannan ai cin fuska ne"dakatawa tayi da tafiyar da take yi ta juya tana kallon shi ido cikin ido ta nuna shi da yatsa ta ce
"You?her?budurwar ka"? Sai kawai ta fashe da muguwar dariyar da bata taɓa yi ya gani ba dan haka sai abin ya bashi mamaki dan haka sai ya sake jiki yana kallon ta abin gwanin sha'awa he never knew she is this beautiful ita kuma sai dariya take mai babu ƙaƙƙautawa dan abin ya bata dariya ta yaya zai ɗau wannan ballagazar ya ce budurwar sa ce hala bai da labarin saurayin ta Mudan ne taɓdijam abin abin bada dariya ne ɗagowa tayi ta ce
"Sorry forgive my manners but i can't help it but laugh"ta cigaba da dariyar sho kuma kamar zombie ya rinƙa kallon ta...............
*_S,Ibraheem_*
Follow@siyamaibrahim
#vote
#comment
*âšœBWA*
_{Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers}_
  👄 °°°   °°°👄
       °°
        °
*🎀IYA RUWA FIDDA KAI*🎀
   _{the love saga}_
*#Hot love*
*#Romance*
*#allegation*
*#Epic*
*# Arrogance*
*#Pains*
*#Regrets*
*#Obscure and more*
 *SIYAMAIBRAHEEM* Wattpad@siyamaibrahim
*6*
Yana cikin duniyar tunanin sa bai san lokacin da ya ce da ita
 "You look cute"ba,kawai sai ta dakata da dariyar ta natsu amma da ragowar murmushi a kan fuskar ta wanda hakan ya saka shi gano cewa abin na yawo a kan ta still.
 Toh amma menene na dariyar?koh dan ya kira Asma'u da budurwar sa shi yasa take ta mai dariya?but ai Asma'u kyakyawar yarinya ce bata da aibu.shi fah ba sani yayi cewa Asma'u na da saurayi mai siffar ƴan daba ba shi yasa ya fara dulmiyawa but nevertheless zai tsawatar wa baby doctor akan me za ta na yi wa budurwar sa dariya dan haka ya ce
"In kin gama dariyar ki zo mu tafi yamma na yi kuma yanayin ruwa ne".kaiwa nan ya fara tafiya yayin da ita kuma ta biyo shi a baya suna tafiya yana riƙe da kayan da suka raba ya rage wanda yawan jama'an yau har ya ɗare na jiya dan haka sun ɗau lokaci sama da na jiya.
Suna tsaka da tafiyar su ta kurame kawai sai ta kuma sakin dariya sai yi take kamar ta sami abin arziƙi abin harzuƙa shi yayi dan haka ya tsaya ka kalle ta kafin ya mata wata muguwar tsawa.
"What the heck are you laughing at huh"?shiru ta yi ta haÉ—e rai kafin ta ce