Sashe 146
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 5 min read
Dakatawa yayi ya fasa kiran ya dawo da hankalin sa kan ta yana kallon ta chan kuma kamar ba shi ya buÉ—e baki ya ce
"Meye kuma"?kamar jira take sai ta fara bayani tana kuka
"Zaid na gaji,,na gaji da kula da kai na gaji da yi maka hidima da ɗawainiyar da kai baka san ina yi maka su ba kullum buri na in faranta maka amma kai baka da wani burin sama da ka baƙanta min ka ɓata min niya ta na ganin na faranta maka wannan wani irin rayuwa ce ina ƙarƙashin ka kullum ina bin umarnin ka amma ni in na hanaka yin abin da zai cutar da kai sam baka ji,,shikenan go ahead and make the call dama rayuwar ka ne ni na san bana jerin wacce kake son yin rayuwar ka da ita dole ce ta saka ka zama da ni amma yanzu na fita harkar ka ka yi abin da ya maka daɗi"...tashi tayi zata bar ɗakin sai yayi saurin riƙo ta ya jawo ta da ƙarfi ta faɗo mai yayi saurin rungumo ta ƙamƙam not letting her go sai ta fashe mai da kuka tana yi tana shesheƙa bai ce da ita kanzil ba har sai da ta ɗan tsagaita sannan ya fara magana cikin son fahimtar da ita
"Yanzu Bilkisu saboda ina cikin wani hali da yanayin rayuwa har kina tunanin guje min kuma kina nuna min cewa kin gaji da hidimar da kike nin wanda ke kika san lada kike samu ba zunubi ba,kina sane a dalilin wannan yaron na shiga wannan halin ba ni kaɗai ba har da ke ya saka ki aikata abin da baki da niyar aikatawa hatta da family ɗin mu sun shiga halin damuwa duk saboda shi yanzu kuma ina son hukunta sa kina yunƙurin hana ni ba wannan kaɗai ba har kin fara nuna min zaman haƙuri kike da ni Bilkisu"??yana kaiwa ƙarshen zancen sa sai ta ji wani kukan ya ƙwace mata dan haka ta shiga rerawa tana faɗin
"Zaid ban ce na gaji da hidimar da nake maka ba amma in na baka shawara dangane da wani abin ka rinƙa ɗaukar shawarar na gaya maka Hakim da Baha sun gama hukunta sa sun mai komai wanda ko baka bi ta kan sa ba babu wani damuwa halin da yake ciki is already enough for him to know and realize the mistake he made ban san me ya sa ka damu akan issue ɗin Mudan of a guy ɗin nan ba sai dai in saboda wannan yarinyar kake rasa tunanin ka"!!duk maganganun da take yi yana sauraron ta shi kan sa ya san ba dan ƙashin kan sa yake son hukunta Mudan ba sai dan saka masa matar sa kukan da yayi wanda abin yake ci mai rai matuƙa dan in akwai abin da ya tsana shine ya gan ta a damuwa especially yanzu da take ɗauke da babyn sa...
"Baby ban ƙi ɗaukar shawarar ki ba but...!!!"interrupting nasa tayi ta ce
"But what?but what more Zaid"??sai ya rasa confidence ɗin furta mata komai dan haka ya kuma manna ta da jikin sa yayi shiru ita kuma ta cigaba da kukan zuci da take yi dan abin da ta daɗe da ɓoye sa ne ke son dawo mata wato kishin Asma'u..
She can't withstand seeing her husband disturbed and boarded about some girl that she knows bata kai ta ba kuma tarbiyar ta ba zai ingantar da rayuwar Zaid da na Æ´aÆ´an sa ba...
"Is okey"...yayi shiru itama sai tayi shirun shi a fannin sa ya gane me take tunani kuma take tsoro wato har yanzu bata ji tana so da ƙaunar Asma'u ba kenan lallai Bilkisu na da tsatsaurar kishi...
Suna a haka har haske ya fara bayyana sai ta fara yunƙurin raba jikin ta da nasa,bai hana ta ba ya bar ta ta tashi ta shige toilet ta wanke fuskar ta ta goge ta fito ta wuce ta ɗau landline tayi kira ta bada oder akan a kawo masu breakfast..
Mayar da wayar tayi ta wuce gaban mirror dan gyara fuskar ta duk yana kallon takun ta sai dai bai ce mata komai ba har aka kawo abincin ta miƙe zata tafi karɓa ya hana ta
"Kar ki damu zan karɓo"!..daga haka ya nufi hanyar ƙofar ya karɓa ya dawo ciki ta rinƙa kallon sa sai tayi mamakin wai kan Zaid ɗaya kuwa shi da bai da lafiya yake wannan abin..
Sharewa tayi ta cigaba da gyara fuskar ta shi kuma ya dawo da abincin ya ajiye sannan ya ce da ita
"Ki zo mu ci abinci"so gentile and innocent haka yayi sai abin ya taɓa ta bata da wani zaɓin than to go to him..
Tana zuwa kawai sai ta rungume sa tuno happy moments ɗin simu ta rinƙa yi haka suka rinƙa yi mata yawo ko yaushe moments ɗin zasu kuma dawo masu she can't wait for him to recover completely...
Shiru yayi yana reasoning da ita ya san ba abu mai sauƙi bane a gare ta kammar yadda tayi witnessing accident ɗin nan kuma ta ga Asma'u a accident scene ɗin dole ta ji ta ƙi yarinyar sannan ta ƙi son jin labarin ƙauyen gabaɗaya shima ba son maganar yake ba so yake ya ji ko Asma'un na nan lafiya ko Mudan ya cutar da ita ko ta neme sa kuma ya ji dalilin ta na yarda ta kawo Mudan har idan suke kamar dai yadda Bilkisu tayi putting allegation shi yasa yake son su haɗa hannu su bi bakin zaren abin amma kamar har yanzu a hot temper take dan yanayin ta ya tabbatar da hakan...