Sashe 31
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Toh ku bari ni zan kira shi yanzu dan ya kwantarwa da Hajiya Madina rai in ba Zaid shi yana iya dawowa yayi ƙoƙarin da zai yi dan ta sami sauƙin raɗaɗin da take ji a ran ta"
"Toh in kin ce hakan ba zan ja ba lemme get going sai mun yi magana gobe"
 "Toh sai anjima"ajiye wayar suka yi ta koma ciki ta cigaba da rarrashin ta har sai da ta ɗan sami sauƙi sannan ta sallame ta akan washegari zata dawo godiya sosai ta mata da kulawar ta gare ta daga ƙarahe suka ma ƴaƴan su addu'ar samin lafiya..
Â
 Da suka fito sai bata ga Bilal ɗin ba hakan ya tabbatar mata da cewa gida ya tafi sai ta wuce zuwa gidan da zuwan ta ɗakin Bilal ɗin ta fara shiga inda ta gan shi zaune a ƙasa hawaye duk sun bushe mai a kan fuskar sa yana scrolling pictures ɗin su shi da twinin sa ba hawayen da ke fitowa amma da gani ka san kukan zuci yake yi dan haka har ta tsaya a bakin ƙofar bai san ta zo ba har ta shigo ta dafa kafaɗar sa sai a nan ya juyo a firgice ya ce
"Umma yaushe kika shigo"?yana yunƙurin ɓoye wayan bai san ta gama gani ba sai ta ɗan murmusa ta ce
 "Let it be my boy na gani just pour ot out"ta faɗa ta na mai kwanto da shi kan kafaɗar ta kamar jira yake ya shiga risgar kuka bata hana shi ba dan shi kaɗai ne solution ɗin halin da yake ciki haka ya sha kukan shi dan ya manta cewa shi namiji ne yayi mai isar sa tana petting bayan sa har yayi shiru ya shiga tambayar ta
 "Umma apple zata warke ai ko"?sai tausayin sa ya kama ta mutumin da kullum a cikin raha da fara'a yake amma yau guda ya zauna in ban da kuka babu abin da yake yi
"Bilal zata warke zata dawo gare mu kamar ma bata taɓa yin rashin lafiyar ba abin da nake so da kai shine ka tafi ka yi alwala ka zo ka yi nafila ka yiwa ƴaruwar ka addu'ar samin lafiya dan a halin da take ciki addu'ar mu kaɗai take buƙata a yanzu ba kukan mu ba dan ba zai yi mata amfani ba humm"?alama ya mata da kai kafin ya miƙe ya nufi toilet duk bai da kuzari ya yo alwalar ya fito ta shimfiɗa mai sallaya ta fita a lokacin da ya tayar da iƙamar sallar.
 Bata tsaya ko ina ba sai part ɗin Lukman he is used to it already samin shi ta yi yana nafila dan haka ta ja mai ƙofar ta fita ta nufi sashen su a inda ta tabbatar zata sami privacy ta zauna ta yi dialing digits ɗin Afzal ringing uku huɗu ya ɗauka da fara'ar sa ya ce
 "Assalamu alaikum umma na"kamar ta yi kuka haka ta ji sai ta daure ta amsa mai da
"Wa'alaikumul salam É—an umma ya kuke ya canada"?
 "Umma lafiya ƙalau da fatan dai an dawo gida ko"? Yayi tambayar da teasing tune sai ta ce
"Afzal ka mai da mu kakannin ku"yayi dariya ya ce
 "Toh ummq in banu yi da ku ba wa zamu yi da"?
Sai ta ce
"Babu Afzal yanzu dai kana ina"? sai ya É—an yi jim kafin ya bata amsa da
 "Umma ina gida but inshaAllah ina son dawowa nan da sati guda saboda ina ji a jiki na kamar Ammi is missing me and we have not been in touch kusan a week +"..
Jin haka sai jikin ta yayi sanyi dama tsakanin É—a da mahaifi akwai strong bond da ke taimakawa wun sadarwar su wanda in É—aya na da damuwa É—aya zai ji a jikin sa especially uwa dan haka ta natsu ta warware mai komai sannan ta É—ora mai da dalilin kiran ta..
Iya ƙololuwar tashin hankali ya shiga bayan ya saurari abin da aka sanar da shi sai ya ce da ita
"Umma ina hanya gobe inshaAllah su kuma Allah ya basu lafiya"!
"Amin sai Allah ya kawo ka Afzal Allah ya kare ya tsare"
"Amin umma sai da safe"!!
Zama tayi tana ta tunanin yanayin rayuwa few weeks back sune a London cikin kwanciyar hankali basu da damuwa ko matsalar komai sai gashi kwatsam suna tsaka da jin daɗin su kaddara ta sauko masu da wannan tunanin ta daure tayi alwala ta yi sallah bata rintsa ba dan ta san tana buƙatar ibadan a wannam gaɓa sama da kwanciyar barcin....
A gidan babban yaya Jamil tun bayan tafiyar su kid sis É—in sa da aminin sa ya dawo gidan hankalin shi ba a jikin shi ba duk dabarar da matar sa ta mai dan ganin ya sake ya bi su da addu'ar samin lafiya abin ya ci tura dan kamar ingiza shi take yi akan ya cigaba da saka damuwar a ran sa sai ta zuba mai ido kawai dan ita kanta tana cikin damuwar da tashin hankali wanda ita kaÉ—ai ta san yadda ta ke ji.
Bai bar ɗakin da ya rufe kan sa a ciki ba sai chan tsakiyar dare ya shiga ɗakin ta ya tarar da ita kwance saman sallaya chan kan gadon ga baby Zarah tana barci sai ya ji ta bashi tausayi it takes a loyal,caring and kind wife to behave and act exactly the way she does dan haka ya lallaɓa ya ɗaga ta dama akwai nauyin bacci dan haka bata wani farka ba sai ma ta kuma lamo a hannun sa fita yayi da ita ya kai ta ɗakin sa ya kwantar da ita ya koma ya ɗauko baby Zarah ya kwantar da ita next to her momma shi kuma ya je yayi ablution ya zo ya tayar da sallah ya ɗau lokaci mai tsayi yana addu'a ma ƙanwar sa da aminin sa daga kan sallayar ya hauro ya kwanta shima suka saka baby Zarah a tsakiya ya ja masu comforter haɗe da kashe lamp ɗin ya tofe masu addu'ar bacci...
********************
Kimanin kwanaki uku aka ɗauka ana monitoring patients ɗin germany kafin doctor ɗin ya yanke hukuncin kai treatment ɗin zuwa second stage wanda a gefen baby doctor dole ta yi undergoing electro convulsive therapy ba ƙaramin rikita iyayen ta abin yayi ba dan a gida Nigeria sun gama shirin zuwa ciki har da Afzal da Bilal ƙin barin Bahajjatu aka yi dan in ta tafi tana iya creating scene a wurin nan kuma ƙasar turawa ne basu cika son hargitsatsen abu ba sai aka bar ta a gida,..
Suna airport labarin ya same su Hajiya Zeenat ji tayi kamar tayi kuka ne ko ta kurma ihu ne ko kuma ta zauna ne ta rinƙa rasbihi,shawarar ƙarshe shine ta yi tasbihi dan haka ta yi shiru ta shiga yin tasbihi har jirgin ya tashi dan bata sanar da Hajiya Madina abin da Dr Muhammad ya gaya mata ba sai ta bar wa kan ta.
Shi kam abin ba'a cewa komai dan dai duk wasu analysis da diagnosis da likitocin suka yi basu sami gamsashiyar outcome ba sai ma kamar condition ɗin na daɗa yin gaba dan already akwai concealed blood da yayi bleeding tun daga ainihin main root ɗin sai abin ya zama somehow bulky har kan ya fara expanding dan jinin na ta regurgitating ba kama hannun yaro abin da ya rikita likitocin kenan suka ga ya kamata su yi mai gabaɗaya a wuce wurin wato dai brain surgery za'a mai dan haka nemo iyayen shi suka yi bature bai da ɓoye ɓoye straight to the main point ya masu bayani sannan ya sanar da su life rate percentage ɗin in aka yi surgery ɗin either 40/50 ko 50/50 ko mutuwa chances ɗin survival is low which happens to be as low as 30%..
Tashin hankalin da ba'a saka mai rana daga Dr Maher har Dr Muhammad sumumui suka fito in banda fargaba babu abin da ke ran su babu mai ce ma wani komai gashi likitan ya basu space ɗin yin decision har tsawon awa ɗaya da rabi kafin a san abin yi a hakan ne suka zauna shiru babu magana har suka cinye kusan rabin hour a haka a haka suka kuma shafe hour wanda ganin hakan ya sa doctor ɗin yayi reasoning da su ya ƙara masu awa ashirin da huɗu amma ya gaya masu cewa suna delaying survival ɗin ɗan su dan dama ita baby doctor a washegari za'a mata ECT ɗin shi kuma a ranar aka so yi mai sai dai they can't go ahead with the surgery without the permission of the patient relative which have to be his parents with their bold agreement and acceptance + signature da za'a yi stamping a yi forwarding to the board dan a saka a babbar file ɗin brain trauma clients da zasu yi undergoing brain surgery...
Dan haka samin wannan damar suka koma lodge É—in su gabaÉ—aya jikin su a sanyaye suke babu jimawa suka ji kiran su Hajiya Madina akan sun iso tare suka tafi É—auko su a cab suka dawo lodge É—in inda aka masu booking É—ayan É—akin sai suka koma zaman su na ma'aurata wato kowa ya tare da mijin sa a two rooms É—in,su kuma Bilal da Afzal next room É—in suka zauna su biyu.
Ordern abinci aka masu but kasa ci suka yi duk sun damu su ga ƴaƴan nasu sai dai a cikin situation ɗin da ake ciki ba su fatan matayen na su su ga tashin hankalin da yaean ke ciki da ƙyar da siɗin goshi suka yarda washegari zasu tafi asibitin amma fah babu kwanciyar hankali a tattare da su kowa na tsoron da fargabar abin da zai gani a goben...
_2:50am_