Sashe 9
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sauri saurin shiga office ta ke dan ɗauko important files ɗin da ta bari tun friday she was in a hurry so bata lura ba kwata kwata ta take shi da takalmin ta,ja da baya tayi tana jin damuwa gashi ita kuma ba zata iya ce mai yi haƙuri ba dan haka ta tsaya shima ya tsaya yana kallon ta ga shi dukkan su suna da uzirin da ke gaban su amma izza ta hana su motsa fatar bakin su dan haka suka cigaba da tsayuwar har sai da Dr Aslam ya zo giftawa ya tsinkayo su wani kishi ne ya taso mai wanda yayi sanadiyar chanza hanyar tafiyar shi zuwa direction ɗin su ya iso su yana kallon su afar dan son jin me suke cewa amma har shafewar mintuna biyu bai ji sun ce komai ba dan haka ya yanke hukuncin tunkarar su dan ganin irin kallon da suke aikawa juna a tunanin shi kallon so ne bai san wuta ne ke ruruwa a cikin kallon ba,
Da zuwar shi ya yanke kallon ta hanyar kiran sunan ta
"Beelove good morning how was your night"?jin muryar shi ya sa ta sami kafar barin wurin ta ƙara gaba abin ta ta bar su a wurin yayin da shi kuma Dr Zaid ɗin ya bankawa Dr Aslam harara yana cewa
"Wawa yarinya ƴar ƙanƙanuwa na juya ka kana abu kamar wanda bai da tunani mtsw"ya yi tsaki kafin ya bar wurin shi kuma ya raka shi da harara yana cewa
"Eh na ji ɗin haka kawai in bari ka sami lafiyayyiyar yarinya haka ɓagas inaa ba zai yiwu ba"shima ya wuce abin sa.
Throughout ranar a hide and seek suka yi ta Bahajjatu was supposed to return back yesterday amma ta É—aga har sai yau dan haka da wuri baby doctor ta yi closing komai nata dan ta tafi tarbar aminiyar tata,..
A airport É—in da ta ke jiran isowar ta ne ta hangi Dr Zaid É—in yi tayi kamar bata san da zuwar shi ba yadda shima ya basar kamar bai gan ta ba haka suka yi zaman jira har jirgin su ya sauko aka gama firfitowa daga baya ta fito itama da yayan ta ta fara tozali dan haka ta yi saurin É—aga mai hannu har dai ya hango ta shima suka sakarwa junan su murmushi har suka iso dab da juna ya bata side hug yana tambayar ta ya hanya
"Very hectic journey yaya na gaji sosai"ya É—an murmusa kafin ya ce
"Then you need to rest"ta ce
"Yeah sure"suka cigaba da takawa har suka zo zasu shiga motar sa sai ta hango aminiyar tata tana kallon su da sauri ta ƙarasa wun ta ta na
"Ohhh my God Beelove dama kin zo ne ban gan ki ba"hararar ta tayi ta ce
"Ban sani ba"ta rungume ta tana ce mata
"Ya hanyar"?
"Babes babu daÉ—i tafiyar yau na gaji da yawa"
Kallon ta tayi tana cewa
"Anya ko dai fever ne ke son kama ki"jan jikin ta yi ta ce
"Zaki fara kenan da zarar mutum yace nan na zafi sai kun yi analysis" É—an dara suka yi kafin ta ce
"Mu je ma a motar ki zamu tafi"juyawa tayi ta ce da yayan ta
"Yaya na mu haÉ—u a gida zamu biyo ka"É—aga mata kai kawai yayi ba dan ya so ba da haka suka wuce shima ya biyo su a baya.
Ta so barin har sai sun isa gida kafin ta sanar da ita maganar da ta ke ta jiran ta ta dawo ta sanar da ita amma abin na damin ta dan haka ta fayyace mata saidai rashin nuna kulawar ta ya sa Bilkisu ƙara tsarguwa da tafiyar har dai ta ajiye ta a gida ta ce mata anjima zata dawo suka rabu.
Da tunani fal a ran ta smta kwana tafiyar will be friday kuma ita she is not just comfortable with the outreach kuma mahaifin ta bai son fahimta babu ma wanda ke son fahimtar..
*****************
A daren da yake washegari ne tafiyar ta tafi asibiti dan ɗauko wasu abubuwan da ke da muhimmanci a tafiyar tata ta fito tana kallon office door ɗin shi a buɗe kamar ta shiga ta tunkare shi da maganar dalilin shi na son tafiya tare da ita outreach ɗin sai dai girman kan tsiya ya hana haka ta rinƙa kallon ƙofar har ya fito ya ja ya rufe zai tafi kenan ya hango ta tsaye da kayan a hanun ta tana kallon shi.babu alamun damuwa a tattare da shi dan shi matsuwa ma yayi ya je ya ga sanyin idaniyar sa he use to take soyayya a matsayin abin da bai da wani ƙima though yana da wacce yake son yin rayuwar shi da ita sai ya ke mutunta kalmar son har da dai ba chan sosai ba amma ya san dai yana son ta but ba irin blind love da iyayen su ke ma juna ba he cursed that type of love.
nufota yayi yana tsare ta da ido ita kuma ta kasa cire idanun ta daga nashi har ya ƙaraso ya tsaya yayi folding hannayen sa ya ce
"Are you prepared"?
ÆŠan shiru ta yi kafin ta ce da shi
"Why?me yasa ka min haka a wun mahaifi na bayan ka san ba zan iya ƙin amsa duk umarnin sa ba why did you do that to me"? Murmushin ƙasaita yayi ya ce.
"Hmm baby doctor kenan ba dai har kin fara tsorata da outreach É—in na mu ba"? É—an rausayar da idanu ta yi cikin takaici ta ce
"Ni dai tambayar ka na yi me yasa ka min hakan"? saka hannun sa yayi a waist É—in sa ya rage tsayin sa ya ce
*_"iya ruwa fidda kai_*
yana kaiwa nan yayi gaba abin shi ita kuma ta bi shi da kallo har ya ɓacewa ganin ta kamar zata yi kuka haka itama ta bi bayan shi ta wuce zuwa gida tana tunanin yadda zaman su inuwa ɗaya zai kasance a ƙauyen...........
*_S,Ibraheem_*
Follow@siyamaibrahim
#vote
#comment
*âšœBWA*
_{Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers}_
👄 °°° °°°👄
°°
°
*🎀IYA RUWA FIDDA KAI*🎀
_{the love saga}_
*#Hot love*
*#Romance*
*#allegation*
*#Epic*
*# Arrogance*
*#Pains*
*#Regrets*
*#Obscure and more*
*SIYAMAIBRAHEEM* Wattpad@siyamaibrahim
*4*
A ranar kasa rintsawa ta yi sakamakon zullumi da fargaban ko me zai wakana washegari kiran Bahajjatu ta yi a waya bata É—auka ba an saka mata number busy kuma kira ta yi har sai da ta É—auka
"Haba Beelove wani irin fitina ne da daddaren nan kin kira kin ga am busy kin kuma kira na saka ki a on hold wai menene"?
Gauron numfashi ta sauke kafin ta ce
"Baha ina tsoron tafiyar nan"É—an shiru suka yi kafin ta ce da ita
"Me ya sa zaki ji tsoro Beelove bayan kin saba zuwa outreach É—in nan ba sau É—aya ba ba sau biyu ba toh nervousness É—in na meye"?
"Ban sani ba Baha amma ina da atrong feelings akan cewa babu alkhairi a outreach É—in nan i don't know maybe is because of your brother am not just comfortable Baha"!! ta ida kamar zata yi kuka dan haka Bahajjatu n ta É—an saurara mata kafin ta ce
"Beelove calm down please you are being over reactive na ke ganin kamar ki yi magana da yaya Zaid kafin goben saboda ki sami relief ko me kika ce"?Bahajjatu is always putting a bilnd eyes ma duka abubuwan da ke wakana a tsakanin su haka take da halin ban san kuna da misunderstanding ba which hurts baby doctor ba kaÉ—an ba..
"Alright fine tunda haka kika ce nagode good night take care".. Tana kaiwa nan ta datse kiransau uku Bahajjatu na kiran ta ta ƙi ɗagawa dan ta san ta mata sallamar da ɓacin rai shi yasa ta rinƙa calling back amma ta ƙi ɗagawa haka ta haƙura ta tura mata saƙon safe journey akan washegari zasu yi goodbye proper ignoring message ɗin ta yi ta tashi ta saka slippers ɗin ta ta nufi ɗakin Bilal wanda ke ta faman rarrashin apple ɗin sa dan ta ƙi magana da shi laifin Bilkisu ya shafe shi,bata wani tsaya buga kofar ba da yin sallama ta turo ƙofar luckily yana buɗe,
Da sauri ya leƙo daga cikin comforter ɗin dan bai yi tsammanin ganin kowa ba..haɗa ido suka yi ya ga yanayin ta ya chanza sai ya bama Bahajjatu haƙuri akan zai kira anjima ya katse wayar yayin da ita kuma ta ƙarasa shigowa ɗakin tana taku a hankali kasa haƙura yayi har sai da ya tambaye ta me ke damin ta. zama ta yi a saman hannun kujerar ɗakin tana ƙoƙarin danne hawayen ta
"Apple me ke damin ki har kike ƙoƙarin zubar da hawayen ki"? ai kuwa sai ga hawaye sun gangaro ta yi saurin goge su
"SubhanaAllah apple wai menene"?
Juyar da kan ta gefe tayi ta ce
"Bilal bana jin akwai alkhairi a tafiyar nan da za'a yi amma babu wanda ya fahimce ni nayi nayi in fahimtar da Abba amma baigane ba ya yarda da Zaid Maher sama da misali umma ma ba'a magana dan bata son jin laifin sa Bahajjatu ma bouncing ɗi na take yi saboda yayan ta ne tauraron ta bata ganin illar abubuwan da yake aikatawa kai kuma tun farin maganar nan na sanar da kai yadda nake ji amma baka taya ni jimami ba toh duka waɗanda na amince da su basu yarda da ni ba wa kuma zai yarda da ni"? ta ƙarashe tana sakin silent cry wanda ya karya zuciyar ɗanuwan nata har shima ya ga rashin kyautawar sa out of all peoplr he should understand sama da kowa but bai bata wannan chance ɗin ba ya biye ma halin ta na sanyi ya ƙi fahimtar damuwar ta.