Sashe 110
Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 6 min read
Tare suka fito ya ce da ita
"Ina zaki tafi Ammi sai in kai ki"murmushi tayi kafin ta ce.
"Don't take the trouble Zaid tafi kawai Allah ya tsare"tana gama faɗar haka ta wuce sai ya tsaya saman bene na ukun ƙarshe yana wondering halayyar mahaifiyar sa da take nuna mai a kwanakin nan..
Yana saukowa zuwa benen ƙarshen ya hangi Afzal dama tun jiya rabon sa da ita sai yayi saurin kiran sa
"Afzal"tsaya yayi ya juyo saibya ga yayan sa ne dan haka ya dakata yana jiran sa
Ƙarasawa yayi zuwa inda Afzal ɗin yake ya tsaya yana kallon sa kafin ya ce
"Afzal you are also avoiding me huh"?da surprise face Afzal ya ce
"Yaya ni ma isa ma..good afternoon ya jikin naka"?girgiza kai yayi ya ce.
"Jiki da sauƙi"daga haka suka ji muryar Ammi tana kiran Afzal ɗin akan ya zo su tafi.
Juyowa yayi ya kalli yayan nasa yana mai ce da shi
"Yaya bara na tafi in na dawo zan shigo"!!..
Tsayawa yayi kamar an dasa sa a nan É—in yana mamakin Afzal É—in
"Are these people for real?na ce da Ammi zan kai ta inda zata tafi amma ta ce a'a but she went ahead and asked Afzal to take her is she angry or mad at him"?kan sa yayi wa wannan tambayar sai dai bai da amsar tambayar.
Fita yayi shima ya nufi motar sa yayi ya ƙunna yayi starting kamar ba zai tayar da motar ba ya so su gana da Abban sa but abin ya ci tura dan yayi kiran har ya gaji bai ɗaga wayar ba dan haka yayi tafiyar sa ko da ya fito sai da ya kalli gidan su Bilkisu yana jin wani abu na mai yawo amma sai ya share ya ja motar ya tafi ya san a hankali zasu fahimci juna..
*********
Cikin sauri ta fito tana faman masifa kamar an mata laifi alhalin ba haka bane tsabar masifa ce irin tata
"Kin san Allah zeeya,in baki gyara wannan kuskuren ba har na dawo anjima zaki fahimce ni"tana gama faÉ—a tayi gaba ta shige motar ta ta tayar bata tsaya ko ina ba sai guest house É—in Dr Maher inda a nan ne suka tsara yin meeting É—in saboda sirri...
Shiga tayi tana gyara zaman gyalen dake kan ta dan tayi latti kuma wannan yarinyar ce da ta rinƙa balbalewa ta saka ta yin latti..
Da shigan ta inda suke ta fara basu haƙuri
"Am so sorry am late wallahi wanna zeeya girl É—in ce ta saka ni yin latti"ta faÉ—i maganar tana mai zaunawa idanun ta kan Bilal da bai mai kai gida ba dan da kayan aikin sa a jiki ya zo wurin..
Bayan opening prayers da suka yi Dr Maher yayi introducing main abin da ya tara su a wurin kamar dai yadda ya sanar masu cikin wasiƙar da ya turo masu.
Meeting ne mai zurfi suka yi kowa ya faɗi ra'ayin sa ciki har da current update da ya faru daga safe zuwa bayan la'asar ɗin yau duk an bayyana har tafiyar Zaid gidan su Bilkisun duk an sanar da komawar sa chan gidan sa dake Apo Hills duka an bayyana a ƙarshe dai an yi drawing conclusion akan duk inda suka juya a ni su a hakan in sun shirya a ƙarshe sai a sanar da su abin da ya faru har aka rabu da su dan maganar aure ba wasa bane.
A wannan meeting É—in ne kuma aka yanke watan bikin Bahajjatu da apple É—in ta abin a bazata ya zo masu su biyun dan ta dai san bikin yayan ta Afzal ne kaÉ—ai a ranar amma sai gashi yau tana jin wai har da nata bikin that same day ne how comes.
Iyayen zamani babu ruwan su da wata kunya congratulatory pleasantries suka rinƙa exchanging da ƴaƴan su har gori suka shiga yi ma Lukman akan yana son zama gwawro ga ƙanin sa nan zai angwance in the next 3 months amma shi ko budurwar bai da shi dariya ma yayi ya tasho yana mai ce masu shi ya tafi yana da appointment da wani buɗar bakin Hajiya Zeenat sai cewa tayi
"Zaka ma faÉ—i gaskiya ne dan kwanan nan ban cika ganewa yawar fitar ka ba"ko a jikin ta tayi maganar sai ya juyo da mamaki ya ce.
"Umma please"dariya suka mai ganin cinna mai da Hajiya Zeenat tayi ya cinnu har ma yayi responding ma tease É—in ta..
Ƙarasa meeting ɗin suka yi aka yi addu'a sannan kowa ya kama gaban sa amma su kam basu ga na tafiya ba tsayawa suka yi a baya har sai da iyayen nasu suka tafi su kuma suka tsaya a wajen guest house ɗin suka dasa hira mantawa suka yi da gajiyar da suka kwaso daga wun aiki sai da suka soye son ran su sannan suka shiga motocin su suka hau kan titi tare tana gaba yana baya da suka iso gida kuwa sai da suka yiwa juna horn suka yi bue bye sannan kowa ya shige nasa gidan..
*******
_8:50am_
Tsaf cikin shigar aiki ta fito fuskar ta sake kamar bata da damuwa duk ta ɓoye danuwar ta,ɗakin Umman ta ta nufa dan yi mata sai ta dawo.
Bata ɗakin lokacin da ta shiga sai ta sauko ƙasa ta same su saman dinning suna yin breakfast girgiza kai tayi wato kora da hali ake mata a gidan su ta salon cin abinci ba tare da an sanar da ita ba..
Ƙarasowa tayi kusa da dinning ɗin fuskar ta sake ta ce
"Ina kwanan ku"sau suka kakle ta duka da wani yanayi Dr Muhammad kaÉ—ai ya iya amsawa dan sauran were shock sun yi tunanin tun jiya ta tafi gidan mijin ta ne da dare dan basu ji motsin ta ba ashe tana nan.
Juyar da kanta tayi zuwa ga Bilal da murmushin ta ta ce
"Apple ba gaisuwa ne yau ko baka san ni bane"haÉ—iye abincin da ke bakin sa yayi ya shiga girgiza mata kai kafin ya ce
"Goodmorning apple your night"?murmushi ta mai ta ce
"Ban amsawa sai da na roƙa"sai ya ji kamar yayi backing out cikin wannan plan nasu dan shi baya iya ganin ta cikin damuwa Umman su na kallon su ta san ƙanƙanin abin da Bilal zai yi ne ya ce zai yi backing off dan haka tayi saurin cewa
"Join us"sai ta girgiza kai tana mai faÉ—in
"No Umma am late for work sai na dawo"daga haka ta masu sai anjima ta fita tana mai jin ba daÉ—i a ran ta duk family nata sun juya mata baya duk saboda abin da tayi kamar laifin ta ne..
Motar da ta sa a wanke mata ne ta shiga ta tayar ta fita bata tsaya a ko ina ba sai asibitin nan da ta fi so wato Skyline,sliding car glass ɗin tayi ƙasa tana kallon structure ɗin asibitin for a while sannan ta fito ta ɗau jakar ta ta rufe motar ta shiga takawa a hankali ana gaishe ta fuska sake take amsawa har ta isa zuwa offishin ta ta shiga.
Zaman ta babu jimawa aka shigo sanar da ita akan surgery da za'a yi dan dama wasu doctor ms É—in zasu yi but da aka ga ta iso sai aka ce ita ta zama surgeon É—in sauran su yi assisting nata sai ta yi murmushi wato haka zasu yi welcoming nata a asibitin da zuwan ta har zata fara yin aiki..
Sallamar mai saƙon tayi akan sai ta zo ajiye mata file na patient ɗin aka yi ta ɗauka ta buɗe tana karanta cause of surgery ɗin da ta gama sai ta tashi ta shiga daga ciki ta canzo zuwa scrub na theater dan saura mintuna talatin a shiga theater ɗin babu wani time sosai.