← Book details Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 100 OF 157

Sashe 100

Iya Ruwa Fidda Kai Part Complete Hausa Novel · about 5 min read

  Share mata hawaye Zainab ta shiga yi zata mata magana kenan muryar mijin ta ya hana ta
"Tashi mu tafi gida"iya abin da ya ce da ita kenan sai ta É—ago da mamaki tana kallon sa baki buÉ—e
"Mu tafi gida kuma Abban Zarah"?amsa mata yayi straight foward
"Eh ki tashi ban son sake repeating kai na"a yanzu kam hatta da Bilkisun da yayyen ta sai da suka yi mamakin kalaman yayan na su zata kuma yin magana ya dakatar da ita a É—an tsawace
"Ban ce bana son in kuma repeating kai na ba?ki kyaleta tunda abin da ta zaɓarwa kan ta kenan duk wani ɗan halak yana neman gamawa da iyayen sa lafiya ya gama da mijin sa lafiya ƙarshe ya gama da duniya lafiya but she....,ita ce mai nemar ma kan ta fitina da rigingimu how on earth cam someone respectful do such a stupid thing?har ta iya ɗaga hannun ta ta mari mijin ta,,a ina addinin mu da al'adar mu ta amince akan mace ta ɗaga muryar ta sama da na mijin ta har ma tayi gigin marin sa?where?can she spot it out?no dan haka ki zo mu tafi and let her continue with the new life she choose for herself dan wannan abin da ta yi nunawa duniya tayi cewa bata da tarbiya but ki sani yadda kika zo gidan nan kika ƙi tafiya gidan mijin ki toh da kan ki zaki tafi dan babu wanda zaki ma rashin hankalin ki ya tsaya biye maki"rai a matuƙar ɓace ya ida maganar sannan ya yi waje yana mai ƙara jaddada ma matar sa akan ta fito su tafi..

Kuka ta kuma fashewa da shi mai cin rai yanzu dan shi Zaid ɗin namiji ne ba zasu ga laifin sa ba sai ita da take mace?meye laifin ta dan ta nuna ɓacin ran ta akan abin da ya mata?kuka take yi mai ɗauke da damuwa haɗe da ɓacin rai,kasa tsayuwa Bilal da Lukman suka yi sai suka zo kusa da ita shi Bilal da ya fi jin zafin abin dan ba ƙaramin ɓaci ran sa yayi ba duba da blames da aka ɗorawa twin sis ɗin sa sam ba'a ga laifin Zaid ba har babban yayan su yana faɗin a rabu da ita is it because Zaid is his friend or what...
"Kun ji ko?kun ji dan na faɗi abin da Zaid ya min shine Umma da yaya suke fushi da ni dan basu san abin da ya min bane"sai kuka kuma ya sarƙe ta Zainab bata da wani option sama da ta zauna ta rarrashe ta ɗan ɗaga murya tayi ta ma nannyn Zarah magana ta ce da ita ta kai baby Zarah wun Abban ta
"Ki kai ta wun daddyn ta sannan ki ce da shi ya kai ki gida so sorry for holding you har wannan hour É—in"
Da murmushi ta ce
"Is okey ma'am good night"daga haka ta sauko ƙasa ta sami jamil tayi conveying saƙon da aka aiko ta tayi.girgiza kai yayi yana mamakin taurin kai irin na Zainab ya mata magana amma tayi shunning maganar.

"Apple kar ki damu kin ji in su basu son ki mu muna son ki and no one will force you to go back to brother In-law har sai da yardar ki"kallon sa tayi ta ce
"Bilal na yi laifi ne dan na nuna ɓacin rai na"?saurin girgiza mata kai yayi ya ce
"A'a apple baki yi laifi ba"sai ta cigaba da kukan ta yayin da Luk ya rinƙa yi mata kallon tausayi har dai ya bar ɗakin da baya son ganin baby sis ɗin nasa cikin damuwa is better in sun bar ta ita kaɗai sai ya dawo yayi mata rarrashi..

Zainab ce ta ce da Bilal ya tafi kawai ita zata rarrashe ta dan haka ya fita ya bar masu É—akin but abin ya tsaya mai a rai ba kaÉ—an ba..
Bayan fitar sa ne ta maido da kallon ta ga Bilkisu ta ce da ita cikin É—aure fuska
"Bilkisu sarai na san ba iya dalilin da ya saka ki yanke wannan ɗanyar hukuncin ba kenan dole akwai wani ƙaƙƙarfar dalili dan haka ki sanar da ni if not nima tafiya ta zan yi in bar ki"sai ta kalle ta fuskar ta duk ya ɓaci da hawaye ta rasa ta ina zata fara fallasa abin sai dai fallasa shi ɗin shi zai fi zame mata mafita dan yadda iyayen ta da yayan ta suka kasa fahimtar ta tana ganin in har ta ma aunty Zee bayanin komai ita zata yi reasoning da ita.
"Aunty Zee.... Zaid ne....shi ne ya ɓata min rai...wallahi ban da niyar yin abin da nayi....har cikin zuciya ta ban da niyar hurting na sa..but he pushed me so hard that i couldn't resist i have to tumble back"tana kuka muryar ta na rawa ta yi maganar sai ta saka Zainab cikin duhu amma dai bata ce da ita komai ba ta cigaba da kallon ta tana son jin ƙarshen maganar
Bayan ta ja fasali sai ta cigaba
"He....heeee..he told me that....thattt...he have feelings for that girl and he sai this to me he said it to my face that what can i do about it..."kuka ne ya ci ƙarfin ta dan tunowa tayi da lokacin da ya ke gasa mata maganar..cigaba tayi ta ce
"He said all these awful words to me yesterday and did you know what happened yesterday"??saurin girgiza mata kai tayi
Share hawayen ta tayi ta shiga mayar mata da irin zaman da suka yi tare da Zaid É—in a nan ta tona mata sirein zuciyar ta game da son da takewa Zaid ta mata bayanin yadda tayi exploring feelings da take da shi akan sa dalilin ta na amince mai har wani abin ya shiga tsakanin su..
Da kuka ta ƙarasa maganar sai a nan Zainab ta ga wawtar Zaid dan ko wace mace aka yiwa wannan abin dole zata ji ba daɗi bare ita Bilkisu da Allah ya ɗorawa kishi mai tsanani sai sai dai ta lura ita kan ta Bilkisun bata san cewa tana da tsananin kishi har haka ba gashi muguwar son Zaid ɗin ya ma Bilkisu kamu ba kaɗan ba dan son ta ya fi nasa ba dan haka ba da duk borin da zata yi da sunan tafiya ta bar sa zai tanƙwasa ta dan dole but he didn't.
Chapter 100 · 0% Book details