Sashe 94
Dare Da Duhu Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Tana faɗin hakan ya juya, har yaje baƙin ƙofa ta tsaya ba tare data kallesa ba tai Murmushi wanda yafi kuka ciwo ta ce.
"Ciki? Ur unborn. Uhm you are doing wrong Sp Adnan Aliyu Matawalle, kayi gaggawar cire son abin da ke cikina daga zuciyarka, domin babu tabbacin zai haifeshi,
Ba zan taɓa haihu da kai ba, inma na haihu zan shaidawa abin da na haifa cewa ubansa ba Mutumin ƙwarai bane. Azzalumi ne, Macuci ne, mayaudariya, mara imani ne, bashi da tausayin ƴa mace a ransa balle matarsa wacce tayi sanadin zuwan yaron duniya.
Na tsaneka wallahi bana ko ƙaunar ganinka"
Ta ƙare maganar wani raunataccen kuka na ƙwace mata, domin duk yadda ta kai ga hqr da kuma ɗauke kai na abin da yake mata, zuciyarta ta kasa ɗauka. Bata taɓa tunanin masoyinka zai juye zuwa maƙiyinka ba, ita a yanzu ta daina yi wa Adnan kallon maƙiyi, kallon makashinta take masa wanda yake ƙoƙarin kassara rayuwarta dayin sanadiyar Zuwanta zuwa koshewa.
"Whatever Abra, i like your style ƙarfin halinka yana ban sha'awa. Ciki kuma idan kin fasa cirewa baki haifu cikin wannan mugun azzalumin uban naki ba, wanda ya maida son zuciya, halinsa, ɗabi'arsa da kuma bangon da yake jingina ni dake shege ka fasa, wawiyya. Get out of my room mumu"
Kukanta ne ya tsaya sai kallonsa kawai da take tana sauke ajjiyar zuciya a wahale, domin gaba ɗaya hanyar shaƙar numfashinta toshewa tayi for some minutes. Juya tayi zata fita ya yi saurin cewa.
"And if anything happens to my unborn ki kuka da kanki"
"Idan fitsari banza ne kaza tayi mana? zaka iya ɗaukan cikin ka mayar zuwa naka" murmushi Adnan ya yi ganin abin na su ya zama kamar drama cikin shafa ƙirjinsa yana watsa hannunsa zuwa sama ya ce...
"Tunda nai cikin, ai hakan mai sauƙi ne yarinya. Kuma da kike mgnar kaza mene? Ai ni ne wanda zan faɗi haka tunda gudunmawata yafi yawa wajan samar da cikin"
Banza tai masa tare da ficewa daga cikin ɗakin zuciyarta babu daɗi gaba ɗaya. Idan tai tunanin saɓawa Adnan sai kuma ta tuna makomarta. Ita sam ba haka ta san ana rayuwar aure ba, ta karanta a Omdatul ahkam, Zadil zaujen, da sauransu. Koda yake daman ya ce bai aureta saboda yana son ta ba, ya aureta ne sbd hutar ɗaukan fansa da kuma rayuwa da abin da ya yi a zuciyarsa.
"Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un. Wayyo ni Abra What should I do?" Ta tambayi kanta lokacin data ke zama a kan kujerar parlourn. Idanunta ya yi jaa sosai daman yawan azkar da karatun Alqur'anin da take yana ɗauke mata damuwar da Adnan ke cusa mata a zuciya. Sulalewa tayi a saman carpet tare da kwanciya sbd yadda take jin ƙasusuwan jikinta na mata zafi da ciwo kamar zasu karye. Ga matsanancin ciwon kai duk da yunwar da take ji amma hakan bai sa ta miƙe ba, gaba ɗaya gaɓoɓin jikinta sun saki a nan wajan barci ta ɗauketa.
Cikin dare wani zazzafan zazzaɓi ya rufeta ruf, banda huci babu abin da jikinta keyi, sai rawar ɗari take hatta idanunta ta kasa samun zarafin buɗewa balle ta samu ƙarfin qwiwar barin parlourn. Sunayen Allah ta shiga shiga furtawa cikin zuciyarta da kuma neman ɗauki daga garesa.
Kiran sallar Subhi da ake yi ne ya sanya Adnan motsawa bakinsa ɗauke da addu'ar tashi daga barci, gently ya buɗe idanunsa wanda sukai masa nauyi duk da kwana biyu baya iya barci abubuwa da yawa ne suke damun cikin tunaninsa. Miƙewa yai tare da ɗaukan wayar, ƙuri ya yiwa screen ɗin wayar tamkar mai neman wani abu, amma ya kasa fahimtar mene yake nema ɗin?.
Kai tsaye Bathroom ya nufa ya sakarwa kansa shower tare da É—aura alwala. Da sauri ya zuwa Arabian jallabiya ya fito zuwa parlourn da nufi shigewa masjid.
Sai dai fitar numfashinta da sauri ya ankarar da shi, manyan idanunsa ya zaro waje ganin yadda ta zazzago daga saman kujerar zuwa ƙasa jiki na rawa ya Ƙarasa yana faɗin.
"Abra! Ke Abra mene haka" Adnan ya faÉ—a yana É—an bubbuga kafaÉ—arta, ganin ko motsi ba tayi. A hankali ya zameta tare da É—agota baki É—aya a karo na farko ya nufi part É—insa da ita,
A zuciyarsa yana mmkin abin da ya jefata cikin wannan halin ko ciwon nata ne ya motsa? Juyawa ya yi bayan ya kwantar da ita a saman makeken gadonsa ya nufi masjid.
Abra na jin duk abin da yake faÉ—a kawai bata da kuzarin motsawa ne balle ta buÉ—e idanunta, tana nan kwance ya dawo kai tsaye kuma wayarsa ya É—auka ya kira number likitar data dubata, cikin ikon Allah aka É—aga kiran.
"Hello, I Adnan Aliyu Matawalle speaking, Abra's husband"
"Oh Yeah. How is she is everything ok?" Dr É—in ta tambaya domin tana kan bakin aiki sbd kwana tayi hospital shida nayi kuma zata bar wajan zuwa gidanta.
"Allhmd, sai matsalar zazzaɓi yanzu haka dashi ta kwana ga wayan ɗaukewar numfashi" ya faɗa a sanyaye sbd ganin har yanzu cikin duhun asubahi ne. "Don't worry, zazzaɓin zai daina sai cikin ya yi ƙwari Maybe kalar nata laulayin kenan. A kula dai sbd cikin fari ne"
Shafa kansa yai kamar zai shiru sai kuma ya ce.
"Insha Allah. Zazzaɓin fa?" "Be with her, sanyin jikinka zai taimaka wajan sauke zafin jikin nata" jinjina kai ya yi kana yai mata gdy tare da kashe wayar yana bin Abra da kallo musamman lafaffan cikinta.
Mami ce ta fito daga cikin bedroom ɗinta ta ɗauki wanka sai baza ƙamshi take, cike da muradin shawo kan Abbi ta nufi nasa sashin. Yana zaune a Parlourn dake part ɗinsa hannunsu riƙe da coffee yana sha a hankali, gabansa kuma system ce ya doƙufa wajan yin searching na abu.
Sarai yaji shigowar ta, sanin amsa Sallama ɗaya cikin abin da Musulunci ya zo dashi, ya sa ya amsa can cikin maƙoshi, bare daya kalli ko inda take ba.
Rashin sakin fuskar Abbi yasa duk jikinta yayi sanyi, muryarta na rawa ta ce. "Good Mrng Man" nan ma ya yi mata banza kamar zatai kuka ta ce.
"Haba don Allah, na baka hqr nayi magiyar amma duk a banza, wallahi ban aikata lafin da kake tunanin nayi ba sai dai idan wani ke nufina da sharri,
Ka dubi abin nan ka yafe min ina jin babu daÉ—i ganin yadda muke rayuwa,babu rana kusa dani babu farin cikinka na shiga uku"
Hannunsa ya ɗaga mata ya ce "Point of corrections babu yaronki kusa dake, ba yaranki ba ok" "mekake nufi? Yanzu da ace Abra nan ai da naji sauƙin wani abun"
"Yanzu kika san muhimmancin Abra? ba fata kike daman ki rabu da ita ba. Ina tunanin You don't have to be worry about abin da kike so ke ya samu, just be happy and celebrate Na'ima"
Shiru tayi domin bata da gsky kuma daman dole wannan gorin yazo wata rana. Kallonsa tayi ta ce "Ina son magana da kai"
Shiru ya yi mata ta ƙara cewa.
"Ina magana"
"Naji ai, bani da lokacin ki ne Na'ima"
"Amma mene ya sa please nifa matarka ce, abin da zan faɗa yana da muhimmanci" miƙewa ya yi tare da ɗaukan system ɗin sa ya nufi cikin bedroom.
"Magana zan maka akan Salman" sai a lokacin ya juya ya kalleta sosai kafin ya saki murmushi ya ce.
"Ke ya shafa kuma kada ki sake zuwar mini da batu akan haka, abu ɗaya na sani duk abin da ya samu yarona sai nayi Shari'a dake" kafin tai magana wayar Abbi dake kan kujera wacce ya manta ta, ta fara ringing kafin ya Ƙarasa Mami ta ɗauki wayar.
"Salima ta faɗa a fili" ganin yadda sunan Salima ke yawo akan screen ɗin wayar karɓar wayar ya yi yana answering tare da faɗin.
"How are you Salima"
Zuciyar Mami ta buga wata zufa na yanko mata jiki na rawa ta ce "Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un Salima? Wannan Shegiyar yarinyar again na shiga uku ni Na'ima"
Miƙewa tayi zata bi bayansa kafin ta Ƙarasa ya yi saurin rufe ƙofarsa tare da murza mata key. Abin duniya ya isheni Mami ta rasa ta ina zata fara, tana buƙatar sanin halin da Salman ke ciki, gefe guda kuma tunanin Abra na addabar Zuciyarta a kwana biyun nan, gaba ɗaya ta rasa mafita ga kuma masifar dake shirin samunta na Salima, mene haɗin ta da mijinta? Me ya sa ta dawo garesa? Ko dai har yanzu tana bibiyarsa itace bata sani ba. "Na kashe kai na" bata da sauran wanda zata faɗawa damuwarta a yanzu, domin ko ta sha giyar wake ba zata ƙara neman shawara wajan Anuty Suwaiba ba. Ta riga ta gane hatsin ba tsaba.