Sashe 101
Dare Da Duhu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Insha Allah zata samu lafiya, mu ci-gaba dayi mata addu'a. Kayi haƙuri komai zai shige ta zama kamar kowa" Abba ya ƙare maganar yana kallon cikin ƙwayar idanun Abbi. Abbi kasa cewa komai yai domin bai fahimci mgnar da Abban Adnan yake ba, tunaninsa ya tafi can wani waje.. A hankali suka ƙarasa Vip part ɗin da aka kwantar da Abra, a nan bakin ƙofa suka samu Hajiya Mama da Uncle ɗin Adnan.
Da sauri Mami ta ce.
"Hajiya ya jikin nata? ta tashi wanne hali Æ´ata take ciki ne don Allah?" "Ki kwantar da hankalinki Hajiya Na'ima, Addu'a kawai za mu yiwa Abra,tare da babynta" Ajjiyar zuciya Mami ta sauke a wahale, Allah yana gani har ranta ta damu da halin da Abra take ciki, tsoro da ladamar abin da ta dinga aikata mata ya wanzu a zuciyar Mami. Idanunta ta É—aga ta kalli Hajiya Mama kafin ta ce.
"The baby is seven months pregnant?" Mami tayi tambayar cike da son jin cikakken bayanin da likita ya yi wa su Hajiya Mama. Jinjina kai Hajiya Mama tayi itama kafin ta ce.
"as the doctor said, an sakata cikin kwalba babyn ba lafiya gareta ba itama, rashin lafiyar uwar ya taɓa ta tun a ciki" "Ya Salam, Ubangiji ya basu lafiya duk"
Ammi wacce ta kasa mgn tun É—azo ta kalli Hajiya Mama cikin jajintawa ta ce "Ya mai jikin? Allah yasa kaffara ne ya tashi kafaÉ—unta"
"Amin Ya Rabbi Ammi" a karo na biyu Ammi ta ce "ba'a iya ganinta ne? Naga tunda muka zo kuma kuke waje a zaune, banga wani likita ba?"
Hajiya Mama ta ce
"Sure, she still hasn't recovered from the surgery. But Dr yace at Anything zata iya tashi" jinjina kai Ammi tayi tana da faÉ—in.
"Allah sarki Abra Baiwar Allah,ta haÉ—u da mugun ciwo Allah ka yaye mata" duk suka amsa da Amin.
Duk yadda za'a bayyana maka tashin hankali to na Abbi yafi ƙarfin a faɗesa, tunda suka zo ya kasa zama, banda sunan Allah babu abin da yake ambato a cikin bakinsa, sai ajjiyar zuciya da yake saukewa haka kurum fargaba ta riski zuciyarsa, tsoro da tunanin faruwar wani abu ya wanzu cikin tunaninsa, yana gani a wannan karan ba zai kuskuren da ya yi a baya ba, dole ne samu mafita, wacce zata yaye masa ciwon dake cin zuciyarsa na tsayin shekaru masu yawa. At this time dole ne idan Abra ta samu lafiya ya aiwatar da burin zuciyarsa duk da yana tunanin hakan abune mai wahalar gaske.
Zuwan Dr wajan shi ne ya katse masa tunanin da yake, a hankali ya juya idanunsa da ya yi jajur ya kafe likitan dashi kamar yadda shima yake kallonsa. Likitan yaja numfashi bayan ya gama ƙare musu kallo, amma bai ga wanda yake nema ba cikin ƙasa da murya ya ce.
"Where is Adnan Aliyu Matawalle?" Ya faɗa idanunsa akan Abban Adnan. Abba ya juya baya kaɗan ya ce " There he is behind you" Abba ya faɗa yana mai ɗaga murya "Adnan, Adnan" ya kira sunansa da ƙarfi kiran da babu wanda Adnan yaji ya tafi can duniyar tunani gaba ɗaya baya cikin hayyacinsa. Sai a kira na huɗu sannan ya miƙe a firgice yana dafe kansa dake barazanar tarwatsewa a haka ya ƙaraso wajan.
Girgiza kai kawai Likitan yai kafin ya kalli Adnan sosai cikin tausayawa ya ce "Your wife wants to see you"
Gaba ɗaya wajan suka miƙe tsaye kusan a tare suka ce "She woke up from the surgery?" "Sure. But yanzu mijinta take son gani, daga shi sai Abbi, who is he? Yana ina? ba a son mutane da yawa 1 by 1 ok" Adnan bai tsaya jin bayanin likitan ba, jiki na rawa ya nufi room ɗin da Abra ke ciki. A nutse Abbi ya ce. "See me here Dr. Ni ne Abbi" Dr ya jinjina kai ya ce "that's good after Adnan ya fito zaka iya shiga" jinjina kai kawai Abbi yai ba tare da yace komai ba, domin shi kaɗai yasan abin da yake masa yawo a cikin zuciyarsa dauriya kawai yake, ba iya Abra ce damuwarsa ba a yanzu haka kurum yaji tunanin Salman ya faɗo masa.
Hannunsa na rawa ya murɗa handle ɗin room ɗin tare da turawa a hankali without making any sounds wanda zai iya damunta ba. Idanunsa akanta ya maida ƙofar ya rufe, ban san meke masa daɗi ba, amma wata mummunar faɗuwar gaba ce ta dirar masa, a lokacin daya daidai ƙwayar idanunsa akan fuskar Abra. Gani yai tai haske sosai kamar bata da jini sai kuma cikuwar da tayi wanda hakan baya rasa nasaba da ƙarin ruwan da ake mata akai akai. Ji yai kamar an zare masa lakar dake sarrafa ganganar jikinsa da ƙyar ya iya jan ƙafarsa zuwa bakin gadon daidai kanta ya nemi waje ya zauna.
Ajjiyar zuciya ta sauke a hankali lokacin da Adnan ya zauna kusa da ita, idanunta rufe amma ta ɗan motsa kaɗan tana gyara kwanciyarta, ganin yadda take ƙoƙarin Zamewa ya sanya Adnan ɗagota baki ɗaya tare da kwantar da ita a jikinsa. "Oh sorry, sorry" ya faɗa in a very low voice ganin yadda ta cije bakinta. "Ya jikin Angel? kinji sauƙi ko, meke maki ciwo yanzu?" Adnan yai tambayar ajere cike da tashin hankali musamman da yaji jikinta zafi zau.
Slowly ta shiga buɗe idanunta wanda suka fara juyewa kamar mai shirin sumewa, Adnan ta kalla ba tare da tace komai ba sai binsa da take da idanun kamar wanda bata sani ba, yau ta zama ranar farko da tayi arba da fuskarsa. "Why are: you silent Angel? Talk say something" tana jan numfashi da ƙyar ta ce "It's too late to cry Adnan" a ruɗe ya ce "kamarya? bana son irin haka, ki tashi mu tafi gida i knw kin samu lafiya Madam" ya faɗa yana tallafota gaba ɗaya zuwa jikinsa yama mance da batun ƙurajen da yake tsantsami ya rufeta ruf a jikinsa. A hankali ta kwantar da kanta a ƙirjinsa domin bata da wani kuzari ga C.s ga kuma ciwon da yaci ƙarfinta, a karo na farko tun bayan aurensu ta sakar masa wani irin sanyayyan murmushi wanda ya sanya kyunta bayyana muryarta na rawa tace "Me kake tsoro? Ina tunanin za kafi kowa farin ciki Adnan? Why are so worried? zakai rayuwa free yanzu burinka ya cika, na tabbatar da cewa kuma baka sona" da sauri ya rufe mata baki da tafin hannunsa yana riƙeta sosai a jikinsa ya ce "Na tuba, na tuba, na tuba ki yafe mini Abra,nabi Allah na biki kada ki tarwatsa mini zuciya da wannan maganganun naki, bana da kalmomin yi maki bayanin da zaki fahimta amma kece rayuwata ki sanya haka a ranki" jan numfashi tayi tana riƙe hannunsa sosai fuskarta cike da Murmushi kafin ta ce "Kada ka damu, nasan an maka ba daidai ba, kamar yadda ka ke faɗa. Sai dai kayi kuskuren ɗaukan fansar abun a kaina, bana da laifi bana laifi ban san me aka akaita maka har haka ba, ka cutar dani cuta mai yawa, ka yaudareni yaudarar da banyi tunaninta daga gareka ba, ka sanya na amince da kai,na guji Salman akan ka ka nuna mini SO da ƘAUNA, a wannan lokacin bana da wanda nake so nake da muradin kasancewa da shi kamar kai Adnan Aliyu Matawalle, but why why?" Ta faɗa murya shaƙe numfashinta na sama tuni hawaye suka cika idanun Adnan bai taɓa jin akwai abin da yake ladamar aikwata kamar yadda ya cutar da Abra ba, bai taɓa zaton abin da ya aikata ba daidai bane ba sai yanzu. Kafin yai mgn Abra ta zabura tare da ƙanƙamesa jikinta na rawa ta ce "mene laifna? yanzu burinka zai cika zan barka tare da mahaifin nawa wanda ban san shi ba, daman ka faɗa ka shaida masa cewa ina tsananin son sa da ƙaunarsa ina mafarkin haɗuwa dashi amma Ubangiji bai nufa ba" girgiza mata kai yai ya yi ya ce "No Abra, stop saying that yanzu a kuma yau za kiga mahaifinki na janye ƙudirana na zubar da dukkan makamaina na ɗaukan fansa, nima soyayya da kuma haushin abin da aka aikata a gareni ya sanya nai miki haka, an rabani da farin cikina, jin daɗina, kwanciyar hankalina, garkuwata, an rabani da abu mai muhimmanci a lokacin da nake tsananin so da ƙaunar kasancewa da abun" girgiza kai kawai tayi ba tare da tace komai ba, a hankali ta zame daga jikinsa ta koma saman pillow idanunta na zubar da hawaye. Sun jima a haka kafin ta ce "Me aka ciro a cikina?" Da sauri Adnan ya ce "It's a baby girl mai kama dake sak" ya faɗa yana kama hannunta tare da riƙesa cikin nasa hannun. Murmushi tai while hawaye na zuba daga idanunta ta ce "Kama dani? Uhm ka faɗa mata cewa ina sonta fiye da komai na duniya, idan babu damuwa kayi mini alfarma" jikinsa na rawa ya ce "faɗi komai kike so Abra, ko rayuwata kikeso zan baki wallahi Allah" "ka samawa yarinyar suna Aishatul-humaira" Hawayen idanunsa ya goge "Insha Allah, daga yanzu ma na raɗa mata suna da haka, Ubangiji ya raya mana Little Aishatul-humaira zamu reneta tare mu nuna mata zallar so da ƙauna irin na iyaye wanda duk daga ni harke bamu samu ba"