Sashe 30
Dare Da Duhu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tai murmushi tace "that's my Dad, amma fa guri za'a kama ai shagali sosai"
Yace "Insha Allah, shagali za mu yi na gaske".
"Kai kam doctor kai ta biyewa wannan yarinyar ta na maka shirme, har Abincin na ka ze sanyi bak ci ba"
Doctor yai murmushi yace "to idan ban biye mata ya kike so a Yi? She's the only daughter i have alive".
Meenal ta kalli Babanta tace "Wai Daddy ni bani da 'yan uwa ne? Nifa ina son in ga nima ina da siblings, I like big family"
Ya É—an murmusa yace "Babyna kenan, Allah shi ke tsara komai, lokuta da dama ba ma samun abunda muke so, se Abunda Allah ya shirya mana, ke kaÉ—ai Allah ya bamu, ina fatan Allah ya sa ke mu samu jikoki masu yawa daga gareki".
Rufe idonta Meenal tai tace "Ohh Daddy, har ka bani kunya"
Yai murmushi yace "Yau kuma ni ake jin kunya?"
Tace "Ka san wani abu Daddy?"
"A'a sai kin faÉ—a"
Cikin gaɓunta tace "Wani brother ɗin ƙawata ne ya zo mata visiting, yace ya na so na wai ze kawon ziyara ma"
Yace "Wow, Masha Allah, amma naji daÉ—i sosai, É—an ina ne?"
"Nima ban san a unguwar da yake ba, amma dai brother ɗin ƙawata ne"
"Masha Allah, to Allah ya kawo shi lafiya".
Girgiza kai Mummy tai tace "Allah ya kawo ranar da zaki hankali, da babanki kike hirar saurayi?".
Doctor yace "to ya ranki, idan ba tai hira da Daddy ba da wa za tai?"
Mummy tace "lallai 'yar gidan Daddy".
Tsaye yake a gaban dressing mirror yana kallon kansa, lokaci guda kuma yana ɗaura agogo a hannunsa, sanye yake da dogon wandon jeans, da jar riga long slip, ya taje sumar kansa sai ƙyalli take, saboda yadda ta ji mai.
Dogo ne sosai, with Caramel skin complexion, masha Allah balck beauty ne, sedai kallo ɗaya za ka yi masa ka gano yadda yake da matuƙar kwarjini.
Ya gama sanya agogonsa, ya É—au turare ya dinga fesawa, ya fesa wannan ya fesa wancan, sai da ya gama Sannan ya É—au mukullin motarsa da wayoyinsa yai waje.
Wata babbar mace zaune a kan É—aya daga cikin manya manyan kujerun falon, idonta sanye da gilashi ta na duba littafin azkar.
Ƙamshin da ya karaɗe ɗakin ne ya sa ta ɗago ta dube shi, ta ɗanyi tari tace "Kaii Adnan wannan turarukan na ka sun fiye ƙarfi, wannan ai sai Asmata ta tashi"
Yai murmushi yace "Hajiya Mama kenan, ba za su tayar miki da komai ba"
Ta É—an gyara zama tace "wannan kwalliya haka, hala taÉ—i za'a je?"
Ya É—an tsuke fuska yace "taÉ—i kuma?"
Tace "Eh mana, wato na faɗi maƙiyin naka, shine zaka haɗe rai, haba ɗan Maman, ga kyau, ga kuɗ, ga aiki Alhamdilillah komai kana da shi, sedai haryanzu ba ka cika kamili me kima ba a idon duniya, saboda ba ka da abokiyar Rayuwa, shekaru tafiya suke ba sa jira"
Adnan yace "to Hajiya Mama, za'ai insha Allah, yanzu dai wani É—an aiki za muje wani guri"
Tace "haka dai, aiki aiki ba hutu, to Allah ya dafa"
Yace "Ameen Maman Adnan" ta bi shi da kallo tana murmushi.
Sannu a hankali yake tuƙin motar, yana tafe sautin waƙar Eminem am not afraid, na tashi daga Radio motar tasa.
A ƙofar wani ƙaton gida yai parking, rage Radio yayi, ya ɗakko wayarsa ya kira wata lamba, sai dai aka ce me layin yana waya. Tsaki yai ya ajiye wayar, ya kashingiɗa da jikin motar, tare da lumshe idonsa.
Can yaji an buÉ—e gaban motar an shigo, ya buÉ—e idanunsa ya kalli wanda ya shigo É—in yace "Wai da wa kake waya ne? Na kira ka amma user busy"
Murmushi wanda ya shigo ɗin yayi yace "Kai dai bari, wato wata new catch na yi, Babyn ta yi Wallahi da ita nake waya, da ƙyar na iya fitowa ma gurinka"
Tsaki Adnan yai yace "Shirme kawai"
"Wallahi ba shirme bane, ai Soyayya duniya ce, wanda yake yinta shi ze gane"
Adnan yace "Please Usman, let's keep this aside, mu je muyi abun da ya kamace mu"
Usman yace "to muje, amma ina gaya maka, Soyayya duniya ce Adnan, kai ba kaga yarinyar ba, ina ga next week insha Allah za ka rakani, muje in kai mata ziyara, da na jewa Ameera Visiting na ga babyn, ba ka ga yadda ta tafi da ni ba"
"Amma ba ni Adnan É—in ba ko?" Yai maganar ba tare da ya kalli in da Usman yake ba.
Usman yace "Eh ba kai Adnan É—in ba, aljaninka, É—an rainin hankali kawai, sai ka rakani".
Adnan be kuma cewa komai ba suka cigaba da tafiya.
Taro yai taro, gidan Khamal ya cika da mutane, domin taya su Abra murnar saukar Alqur'ani me girma, da kuma haddar izufi Arba'in ga kowannensu, ga nasarorin da suka samu, a makarantar boko.
Alhamdilillah, an ci an sha sun samu kyaututtuka daga Manyan mutane, abokan Abbinsu da kuma sauran 'yan uwa da abokan arziki.
Har Bayan sallar isha'i gidan cike yake da mutane, se wajen tara zuwa goma na dare Sannan aka watse.
Tuni Abra ta kwanta bacci, saboda yadda ta gaji tiƙis saboda zirga zirga, da kuma hayaniya.
Mami kanta a gajiye take, tai wanka ta samu tana cin Abinci a É—akinta, dan ba ta samu ta nutsu ta ci ba.
Wayarta ce ta ɗau ruri, ta miƙa hannu ta ɗauka, ba tare da ta duba me kiran wayar ba.
"Na kira ne domin jin lafiyar 'ya ta, da kuma miƙa saƙon taya murna na saukar Alqur'ani da tai"
"Wace ke? Wai wacece haka ne?" Hajiya Na'ima tai maganar cikin É—aga murya.
"Meye na É—aga murya kuma? Uwar Abra ce".
"To in ke uwarta ce ki zo ki É—auki 'yar ki mana".
"Me ze sa in zo in ɗauketa? Alhalin tana zaune Lafiya a gidan ubanta, Khamal na cigaba da raina miki hankali, amma a zahirin gaskiya Abra 'yar da muka haifa ce ni da Khamal, da ma na gaya miki bariki na ya fi naki, tsayin wannan lokaci ina nan ina bibiyar ki, idan kuma kina musu ki buɗe what's app ɗin ki, na ajiye miki saƙo".
Jiki na rawa Hajiya Na'ima ta katse kiran, ta buɗe what's app ɗinta, saƙo ne ya shigo, ta buɗe ta shiga dubawa, hotunan Abra ne da shiga kala kala, da kuma wasu hotunan Salima tare da Abra, lokacin tana ƙarama sosai, daga ƙasan hotunan aka rubuta thank you for adopting my Child.
Zaro ido tai tace "What? Khamal ni zaka cuta?" Hannunta ya hau rawa ta saki wayar a ƙasa.
Khamal ne ya shigo É—akin yana faÉ—in "My dear, har kin kwanta ne? Gajiyar ce ta hana a zo in da nake yau"
Ya ƙara so yana ƙoƙarin riƙo hannunta, saurin ja baya tai tace "kar ka kuskura ka taɓa ni, tsawon shekaru kana raina min hankali, da na yunƙura zan magana se ka dan kwafar da ni, ka cika ni da daɗin baki, yau ƙarya ta ƙare na gaji"
Cike da rashin fahimta yace "to ai ni sam ban gane akan me kike magana ba"
"Ai dama ba zaka gane ba, tun da ka daɗ kana munafunta ta, meye wannan?" Tai maganar tana miƙa masa wayarta.
Ya karɓa ya kalli hotunan, sannan ya ɗan taɓa baki yace "naga hotuna, sedai ban san daga in da aka samo su ba, na gaji da yi miki bayani, wannan ba ze wuce makircin Salima ba, ni na gaji da yi miki bayani". Ya ƙarasa maganar yana ajiye wayar.
"To Wallahi a wannan karon na gaji da wannan wasan kwaikwayon, ka ɗau 'yarta ka mayar mata, ba zan cigaba da riƙe 'yar Zina ba, se ta bar min gidana"
Khamal yaji tamkar ta soka masa mashi a ƙirjinsa yace "kar ki sake kiran 'ya ta da 'yar Zina, alamu sun nuna min Abra ba ta jin daɗin zaman gidan nan, a gabana ki nuna kina sonta, amma Allah kaɗai ya san me kike mata idan ba na nan, Wallahi Na'ima na kama ki da wani abu na rashin gaskiya akan Abra, Aurena da ke ya ƙare"
"Eh ya ƙare ɗin, se ka Auro Salima ku cigaba da rainon Abran, ko ka kai ka Auri Abran"
Khamal ya ga idan ya tsaya, yana cigaba da sauran Na'ima, za suyi ba daÉ—i dan haka ya fice ya bar mata É—akin a fusace.
Salman ne ya shiga É—akin Mami, ya tarar da ita tana ta bala'i.
Cike da rashin fahimta yace "Mami, wai akan me kike maganganun nan? Kamar fa ji nai kina cewa Babar Abra"
"Eh, Abra ba 'ya ta bace ba ni na haifeta ba? Shekarun baya babanku ya zo min da ita, ya raina min hankali akan cewa tsintar ta yai a daji, ashe haifarta yai shi da wata karuwa, amma ya dinga rainamin hankali, to Wallahi se ta bar gidan nan".
Jikin Salman ya É—au rawa yace "Maa....ma...mi, kin san ko me kike cewa? Abran ta wa ce karuwa ta haifa? Impossible Mami, Abra 'yar ki ce, mu biyu kika haifa".
"Shut up, ni ban haifeta ba, kai ka É—ai na haifa!!!
LITTAFIN DARE DA DUHU, ₦300 NE KACAL, ZA KU TURA TA WANNAN ACCOUNT ƊIN
0116886423 Sulaiman Na'ima s union Bank.
KU TUNTUÆI WANNAN LAMBAR DAN TURA KATIN WAYA NA NAIRA 500 TA WANNAN 09047871750
DOMIN NEMAN ƘARIN BAYANI, KU TUNTUÆE MU AKAN WANNAN LAMBAR 07063065780\09047871750
MUNGODE.
[9/30, 8:55 PM] Abk: *DARE DA DUHU*
Brigh pensâœï¸
Nimcyluv
Ayushercool
Zee Kumurya
        *P.....13*
Elegant online writers
Domin samun complete litattafanmu, ku yi following É—in wannan accounts É—inkin a Arewabooks
https://arewabooks.com/u/nimcyluv
https://arewabooks.com/book?id=
*Albishir ga Makarantar littafan Hausa, ga masu buƙatar bugaggen littafin TSINTACCIYA wato hard copy a satin nan zai fita kasuwa... Wato ya keson mallakar nasa Bugaggen na takarda ya yi magana a wannan number 08119237616*