Sashe 6
Dare Da Duhu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Faruk daya shigo yanzu, shima ya kalli yarinyar kafin ya juya ya kalli Madam Halima yace "what happened now?"
Madam Halima ta ce "Honestly, Her memory may be impaired idan taci gaba da kasancewa haka, a Yanzu ma kamar tana da wata ɓoyayyiyar larura" Faruk kasa cewa komai ya yi, yana mamakin yadda ƙaramar yarinya ta kasance a cikin wannan jejin, ko me ya kaita oho? Ko iyayenta akai kidnapping tai escaping ko wani abun ne, Allah ne ya barwa kansa sani.
Faruk yai ajiyar zuciya yace "I will speak to Captain Khamal, Whatever he said, I will get back to you, Amma Banga kyautatuwar zamanta a nan ba"
Madam Halima taja numfashi kafin ta nemi waje ta zauna tace "you said she was not among the school children kidnapped?"
"Haka yace" Faruk ya faɗa yana taɓe fuska.
Madam Halima tace "Waye yace?"
yace "Captain Khamal, kin san taurin kansa ai, bakomai ze tsaya yai maka bayani ba"
Tace "To, Allah ya kyauta"
Daga nan Faruk juyawa ya yi, tare da yin waje, yabar Madam da baki a buÉ—e.
Wata matashiyar budurwa ce tsaye, da gajeren wanddo da farar shirt irin na sojoji, kanta ya sha a wigs, tai parking É—in sa a bayanta, ta sarawa Lieutanant Faruk daya fito ta ce "Sir, Abu babu daÉ—i Allah ya tsare gaba. Amma nayi farin ciki sosai da nasarar da kuka samu"
Faruk yace "Thank you,Salima yaushe kika shigo Naija state?"
Tace "Not too long, Ina Captain ne?"
Murmushi kawai Faruk ya yi mata, dan yasan tatsuniyar gizo baya shige koƙi Yace "Shi kika biyo ke nan?.
Tace "A'a, za'ai posting É—in mu zuwa wani waje ne, shine muka biyo ta nan zamu shige da sauran"
Faruk yace "I see, yanzu Captain ba lallai ki ganshi ba, lokacin treatment É—in sa ya yi"
Salima tace "My be zuwa Dare" Faruk ya kalli Salima in a serious tone yace "Zan iya cewa wani abu, Salima?".
"All ears. Sir Faruk"
Salima ta faɗi hakan tana kallon Faruk sosai. "Meyasa ba zaki iya haƙuri da soyayyar Captain Khamal ba?"
Salima was speechless. Bata san cewa Abinda Faruk zai faÉ—a mata ke nan ba. Cikin sanyin Murya ta ce "I can't stop thinking about him, I always want to be with him, Wallah Sir Faruk ban san me zan ba, nace masa koda bai auren ba, kawai mu kasance tare, duk abinda yake so zan masa, like how every woman takes care of her husband"
Shiru Faruk ya yi ta kallon Salima, If he is not mistaken, bata da burin daya shige Captain ya kwanta da ita, ta ɓullo masa ta barikanci ya ƙi yarda, tace ya aureta nan ma yaƙi.
Faruk yace "Captain daban yake a cikin mu, rashin matarsa kusa dashi bai sa yabi matan banza ba, Ni shaida ne, You are wasting your time Salima, ko Captain zai kula wata ai banda irinki,ke fa duk kusan mazan Barrack É—in Abuja ba wanda bai san yaya kike ba, Among the men, including me"
"Alright, kace kishi ka ke dani? Ya ware hannunsa tare da yin gaba yana faÉ—in " ko É—an, it's just a suggestion"...
The next day at night.
Captain na zaune Sanye da vest fara ƙal, sai gajeren wando, ƙafarsa sanye cikin wani baƙin takalmi, Leutanant Faruk ne ya buɗe ƙofar ya shigo, cikin girmamawa ya gaida Captain.
Sipping coffee Captain Khamal yake a nutse, a hankali ta dinga leƙo da kanta daga bayan Faruk tana leƙen Captain
Sam Captain bai lura da ita ba, yaji a jikinsa akwai wanda ke kallonsa dai.
"Abbi ɗin, kike leƙa kuma?" Faruk ya faɗa da ɗan ƙarfi yadda za taji abinda yake cewa. Captain ya ɗago kansa da sauri, farin hannunta mai ɗauke da Teddy ya hango. Gaba ɗaya ta ɓoye jikinta da fuskarta a bayan Faruk.
Da sauri Faruk yaja baya yana murmushi ya ce "Ai baki isa ba, yadda kika ɗaga hankalin kowa shine yanzu zaki ɓoye a bayana?" Yarinyar ta rufe Idanunta tana ƙanƙame Teddyn da Madam Halima ta bata, riga da wando ne jikinta masu kyau, peach colour. An raba mata gashin kanta gida biyu ya kwanta har baya.
A nutse Captain yake ƙare mata kallo, ko wanne kalar sauyin ta samu, ba zai mance kamanninta ba, duk yanzu tsaf take, saɓanin lokacin da ya tsinceta cikin datti. Zame Teddyn tayi daga kan fuskarta, tare da buɗe Idanunta.
Idanu suka haɗa da Captain Khamal, ya ware mata manyan idanunsa, ƙara ta saki tana ƙanƙame Teddy. Sosai ya bata tsoro, bayan kuma shi take ta kuka za tazo wajensa.
Murmushi Captain ya saki, yana É—an rufe idanunsa, seeing how she was scared by what he did to her.
"Come here".
Captain ya ce mata, yana miƙa mata hannunsa, ƙuri tayi masa da Manyan idanunta, da suke farare ta tass, Ganin yadda ta kafeshi da Idanu, kamar bata taɓa ganinsa ba, yasa Captain ya ƙara ware mata manyan idanunsa yana sane.
Maimakon yaga tayi ƙara, sai kawai yaga ta saki Teddyn tare da ta zuwa wajansa da gudu. Zamewa ya yi kaɗan yana gyara zamansa, saboda ciwon jikinsa.
"Abbi"
Yarinyar ta ce, tana tsayawa gaban Captain tare da leƙa fuskarsa, Murmushi ya sakar mata, itama ta washe white teeths ɗin ta, tana ƙara zura kanta tare da leƙa fuskarsa sosai. Faruk dai ikon Allah yake kallo, tunda aka kawo yarinyar take kuka, amma yanzu gata harda dariya.
"Abbi"
Ta kuma cewa tana nuna masa ciwon jikinsa sai kuma tace "Shhhhhh" tana kwaɓe fuska tare da Girgiza kanta, alamar bata son ganin ciwon gaba ɗaya. Musamman daya kasance a jikin Abbi ɗinta.
Fuskarta ya tallafo, a zuciyarsa yana jinjina kyan da Ubangiji ya yi mata, mai fisgar Hankalin jama'a. Caraf yaji ta kama tafin hannunsa wanda yasa Captain saurin rufe ido, sai kuma ya buÉ—e lokaci guda!.
"How are you?"
Cewar Captain yana buÉ—e idanunsa akan innocent face É—in ta, bata san mene yace ba, amma sosai taji sautin kamilalliyar muryarsa a kunnanta, ta samu kanta da É—aga masa kai tana faÉ—in "Abbi"
Ya fahimci kalmar “Abbiâ€. Ita kawai ta riÆ™e cikin bakinta, idan ba Captain ba, kallon kowa take matsayin wani abu daban.
"Sir yanzu wanne suna za'a ce mata, tun da naga ko sunanta ba ta sani ba?"
Gently Captain ya kalli Faruk, sai kuma ya kalli fuskar yarinyar kafin ya rufe idanunsa yace.
“ABRA KHAMAL KHAMIS BUBAâ€
"Abra...?" Faruk ya É—an zaro ido ya maimaita a zuciyarsa, kafin yace "Allah ya raya, Abra.." "Amin, thank you" cewar Captain
Faruk yace "Amma yallaɓai, naji ka haɗa sunan nata da naka, ba za'a nemo iyayenta ba kenan?"
Shiru Captain yai, bai bawa Faruk amsar tambayar da yai masa ba.
Abra kuwa ta ƙurawa tea ɗin dake gefen Captain Idanu, shima ya Kalli tea ɗin, da hannunsa ya yi mata alamar zata sha ne? Domin ba zai iya yin ihun magana ba. Ta ɗaga masa kai tare da faɗin "Abbi" hannunsa yasa tare da ɗaga ta Cak zuwa saman cinyarsa, a nutse yake bata tea ɗin tana sha, sai da tasha sosai ta janye bakinta, idanunsa akan Faruk yace.
"Wannan kan nata, abuÉ—e kamar Æ´ar arna, kai kuma kamar maye ka zuba mata ido Mtwss"
Murmushi Faruk ya yi, tare da É—auke idanunsa daga kan Abra yace "Haka aka ban ita nima, idan maye ni me zan da Abra sai dai Abbin Abra"
Murmushi kawai Captain ya yi, a hankali kuma yaji numfashi Abra na sauka alamar tai bacci kwance a nan jikinsa. Yatsarsa data saka a baki tana tsotsa ta É—auka nata ne, shi ya zame a hankali yace.
"She is sleeping, come and pick her up" ya faɗa yana hura iska sosai a kunnanta, Just to confirm abinda yake tunani, amma ko motsawa ba tayi ba, sai ma firgita da tayi tana riƙe hannunsa tace "Abbi"
Captain bai ce komai ba, amma har zuciyarsa yake tsananin so da tausayin Abra. Faruk ya É—auke ta, yana yin waje
"Tell Madam Halima, that she should took a good care of her, ina tsoran Barrack.". Faruk ya jinjina kai.
Babu jimawa da fitar Faruk, Na'ima ta shigo, hakan yasa ba taga Abra ba sam, tana zuba ƙamshi sosai ta Ƙarasa wajan Captain, tare da zama gefensa tace "Man"
Hannunta ya kama tare da murzawa "Wife" ya faɗa a taushashe, ƙamshinta na ɗaukan hankalinsa, shi kansa dauriya yake sosai a kanta.
"When will you be discharged?" Na'ima tayi magana tana bin Captain da wani irin kallo, mai kama da zallar buƙatar mata ga mijinta.
"to tomorrow or the day after" yace yana kissing lip's ɗinta, ta rufe idanunta, ya yi mata side hug, tare da ƙurawa cikinta idanu, wanda ya girma sosai saura kaɗan EDD nata ya cika.
Wayar Na'ima ta É—auki ringing, ta yi wani kalar zabura tana tura baki gaba, Captain ya yi Murmushi, a hankali ta É—auki wayar daga cikin wayar akace "Waye ne?"
Na'ima tace "Nice Granny"
tace "Kewa?"
Ta ce "Na'ima" da sauri Granny dake cikin wayar tace
"Auzubillah, wata abace Na'ima kuma? Kinga ba ruwana dake, cewa zan daman ki kirani, irin kiran nan mai motsi" kashe wayar Na'ima tayi dake akwai Wi-Fi sai ta kira number Granny a V.c Fuskar wata tsohuwa ta bayyana a screen É—in wayar Na'ima, tana hakimce akan kujera ta lafta wani glasses a Fuskarta, a cewarta kwana biyu baki ke son kamata. Ganin fuskar Na'ima, yasa Granny runtse idanunta tace "A'a me zan da naki fuskar kuma? Maza kamo min fuskar Kamalu" Captain Khamal ya É—ura kansa a kafaÉ—ar Na'ima, a sanyaye ya ce.
"Granny" fashe masa tayi kuka sosai tace "Allah ya isa, Allah ya isa, Allah dai ya isa har sau uku" ya yi Murmushi ya ce "ÆŠaya ta Isa" da sauri tace "Wlh bata isa ba, guda goma na su yi, amma na barta a guda uku, kuma gaba É—aya da matarka Na'ima nake, ai ba uwata bace da zanji tsoranta"