Sashe 140
Dare Da Duhu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ƙarfe biyar na yamma ta sauka. Shatar taxi tayi zuwa gida, saboda bata da lambar Adnan balle ta ce ya turo a ɗauketa.
Ba laifi gidan bai yi datti ba, amma Abra ta zage ta sake gyara ko ina.
Ba ta ji motsin Adnan ba, dan haka tayi zaton ko baya nan.
Haka nan taji tana matuƙar son ganinsa.
Har zuwa magariba bayan ta kammala girki, ba tsammani ta ga Adnan ya fito daga É—akinsa, ba tsammani kawai yaga Abra, duk wannan motsin da take a gidan bai ji ba, ita kuwa tsorata tayi, ramar da Adnan ya yi ya wuce misali.
"Ya a kai kika dawo baki kirani a waya ba na zo na É—auko ki? Ai da ko girki na miki" yayi Maganar yana kallonta.
Kallon kansa ya yi ya kalleta ya ce "Ya naga kina kallona? Wani laifin na kuma yi?"
Tausayinsa ne ya cika zuciyarta, ta girgiza kai ta ce "Bakomai, masallaci zaka ne?".
"Eh, ya hanya ya su Ummi?".
"Suna lafiya tana gaisheka"
"Bari inje in salla in dawo"
"A dawo lafiya"
"Allah ya sa my Angel".
ÆŠakinsa ta nufa, ta gyara masa, ta kukkuna turaren wuta.
Adnan da uban ledoji ya dawo gidan, ya sissiyo kayan ciye-ciye duk dan ya farantawa Abra rai.
Ta karɓi kayan ta ajiye, ta ce "muje dininga ka ci Abinci, dan banga alamar kana cin abinci ba da bana nan" Wani irin farinciki ya kama Adnan ganin Abra na kula shi.
Ba musu ya wuce dining, ta zuba masa Abinci, yana ci yana mata hira cike da farinciki.
"Wannan jikin naka, ko dai ƙasar waje zaka a duba ka, ka rame da yawa kalli yadda ka ke numfashi fa"
"Kar ki damu, ni dai ko ban warke ba, fatana ki yafe mini kan in mutu Abra" ya yi maganar idonsa fal hawaye.
Bata amsa ba masa ba, ta janyo plate ɗin gabansa, ta ɗebo Abinci ta kai bakinsa "Maza ka ƙara Abincin nan, i want my well biuld body Adnan back, maza ka cinye" tana bashi Abincin tana zubar da hawaye.
Fuskar Adnan É—auke da hawayen shima ya ce "Please Abra, yafiyarki ita ce babban abin da nake fata kan bar duniya, ko na mutu na san Little ba zata yi maraici ba, na barta a hannun nagartacciyar uwa, dan Allah talk My Angel" Ajiye plate É—in ta yi, ta tafi É—akinta.
Bayanta Adnan ya bi zuwa ɗakinta, amma ta rufe ƙofar ɗakin.
Haka Adnan ya haƙura ya sake alwala zuwa Masallaci, dan gabatar da sallar isha'i.
Bayan ya dawo yayi wanka ya kwanta a É—akinsa, yana jin yadda zuciyarsa ke bugawa fiye da kima. Ya lumshe idanunsa hawaye na zuba ya ce "I deserve it, kome kika mini, ba zai kai wanda nayi miki ba".
Ƙofar ɗakin yaga an turo, Abra ce hannunta ɗauke da robar ruwa da kofi, ta kalli Adnan ta ce "Mun yi waya da Mama, ta ce mini kana da magunguna da kake sha, suna ina?"
Ya nuna mata side bed, ta janyo ta ɗauko magungunan, ta dinga miƙa masa ɗaya bayan ɗaya yana sha, idonsa a kanta ko ƙiftawa ba ya yi.
Miƙa hannu tayi, ta ɗan ja gemunsa kawai ta yi murmushi.
"Please Abra forgive me, a Wannan karon kalamaina daga cikin zuciyata suke, ina sonki abra ko a wancan lokacin ma, ina cikin É—acin ran abin da mahaifinki yayi mini ne, amma nayi nadama Please my wife forgive me, ina ji a jikina kamar ba zan rayu ba, saboda yanayin ciwona, kar in mutu....
Abra ta toshewa Adnan baki, tare da kwantar da kansa a kafaÉ—arta, tana shafa bayansa.
"Angel kin yafe mini?".
"Mu bar waccan maganar, lafiyarka nake fata, bana son Little tayi maraici, ka daina kuka dan Allah"
"Hawayena ba zasu tsaya ba, muddin ban ji daga gareki ba My wife"
"Kaga kwanta, ka samu numfashinka ya daidaita".
Ba musu Adnan ya kwanta, tare da ita a jikinsa.
"Baby, kayi mini wani abu da ya cancanci in maka godiya, abin alkhairi da ka yiwa mahaifina duk da laifinsa a wurinka".
"Angel ban yiwa mahaifinki haka dan ya zama makamin da zan amfani da shi ki yafe mini ba, sai dai daga ni har shi masu laifi ne, kuma yanzu ya zama uba gareni tun da na haÉ—a zuriya da shi, ni dai yafiyarki nake nema".
"Ka daina kukan nan Please, baka da lafiya yi bacci kaji Baby" Murmushi Adnan ya yi ya ce "Ni ba wannan nake so ba, ki amsa mini".
"Zan tashi in tafi idan ba zaka yi baccin ba".
"Ba bacci zan yi ba, let me show you how much I missed you"
Cikin shagwaɓa ta ce "Mhmm Daddyn Little, baka da lafiya fa, dan Allah ka bari"
Adnan bai saurareta ba, sai da ya ƙara tabattar mata da yadda ya yi kewarta, da kuma irin tsananin ƙaunar da yake mata.
"Allah ya sa mun samu rabo, wannan karon ki haifo mana twins" "Ba Ameen ba" Abra ta faÉ—a tana tureshi daga jikinta.
Dariya yayi yana sake ƙanƙameta a jikinsa yana sake neman yafiyarta.
"Hmm Daddyn Little kenan, daga abin da ba zan manta ba, irin ina amarya ka kawo mini karuwa gida"
"Wallahi Wallahi Abra ba halina bane, nayi ne kawai dan in ɓata miki rai, hayota nayi. Amma kiyi haƙuri please" A nan ya sake bata labarin yadda aka yi mahaifiyarsa ta rasa ranta a sakamakon abin da Bulama ya yi.
"Amma ai ka yafewa Daddyna ko?".
"Wallahi na yafe masa Abra".
"Hmm mutum ya ci sa'a he is my first love, kuma ina É—an son shi kaÉ—an, duk da laifukan mutum akwai kuma alkhairansa ds ba zan manta ba"
"Kin yafe mini Abra?"
"Na yafe maka Baby, Allah ya ƙara mana zaman lafiya da ƙaunar juna"
LITTAFINMU NA KUƊI NE, A BAMU HAKKINMU KAN A KARANTA ₦300 NE KACAL.
08081012143[12/4, 12:01 PM] Abk: Farinciki mara misaltuwa ya ji ya mamaye dukkan zuciyarsa, ajiyar zuciya ya sauke mai ƙarfi tare da ƙara ƙanƙame ta a ƙirjinsa, yana jin tamkar an sauke masa wani abu mai nauyi da ya danne zuciyarsa tsawon lokaci. Lumshe idonsa ya yi yana jin sa tamkar wanda ya shekara a sahara da dakon ƙishirwa ya samu ruwan sanyi yake sha.
"Thank you, thank you so much matata, Allah ya yi miki albarka."
Ya faÉ—a cikin hawaye.
Hannu ta kai ta fara share masa hawayen tare da faɗin. "Ba na son ganin hawaye ko ɗigo yana zuba daga cikin idanunka, ka daina ka ji, kai fa jarumi ne, wanda ko kallon ka aka yi sai zuciya ta girgiza." Murmushi ya yi cikin jin daɗin kalamanta ya ce. "Ni rago ne mai rauni akan soyayyar ki Angel, walwalata, farincikina da kuzarina duk sai zuciyata ta samu nutsuwa daga gare ki za su ɗore." Hannayenta ta saka ta saƙalo wuyasansa da su ta ce. "Zuciyarka ta samu nutsuwa, in dai Abra Khamal Khamis ce ta zama tata har abada." Ƙara ƙanƙameta ya yi tamkar zai mayar da ita ciki ya shiga jera mata kalaman soyayya masu tsayawa a zuciya, tare da zagaye dukkan jikinta da hannunsa, cikin wani irin salo mai cike da shauƙi. Daɗin yanayin ya sa ba ta san lokacin da ta ɗora hannunta a kan lallusar sumar kansa ta shiga yamutsa masa ba tana sakin ajiyar zuciya, hakan ya ƙara jefa Adnan a cikin buƙatuwa da ita. A hankali cikin nutsuwa ya ɗora soft lips ɗinsa a kan nata, numfashi ta ja ta fesar tana ƙara shigewa jikinsa, wani baƙon yanayi na ziyartar ta. Salon Adnan na yau ba ƙaramin birkita ta ya yi ba, ba ta son lokacin da ta fara mayar masa da martani ba. Bayan komai ya lafa tana kwance a jikinsa tana mayar da numfashi, shi kuma yana shafa gashin kanta da ya birkice. Cikin murya mai kama da raɗa ya ce. "I love You! I love You! I love You with all my heart!" Murya ƙasa-ƙasa ta ce. "Love You too my Baby." Kissing forehead ɗinta ya yi cikin tsananin nishaɗi, yana jin tamkar bai taɓa kasancewa a cikin damuwa ba a rayuwarsa. Tashi ya yi ya ɗauke ta cak ya kai ta toilet, tana rurrufe ido da turo baki suka yi wanka a tare, shi kuwa ban da murmushi da tsokanar ta babu abin da yake. Bayan sun fito suna tsaye a gaban mirror ya ware towel ɗin jikinsa ya saka ta a ciki. Waro ido ta yi cikin jin kunya ta ce. "Daddyn Little...."
"Shiiiii." Ya katse ta tare da ɗora kansa a kan kafaɗarta, yana jifan ta da wani irin kallo na zallar ƙauna wanda yake kashe mata jiki ya ce. "From today da towel ɗaya za muna using." Ya ƙarashe maganar tare da kunce na jikinta ya yi ƙasa da shi. Saurin juyawa ta yi ta rungume shi, kamar za ta yi kuka ta ce. "Ni dai a'a, kowa ya yi amfani da nasa."
"Da ni da ke ai duk ɗaya, don haka komai da ɗaya za muna using." Ya ƙarashe maganar tare da ɗago kanta ya yi kissing lips ɗinta." Lumshe ido ta yi tare da maƙe kafaɗa. Bai ce komai ba ya ɗauko lotion ya fara shafa mata. Turo baki ta yi lokacin da ya juyar da ita yana shafa mata a ƙirjinta, ƙura masa ido ta yi ta cikin mirror ganin yadda ramar shi ta ƙara fitowa. Cike da tausayawa da ƙaunar shi ta shafa kuncinsa ta ce. "Ka rame sosai Baby, Please ka cire duk wata damuwa dake cikin ranka." Hannunta ya kama ya ce. "Babu wata sauran damuwa Angel tunda kin dawo cikin rayuwata, fatana kawai Ubangiji ya ba ni ikon kyautata miki." Cikin sanyin murya ta ce. "Amin Babyna, I love You." Yana goga sajensa a gefen fuskarta ya ce. "Love You too ƴar Aljannah."