Sashe 78
Dare Da Duhu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wasa-wasa yau har Magriba ba ta ɗora Adnan a idonta ba, sauƙinta yau ma ta yi baƙi har sau biyu sun ɗebe mata kewa. Sai bayan Magriba ya shigo gidan, lokacin tana zaune a parlour ta kunna kallo, a ƙoƙarinta na son ya ɗebe mata kewa, sai dai damuwar dake cikin ranta ta hana ta gane me firlm ɗin ma ya ƙunsa.
Duk yanda yunwa da ƙishirwar son ganin shi suka cika mata zuciya amma sai ta kasa ɗaga ido ta kalle shi, ƙasa ta yi kanta tana sauraren yanda zuciyarta ke bugawa. Karon farko tun bayan da aka kawo ta, ta ji muryarsa ya yi mata sallama, sai dai ba a yanda ta so jin maganar tasa ta ji ba, ba cikin soyayya da kulawa ba. Fuskarsa a murtuke tamkar aka yiwa saƙon mutuwa, cikin isa da gadara kamar an masa dole ya ce. "Je ki ɗauko hijabinki." A hankali ta ɗago ta dube shi idanunta cike da ƙwalla, kafin ta kai ga yin magana ya juya ya shige ɗakinsa. Kamar kazar da ƙwai ya fashewa a ciki haka ta miƙe ta je ta ɗauko hijabin ta saka, tana cikin kashe kayan kallon ya fito daga ɗakinsa ya yi hanyar waje ba tare da ya kalli inda take ba. Bin bayansa ta yi cikin sanyin jiki tana sharar hawaye.
Ganin ya shiga Motor ta buɗe front seat ta shiga, wai mugun kallo ya watsa mata tare da faɗin. "Kar ki bari na ƙara ganin wani abu mai kama da hawaye a fuskarki." Ba ta ce komai ba ta share hawayen tare da lumshe idonta. Gidan Hajiya Mama suka je. Abba da Hajiya Mama sun karɓe ta cikin fara'a da soyayya, sai nan-nan suke da ita. Ita kam kanta na ƙasa kunya duk ta ishe ta, idan an yi magana sai dai kawai ta murmusa. Adnan kuwa sai shagwaɓa yake musu wai yanzu sun daina son shi Abra suke so. Abun da ya ba wa Abra mamaki yanda ya dinga yi mata magana cikin kulawa da sakin fuska a gabansu Abba, hakan ya jefa ta cikin tunanin me Adnan yake nufi da ita?
A nan suka yi dinner tare da su Abba, tun tana jin kunyar su har ta ɗan ware, saboda su babu ruwansu, musamman Abba he is so friendly, yanata jan ta da hira. Sai ta ji dama Adnan ɗinta ne haka. Hajiya Mama ta lura da yanayin Abra kamar wani abu yana damun ta, idanuwanta ma sun nuna alamun ta yi kuka. Ba ta yi tunanin komai game da hakan ba, sai ta alaƙanta hakan da kewar gida take yi da kuma rashin sabo na mu'amalar Aure. Kafin su tafi Adnan ya sanar da su zai yi tafiya zuwa Abuja akan wani muhimmin aiki da ya taso masa, za su tafi tare da Abra. Addu'a fatan isa lafiya sukai musu. Sai wajen 10 suka dawo gida. Bai ko kalle ta ba bayan ya yi parking ya buɗe Motar ya fice. Bin bayansa ta yi kallo cikin wani irin yanayi na ƙuncin zuciya. Ajiyar zuciya ta sauke tare da buɗe Motar ta fita. Tun daga lokacin ba ta ƙara saka shi a idonta ba sai washegari bayan Sallar Asuba ya shigo ɗakinta.
Time ɗin tana karatun Alkur'ani, bayan ta kai ajiye ta rufe tare da gaishe shi cikin girmamawa. Bai amsa mata ba sai bin ta da wani wulaƙantaccen kallo da ya yi. Cikin ƙaunshin murya ya ce. "Zan yi tafiya yanzu, ba na zo kuma dan in sanar miki ba ne saboda ba ki kai wannan matsayin ba a gurina, na zo in ja miki warning ne akan ko da wasa kar wani ya ji labarin ba da ke na yi tafiyar ba, idan kunne ya ji jiki ya tsira." Ya ƙarashe maganar tare da jan tsaki. Cikin kukan da ya taho mata ta ce. "Dan Allah kar ka tafi ka bar ni, ni kaɗai, wallahi tsoro nake ji."
"Abun da kike jin tsoron ya kashe shi."
Ya faÉ—i haka tare da juyawa da niyyar ficewa."
"Please where is my phone, ka dawo mini da ita Dan Allah." Ta faÉ—a cikin matsanancin kuka.
Ko juyowa bai yi ba ya yi ficewarsa abunsa.
Kifa kanta ta yi akan cinyoyinta ta shiga rera kuka mai ban tausayi. Why Adnan? Me nake yi maka da ka zaɓi mu yi irin wannan rayuwar mai cike da ƙunci da damuwa? Ya Allah ka kawo mini ɗauki akan sabon babin ƙaddarata da ya buɗe, Allah ka sassauta mini. Abun da take faɗa a ranta kenan cikin tsantsar damuwa.
Yau kwana biyar da kai Abra gidanta, wadda waɗannan kwanakin suka kasance kwanaki mafi muni da tsaho a cikin rayuwarta. Gabaɗaya ta rame ta fita daga hayyacinta, ga babu waya balle ta kira su Abbi ko ta ji sauƙi a cikin ranta, ga kewar Salman da kullum ƙara yawaita take a cikin zuciyarta. Alkur'ani shi ya zamto abokin hirar ta akodayaushe, sai kuka da kullum sai ta yi shi ba adadi.
Misalin ƙarfe goma sha biyu na rana tana kwance a parlour akan carpet, idanunta a lumshe hawaye na zirara ta ƙasansu. Tana jin yanda cikinta yake ta ƙugin yunwa amma ta kasa tashi ta samar wa kanta abin da za ta ci, ga wani azababben ciwon kai da ya aure ta, kullum da shi take kwana take tashi. Kamar a mafarki ta ji an buɗe ƙofar parlour'n an shigo, ko ba a faɗa mata ta san Adnan ne ya dawo, saboda da zai tafi ya kulle ƙofar parlour'n ta waje, ta gane hakan ne a lokuta da dama da ta yi yunk'urin fita harabar gidan ko za ta ga abun da zai ɗebe mata kewa damuwar zuciyarta ta ragu. Ko matsawa ba ta yi ba da niyyar tarɓar shi, sanin da ta yi ko ta masa magana ba amsawa zai yi ba. Sai dai jin kamar ba shi kaɗai ya shigo ba ya sa ta buɗe idonta da sauri tare da goge hawayen fuskarta ta tashi zaune. Abun da ta yi tozali da shi ne ya sa numfashinta ɗaukewa na wucen gadi. Adnan ne tare da wata mace wadda kallo ɗaya za kai mata ka gane ƴar duniya ce ta ƙarshe, duba da yanayin shigar jikinta da uban bleaching ɗin da ta ci, ga kitson attachment a kanta gami da gashin ido maƙale a saman idanunta. Wannan duk ba shi ne abun da ya fi ɗagawa Abra hankali ba, jakar matar da Adnan ya riƙo a hannunsa da kallon da yake jifan ta da shi mai nuni da tsantsar soyayya, a ƙarshe kuma ya tsugunna yana cire mata hill shoe ɗin dake ƙafarta.
Littafin kuɗi ne,biya ₦300 via 0116886423 Sulaiman Na'ima s union Bank... Idan katin waya ne zaka Turo 500 shaidar biya 09047871750 or 08081012143.[10/13, 2:20 PM] Abk: Cikin rawar murya Abra ta ce "Innalillahi wa Innalillahi raji'un, you are lying Sp, ba zai taɓa yiwuwa ba".
Adnan ya ce "Ban gaya miki dan ki yarda ba, na gaya miki ne dan ki san irin zaman da zaki yi a gidana, Abra akan ki zan É—au fansar abun da mahaifinki yayi mini, mummunan tabo mai raÉ—aÉ—i da ke cunkushe a zuciyata, ina son ya É—anÉ—ani abun da na É—anÉ—ana ya ji idan da daÉ—i"
Ƙirjinta ne ya dinga wani irin bugu, kamar zai tsage, da gaske Adnan yake abun da ya faɗa? Kai wannan ƙarya ce, ta yaya ma haka zata kasance ta yaya za'ace ba Abbi ne ya haifeta ba?.
Adnan na ƙoƙarin barin ɗakin, yaji timmm.
Yana waiwaya wa, ya ga Abra ta kai ƙasa, ta faɗi a sume, tunowa yayi yadda Abbi ya taɓa yi masa bayanin irin wannan ciwon da take fama da shi, taɓe baki yayi yai ficewarsa ya bar ta, ba tare da wani tausayi ko jin ƙai ba.
Karatun su Faris yayi nisa, sai dai ba shi da wata walawala, ya kasa sakewa da kowa, balle ya saba da halin da ya tsinci kansa a ciki, kullum tunanin Abra na cikin zuciyarsa, yadda take bashi kulawa da tarairayarsa, ba ta san damuwarsa ko kaÉ—an.
Tabbas da Mami ta bashi goyon baya,ya san Abra ba zata ƙi Aurensa ba, amma Mami tayi duk mai yiwuwa ta toshe duk wata kafa, da zata sada shi da cinmma muradinsa, a hankali kuma sai ya koma tunanin ko Abra zata haɗu da iyayenta kan ta koma ga Allah? Ya zataji a lokacin da ta san cewar ba su Abbi ne suka haifeta ba? Tun da ya san gaskiyar wannan maganar, ya san komai daɗewa ita ma Abram zata sani.
Adnan bai dawo gida ba sai azahar, a gurin aiki Usman yana ta damunsa a kan cewar zai zo gidansa cin girkin amarya, amma Adnan yace bai isa ba, ba ze kuma kowa ya kallar masa mata ba.
Ko da ya koma gida, a gurin da ya bar Abra, a nan ya tarar da ita, ko motsi ba ta yi daga gurin ba, ya kalli agogon da ke ɗakin, tun takwas da rabi ya fita, yanzu ƙarfe uku da kwata amma tana kwance a gurin a ƙasa.
Durƙusawa yayi, ya ɗauke ta, ya shimfiɗeta a kan gadonta, ya kalli yadda gashin kanta ya baje a gurin, gashi idan tana bacci wani irin kyau take ƙara yi, ya ɗan taɓe baki, tare da furta "kyan ɗan maciji, mahaifinki shine kyau, kuma ya haifi kyau amma sai baƙar zuciya da muguwar aniya".
Ya É—auko ruwa mai sanyi a fridge, ya É—agota ya dinga zuba mata ruwan nan a fuska, ko tsoron ya shige mata hanci ba yayi. Ganin ko motsi ba yi ba, ya sanya ya cire mata rigar jikinta, ya buÉ—e robar ruwa yana zuba mata, a gigice ta motsa tare da wata irin ajiyar zuciya, cikin muryar fita hayyaci ta ce "Faris!"
"Dalla buÉ—e idonki malama, ba Mayen naki bane nine nan"
Sauke numfashi take, tana kallon Adnan tare da jin ina ma mafarki take yi ba gaske ba.
Sai yanzu ta lura da babu riga a jikinta, da sauri ta janyo rigarta tana rufe jikinta, tsaki yayi ya ce "Malama ki tashi ki je ki dafa mini abun da zan ci, ina jin yunawa ba zan iya cin abinci a waje ba"