Sashe 143
Dare Da Duhu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Amin na gode" ta faÉ—a tana sauke wayar. Haka kurum taji gabanta na faÉ—uwa ba tare da sanin dalili ba, maimakon ta kashe wayar sai ta barta a kunne.
Da daddare haka ta ƙara kiran layin wata friend ɗinta dake Nigeria. Washegari da yamma suna zaune suka fara jiyo jiniyar motar ƴan sanda kafin ta motsa wasu ƴan sanda mata suka shigo ta miƙe da sauri ta ce.
"Madam lafiya me akai?" Officer ta ce "Wace Saudat?" Saudat jiki na rawa ta ce "Ni ce"
"You're under arrest Saudat" ihu ta fasa ta ce "Na shiga uku me nayi muku, ku barni da abin da nake ji, ina cikin damuwa don Allah ku barni wayyo Allahna" tana kuka Halima na kuka haka suka tafi da ita..
_*3 mnts later*_
Ƙamshin turaren Pur oud da Abra ta shaƙa ya sanya ta miƙe da sauri zuciyarta cike da son ganin gwanin nata mutumin daya gama mamaye zuciyarta da salon tsaftacciyar soyayyar shi.
Har a lokacin Abra mamakin yadda komai ya sauya cikin ƙaramin lokaci. Ta kalli inda yake tsaye ya dawo sak Sp Adnan Aliyu Matawalle data sani a lokacin baya, ya ƙara ƙima sosai fatar shi tai haske sosai irin hasken nan na baƙaƙe mai ɗaukan idanu.
Uniform ne a jikinsa na aiki, wanda suka ƙara fidda kyan shi sosai.
Abra ta ɗaga hannu sama alamar sarawa cikin ƙasa da murya mai daɗin gaske ta ce.
"Your welcome love of my life, rest of my life" kasa jurewa ya yi da ɗan sauri ya ƙarasu wajanta yana zame hular kansa.
"Uhm am speechless" ya faɗa yana jawota jikinsa tare da mannata da ƙirjinsa. Ta zagaye hannuwanta zuwa ƙugunsa tare manne gangar jikinsu waje guda ta ce. "Ina son ka Sp Adnan Aliyu Matawalle, i love You to the square of my...."
Ya manna bakinsa akan nata wani hot kisses yake sakar mata ta ko'ina, wanda ya kashe mata jiki baki É—aya.
A hankali ya saketa ta manna fuskarta a ƙirjin shi tana shaƙar ƙamshin Pur oud wanda a kwanakin yanzu yake mata daɗin gaske.
Kama hannunta ya yi zuwa kan kujera bayan ya zauna ya É—ora ta akan cinyarsa ya É—ora kan shi a bayanta tare da zura hannunsa a cikin rigarta ya shafa cikin kaÉ—an daidai kunnanta ya ce.
"Ina tunanin nayi ajjiya fa" ta sauke numfashi idanunta lumshe idanun yanayin nayi mata daÉ—i sosai.
Kamar bata son magana ta ce "Ajjiya kuma?" Ya ƙara shafu cikin zuwa ƙirjin tayi zillo ta ce.
"Uhm Uhm"
Allah ya sani a lokacin a matse take da mijinta, shi take buƙata haka kurum Ubangiji ya ɗora mata kewar shi bata gajiya da shi kwata-kwata.
"Yes Madam, Aishatul-humaira ta kusa samun sister or brother, ko both ɗin ma" ta kwanta jikin shi tana mai jan gemun shi cikin shagwaɓa ta ce.
"Uhm ni a'a Please ba wata ajjiya?" Ya ɗan ɗagata sama kamar baby ya ce "haba yarinya ai tunda naga kina langwaɓewa kina shaƙar ƙamshin mijinki nasan Adnan ya yi ajjiya a ɗan ƙaramin cikin nan,
Wow Sp Adnan Aliyu Matawalle you're lucky ka cika namijin duniya a wannan karan ni zan amshi haihuwar matata da kai na"
"Ni ban so Allah" ta rungome shi sosai tana rufe idanunta gaba ɗaya gajiya ta saukar mata. Ya ɗagata sama yana tashi tsaye ya ce "Na san me kike so, muje nai wanka naci abinci sai samu ƙarfi da kuzari da kyau" ta maƙale jikinsa tare da kissing matar kunnan shi.
"Mijina" ya riƙeta tsam a jikinta ya ce "Matata ƴar Albarka, ƴar Aljannata"
Bata ya haÉ—a ruwan da kansa ba, duk da kasalar da take ji sai da ta haÉ—a masa ruwan wanka.
Tana ƙoƙarin fita ya fisgota suka faɗa cikin ruwan wankan.
Bayan cin abincin suna zaune a parlour suna hira irin ta masoya rabin hirar, I love you ne. Da matata ko mijina, ko kasan ina sonka ai.
Tana kwance jikin shi daga ita sai vest, da ƙaramin skert. Shi ma trousers ne jikinsa babu ko riga sai shafa kwantaccen gashin ƙirjinsa take.
"Uhm" ya shafa kanta ya ce "ya akai?" Ta maƙale shi sosai ta ce "Kai ne"
Ya gane me take buƙata dan haka ya share kawai ya ce "Wayyo me Adnan ya yi bawan Allah, zo nan zo naji" ta saki kukan shagwaɓa tana dukan ƙirjin shi ta ce.
"Allah ka gane fa"
"Ni ban gane ba" ta sauka jikin shi ta ce "To sai da safe" wani kalar murmushi ya saki yana jawo pillow ya ce.
"Ok good night sweetheart, my Queen"
Har taje bakin ƙofa ta kasa jurewa ita dai mijinta take buƙata ta juya da sauri tana kaɗa jiki ta nufi inda yake, yana ƙoƙarin magana ta faɗa jikin shi tare da kama fuskar shi, ta haɗe bakinsu waje guda ta kau da duk wata kunya ta ɗiya mace ta shiga bawa Adnan salon da shi kansa sai daya gigita masa lissafi bai taɓa tunanin zata iya haka ba, ɗaukanta ya yi da ƙyar ganin suna neman huce lissafi kai tsaye ya direta akan lafiyayyan royal bed ɗin shi.
Washegari ya kama weekend ba tare da sanin Abra ba, Adnan ya zame jikinsa tun safe bai dawo ba sai azahar..
Ta bisa da kallon tuhuma ba tare da ta ce komai ba, ya langwaɓar da kai gefe guda yana riƙe kunnansa tare da faɗin "Double sorry Maa"
Ta juya masa baya murya sake ta ce.
"Ruwan wanka yana jiran ka Abou-Aisha"
Ya san duk lokacin da ta ce Abou-Aisha to fushi take da shi.
Ganin yadda ya tsaya yana kallonta ta taka sannu a hankali zuwa gare shi tana zuwa ta shiga ɓalle gaban rigar, ta zare ya rage sai singlet, ta sunkuya ta cire masa takalmi da safar ƙafar shi ta riƙe kayan a hannu.
Juya tai da nufin shigewa ya jawota tare da manna bayanta da ƙirjinsa ya zagaye ƙugunta, yana sunsunar wuyanta ya ce.
"Wannan sauyin fa? Akan me?"
"Magana nake Madam" tai masa banza tare da riƙe hannunsa kai tsaye bathroom ta shige da shi, sai ta fara zuba masa ruwan a jiki kana ta fito ta barshi.
Kayan shan iska ta fito masa dasu tana gamawa ta nufi dinning ta shirya lunch.
Adnan ya shirya cikin Arewa ɗin data fito masa da ita, da trousers sai baza ƙamshi yake jikinsa ya ƙara buɗewa sosai.
A dinning ya sameta tana ganinsa ta ɗauke kai bayan ta gama zuba masa abinci a plate zata juya ya riƙo hannunta yana zaunar da ita saman cinyarsa ya ce.
"Ki yafe mini matata, nayi laifi ban ƙarawa wani abu ne ya taso mini cikin gaggawa, am sorry bana son shirun nan"
Idanunta ya cika da hawaye tana kwanciya jikinsa ta ce.
"Ka bani tsoro, ai ko message kayi mini?"
"Nayi laifi ayi haƙuri a yafe wa mijin" tai murmushi ta ce "dole na"
"Ina son ka" ta faÉ—a tana shafa fuskar shi. Ya matseta a jikinsa ya ce.
"A duk sanda kika ce kina so na, ina jin kamar nafi ko wanne namiji sa a ne Abra, wallahi duk son da kike mini bai kai kwatankwacin wanda nake miki ba, Ubangiji shi ne shaida idanun zuciyata bai taɓa kallon wata ƴa mace ba da sunan soyayya sai a kanki, farin ciki, kwanciyar hankali, yarda da juna su ne abin da ake nema a zaman aure kuma mun samu a gidanmu, kece uwar yarana daga duniya har lahira Allah ya yi miki Albarka Matata"
Hawayen farin ya cina idanunta ta kasa cewa komai sai rungome shi kawai da tayi tana sakin murmushi.
Monday aka gabatar da Shari'ar su Bulama, bisa taimakon Allah da kuma jajir cewar Adnan. Dr Yusuf Garba Bulama ya kubuta, bayan binciken takardun makaranta da kuma na asibitin yabi komai bisa tsari, da kuma shaidar da aka samu na taimakon daya taɓa yiwa wasu daga cikin al'umma.
Farin ciki wajan Bulama ba a magana, yana fitowa Æ´an jaridu sukai masa caa ya kasa cewa komai kawai sai ya jawo Abra da Adnan ya rungome, idanunsa cike da hawaye.
Gida na musamman Adnan ya bashi, bayan komai ya lafa ya faÉ—awa Abra rasuwar Æ´ar uwarsu.
"Allah sarki babu rabon ganawa, Ubangiji ya jiƙanta ya yi mata Rahama" a sanyaye Dr ya ce "Amin Ya Allah, ya kamata Ku tafi gida haka, Allah ya yi muku albarka ya baku zuri'a ta gari" a kunya ce Adnan ya amsa da Amin.
Suna zuwa gida suka tarar da motar Hajiya Mama da Abba parke a parking lot.
Adnan ya yi parking tare da fitowa, hakama Abra suna zuwa Hajiya Mama ta fito hannunta É—auke da Aishatul-humaira.
"Sannu da zuwa Mama,Abba" Hajiya Mama ta ce "yanzu muke shirin juyawa sai gaku,muma munzu taya murna"
Aishatul-humaira ta shiga tsalle a hannun Hajiya Mama tana miƙawa Adnan hannu. "Oh yaran zamani wai harta gane ubanta, shi ya sa na tattaro kayanta na dawo da ita" Adnan ya rungome Little wacce take gwaranci tana jan gemun shi.
Sun daɗe a gidan cikin ƙaramin lokaci Abra ta shirya musu girki lafiyayye. Suka ƙara tayata murnar fitowar Bulama kana suka tafi.
Adnan da Abra suka saka Little a tsakiya yau zasu kwana tare da ƴarsu wannan ya jawota wannan ya jawota. Haka suka kwana cikin farin ciki da ƙaunar juna, washegari ƙarfe 10 na safe jirginsu ya ɗaga zuwa Kano....
[12/10, 11:40 AM] Abk: Slowly Salman yake driving idanunsa akan titi daga airport zuwa gida, ya girgiza kai kaÉ—an yana sauraran maganar Æ´ar uwar tashi kuma yayar shi har abada..
Murmushi kawai ya yi speaking calmly ya ce.
"A'a yaya,My wife had a miscarriage in four months"
"Ya Salam yanzu Faris Afra tayi ɓari amma a rasa wanda zai faɗa mini?" Ta faɗa idanunta na cika da hawaye sbd tausayin Afrar tun kafin ta ganta. Ya numfasa kaɗan yana kallon Aishatul-humaira dake riƙe a hannun mahaifinta ya ce.
"Jiya ne fa, kuma na samu labarin za kuzo ba shikenan ba?" Abra na hawaye ta ce.
"Ba shikenan ba, daka faɗa mini ai ko a waya zan kira nai jaje ko?" Ya ƙara yin murmushi domin gani yake yafi kowa ciwon rasa gudan jininsa amma bai fidda rai ba zuwa wani lokaci, domin wannan ɗin ma bai san zai samu nan kusa ba.