Sashe 32
Dare Da Duhu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jikin Abra na rawa ta ce.
"You're sick Faris? Me ke damunka? Kayi wanka bari na kawo maka breakfast nan, sorry ƙanina" ɓata fuska Salman ya yi
"Yaya wai dame kika fini ne?" Abra ta ce "kamarya?"
Ya Girgiza ma ta kai yana rufe idanu Calmly ya ce "Nothing!!"
Shiru gaba ɗaya suka yi, Abra har ranta take jin babu daɗi, bata so ko kaɗai Faris ya yi ciwo musamman yanzu da taga idanun shi ya yi jaa, ta ƙara tabbatar da ciwon kai ya ke sosai.
"massage my head Angel"
Zama ta yi a gefen gadon idanunta a kansa tana kallon fuskarsa mai kama data Maminsu sak, a hankali Salman ya kwanta yana ɗora kansa a cinyar Abra, cikin nutsuwa Abra take masa massage ɗin yatsun hannunta gaba ɗaya a cikin sumar kansa wanda ya ke saman cinyarta, bayan ciwon kai hadda zazzaɓi.
"Faris"
"Uhm Angel Abbi's daughter, alfaharin Faris"
A sanyaye Abra ta ce.
"I love my mother Faris, I want to be with her"
Da sauri Salman ya tashi zaune ya ce.
"Mene yasa kike son damun Kan ki ne har haka yaya? Nifa idan kina cikin damuwa wlh na fi ki shiga damuwa, na faÉ—a maki komai lokaci ne, ita fa Mami karar É—an fari take maki, amma kullum muka haÉ—u da ita sai tace min tana sonki, tana alfahari dake.. Mami loves you more than me"
Idanun Abra na cika da hawaye ta ce "da gaske ka ke Faris? da gaske Mami tana so na?"
Kai kawai ya ɗaga ma ta, yaƙi yarda ya kalleta, yana tuna maganganun Mami na jiya, masu ɗaci da tsayawa a rai.
Miƙewa ta yi ta ce "to kayi wanka ka fito yanzu ko?" Kai ya ɗaga ma ta kawai, ita kuma ta fita a hankali yabi bayanta da kallo.
Abbi ta samu zaune saman dining table hannunsa riƙe da mug yana shan kunun gyaɗa, da idanu ya bita a kullum mmki da girman Abra yake, har tsoran kyanta ya ke.
"Good morning Abbi"
"Mrng Abbin's daughter"
Zama ta yi tana haÉ—a tea ta ce "Abbi yau kun makara, Mami bata fito ba?" Murmushi ya yi mata yana ajjiye mug É—in hannunsa ya ce.
"Na tashi, ina duba wani abu a system, Mami bata jin daɗi. Ina ƙanin naki?"
Abra ta marairaice fuska kamar zatai kuka ta ce.
"Abbi Faris ma baya jin daÉ—i, ka kira masa doctor ya duba sa shi da Mami"
Abbi ya É—an yi Murmushi ya ce "My dear, Salman namiji ne, ba mace kamarki ba. Shi ya sa yake raina ki komai na kuka ne a wajanki?"
Abra ta ce.
"Abbi da Salman kawai nake hira fa, idan ya kwanta ciwo bana jin daɗi sai na ji zazzaɓi ya kamani" cike da tausayawa Abbi ya ke kallon Abra.
Kafin ya yi magana Salman ya fito cikin tattausan farin yadi mai kyau irin na Abbinsa, sai ƙamshi yake abinka da farin bafulatani ya yi wani irin kyau. "Mrng Abbi, yaya haɗa min tea pls cikina"
Da sauri Abra ta shiga haÉ—a masa tea É—in tana faÉ—in "Sorry Faris, sorry" Abbi ya kalli Salman ya ce "Ya jikin?" A hankali ya ce "felling much better Abbi" amsar tea É—in hannun Abra ya yi ya fara sha, sai da ya shanye tas. Kana ya sha Smoothies É—in da dankali.
"Abbi bari na duba Mami"
Abbi ya ce "a'a kiyi zamanki, ta sha magani barci ta ke" Salman dai bai ce komai ba. Da ga ƙarshe ya miƙe tsaye Abra ta ce
"ina zaka?" Ya É—an kalleta ya ce "Yaya ki koyi zama ke É—aya fa, ni da ba mace ba nayi ta zama a gida"
ta marairaicewa ta ce "Abbi ka ji shi ko?" Abbi ya ce
"Ina jinsa, but he's right kada ya zama namamajo" nan da nan idanunta ya cika da hawaye Salman ya matsa kusa da ita yana ma ta dariya ya ce.
"To kawai ki yadda ni ne babba sai in dinga zama kullum a gida" da sauri ta ce
"Na.... Na yarda pls Faris gidan babu daÉ—i fa" ya É—aga ma ta gira yana gyara zaman hular kansa ya ce "Sorry Angel, yanzu zan dawo wani abokina zan duba"
Miƙewa tayi ta ce.
"To zan rakaka, kaga sai ka rakani Saloon ko?" Ya ce
"kada muyi haka dake yaya, ke ba matata ba, ke ba ƙawata ba, duk inda zani kice zaki yanzu zan dawo"
Abra ta saki kuka kamar ita ce ƙarama ta ce.
"Pls Faris ai ba zan bika ciki ba, kawai a waje zan tsaya sbd kada ka daÉ—e"
Salman ya ce.
"Ki zauna a waje yaya? Kuma ke sai ki zauna É—in baki san mace sirri ba ce?"
Sai a lokacin Abbi ya saka baki cikin maganar ya ce.
"Ƙyaleshi Daughter, ranar da zaki yi aure ki bar masa gidan sai yafi kowa maraici" da sauri Salman ya kalli Abbi ya ce "Aure kuma?" Abbi ya kama hannun Abra ya ce.
"E, Aure. Zata bar maka gidan ka cinye"
kasa cewa komai Salman ya yi da sauri kuma ya fice da ga cikin Parlour ya bar gidan ba ki É—aya. Abbi kuma ya ja Hannun Abra yana faÉ—in
"Wallahi shi ya sa Salman ya raina ki, kece babba amma kina maida kan ki ƙarama, gashi nan shi ya zama ƙatoto ya kusa kamani ke gaki nan kamar tsinke, banda shagwaɓa ba abunda ki ka iya".
Da sauri-sauri Salman ya fito da ga cikin motar bayan driver ya yi parking a entrance ɗin gidan su Ammi. Kai tsaye ciki ya nufa hankali ta she .Granny dake zaune a parlour hannunta riƙe da ƙatoton carbi ta yi saurin runste idanunta ta ce.
"Wa'innahu sulaimanu wa'innahu bisimillahir rahim, wanne É—an asarar ne haka ya faÉ—o mana gida kamar kidnapa?"
Salman ya nemi waje ya zauna, ba tare da ya kalli Granny ba, infact hankalinsa ba ya jikinsa. Granny ta miƙe tsaye jiki na rawa tace.
"A'isha! A'isha! A'isha ki fito, fito maza Allah ya yi wa Na'ima rasuwa, Allahu Akbar Na'ima sa'i ya yi" Kallonta kawai Salman ya yi jiki na rawa Ammi ta fito ta ce.
"Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un, wacce Na'ima? Daman bata da lafiya ne?" Granny ta girgiza kai ta ce. "Huhu ina zan sani, bari dai muji ko mutuwar ce?" Ammi ta ce "A'a, Hajiya ba shi ne ya faÉ—a ba?" Granny ta haÉ—e fuska ta ce "A'a kawai sai gani nayi ya faÉ—o mana gida hankali ta she, idan ba Na'ima ce ta rasu ba Uban mene zai saka ya faÉ—o mana gida kamar É—an fashi ko irin kwartayen layin nan?"
Ammi ta zauna kusa da Salman ta ce.
"Mai gida ya ya akai ne?"
Salman ya ce. "Ammi da gaske Yaya ba ƴar Mami bace?" Granny ta dafe ƙirjinta ta ce.
"Masifa ta sauka a gidan Kamalu tirrr da halin Na'ima, ban taɓa gani ko jin labarin gantalliyyar mace mara rufin asiri irin Na'ima ba, Ubangiji ka ɗai ya san yadda zai da ita"
Kasa Magana Ammi ta yi hankalinta gaba É—aya ya tashi har wani gumi ke tsastsafo ma ta.
"Ammi wajanki na zo domin ki faɗa min gaskiya, don Allah ka da ku barni a duhu, gani na ke har yanzu dare ne ban farka ba, gani nake kamar mafarki nake, Pls Ammi ka da ku barni cikin DARE DA DUHU" Salman ya ƙare maganar yana kama hannun Ammi.
A sanyaye Ammi ta ce.
"Naima told the truth, Abra is not her daughter, You and Abra are not siblings"
Kai Salman ya shiga girgizawa Ammi ta ce.
"Khamal ne ya tsinto Abra lokacin da suka je wani jeji...." She told him everything in a nutshell. Da yadda aka samu Abra, da kuma matsalar da Na'ima ta bayar kafin ta amince da riƙe Abra!
Kasa Magana Salman ya yi a lokacin na farko ya fashe da kuka yana ɗora kansa a cinyar Ammi, yana wata irin sheshsheƙa kamar ba namiji ba, wani irin tausayin Abra na ratsa zuciyarsa, ya na ji tamkar zuciyarsa ce zata bar tsakiyar ƙirjinsa sbd tsabar tashin hankali.
Hankali tashe Granny ta yi waje wajan gatekeeper tana faÉ—in. "Huhuhu idan bai kai Na'ima kotu ba Shegiya uwata ta haifan, Allah shi kaÉ—ai ya san yadda zai da Na'ima ni da zan bawa Kamalu shawara kawai ya Aure yarinyar muga tsiya..." Sai kuma ta yi shiru tana zazzare idanu ta ce.
"A to ai ba wani abu ne, uban kowa ya san ba shi ne ya haifeta ba, wlh Na'ima za ta ga yadda ake tsiya da iya bariki idan ban saka Kamalu ya auri Babura ba a gantale a na zo duniya to"
Gatekeeper ya ce.
"Hajiya lafiya kowa?" ta yi ƙasa da murya ta ce.
"Ashe matar Kamalu mahaukaciya ce?"
Shi dai Ya yi shiru, dan sun saba da wannan rikicin na ta na tsufa.
Sai Yamma Salman ya bar gidan bayan Ammi ta ba shi amanar Abra akan ya kula da ita, kada ya bari ta san Maganar ya share mata hawaye, Abbinsu baya zaman gida sosai.. ya ajjiye girmansa da Abra ta yi a gefe ya kula da kimarta.
Kaduna North.
Police station.
Ya na zaune a cikin office ɗin sa, jikinsa sanye da farar singlet sai ɗaukan idanu ta ke, ta kama faffaɗan ƙirjinsa fuskar nan tasa, a Kame kamar kullum babu alamar fara'a. Fararen idanunsa maƙale a jikin keyboard ɗin system wacce ke gabansa a saman table, cikin zafin nama yake operating system ɗin yana taune laɓɓansa. Baka ganin komai a fuskarsa sai jan laɓɓansa da farin Eyeballs ɗin sa, sumarsa tai kwance luff a kansa.
Tsaki ya ja kaɗan, sbd hayaniyar da ke ta shi da ga cikin police station ɗin zuwa office ɗin. He doesn't like noise, ciwon kai take sa shi. Tsaki ya ƙara ja a karo na biyu, cikin zafin nama kuma ya miƙe tsaye yana tura hannunsa cikin sumar kansa idanunsa ya yi jaa sosai sbd ciwon kan da ya fara.
Hannunsa zube cikin Aljihu ya nufi wajan office ɗin, da ga shi sai farar singlet da dogon wando na police uniform Wanda ya ƙara haska ɓakar fatarsa. Tsaye ya yi a bakin wajan hannunsa ɗaya cikin Aljihu ɗaya kuma ya riƙe ƙugu da shi.