Sashe 36
Dare Da Duhu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Salman ya ce. "Shi yasa na ji gidan tsit, ba ta zo ta cika mu da magana da karaÉ—i ba."
"Uwar tawa ce mai karaÉ—i Salman?"
Bai ce komai ba ya miƙe yana dariya ya shiga ɗakin da Abra take. Ya tarar da ita a zaune ta ƙurawa guri ɗaya ido.
"Yaya kin tashi? ko cikin ne?"
Kamar za ta yi kuka ta kalle shi ta ce. "Ina Mami? Me yasa ba ta zo ba?"
Kama hannunta ya yi ya ce. "Ba'a faÉ—a mata baki da lafiya ba ne, saboda kar hankalinta ya tashi, that is why muka taho nan."
"Mami ba ta damu da ni ba, babu yanda za'a yi hankalinta ya tashi saboda ba ni da lafiya." Ta yi maganar cikin tsantsar damuwa.
"Wa ya faÉ—a miki? Ki bar wannan maganar, Mami tana son ki sosai na faÉ—a miki."
"Soyayya ba ta ɓoyuwa Faris, ƙiyayya ma haka, ban san me na yiwa Mami ba ta so na ba, ba ta saurare na, ba ta jana a jiki ta kula da ni kamar kowacce Uwa da ɗanta!"
Ta ƙarashe maganar cikin kuka.
Cikin damuwa ya ce. "Dan Allah Angel ki bar wannan maganar, kin ga baki da lafiya, kar ki ƙarawa kanki wani ciwon."
Daƙyar Salman ya rarrashi Abra ta yi shiru, dan sosai ta birkice take kuka, ba ta yi tunanin tsanar da Mami take mata ta kai haka ba, ba ta da lafiya har kwanciya ta yi a asibiti amma ba ta je ta duba ta ba, a matsayinta na mahaifiyarta, dole abun ya taɓa zuciyarta sosai.
Sai da ta yi bacci sannan ya bar É—akin, zuciyarsa cike da damuwa, shi kansa abun da Mami take yana damun shi ba kaÉ—an ba.
Washegari bayan su Abra sun karya Ammi ta haɗa su da driver ya mayar da su gida, saboda kiran wayar Ammi da Khamal ya yi da sassafe ya ce su koma gidan, Na'ima ta gan su ta ji daɗi dan duk ta damu, shi ma yana hanya yau zai dawo. kasancewar jikin Abra ya yi sauƙi sosai sai Ammi ta bar su suka tafin. Duk da ta so su zauna su kwana biyu ko dan ta kula da Abra sosai, kuma gidan ita kaɗai ce Baffa ma baya nan ya yi tafiya.
A parlour suka tarar da Na'ima hakimce akan kujera tana karkaɗa ƙafa, ta ci kwalliya kamar wadda za ta wani gurin, ƙamshinta ne kawai yake tashi a cikin parlour'n.
Salman ne a gaba Abra na bin shi a baya, kanta a ƙasa suka yi sallama. Ba ta amsa musu ba sai bin Abra da ta yi da wani mugun kallo. Cikin sanyin murya Abra ta ce. "Sannu hutawa Mani, Ina kwana?"
"Yana gidan Ubanki!"
Ba ta kuma cewa komai ba ta nufi É—akinta da sauri cikin sanyin jiki, Salman ya bi ta da kallo.
"Sannu Salman, Na mamajo, bita zai_zai, cingum, maƙale mata duk sunayenka ne, abun da ka yi kuma ka kyauta na tafiya gidan kakaninka ku kwana, saboda ka ja mun baƙin jini a gurinsu ko? a ce bana kula da ita, wannan jarababbiyar tsohuwar ta zo ta cinye ni da masifaffen surutunta mara ma'ana."
"Ki yi haƙuri Mami don Al.."
"Ba zan yi ba, kullum kai kenan daga an yi magana a yi haƙuri a yi haƙuri, wallahi Salman ba dan a gida na haife ka ba sai in ce canza mini kai aka yi, na rasa me yasa kodayaushe ina ƙoƙarin raba wannan Shegiyar shak'uwar taku da waccan mayyar yarinyar amma shaƙuwar taku sai ma ƙara gaba take yi, ba ka jin maganata kwata_kwata Salman, ba ka bin abun da nake faɗa."
Tsugunnawa ya yi cikin raunin murya ya ce. "Ki yi haƙuri Mami, ba na son in ga kina ɓata ranki a kaina ko akan Yaya, kin san fushinki masifa ne a gare mu, don Allah Mami ki yi haƙuri."
"Idan ba ka son fushina da ɓacin raina ka daina shigewa waccan shegiyar yarinyar."
"I'm sorry to say Mami, ba zan iya fita daga sabgar Yaya ba, ita ɗin wata aba ce mai matuƙar mahimmanci a cikin RAYUWATA, tana da matsayi mai girma a cikin zuciyata, bayan ke da Abbi ba ni da kamar ta a cikin faɗin duniyar nan, dan Allah Mami ki daina yunƙurin raba mu, domin ɗayanmu ba zai iya rayuwa ba idan babu ɗaya."
"Ko kashin awaki ne ku wallahi sai na raba ku Salman, kai ɗa ne tsaftatacce mai ƴanci kamar ko wanne ɗa, ita kuma SHEGIYA ce Ƴar Zina, wadda ta fito ta haramtacciyar hanya! Dan haka kar ka ƙara haɗa kanka da ita, idan kuma......."
BuÉ—o Kofar parlour'n da aka yi aka shigo ya katse wa Na'ima maganarta, a tare suka juya suka kalli mai shigowar cikin tsananin mamaki da kaÉ—uwa.
LITTAFIN DARE DA DUHU, ₦300 NE KACAL, ZA KU TURA TA WANNAN ACCOUNT ƊIN
0116886423 Sulaiman Na'ima s union Bank.
KU TUNTUÆI WANNAN LAMBAR DAN TURA KATIN WAYA NA NAIRA 500 TA WANNAN 09047871750
DOMIN NEMAN ƘARIN BAYANI, KU TUNTUÆE MU AKAN WANNAN LAMBAR 07063065780\09047871750
MUNGODE.[10/1, 2:40 PM] Abk: LITTAFIN DARE DA DUHU NA KUƊI NE, ₦300 NE KACAL, ZA KU TURA TA WANNAN ACCOUNT ƊIN

MUNGODE.
Da sauri Abra ta ɗauke idanunta saboda kwarjinin da mutum ya yi mata, amma har yanzu jikinta rawa yake na rashin sabo da kallon da jama'ar wajan suke mata. A hankali ta yi ƙasa da kanta tana mai jan idanunta ta rufe ruf sai ƙanƙame hannunta take.
Taɓe baki ya yi yana mai zame idanunsa daga kallon tsautsayin da ya yi mata, cikin takun nan nasa na natsuwa da kamala fuska ɗaure yaci gaba da tafiya yana mai gyara zaman bluetooth ɗin kunansa a hankali kuma a fili ya ce.
"I am not a child, Abba, I will take care of myself"
A sanyaye yake maganar yana shafa sumar dake kwance a kansa, a nutse yake tafiya yana waya da mahaifinsa. Abba dake sauraran S.p Adnan Aliyu Matawalle ya ja numfashi ya ce.
"Me yasa ba zan damu da kai ba Son? Ina tsoron matsala ta haÉ—aka da wani, You are stubborn and hard-hearted. Baka son cin abinci ina kasan yanayin Olser É—in ka idan ya tashi?"
Adnan ya marairaice fuska tamkar yana gaban Abba cikin ƙosawa da kallon da ƴan matan wajan ke masa ya ce. "I am thirty-two years old, but you still look like a child to me, Abba. Don mind me nasan yadda zan kula da kai na"
Da sauri ta cikin wayar Abba ya ce.
"Baka sani ba Adnan, idan ka sani ba zaka dinga hora kanka da yunwa ba, sai wife ta takura ka kake cin abinci, naso ace tare da Usman kuka tafi, da iya takurar Usman dole ta sanya ka kaci abinci ko da something liquid ne haka"
Adnan dai ya yi shiru yana sauraran faÉ—an da Abba yake masa, sai da ya gaji da faÉ—a ya ce.
"Ina da meeting bye take care of yourself ok"
"I'll. Love You Father, please ka sha maganinka ok" ya faɗi hakan yana yatsuna fuska tare da rufe idanunsa ya ɗan buɗe a lokaci guda, a hankali ya fara ƙarewa cikin B.U.K ɗin kallo yana ƙara tuna rayuwar makarantar da ya yi a ciki.
Ba tare daya lura da cewa ya ƙaraso inda Abra Khamal Khamis take zaune ba, sai ji ya yi ta miƙe da sauri har tana yin tuntuɓe da ƙafarsa, ko ta kanta bai bi ba, ya nemi waje ya zaune tare da sauke ajjiyar zuciya mai ɗan ƙarfi wacce take nuni da zallar gajiya da ya yi.
A karo na biyu ya Æ™ara rufe idanunsa yana sauke numfashi, jin mutum kusa da shi ya sanya ya buÉ—e ido da sauri. With so much surprised yake bin mutumin da ya zaune kusa dashi da kallo, kafin kace me É—alibai sun rufe Sp Adnan Aliyu Matawalle, kasancewar ya riÆ™e muÆ™amin _“The student president of the universityâ€_ a nan Cikin B.U.K. Ya sanya da yawan É—aliban sun san shi, suna da labarin komai ance ba'a taÉ“a student mai farin jinin Sp Adnan Aliyu Matawalle ba.
Kallonsu kawai yake But he could not hide his surprise. Fayyad ya saki dry yana ware hannunsa yace "Surprised, Surprised Our ex- president" murmushi ba É—abi'ar Adnan bace hakan yasa da idanu kawai yake binsu, Fayyad wanda ya kasance Class mate É—in Adnan tun daga secondary har zuwa University da sukai Department É—aya ya ce "yau dai ka ziyarci makarantar mu bayan wasu shekaru, You are Welcome." Sauran Students suka ce "We appreciate your visit, Sir" kai kawai ya jinjina musu Fayyad ya ce musu "You can go, yana godiya" gaba É—aya suka bar wajan.
Fayyad ya miƙe tsaye yana faɗin "mu ƙarasa office ko?" Nan ma kai Adnan ya jinjina yana ƙoƙarin Miƙewa daga kan kujerar da yake idanunsa ya sauka akan wani I.d card fari tas dashi. A nutse ya miƙa hannunsa ya ɗauki I.d card ɗin a hankali ya duba sunan da yake jiki. ABRA KHAMAL KHAMIS. Shine Abin da idanunsa suka fara gani a jikin I.d card ɗin.
Gently ya fara bin Information É—in dake cikin I.d card É—in kamar haka:
Name: Abra Khamal Khamis
Reg No: ..................
Program me: Mass communication
Department: Department of Mass communication
Phone number: .............
Sai ƙyakkyawan photonta dake maƙale jiki, black ɗin Abaya ce jikinta tayi rolling kanta da veil, dimples ɗinta ya loma dalilin Murmushin da ta yi. Cikin wasu ɗakiƙo ya ƙare wa photon kallo kafin ya taɓe baki daidai nan Fayyad ya matso inda yake yana faɗin.
"What are you waiting for?" Girgiza kai Adnan ya yi a karo na farko cikin sautin Muryarsa ya ce "Nothing" "Ok.... Shall we?" Fayyad ya faÉ—a yana nunawa Adnan hanyar zuwa office É—insa, kasancewar a cikin University É—in yake koyarwa. Kai tsaye suka nufi cikin office É—in.