Sashe 11
Dare Da Duhu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ÆŠan shiru Salimaa tai kan daga bisani tai ajiyar zuciya tace "thats good" daga nan ta wuce zuwa in da Khamal yake.
A wannan karon ma bata samu kulawa daga Khamal ba, sema tijarar da yai mata ya koreta daga É—akinsa.
Idan da sabo ta saba da wannan abubuwan na wulaƙanci da hantara da yake mata, amma sam ba ta damuwa, ita dai burinta ya amsa yana sonta.
Washegari ta koma cikin barrack, cikin ikon Allah ta bi ta compound ɗin su Madam Halima, abun mamaki ta ga Abra a tsaye hannunta da teddy ɗinta, tana rarraba manya manyan idanunta tana ƙarewa gurin kallo.
Ƙarasawa in da take Salima tai, ta durƙusa a gabanta tace "cute baby, how are you?"
ÆŠan ja da baya Abra tai tana kallon Salima.
Wani tunani ne ya faÉ—owa Salima, ta kuma matsawa kusa da Abrar tace "ina da sweet, ai zaki sha ko in baki?"
Still Abra ba ta amsa ba, saboda ba ta iya jin abunda Salima ke faÉ—a.
"Ok, zomuje in kai ki gurin Abbi"
Bakin Salima ta ƙurawa ido, taga kamar Abbi tace.
Ta miƙawa Abra hannu, aikuwa ba musu ta bita, saboda ganin laɓɓan Salima sun ambaci Abbi.
Salima ta É—auki Abra ta tafi da ita.
Yadda a kai Abra ta fito kuwa shine Madam Halima ce t fita tare da Abra, da suka dawo ne, taga Abra ta tsaya tana kallon murguza murguzan karnunkan da ke kaiwa suna komowa a compound ɗin, ta ɗauke Abra ta shiga da ita gida, a zatonta ko tsoronsu take ji, sedai bayan shigarta wanka, Abra ɗin ta sake fitowa tana kallon karnukan, wanda a nan ne Salima tai awon gaba da ita, tare da ƙudurce wani abu a ranta.
Tun da Madam Halima ta farga Abra ta ɓata ta shiga cikin tsananin damuwa da tashin hankali, saboda Abra ta shiga ranta matuƙa, sannan da ya zata fara bayanin yarinyar da aka bata ajiya ta ɓata?.
Captain Khamal kuwa ji yake tamkar zuciyar sa zata fashe, maimakon yai murna ze koma garinsa da yai wata da watanni baya nan, amma ya kasa farinciki saboda ɓatan Abra, ji yake kamar 'yar cikinsa ce ta ɓata, haka nan yaji yana ƙaunar yarinyar, dan har a wani sashi na zuciyar sa yana jin idan iyayenta suka bayyana be san ya zeyi ba, sakamakon tsananin ƙaunar yarinyar da yake yi.
Shiru yai yana tuna innocent face É—inta,tana kiransa da Abbi, wanda har cikin ransa yake jin sunan da take kiran na shi da shi. Tunani yake akan how taje Wannan dajin? Waye ya kaita? A yaya ta rayu? Suwaye iyayenta? Gashi tun da ya tsince ta shi dai be ji tai wata magana ba, da zata ba shi haske game da ita ba, Abbi kawai shi ne abun da yaji bakinta yana faÉ—a.
Wata zazzafar iska ya furzar daga bakinsa, yana jin tamkar ya koma Naija State, tabbas ba dan an riga an gama shirya dawowarsa ba, da ba in da za shi se an nemo masa Abra ɗin sa, amma a yanzu ma ba ta ɓaci ba, nan da 'yan awanni idan ba'a ganta ba, dole ya koma Naija state, jikinsa ya na ba shi Akwai wani al'amari me girma game da Yarinyar.
Faruk kansa ya shiga damuwa da tashin hankali, akan ɓatan Abra, balle Madam Halima da megidanta, sun fi ɗaga hankalinsu akan kowa, nan da nan aka baza cigiyarta a cikin barrack ɗin.
Salima kuwa Abra ta addabeta da kuka, fafur yarinyar nan ta ƙi jin rarrashi, gashi maganar duniya ta ƙi sauraron Salima.
Salima ta ɗauketa ta fita da ita, wani babban shop ta kai Abra tai mata siye siyen, kayan ci da na wasa, se dai duk da hakan Abrar ta ƙi sakin jikinta da Salima, yadda take nunawa ma kamar tsoronta take ji.
Salima ba ta damu da hakan ba, burinta kawai take fatan ya cika, ta tafi da Abra gurin wasan yara, ta din ga yiwa Abra É—in hotuna.
Sai magariba Sannan suka koma masaukin Salima, sedai suna komawa Abra tace ba ta san zace ba, ta ɗora da kukanta a in da ta tsaya tana kiran "Abbi"
Salima tace "Ohh God, this pikin want spoil ma plans"
Ta kaɗa ta raya, amma Abra ta ƙi bacci, kuma taƙi yin shiru, tai rarashin tai shouting ɗin, amma kamar ta na yi da gunki.
Ba shiri ta ɗau Abra ta nufi cikin barrack ɗin, kai tsaye ba tare da shakkar komai ba, ta nufi gidan Madam Halima, ai kuwa ta tarar da su a ƙofar gida tare da Faruk, da wasu sojoji, Faruk ya rasa in da ze sa kansa, saboda yadda ya sha kiran waya a gurin Captain Khamal akan Maganar Abra.
"Wa nake gani haka kamar Abra?" Yai maganar yana kallon in da Salima ke tahowa. Duk da dare ne amma ko ina da hasken fitilu.
Salima ta ƙaraso tace "lafiya na ganku a tsaye haka?"
Faruk yace "wacce irin magana ce wannan, kin ɗagawa mutane hankali, a zatonmu Yarinyar nan ɓata tayi".
Salima cikin ko in kula tace "No, na zo wucewa ne na ganta, na É—auke ta mukaje na sai mata ice cream, that's all"
Mijin Madam Halima yace "amma haka akeyi, ki É—au yarianya ba excuse ba wanda ya sani, duk kin É—aga mana hankali, yarinyar nan fa ajiyar ta aka bamu"
Salima tace "to ai ni banga wani laifi da nayi ba, yanzu ba gashi na dawo da ita ba"
Abrar kuwa Faruk take miƙawa hannu, tana maimaita Abbi.
Ya karɓeta tare da rungumeta a jikinsa yana faɗin "Am sorry dear" se jera ajiyar zuciya take.
Ban da Allah yasa Faruk da mijin Madam Halima na gurin, da se sun bawa hammta iska, dan ba ƙaramin haushin abunda Salima ta aikata ba Madam ta ji, yadda ta ɗaga musu hankali da yawa.
Faruk kuwa ya dudduba Abra ya ga ba abunda ya sameta, dan haka ya ƙudurce, a gobe zuwa jibi ze gaggawar zuwa Kano, ya danƙawa Khamal Abra, idan ya so koma ya ze da ita yayi, tun da Salima ta fara ɗaukarta ba wanda ya sani, nan gaba be san me za tai mata, saboda ya san Salima farin sani, sun taɓa aiki tare, ya san irin yadda take faɗi tashin samun abunda zata samu shiga a gurin Khamal.
Labarin da aka tashi da shi yau ne, yai matuƙar girgiza al'ummar ƙasar, 'yan ta'adda sun tare manyan motocin cike da ɗaliban jami'a masu zuwa excution, sun yanka wasu daga mazan ciki, sun yi awon gaba da 'yan matan da malaman su zuwa cikin daji, a can Jihar Kaduna.
  Lamarin ya girgiza al'umma da dama dake ƙasar Nigeria, kasancewar ba a warke daga jimamin, ɓatan ɗalibai 'yan makarantar Sakandire da aka kwashe ba, wanda sojoji suka ƙwato su da kyar, katsam se ga wannan mummunan labari ya sake cika gari.
A ranar da aka sace 'yan makarantar washegari 'yan ta'addan suka saki video suna demanding 200millon as a ransom, a cikin kuɗin da gwamnatin tarayya za ta karɓa na tallafi daga ƙasashen turai, suka bada sati guda cewar idan ba'a biya kuɗin ba, za su dinga yiwa matan Fyaɗe suna yanka su ɗaya bayan ɗaya, kuma muddin aka tura sojoji za su kashe su baki ɗaya, Innalillahi wa Innalillahi raji'un.
Tun bayan dawowar Khamal, 'yan dubiya da 'yan Sannu da zuwa suka cika gidan, aka dinga tururwar zuwa duba Khamal, Na'ima se rawar kai take gami da taraiyar sa, da yi masa hidima iya iyawarta, dan a duniya ba ta da burin da ya wuce ganin ta sanya Khalid farinciki, saboda tsananin soyayyar da take masa.
Duk da tsufan da cikinta yai, shima da raunin da ke jiinsa, da batun ɓatan Abra da yake damunsa, be hana su nunawa juna tsantsar soyayya da yadda su kai kewar juna ba.
Faruk kuwa se farinciki yake, akan yadda ze mayarwa da Khamal amanarsa, ya san ze farinciki ƙwarai.
Â
Cikin tsananin tashin hankali da kaɗuwa, Captain Khamal yake kallon labarai, da tashin hankalin da al'ummar wannan ƙasa suka tsinci kansu a ciki, su gasu da su kai wannan opretion ko warkewa ba suyi ba, an kuma kai wani harin, wanda wasu sojojin za'a kuma ɗiba suje fafutukar karɓo su, babban abunda ya sake ɗaga masa hankali be wuce yadda ya shiga tunanin ya akai 'yan ta'adda suka san za'a bawa gwamnatin tarayya tallafi? Bayan ba aji hakan daga bakin gwamnatin ba, anya babu haɗin bakin wanda suke jikin gwamnatin? Yanzu iyalan su Jamil da aka kashe, babu wani tartibin abu da Gwamnati za tai wa iyalansu, da ze rage musu raɗaɗi, wanda gwamnati zata nuna damuwarta da rasa ɗan ƙasa da akai, a bakin aikin kare ƙasarsa, haka za'a kuma kwasar wasu a kai su daji.
Wani mugun sarawa kansa yai, tare da tunanin meye mafita akan wannan lamari da ya ƙi ci, ya ƙi cinyewa.
Ƙarfe huɗu daidai, Faruk yana cikin garin Kano tare da Abra, shima ya warke daga harbin da ke hannunsa.
Khamal yana kwamce akan 3seater, Na'ima na jikinsa a kwance tana rarrashinsa, ganin yadda ya shiga damuwa, saboda wannan abu da ya sake faruwa mara daɗin ji, se ƙoƙarin kwantar masa da hankali take, saboda ya shiga damuwa sosai.
Knocking ɗin ƙofar falo aka fara yi, Na'ima tace "Baby bari in buɗe ƙofa"
Khamal yace "No dear, zauna inje in buÉ—e ki huta, kar ki wahal da kan ki da babyna"
Murmushi tai tace "My sweet, kar ka damu dama ance in dinga exercise, bari in buÉ—e"
Ya jinjina mata kai, ta miƙe tsaye tana tafe sannu a hankali, cikin salon tafiya irin ta masu juna biyu.
Tana buɗe ƙofar ta ga Faruk tsaye, cikin ƙananan kaya, murmushi yai tare da sara mata.
Ita ma murmushin tai tace "kai ne a tafe ba sanarwa? Ya jikin naka?"
Faruk yace "Alhamdilillah"
Ba shi hanya tai ya shigo, se yanzu ta lura da ƙaramar kyakywar yarinyar da yake tafe da ita.
Abra na hango Khamal, ta ruga da gudu ta nufe shi tana kiran "Abbii"